Sashe 12
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
·
Murtala Ibrahim
Dan halak kayi
Like · React · Reply · More · 13 Sep 2018
Mukhtar Moh'd Mopol
good
Like · React · Reply · More · 20 Apr 2015
Hussaina Umar
tnx

Abdullahi Mai Nasara Abdullahi
Mdk

Abdulrahaman Shuaibu
Tnx

Azinatu Umar
MUNGODE

Ahmad Sabo
Kwana 2 ko saceku akai ne?

Khadijat Ahmad Mashi
Ammafa yayi hakuri sosai

Ayshee Mohammed
5

Isah Shaaibu
Anayi munajin dadi
Like · React · Reply · More · 4 May 2015
View more comments… Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 8.
baice uffanba saidai hawayeí ½í¸í ½í¸ dayake zubdawa yana tasbihi ga Allah afili dazuci harzuwa lokcin datagaji datijarar takama hanya tawuce dakinta tana kukan bakinciki kukan nata kashi biyu ne nafarko narashin cikar burinta nasakinta dayakiyi nabiyu kuma nabugewar datayi hartayi targade dayadaina jinmuryarta saiyamike yaci gaba da sallarsa yana kuka yana sanarda Allah halin dayake ciki
..........DAME AKE ADO 2 .................Saiwajen karfe 3 dawani abu nadare yaji gwiwoinsa sunyi sanyi idanuwansa sunyi nauyi babu abinda yake bukata illah yakwanta yahuta don haka yayi addua yakwanta bisa tabarmarsa cikin kankani lokaci kuwa bacci yadauke shi saboda rashin bacci daibaiyi da wuriba yasashi yamakara baitashi da asuba yayi sallah ba saida hasken rana yashigo dakin ta wundo ya haskemasa ido sannan yafarka afirgice ya duba agogon dake jikin wayarsa saiyaga yanuna karfe 7 nasafe yamike dasauri yana istigfari yanufi kofa yabude kaitsaye cikin gidan yanufa don daura Alwala abinda yabashi mamaki yau baiwuce rashin jiyo sautin kidan raliya ba wanda kullaum dashi take farkawa kamar shedaniya yashiga yakama ruwa yadawo yatsuguna gundi rariya yana daura Alwala yana satar kallon dakin nata yana adduar Allah yasanya harya gama Raliya batafitoba domin bayason ko kallon fuskarta cikin ikon Allah kuwa har yakammala din bata fitoba yanufi shagonsa yayi tusur cike datsananin tsoro domin ganin kofar gidan abude abinda yabashi tsoro kuwa tunda suke agidan raliya bata taba bude kofar gidaba yawaiga cikin gida saiyaga babu takalman Raliya akofar dakinta dasauri yadaga labule gamamakinsa saiyaga duk anwatsar da kaya acikin sif dakin yayi kaca kaca da alamar andibi wasu kayan gabansa ya kuma faduwa badai gudowa raliya tayiba dagacan kan gado yahango wata takarda ayashe ya isa dasauri yadauka yabude cikin wani cukurkudadden Rubutu yaga sakon nata yafara karantawa BAKA BUKATAR SALLAMA DOMIN BATA DACE DA SHEGE IRINKABA DUK WASU HANYOYI DA NASAN ZAN IYABI DON GANIN KASAUWAKEMIN WANNAN KALGAGGEN AUREN NAKA NABI AMMAN KAKI SAUWAKEMIN DON HAKA NABI HANYAR DATAFI DACEWA WATON NAGUDU NABARKA DA AURENKA IDAN KAGA DAMA YANZU KA IYA AIKAMA IYAYENA DATAKARDAR SAKINA DOMIN SANDA ZAKACI KARO DAWANNAN TAKARDA TUNI NAYIMAKA NISA KAIDA RAYUWARKA SAIKUMA ACIGABA DAZAMAN GAURANTAKA DONNASAN HARKA KOMA GA ALLAH BABU MACEN DAZATA YARDA TA AURI SHEGE BA .SAIWATA RANA RALIYA yaruntse idanuwansa sanda yakai karshen takardar sako mafi muni dazafi da idanuwansa suka tabacin karo dashi yajima tsaye yana tunanin meyadace yayi farincikin rabuwa da Raliya ko kuma bakin cikin gudunshi datayi
