Sashe 42
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ma'u yana kukan dad'i da farin ciki. Ma'u ashe ina da rabon ganin Dangina da Mahaifana har da Kakata? Ashe ina da rabon yin farin ciki da alfarin yanda kowanne d'a keyi da iyayensa da danginsa? Ma'u me yafi wannan dad'i a gareni? Me zan yi na godiya ga Allah? Tabbas ni d'an gatan Ubangiji ne, bai ta6a tozarta rayuwata ba bai ta6a wulak'antani ba. me zan cewa Allah? Yana magana yana kuka, amman daga gani kukan farin ciki nd. Itama Ma'u kukan take yi na taya Mijinta murna da kuma rarrashinsa. Tace masa, Sallah zamu kwana muna yi da yin godiya ga Allah da Ya k'addara mana ganin wannan lokaci. Wannan shi ne kad'ai hanyar da zamu nunawa Allha farin cikinmu. Ya kad'a kai yana fad'in "Haka ne, tashi mu fara.
idan su Lami kuwa, wuk'i-wuk'i Lami tayi jin aslin Ahmad tana zare ido. Lallai taga d'umbin darasi a rayuwarta. Malam Jibril yace mata, Shi ya sanya kullum nake gaya miki babu kyau wulak'anta d'an Adam. Yau dai ga iyayen Ahmad da kike yiwa gori kullum shi SHGE ne? Danginsa dangi ne masu asali da arziki. Ke yanzu ina dangin jikarki d'iyar Raliya suke? Kinga hakan ya tabbatar miki kece mai SHEGE ba shi ba. Sai kawai Lami ta fashe da kuka tana fad'in, Lallai nayi kuskure da ba zai gyaru ba, me ya sanya na biyewa zuciyata har na aikata wannan abun? Kaicona!!!" Malam Jibril yace, Lami ai baki daima kuka ba tunda har yanzu baki san halin da d'iyarki Raliya take ciki ba. 'Diyar Raliya ta iso ta zauna akan cinyar Lami tana fad'in Ke Lami me akayi miki kike kuka?" Lami ta kalli Yarinyar da tausayin halin da ta janyowa rayuwarta, da yanzu itace zata kasance cikin wannan Daular. AGidan Alhaji Nura kam d'an k'arimin falm aka yi, domin yanda ya shiga da farin ciki yana k'wallawa Matarshi da d'iyarshi kira ya basu mamaki,
don ba halinsa bane ba. Suka fito da tsananin mamaki suna tambayar abinda da ya faru. Hajiya Batula tace, Duk yanda akayi an taida lokacin auren nan da Ahmad. Dad'i yacika Nana Alhaji Nura Kwangila ya kad'a kai, "Wannan abum yafi auren Nana da Ahmad, fara cikine akan farin ciki, ku zauna na gaya muku abin da ya faru. Ba musu suka zauna. Alhaji Nura Kwangila ya kallesu yana murshi yace, Ashe Ahmad d'ana ne, d'an d'an uwana ne! Shi ya sanya ni da d'iyata Allah Ya jarrabemu da tsananin sonsa da k'aunarsa!!" Hajiya Butla ta cika da mamaki, domin ta san duk abinda ya faru ga Yayan Mijinta, duk da lokacim ko taunanin aurenta ma ba'a yi ba, amma ta yaya hakan zata kasance? Nan Alhaji Nura Kwangila ya kwashe labarin duk abinda ya faru ya sanar dasu Nana ta dake tsalle ta rungume Mahaifyarta wucce ke yin dariya tana fad'i, Sakarya kina manta ba ki da laya ne? Sanan ta kalli Mijinta da farin ciki. Bam ta6a jin irin wannan labarin ba ko cikin Littattafan Hikaya ko kuma cikin fina-finai da ake yi ba.
Wato a sam da ake tunanin Asm'u ta mutu, ashe ita tana can cikin mawuyacin hali, sai da Allah Ya cika lamarin sa na haihuwar Ahmad sannan ta cika? Lallai wad'annan mutane da suka rik'eshi sun cancanci yabo. Ya ce, Lallai kam. Shi ya sanya ya kasa had'a d'iyarsu da kowacce Mace a duniya, domin sun bashi aure ne sanda kowa na duniya suka k'i bashi d'iyoyinsu. Tsarki da iko sun tabbata ga Allah Mahalinccin kowa da komai, mai yin yanda yaso, kuma a lokacin da ya so! Nana tafi kowa farin ciki, wato bayan Ahmad zai zama mijinta kuma zai kasance d'an uwanta na jini, koma ya kasance. Suma dai a haka kowa ya kwana da abin da yake sakawa a cikin ransa, amman duk Umman Ahmad tafi kowa farin ciki, don d'anta ya fita daga sunan SHEGE daga masu yi masa kallon hakan. Washe gari da sasafe Alhaji Nura Kwangila da Iyalinsa suka nufi Gidan Malam Sulaiman. Lokacin Ahmad bai k'aso ba shi da Iyalinsa sai da aka kirasu a waya sannan suka taho. Alhaji Nura ya tahu da manyan motoci don tafiyar harda su Umma da Hajiya,
Su Ahmad suka iso aka fara gaggaisawa. Ma'u da Nana aka had'a ido kowacce gabanta ya fad'i da ganin 'yaruwarta. Shi kam Ahmad dakewa yayi yakasa kallon inda Nana take duk da yana jinta a jikinsa amatsayin 'yar uwarsa a yanzu, amma yana jin kunyar Ma'u don ba zata zaci haka ba. Nana ce da kanta taisa inda suke ta kalleshi tana murmushi da fad'in, "Yayana wannan ce Antina Ma'u? Ya kalli Ma'u yana murmushi wacce tad'an saki ranta yace, "Eh ita ce, kin ganta nan Maman Yarana. Nana tayi yak'e tana fad'in, Antina ina kwana? Ma'u ta d'an saki jiki suka gaisa, amma zuciyarta na bugawa. Ashe Nanan ma bata wuce tsarrarta ba, tayi zaton wata k'atuwar Macce iri KISN BOKON nan. Nana kam ji tayi ta d'an tsorata don ta kula Ahmad yana balain son matarshi Ma'u daji da ita, kuma babu wani abu da zata nuwa Ma'un, don babu wanda zai ta6a yin zato Ma'un tayi auren fari balle ace har ta haifi 'ya'ya. Da aka tashi shiga Mota sai tace ita Motar Ahmad zata shiga, yaran suka koma motar Alhji Nura wanda shi ya buk'aci hakan da kansa,.
21 October 2015 at 15:29 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like29
Write a comment...
·
Adama Abdulkarim Kiyawa
Masha allah mungode
Like · React · Reply · More · 21 Aug 2018
Abdullah Fatima
thanks
Like · React · Reply · More · 21 Oct 2015
Son Guy Bin Abdallah
9ce ana haka

Abubakar Ibrahim
Thanks

Falmata Nahista
Gub

Ummu Khadijah Ummu Adnan
Weldon

Amira Lawal Bello
Yayi kyau

Itx Mùhãmmâd Adam
TK
Like · React · Reply · More · 7 May 2016
Abubakar Habu Rahama
allah yakara miki basira

Muhd Dawud Rano
Mungode munatare

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO 4**17