← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 49

Sashe 28

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

·
Mahmud Yusuf Adam Abubakar
lallai sumau ankusa xama mama
Like · React · Reply · More · 24 Jun 2019
Adama Abdulkarim Kiyawa
Masha allah mungode sosai
Like · React · Reply · More · 21 Aug 2018
Sa'adatu Ibrahim Panda
tnx
Like · React · Reply · More · 6 May 2015
Abdull Muh'd
Da kyauuu
Like · React · Reply · More · 7 May 2015
Abdullahi Yahya Abdullahi Yahya
Don Allah adena dadewa ba'amana posting ba
Like · React · Reply · More · 7 May 2015
Faisal Sa'ad Isma'il
Maitama muna godiya
Like · React · Reply · More · 6 May 2015
صفية علي محمد
MashaAllahu,Allah Ya rabasu lhy.Lalle kam su Ma'u an kusa axama Mama.
Like · React · Reply · More · 6 May 2015
Aysher A Imam
garkiya maitama kana qoqari thanxs alot
Like · React · Reply · More · 6 May 2015
Umar Abdulkadir Múwadda Malik
ya batun cigaban #FARIN-CIKI-SAUDAYA
Like · React · Reply · More · 6 May 2015
Sadiqa Ahmad
YA JIKINKA
1 · Like · React · Reply · More · 6 May 2015
Kulsum Nasir replied · 1 reply
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 19.
2â£2⣠DAME AKE ADO 3 Tayi murmushi waton kayimin haramiyar wannan ladanko yaya? Yafara kokarin fito dakayan dake ledojin dayazo dasu takatseshi yaya dakafara cin abinci kafin kayi komai ko? Bari nadaukomaka tasake yunkurawa zata daukomasa yayi saurin dakatar da ita dakata ma'una naga alamar dai sokike saikintashinnan dole toni akoshe nake Akoshe kake yaya? A ina kaci abinci kuma ta tambaya yanayin fuskarta yafara sauyawa zuwa damuwa yalakucemata hanci kada kiyi kuka matata kanwata daga gidan hjy nake bawatace tabani abinci ba itacema tabani wannan kayan wanda tatara newai yace nakawomiki tadan saki fuska tana dariya naga kayan hajiyar? Wannan tawace ninasiyosu wannan kuma na hjy ne tayi shiru tana kallon ledojin duka saitayi murmushi tanuna ledar dayace nashine kayan yayi dariya ya ajiyemata gabanta taja ledar tafara duban kayan tana fadin nasan mijina dan gayune yafi hjy iya zabe tafara daga kaya yaya kayan sunyi kyau ka iya zabe wlh amman kamar sunyi yawa ko? Inji wa? Yarinya da ace kudine dani wlh da akwatima zanciko dakayan dana ko diyaya to wai ya akayi kasami biyu ganaka gana hjy aida daya ya hakura daya yasiya? Wasu kudine damuke karamin dashe akahadamin yau awurin aiki shine naje kasuwa nayo siyayyarnan saina yanke shawarar naje nanuwa hjy abinda babu saitayamin nakaro to inazuwa tanaganina takama fada akanme dazan siyo banyi shawara da itaba domin itama tasiyo nata kayan daga karshe dai tahadoni danata kayan tace saina kara ma'u tayi dariya gaskiya tafada wlh akan cikinnan kazama wani babban mara kunya ko agaban umma da abba bakajin kunyar maganar cikinnan yayi yake yana fadin ma'u kenan laifina kikagani? Idan banyi daukin cikinnanba meya kamata nayi dokinsa kada kimanta fa shine dan uwana jinina kuma tsatsona Nakasance babu wani wanda yazamto munhada wata alaka ta daga jini awannan duniyar abinda zaki haifane kawai zaizamto min haka idonsa yataru da kwallah inason kihaifamin yara guda guda ashirin ma'u yanda zanraya sabuwar zuri'a daga bangarena nima tunda banida kowa awannan duniyar sai mahaukaciya mahaifiyata data rasu da ace tarayuma data iya zamemin abar kallo kokuma takaini wurin babana dayayimata cikin shege har akahaifeni tasanya hannu