Sashe 13
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 9.
1⃣6⃣ DAME AKE ADO 2 Daga masallaci makarantar su Asma u yanufa yadaukota daga can bakin kofa yaji wata sinio tana kwala mata kira Asma'u sulaiman tana ina tamike dasauri jikinta yana rawa tayi zaton wani laifi tayi kokuma dealing dinne yamotsa na sinio hajara domin shegiyar kazamace kayanta har tsami suke dahaka takwace kanta da maryam kemata kalbar da maryam keyimata tanufi wurin sinio hajara tana fadin tanafadin senio hajara gani senio hajara takalleta sama da kasa da alama yarinya uwarki ko ubanki sun mutu domin sir Abdul yace kije kitafi da dukkanin kayanki domin gidanku zaki wuce ma'u tadafe kai cike da fargaba sai tafashe da kuka tana fadin wayyo nashiga ukku Allah yasanya ba umma ko abba bane suka mutu ba wayyo Allah ni ma'u nazama marainiya ihu takeyi iyakacin karfinta gabadaya hostel akayi shuru anakallonta kawayenta tuni sun iso inda take dasauri suna tambayar abinda yafaru senio hajara takama masifa ke sakarya nibance miki wani naki yarasuba cewa nayi kawai inajin kihado kayanki muwuce kusai kutayata debo kayan nata ta kalli sauran kawayen nata dasauri ma'u tanufi gurin kayanta taci gaba da hadawa tana kuka sosai kawayenta suna bata hakuri da rarrashunta sanda suka isa wurin sir Abdul yakalleta damamaki yana fadin ma'u meyasanyaki kuka? Cikin sheshshekar kuka tace senio hajarace tace wai babana ko ummana sunmutu yabata rai matuka yace inji ubanwa? Hajara tanada matsala kawai nace kihado kayanki babanki zaitafi dake shike nan zatace haka barta kawai karya takeyi hankalin ma'u yadan kwanta saidai tana cike da tsananin mamakin abinda zaisanya babanta yazo daukarta bayan anfara jarabawa bukin yayanta kuma ankammala tuni domin alissafinta yau sati biyu kenan da bikin yayanta kokuma dagawa akayine dawanna tunanin tayi sallama dakawayenta sir Abdul yadaukar mata wasu kayan su maryam da jamila suna bata sakon abinda zatasawomusu idan zatadawo tana cewa to batasan wannan ce rana takarashe dazata kara komawa wannan makaranta ba dasunan karatu ba yaune dazata rabu dakawayenta rabuwa tahar abada kuwa ta isa ta tadda abbanta zaune a ofis din principal suna wasu magunguna dabata fahimci komaiba hankalinta yadan kwanta saboda ganin abbanta bakuma cikin wata da muwaba ta durkusa tagaisheda abbanta tagaida principal Abban nata yamike yana fadin to hajiya nagode Allah yataimaka yakuma kara daukaka principal tamike tana fadin Ameen amman munyi missing daliba maikwazo da hazaka Ubangiji yatsareta aduk inda take malam yace Amin dasauri principal tadaga kan ma'u tana fadin Allah kaddara saduwarmu kidage bisa kyawawan halin danasanki kinjiko? Itadai ma'u to kawai take cewa batasan me ake nufiba abbanta yadaukar mata wasu daga cikin kayanta tadauki sauran suka nufi titi sanda suka isa gida anata kiraye kirayen sallah magriba Umma tana kicin tana kokarin hura wuta da alama tayi daren tuwo ne tajiyo sallamarsu ta mike da mamaki tanafadin malam kamar muryan ma'u nakeji mamaki yakoma karuwa ma'u cedai biye da Abbanta yakalli Asma u yace bakama bace deeje itace yanzu na daukota daga makarantarsu mamaki yakoma cikata tace malam amman banji lbr anyi hutuba naji kamar jarabawa suke ma lfy yanufi kofar bandaki ya dauki wata buta da aka ajiye daruwa yana magana lfy kalau kidai kiramin dukkan yaran gidannan awaya kice inason ganinsu idan nadawo daga masallaci zakiji karin bayani yashige cikin bandaki don yakama ruwa Umma tamaida kallonta ga ma'u kamar zata koma tambayarta sai kuma tafasa tace shiga dakayan cikin daki kizo kidaura Alwala ma'u tayi abinda mahaifiyar tata ta umurceta bayan tacire uniform din dake jikinta tasake kaya tafito ta daura Alwala itakuma Umma kokarin fara kiran wayoyin yaran gidan ta isar da sakon da mahaifinsu tasanardasu sannan tadaura Alwala tashiga sallah
1⃣7⃣ DAME AKE ADO 2 Har suka kammala taruwa malam din baishigo ba domin saida ya tsaya yasiyo goro da alawa yataho dasu suna tsakar gida bisa babbar tabarma anata tattaunawa akan maganar gudun Raliya Rabiu yace wlh dani tahadu dashi datuni lbr yasha bamban shegiya kodaddiyar banza kawai taje indai duniya ce wanda baizobama jiransa take shidai Ahmad jinsu yake yana jin tamkar Anrabashi da wata babbar masifa ne arayuwarsa domin kallon raliya bayason yakoma yi yasan Allah ne ya.amshi adduar sa yayi gaggawar rabashi da ita saidai kamar yanda tace din yasan shida aure har abada domin bazai iya kara tunkarar wata mace da sunan yana sonta ba balle haryajawa kansa wulakanci ba zaici gaba dazama ahaka idan yaji zai takura sai yayi azumi Sallamar malam dince ta katse musu hirar su Ahmad yamike da sauri ya amso kayan da malam din yashigo dasu yana fadin sannu abba yakarasa yazauna akan tabarma da yaran ke kai daya bayan daya suka dinga gaisheshi ya .amsa sannan ya kalli Umma yace ina ma'un take kuma? Umma takalli kofa tana cikin daki kasan indai yayanta suna hira bata fitowa cikinsu tazauna wata kilama tayi bacci kotayi bacci atasota yakalli kofar dakin ma'u Asma'u kina inane tafito dasauri tana goge idonta inaciki Abba kadawo sannu dazuwa ya.amsa yauwa samu wuri zauna sannan yaturawa Umma buhun Alewa da goro dake gabansa yana fadin bude kigani deeje Umma taja buhun tafara budawa tadaga kai takalle shi da mamaki goro da alewane kowakilcin Aure zakayi kodaya goron daurin Asma'u da Ahmad ne an daura tundazu a masallacin jumu'a na gidan maimartaba mamaki yakama kowa har akarasa mai iya karfin halin.
See translation
23 April 2015 at 10:45 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like50
Write a comment...
·
Atika A Umar
NICE one
Like · React · Reply · More · 24 Apr 2018
Hureira Suleiman
Tnks
Like · React · Reply · More · 23 Apr 2015
Abubakar Ibrahim
Tnx

Muazz Alawo
gud

Musa Abdullahi
9ce

Shafiu Shanabash
DAME AKE ADO...?

Abashiyyah Umar
waww nyc wlh dame ake ado nake so......bcox akwai nishadi....

Surayyah Abdallah
thanks

Bala Sani Hafsat
Tnxxx

Dauda Gimba

View more comments…