1â£5⣠DAME AKE ADO2 Mlm jibrilu ne yafara tambayar yaya akayi yaya Allah dai yasanya lfy domin naganku cikin damuwa malam sulaiman yamika masa takarda yana fadin karanra kagani malam jibril yakalli takarda batare da ya amsaba yace yaya aikasan ban iya karatun boko sosai ba danhaka bana gane kowane rubutu balle wannan danake ganinsa kamar zane tsutsotsi mlm sulaiman ya gyara tsayuwa yanuna masa takardar yace kaga wannan takardace da raliya ta rubuta kafin tatafi yawon karuwanci mlm jibrilu yadafe girji dadamuwa yaya wane irin yawon karuwanci kuma A iya sanina Raliya tana gidan mijinta naji dadi dakace a iya saninka alama bakasan gaibuba kenan to kabuda kunnuwanka dakyau kaji Raliya tabar gidan amadu yau da asuba bayan duk tayi wani cinmutunci dazagi baikulataba tabar wasika takuma ce dazaman auren Ahmadu gara taje tayi karuwanci yafiyemata kaga abunda nake nusar dakai tun abaya ko? Mlm jibril yayishiru cike da tsananin damuwa yamarasa mezaice dan idanuwansa sunkada suyi jajir gwanin bantausayi itakuwa Lami babu wata damuwa ko kyas atare da ita saiwani fici fici take da idanu irin namarasa gaskiya tana kara tsare gida mlm jibril yace yanzu to yaza ayi kenan kobin sahunta za ayine? Abita ina Raliya bayarinya bace tunda har taiya hada kayanta tagudu takuma furta kalmar tafiya karuwanci abin yakai intaha saidai Abinda tace Ayau zankaryatashi da tace sai dai Ahmadu yamutu babu Aure to tayi karya itace zata mutu babu Aure ba Ahmadu yaron kirki ba taje duniya fadine da ita wanda baizobama jiransa take yakada kai yashige dakinsa yana huci Umma kam saicika take tana batsewa tamkar tashako lami domin tariga tagane dasanya hannun lami takuta tace idan anguji dan wata illah abanza domin shi baida laifin kimai wanda kuma yake aikata irin laifin kumafa ? Karuwanci sana ace babba mai lasisi saidai tanada darussanta muna zuba ido muga karshen butulci darashin tarbiya lami takulu da kalaman umma tayamutsa fuska tana fadin oho kome za afada taba tarago tunda aibamu mukace raliya tatafiba duk kuma inda take Allah ne zaikareta Allah bazaikare Raliyaba lami yarinyar data tafi da hakkin mijinta da Aurenta kike zaton zatasamu kariyar Allah wlh ta barranta daga rahamar Allah bakuma zanyafemata wannan tozarci da cinmutunci dajamini ba Ahmadu dayake namiji yayi hakuri amman ita takasa taje duniyace mlm jibril yakarasa maganar tamkar zairushe dakuka domin yana ganin iyakacin tozarci raliya tayimasa Lami takuma cika afili tace Allah dai shike raba rahama ba mutumba mlm jibril yabita da kallo kamar yashakota amman saiya dake yakyaleta ya gyada kanshi yana kallon kofar dakin yayansa yace malam kafito mukarasa maganar nan kayi hakuri Ahmad dai yana durkushe yana kallonsu.
Abdullahi maitama.
09034598552
@whatsapp
See translation
21 April 2015 at 08:47 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like68
Write a comment...
·
Maryam Muhammad
Abashi ma'u kawai kowa ya huta tunda iyayen bazasui mishi goriba itama ma'un da wuya taimai gori
1 · Like · React · Reply · More · 21 Apr 2015
Maryam Muhammad replied · 2 replies
Aminu Ibrahim
thanks
Like · React · Reply · More · 21 Apr 2015
Isah Shaaibu
Anayi munajin dadi
Like · React · Reply · More · 4 May 2015
Marvin Jonnhy
Dakyau

Abdull Muh'd
Thankx oga kahuta

Isa Sileman
Thank
Like · React · Reply · More · 22 Apr 2015
زينب عبد القادر
Zai aure ta ai ba shiri gashi bata iya ko girki ba shi yake yi
Like · React · Reply · More · 23 Apr 2015
Aminu M Sirajo

حفصة أبو بكر

Umar Bala Muhammad
THANKS

View more comments…