dasauri ta toshemasa baki tana kada kai..dan Allah yaya kadaina wannan maganar saikawai yafashe daí ½í¸­í ½í¸­yadora kansa akan kafadarta yana kuka sai itama tarasa abinda yakamata tayi masa sai kawai itama tafashe da kuka yayi sauri yafago ido yana kallonta yajanye jikinsa yi shiru ma'u kuka baikamace kiba kefa yargata ce kinada uwa da uba da yayye da kuma miji kuma yayanki nikuma banida kowa daya kasance jinina saiwannan abin dake cikinki ya isa haka yaya idan basokake kadagamin hankaliba yayi shiru yana ajiyar zuciya kalamanta sunratsa zuciyarsa cikin kunnensa tace gobe zanje awo yaya za ayine? Zankaiki idan angamamiki saikiwuce gida idan natashi daga aiki sainabiya tacan nataho dake saiwajen karfe biyu takammala komai da komai na awo tatako dakyar tanufo bakin kofa saitakejin duk jikinta yayi nauyi yanzu da kyar ta isa bakin titi tasami shatar mota tashiga hargidansu tabiya mai motar tashiga soro saitaja tatsaya turus dafargaba danganin Raliya abakin kofar gidansu tana waya hankalin Raliyan yayi kanta itama sukayiwa juna kallon kallo kowace mamaki yabayyana akan fuskarta ganin yar uwartata dauke daciki Amman Raliya bayan mamaki harda tsananin takaici da kishi domin bayan tadawo yaji lbr Ma'u aka aurawa Ahmad saikuma taganta kwasam da ciki babu zato babu tsammani ma'u kuma tana mamakin gani Raliya da ciki tsoho bayan tasan ba aure ne da itaba KOCIKIN SHEGE TAYO NE? Raliya ce taja dogon tsaki tajuya cikin gidansu da sauri Lami tana zaune akan benci tayi tagumi tashiga tana kwalamata kira Lami! Lami!! Lami!!! Dakarfi lami dake zaune tadago ido yakalleta dasauri cikin fargaba bakin cikin duniya duk ya isheta tace yaya akayine kike kwalamin kira haka? Ta isa gabanta tazauna tana haki tace yarinyarnan ma'u ce tashigo yanzu naganta da ciki kuma cikinma tsoho waikina nufin har ciki tasamu da mijina Lami tatabe baki bagashinan idonki yanunamikiba Raliya? Wlh koganinki bana kaunaryi Raliya nagama kuri dacika baki akanki amman kidawomin da wannan abin kunyar dawanne ido zankalli duniya da makiyana masuneman gazawata suyimin dariya? Raliya taturo baki gaba tana kumburi haba Lami saunawa zangayamiki banyi iskanci dakowa ba wannan cikin na Ahmad ne kwanciya yayi nayi zaton yafadi tuni saicikin wattanan yatashi idanke bakiyarda cikinsa bane waye zaiyarda dani harya kwatarmin yancina?
Malam jibril yashigo fakan fakan ransa abace domin baikaunar kolekowa gidan don baison ganin Raliya da cikin da shege ajikinta wanda yakejin kamar yaharbeta yakashe abinda ke cikinta yanason yagayawa dan Uwansa amman baisan yadda zaidauki abinba donhaka yaja bakinsa yayi shiru amman bakinciki yanajan ransa da zuciyarsa yadebi ruwa yazuba abuta yanufi bandaki da sauri Lami tafito daga cikin daki da sauri tafara kwalla masa kira Malam! Malam!! Baiko kalletaba yashige cikin bandaki abinsa lami taja tatsaya turus tarike kugu tana masifa amman wannan wulakanci ne inaimaka magana kayi banza dani tozaka fito kasameni inatsaye inajiranka ai Raliya tafito daga cikin daki tasamu guri tazauna itama Malam jibril yafito daga bandaki yadurkusa yafara Alwala Lami tayi kansa dasauri malam waiko cutar rashin jice tafara shigarka bansaniba?
Abdullahi yusuf maitama
09034598552

See translation
10 May 2015 at 07:11 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like54
Write a comment...
Chapter 28 · 0% Book details