← Book details Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 49

Sashe 33

Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

·
Jamila Umar Tanko Books
10x@maitama ya skul?
2 · Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Jamila Umar Tanko BooksJamila Umar Tanko Books
lapia klau surry kepa?
Mukhtar Umar Daura
muna gdy
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Nafeesah M Adamz
Littafin ga dadi amma guna ja muna rai dayawa akai
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Mukhtar Umar Daura
muna gdy
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Abdull Muh'd
Mumbers ku taimaka ahada musu kudin asibity!!
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Salees Naja'at
Allah sarki dan uwa, sannu da kokari.
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Abashiyyah Umar
tnkx alotx
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Ummu Suhairat
Godia marar adadi
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Abdulrahaman Jumeh
Muna godiya
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
Saa Zakka
Ta mutu kawai yar bnxa
Like · React · Reply · More · 19 May 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 24.
Book 4*2
Kaje wurin yayanka mana agidime yanufin gidan yajima yana buga kofa can jimawa malam sulaiman ya iso yana tambayar waye? Jibril yace nine malam sulaiman yabude masa kofa cikeda mamaki dalilin zuwansa cikin dare agidime jibril yayi masa bayanin abinda kefaruwa malam sulaiman yace to aisamun mota cikin wannan daren shine aiki amma bari yashiga yayiwa Umma magana ko akwai dazata iya yi akai? Sanda malam sulaiman yasanarda Umma abinda kefaruwa tayi tsalle tadire tace babu inda zani nima diyata tahaihu yauhar kwana bakwai amman daga lami har yayanta babu wanda yaleko danhka itama babu inda zata tunyana mata fadan har saida yafara yimata magiya dakawo mata hadisai wadanda suka sanyayarmata da guiwa tanufi gidansu lami tana zuwa taga halin da Raliya take ciki tasan lallai tajigata takwanta shabe shabe ga kanda yana yunkurowa yana komawa yakasa nishi lami saikuka takeyi itada Amina Umma takalli lami tace kunada koko? Dasauri lami tace akwai tafice tadauko Umma ta amsa tayi addu'a tatofamata aciki sannan tace adagamata Raliya zaune suka kama Raliya dakyar suka durkusarda ita Umma tace tadafa kujera tatokare kafafuwanta akasa takafamata wannan kunun cikin katon kwanon sha tadinga sha harsaida tashanye shi tas! Cikin ikon Allah saiga karfi yazowa Raliya tafara wani irin nishi da karfi Umma tariketa saiga diya tafado cikin ikon Allah kuma harda mahaifa baki daya lami tafashe murna Umma tadallamata harara keda zaki godewa Allah saikuma saikuma kikama guda? Saiki kawo reza lami tazura da gudu tafara nemo reza da zare Umma ta amsa tayanke ta kulle cibiyar bayan ta yanke Raliya tayi zaune takasa ko motsawa saboda abu biyu keyawo aranta murna darabuwa da abinda kecikinta dakuma abinkunyar dazaifara bibiyarta harkarshen Rayuwarta malam jibril natsaye jikin kofar dakin dadamuwa akan fuskarsa yanajiyo sautin kukan jaririya yazame yazauna yanasallami da damuwa Shikenan shege yatabbata agidansa diyarsa ce tahaifamasa shege yashiga Ukku!!! Umma dai tanagama abinda zatayi takalli lami datayi wuki wuki tace to lami ga Raliya tasauka tasami irin abinda kikajima kinagorantawa Ahmad akai sainace Allah yaraya Ameen lami tabude baki dabakinciki amman batada abincewa dazaiyi daidai da irin maganar Umma tafada mata hartafice daga dakin lami takalli raliya dake zaune kamar tashaketa don bakin ciki takalli diyar wacce kekuka wutsil wutsil da kafafuwa saitayi tsaki tajuya tafice daga dakin dasauri Raliya tabi yarinyar dakallo tamika hannu tadauketa ta kuramata ido fatanta baiwuce tagano dawa diyar kekamaba wanda zatace shine ubanta domin maneman nata nada yawa amman iyakacin kallonda tayiwa yarinyar takasa gano dawa yariyar tayi kama hawaye yakama fitowa daga idanunta soyayyar yarinyar tanashigarta ahankali meyasanya batazauna gidan Ahmad tahaifi wannan yarinyarba kobayan hakanne tabar gidansa
