Sashe 48
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
duk da jikin Ma'u yayi sanyi amman tace ma ta ita dai ta kyaleta. Daga k'arrhe ta d'ora da ce mata. "Yanzu haka mijin nata yana gidan Uwargidan zai mata kwana biyu ba zata k'ara ganinsa ba sai bayan kwana biyu koda cuta zata kasheta ita da d'anta kuwa, ga rashin wadatasu da yake yi, aikinta shi ne gatanta (Da yake tayi Karatu mai zarfi har digiri) amman tana lalla6a aurenta domin ta jima bata sami yin saba. Duk da maganganun Maryam sun shigi Ma'u amman kishi ya rufe mata ido tace ta kyaleta,
Sai ta rok'eta ko Massage ne ta yiwa 'yan Gidansu ta sanar da su inda take don hankalinsu ya kwanta, sai Ma'u tace ashe tana fatan Ahmad ya dawo mata ma ke nan? Haka suka dinga tata6uza har dare yayi. Sai dai wani abu da yake bai wa Maryam shi ne, tsawon yinin wannan Rana Ma'u tana kallon huton Ahmad Mijinta a cikin wayarta da ta sanya sabon layi, abin sai ya bai wa Maryam dariya. Wajen k'afe gama na dare aka fara buga K'ofar gidan da yake Gida ne irin na k'ananan masu rufin Asiri, babu Maigadi. Da sauri Maryam ta d'auki Wayarta tace, "a k'araso? yauwa gani nan zuwa. Ta nufi Kofa, sam Ma'u bata kawo komai a ranta ba. Tana kwance akan Kujera ta rintse idonta har suka turo K'ofa suka shigo. K'amshin Turaren da taji ne ya sanyata bud'e ido da sauri, Turaren Ahmad daya ne, tun yana talakansa har zuwa yanzu da yayi kudi, don haka ko cikin Bacci ba zai 6ace mata ba. Yana tsaye jikin Kofa idonshi yayi jajir! kamar Gauta, duk yayi bak'i yarame, yini daya tal!
Bak'in ciki ya cika Ma'u, ta kalli Maryam da tsananin takaici da harara. Maryam tace, Kiyi hak'uri Ma'u, idan har na bar Mijinki da iyayenki cikin damuwa bayan na san halin da kike ciki ban yi musu adalci ba, ban kuma cika masoyiyarki ta gsky ba. Ma'u ta mik'e a fusace ta nufi K'ofar fita, amman Ahmad ya cafkota ya matseta tsam a jikinsa, ta dinga fisge-fisge da k'ok'arin k'wacewa amma ta kasa, sai ta fash da kuka tana fad'in, Me ya sanya ka biyoni, nace bana son aurenka, kaje ka zauna da 'yar uwarka. jininka, ka barni na tafi dom Allah Yaya! Ka tafi Yaya!!" Tana magana tana kukka, amman tana rik'e gam a jikinsa ya ki sakinta. Sai da tayi mai isarta tayi shiru tana shesshek'ar kuka, Maryam tana tsaye tana kallon ikon Allah, soyayyar Ma'u da Ahmad na burgeta. Cikin sanyin murya Ahmad ya fara magana, Wallahi Ma'u da Maryam bta sanar dani kina gidanta ba da babu abnda zai hana zuciyata bugawa, tun daga lokacin dana gano baki tare dani ban huta ba, ban sha ruwa ko mukurwa goda ba, ban ci abici ko loma daya ba,
Na gode kwarai da gaske, Allah Ya bar zumunci. Ya dauko Bandir d'in Kudi da bai san adadinsu ba ya bata ta amsa da zumud'i tana godiya, don daman wata yayi nisa bata da kud'i, kuma komai nata ya kare. Har gaban Mota Maryam ta rakasu, sai da taga tafiyarsu sannan ta juya ta nufi gida. Bayan ta kulle gidan a ranta tana cike da sha'awar soyayyar Ma'u da Mijinta Ahmad su dai kam basu yi sa'ar aure ba sam! A can hotel d'in Ahmad ya dinga lalla6a Ma'u da k'yar ta yarda zata yi wanka tace amman ba zatayi tare da shi ba, dole ya kyaleta. Tana daga Ban'Dakin taji kira ya shigo Wayarshi, don bai jima da kunna Wayar ba, sai ta jiyoshi yana "Eh na ganta...!!" Ban san sanda zamu dawo ba gaskiya....Sai da safe...!!" Daga yanda yayi maganar ta san da Nana yake, sai taji tausayin Nanan ya kamata tana bin Namiji yana mata yanga. Shi kuma haushin Nana yake ji yanzu don yana ganin kamar itace ta janyo masa duk wannan matsalar ma.
A6angaren nana har sai da tayi hawayen takaici. Duk da Ahmad yaso samun wani abun a wajen Ma'unsa amma sai yaga ta had'e rai ta kwanta a Falo ma, dole ya k'yaleta. Washe gari da safe suka wuce Kano. Nana taji dad'in ganinsu taji dad'i, tay murna, ya had'u guri d'aya yayi musu nasiha da rok'on arzik'insu su zauna lafya. A gurin ne Ma'u tace ta bai wa Nana kwananta na Wata guda, Ahmad bai ji dad'in haka ba, amman babu yanda ya iya tunda lalla6ata yake yi. Ita kuwa Nana dad'i ne ya kamata har farin ciki ya bayyana akan fuskarta. Cikin wannan Watan Ahmad ya shiga tsananin damuwa da tashin hankali, ya yin da Nana ta more Amarcinta yanda taso. Mijinta ya d'ebe mata dukkan damuwa da kewa. ita kuwa Ma'un da wannan damar tayi amfani gurin neman NAFISA LILI 'YAR NIJAR ta harhad'a mata Magunguna na gyaran jiki, wato MAI DA TSOHUWA YARINY! Ta dinga Sha da Tsarki dana Turare. Cikin wannan lokacin ita kanta ta san ta sauya, don haka Ahmad idan ya ganta kamar ya cinyeta,
Don akwai sanda ya gaza hak'uri ya matseta a d'aki suka dinga rikici tace wallah ta d'auki alk'awarin bazata ci amanar nana ba sai dai suje gabanta ya gaya mata shi ne yace sai ta karya, abinda ta san ba zai iya ba. Haka dole ya hak'ura ya kyaleta don ba yai iya yin Raping d'in Matarsa ba, don yana matse k'warai da gaske, dole ga nana ya kai bukatarsa.
5 November 2015 at 10:51 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like37
Write a comment...
·
Shuraihat Ummu Ammar
da kyau ma'u but nana kina bani tausayi nd i love u oll!!
Like · React · Reply · More · 16 Oct 2019
Rahmat Mums
Tnks
Like · React · Reply · More · 15 Aug 2018
Safiyya Hussain
INA YINKI MA,U
Like · React · Reply · More · 22 May 2019
Habibu Abubakar
TNX.PLS LETS GO AHEAD
Like · React · Reply · More · 18 Oct 2018
Firdaus Feedy Paradise
Tnx
Like · React · Reply · More · 5 Nov 2015
Hafseeyat Hafseeyat Abubakar Namadi
Dan allah acigaba allah qara hazaqa

Umar Sg Asma'u
Aci gaba pls
Like · React · Reply · More · 9 Nov 2015
Umar Dahiru
tnx

Bakoji Lamara Misau
Gud

Hafsat Ibrahim Garba
Tanx
Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO 4**23