← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 49

Sashe 1

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

 DAME AKE ADO part (1)
1⃣Mahaukaciya yarmacukule mahaukaciya tasaci zare dandazon yaran da suka zagaye mahaukaciyar ke ihu suna fada yaukam adurkushe take tana kuka tarike cikinta sabanin canbaya da idan suna wannan wakar take rawa eyehuuh eyehuuh kuka takeyi yau babu rawa suka kakama fada suna ihu malam sulaiman dayake dosowa tundaga nesa yacika yacika dataikaicin yanda yaran unguwar suka takurawa matar dababu wanda yasan daga indatake kawai an wayi garine anganta a unguwar yadauko tsumagiya yayi kansu yafara dukansu sai suka watse sunaci gaba da ihu dawakarsu filin yazama sai ita kadai harlokacin tana durkushe tana kuka
2⃣ya isa gurinta yana fadin baiwar Allah tashi kitafi abinki kinjiko wayyo Allah cikina mutuwa zanyi maganar datafito daga bakin mahaukaciyar kenan wacce tasanyashi kara kallonta da mamaki dan tsawon wata tara dayasan matar baitabajin tayi maganaba saiyau kuma abin dayabashi mamaki baiwuce jin maganar tata yau irin tamutumin dayasan ciwonkasa baceba kafin yakai gacewa wani abu yakuma jin tace wayyo Allah zanmutu saiyaga jini yanazubowa ta karkashinta dasauri yace subhanallahi haihuwa ce zakiyi dandama tanada ciki wanda akezargin wanine yayimata akan bolar datake kwana tabayan gidan malam sulaiman din baiyi wata wataba yakamota dasaurinsa danjin kamar tana nishi ga yaran basu bar gurinba sai ihu suke tayi yaciccibeta yakaita soron gidansa dake jikin bolar ya tura kyaure
3⃣soron yanufi cikin gida dasauri yana kwalawa matarsa kira Deeje Deeje sukaci karo tana tahowa dasauri takalleshi lfy malam zomuje mahaukaciyar nan dake kwana akan bolar nan tajikin gidan nance babu lfy ina tunanin nakuda cetakeyi subhanallah muje mlm tafada atsorace sanda suka karasa soron tabbas nakudace takeyi bari nadauko zannuwa kirawo Lami acikin gidansu mama yanufi gidansu Lami wacce yakasance soro guda akeshiga cikin gidan matar kanin malam dince yafara sallama daga bakinkofar da zata sadaka da gida nasu

3⃣soron yanufi cikin gida dasauri yana kwalawa matarsa kira Deeje Deeje sukaci karo tana tahowa dasauri takalleshi lfy malam zomuje mahaukaciyar nan dake kwana akan bolar nan tajikin gidan nance babu lfy ina tunanin nakuda cetakeyi subhanallah muje mlm tafada atsorace sanda suka karasa soron tabbas nakudace takeyi bari nadauko zannuwa kirawo Lami acikin gidansu mama yanufi gidansu Lami wacce yakasance soro guda akeshiga cikin gidan matar kanin malam dince yafara sallama daga bakinkofar da zata sadaka da gida nasu

5⃣Allah zaitaimakeshi mlm din yafada cike da matsananciyar damuwa ko ajikinta wai antsikari kakkausa sai ma cewa tayi gaskiya saidai kayi hkr amman bazan iyatabataba abinda akace wurinda akahaifi shege ka taka kaida arziki har abada nidazakuji ta tawa ma aidakunfita daga soron gidanmu kada tashafamana talauci karabuda ita malam kaje kasamo mota akai matar nan asibiti zubar jini tayi yawa tafi don Allah kada ta mutu malam din yayi duru duru sannan yafice dasauri yajanyo kofar lami tayi tsaki takoma cikin gidanta tana cigaba da fadin Allah daiyakawo mlm wlh waje za.ayi da ita bazata goga mana talauci ba daman kulum anata fama sai anfita asamu dakyar ita dai Deeje kamo mahaukaciyar tayi dake tafadin wayyo cikina mutuwa zanyi
6⃣deeje tace kinga daina cewa wayyo kama salati ringa kiran sunan Allah Aikuwa cikin ikon Allah mahaukaciyar takama kiran sunan Allah dakarfi deeje tana rike da ita tadinga wani irin wani irin nishi saiga katon da deeje tace insha Allah sauraki mahaifa daure kiyi nishi kozata fado takama yin nishi da karfinta deeje tafara fadin subhanallahi ahankali zakiyi Amman ina yitakeyi da iyakar karfinta sai deeje takula ba ita takeyin numfashinba daga Allah ne kawai saigigice ta rude ganin mahaifar tafado jinin kuma yana bulbula kamar fanfo dakyar ta iya janyo yaron tayanke masa cibiya jin yana ihu daidai lokacin mlm sulaiman yaturo kofar yana fadin deeje gamai motar nan kota haihu ne cikin kuka take fadin shigo mlm shigo kaga halinda take ciki yaturo kofar yashigo kallo daya yayimata
Chapter 1 · 0% Book details