Datahuta dagori daduk abinda zaibiyo bayan rayuwar wannan yarinyar data haifa yanzu dakyar lami ta iyadaura ruwan dumi domin takaiwa Raliya tayi wanka basu sami kwanciyaba saiwurin karfe 4 nadare sannan suka kwanta kiran sallar farko Raliya tamike tsam tadauko jakar kayanta tafara zubawa dukkan abinda tasan natane daman sugama yin waya da Ruky tuncikin dare sungama shirya abinda zasuyi bayan takammala shityawa ta juya ta kalli jaririyar dake bacci hawaye yazubomata taji kamar kada tagudu tabar diyarta amman bazata iyacigaba daharka yanda takesoba matukar tanatare da wannan jaririya tagoge idonta dasauri tadauki jakarta tafice har gari yawaye rana tafito lami bata leka dakin da Raliya takeba can yarinya tafara kuka daga cikin daki daga lami har amina babu wanda yakula dakukan datakeyi domin suna tunanin mahaifiyarta nakusa da ita shikam daman malam jibril tunda yafita baidawo gidaba musa kuma tunda akayi rikicin nan baidawo gidaba saiyatare can wani dakin abokinsa dan baisan abinda zaifaru dashiba idan sukaci karo da lami kukan ya ishesu lami tamike afusace tanufi dakin tana fadin Raliya wai uban me kike yine kikabar yarinyar nan tana kuka haka? Tadaga labulen dakin afusace saidai ga mamakinta saitaga dakin wayam babu kowa saijaririya dake tsala kuka tashiga dakin dasauri tafara bincike Raliya! Raliya!! Raliya!!! Amman taji shiru babu ita babu alamunta tafito dasauri takalli Amina cikin ihu kedubaman bandaki ko Raliya tashiga Amina tamike dasauri domin taga mahaifiyar tata arude take tace lami batanan lami tadafe kirji agidime tana fadin nashiga ukku kardai ace yarinyarnan tagudu tabarman diyar nan? Ihun jaririyar yacikamata kunne takoma dakin dasauri tadaukota tarungume tana jijjiga dafadin kemaza dubamana gidan nan sosai harcan gidanu deeje kigani intana can Amina tajuya tanufi hanyar fita lami tacigaba da jijjiga jaririyar hankalinta atashe kamar tazabga ihu taji sanyi aranta Abukamar wasa karamar magana tazama babba! Domin duk inda aketunanin za'asamu Raliya anduba babu ita babu alamunta dole lami tanaji

See translation
1 June 2015 at 10:27 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like41
Write a comment...

·
Ammatullah Suleiman
Dan allah ku tayasu nemanta mana kilan adace
Like · React · Reply · More · 14 Dec 2019
Babangida Sulaiman Muhammad
Assalamun alaikum ina ci gaban ban gane ba
Like · React · Reply · More · 2 May 2019
Dauda Gimba
Tnx
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Usman Aliyu Taller
mungode
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Musa Muhd
Hmm
Like · React · Reply · More · 16 Jul 2015
Mubina Bind Muhammad
Mungode
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Ahmad Sabo
Ai ni da naji shiru, na yi tunanin ko saceka akayi!
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Aslamiyya Usman
Mun gode
1 · Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Munirat Rayyan
Gud
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
Ummu Abulkhair
Gud
Like · React · Reply · More · 1 Jun 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO 4**2
Chapter 33 · 0% Book details