← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 49

Sashe 25

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

dai yake zaton dauriyarsa takare idan bai isa ga matarsaba komai zai iyafaruwa gareshi Ita kanta ma'u tanajin tanajin wani abu yanayawo akanta duk lokacin datakalli mijin nata domin tacika tayi dankam babu wata damuwa kota kwabo aranta amman kowa yarasa yanda zaitunkarar dan uwansa Ma'un ce tafara gudowa dakin baccinsu tasanya kayanta don akwai rigunan bacci kala kala don haka tazabi daya maikyau tasanya duk da dukkan rigunan anahango komai na mutum idan yasanya itakuma bazata iya yarda yayanta yaganta ahakaba donhaka tahaye gado takudundune ciki bargo shima baiwani jima afalo ba yabiyo bayanta saiya taddata agado kudundune ya isa kusa da ita yazauna daga gefen gado yana fadin ma'u sanyi sanyi kikejine haka? Kinga bude naga yanda rigar tayimiki dukkan kayan dabasuyimiki kyauba canzasu za ayi tayimin kyauma Allah yaya............A ah sainagani da idona bari nagani yafara kokarin janye bargon tana rikewa da yar kissa amman sai da yacire yazubawa halittar matarsa ido WAIDA GASKE DAMAN HAKA MA'UNSA TAKE? Takara kudundunewa zuciyarta nacigaba da bugawa tabbas dai abinda take karantawa cikin littafi zaifaru akanta duk da batasan awane hali yakeba shi mijinta jikinta yabata yakura mata idone don haka takara matse jikinta gabanta yanaci gaba dafaduwa yayiwata yar doguwar ajiyar zuciya yamike tsaye yace taso ma'u tayi shiru batayi maganaba kuma bata motsaba harya dan juya yafara tafiya amman saiyasake waigowa yace ma'u kina jinafa daure tashi kiyo Alwala zangaya miki abinda zakiyi bayan kinyi Alwalar Tayunkura kamar kifanya harlokacin jikinta yana nannade tarike zanin yana kallonta yakada kai yayi murmushi yawuce tayi ajiyar zuciya bayan tahango inuwarsa yagama ficewa tadafe kunci takara maida hannunta ga kirjinta dayake bugawa tayi dan murmushi sannan tamike tafito yana tsakar gida kusa da bandaki yana daura Alwala Tarakube tana jiran yakammala yayi kamar baigantaba yana gamawa yashige falo sai tanufi bandakin tashiga tajima tana sakawa da kwancewa kukan wata mage datazo wucewa daga kan soron ne yabata tsoro tashige dakin da sauri yana zaune akan sallaya ya tankwashe kafafunsa yayi shiru amman amman bakinsa yadan motsi alamar lazimi yake ta isa kusa dashi tatsaya daga bayansa yaji alamun shigowarta don haka yamike da kansa yadauko hijabin sallarta yamika mata batare da yakalletaba yace sallah zamuyi raka'a biyu ma'u yashige gaba yana kokarin tayarda sallah tabishi abaya ta tayar baija dogayen suroriba yayi sallama yajuyo yakama kanta yafara karanta addu'a ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA KAIRAHA WA KAIRA MAJA BALTAHA AKAIHIM WA'AZUBIKA INNI SHARRIHA WA SHARRIHA WA SHARRA MA JABALTAHA ALAIHI " yayi dan shiru bayan yakammala addu'ar yana kallonta cikin kwantarda murya yace ma'u nasan kin iya farillan addini dasuka kamata kisani ko akwai wani abu dabakisaniba? Ma'u tagirgiza kai kawai yasake yin murmushi yace ma'u ai bangane mekike nufiba kibude baki kisanarda dani eh ko a'a zakicemin shine zanfahimta kuma harnagamsu eh nasani tafada da sauri yace yauwa nasan haka tashi kije kisanya rigarki dakikasanya dazu kikwanta baijira jin abinda zataceba ya mike yafice yanufi kicin dinsu yaduba yayi sa'a akwai kalanzir donhaka yadora ruwan zafi kadan yadafa shayi yasanya koren ganye shayi yashanye karamin kofi sannan ya nufi dakin yayi sa'a akwai wutar nepa fanka kada dakin nasu yanda takwanta dazu haka ta kwanta yasanya hannu yakashe kwanfitilar dake dakin yakarasa gadon yakwanta daga gefe inda yake yanajin sautin ajiyar zuciyar ma'u yadan matsa gab da ita yanadan gugar jikinta amman baishafetaba sai yace saiyace ma'u bani lbr dame dame yafaru bayan tafiyata? Tayi shiru takasa magana saidai faduwar gaban nata yadan ragu yacigaba damagana ahankali dai dai saitin kunnenta tunda kinki bani lbr bari nabaki mawa lokacin da akace andaura aurena dake sainaga abin kamar wasa kamar shiririta harna tare dake banajin komai akanki saikulawa ta kanwata sannu ahankali damuwa da tunaninki yafara shiga raina lokacin dazan tafi legas nayi tsammani nadamu darabuwa dakene domin sabo da shakuwa data koma shiga tsakaninmu saidai bayan naje nagano kaunarki ne nagaskiya yashiga zuciyata yayi dan shiru yana murmushi shidaya cikin duhu wani shauki da bakon abu nasake shigarsa yadan kara matsawa jikinta yakamo hannunta yarike kam cikin nasa yafara wasa dashi yace ma'u babu abinda nakeso aduniya yanzu bayan Allah da manzonsa da kuma Ummata kamarki tsikar jikinta tatashi yarr! Tadinga jin wani abu yanashigarta wanda bazata iya fasaltashi ba tadinga jin kamar tajuya tarungume mijinta amman saitajiyo tafukan hannunsa sun saki hannunta sunfara kaikomo cikin jikin jikinta yacigaba da magana cikin kunnenta bantaba zaton zanyiwa ma'una irin wannan soyayyarba kigayamin ma'u mekimeji akaina yanzu domin tunda nadawo naga wani abu akwayar idonki kuma gangar jikinki kamar tana nunamin wani abu nayadda.............yasake kasa da murya yana cikaba da magana ma'u kinyi wayo kinsan meye Aure kin amince nazama miji agareki nagaske ba suna ba kibarni nafara raya sunnah dake afarkon duniyata kibarni naji abinda kowa yakeji acikin aurensa ma'u yakankameta ajikinsa kamar zaimaidata cikinsa itakam tagaza cewa komai domin yayimata dukkan abin zaikashemata jikinta dazuciyarta tagamsu da amsar mijinta takaranta littafan soyayya masu dama amman bata taba karanta irin wannan soyayyar da mijinta ke gwadamata ba cikin Duniyar shauki tajiyoshi yana cigaba da sambatu da rokonta bakice komai ba ma'u kibani dama dan Allah ki amince nazama miji agareki da gaske cikin rawar baki da kyar tafurta na amince yayana domin tafuskanci yanagab da shidemata Allah mai iko kawai Ahmad yake iya ayyanawa cikin ransa Hmmm ni abdullahi kam sai ma'u other wise sai dae ku tsintoni a sambisa Abdullahi yusuf maitama 09034598552 @whatsapp
Chapter 25 · 0% Book details