Sashe 21
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
·
Abubakar Sa'ad
Dan Allah a cigaba da wannan littafin
Like · React · Reply · More · 18 Jan
Ummu Khalifa Khadija Adamu
Allah ya kara basira
Like · React · Reply · More · 30 Sep 2018
Adama Abdulkarim Kiyawa
Masha allah mungode
Like · React · Reply · More · 20 Aug 2018
Mahmud Yusuf Adam Maje
Gaskiya mugode
Like · React · Reply · More · 18 Jul 2019
Mahmud Yusuf Adam Maje
Agaskiya mungode
Like · React · Reply · More · 13 Jul 2019
Tajudeen Aminullah Abubakar
Tnx
1 · Like · React · Reply · More · 28 Apr 2015
Hussaina Abdulhamid Abdulhamid
TNX
1 · Like · React · Reply · More · 5 Feb 2017
Maryam Balarabe
plz adora ynxu

Jamilubello Bello
Dan Allah abamu cigaban kallon kitse a idah manah

Tahir M. Kaumi
Cabdijam.

Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 14.
yadan waro idoí ½í¸³da mamaki wai kina nufin littafan soyayyane eh sune tunda yayanka yabani lbr halinda kuke ciki da ma'u naga babu mafita bayan wadannan littafan tayita karantawa yakarba yana jijjiga kai cikin ranshi yana fadin NAYI ZATON AI BABU KOMAI CIKINSU SAI HIRAR SOYAYYA MARA KAN GADO AMMAN DAI BA AKIN TA MUTUM Yayi godiya sannan yayi musu sallama zaiwuce danyaga dare yanashirin yimasa lokacin daya isa gidan saiyatarar dayara afalon suna kallo amman yana shiga yaran sukafice domin tun randa yayi musu barin mahaukaciya suke jin tsoronsa yatsaya abakin kofa rike da labule yana kurawa ma'u kallo data kauda kanta gafe tanawasa da yatsun hannuta ma'u baki ganni bane naganka mana sannu dazuwa yafada afili aranta kuwa cewa tayi mezan maka kuma yayi murmushi don shi mailiafine a gurinta yakarasa kusa da ita yamika mata ledar dake hannunsa karbi wannan inji Aunty Hafsa tace kiyita karantawa harkigama dasu duka taleka ledar taware ido duk wannan saikace wata jaka nadai karanta wasu kawai duk yanda kika gani haka zakiyi makika dafa agidan ne dan wake mana dan wake ma'u dawannan daren yatambaita da damuwa babu kyaune cinsa dadare yaya? Tamaida masa tambayarsa A'a banceba zubomin amman kadan tamike tanufi kicin yadafa kai cikin ransa yana Addu'ar Allah yasanya ma'un tasauya sanadin karance karance kamar yadda Aunty Hafsa tafadamasa Washe gari bayan yafita aiki tayi shiru tunani duk yacika ranta domin babu yaron daya shigo mata kusan kowa yana makaranta tunanin kawayenta yafadomata arai tana tuna irin rayuwar dasukayi abaya koyaya suke yanzu ta tambayi kanta acikin zuciyarta idonta ne yaciko da kwalla damuwa fal acikin ranta can sai littafannan suka mata arai tamike da sauri tanufi daki dasauri tadaukosu tazabi daya daga cikinsu tahaye kujera tafara karantawa wasa wasa littafin yayimata dadi hartakasa ajewa koda yan hira tata sukazoma yau bata kulasuba ko Abinci rana bataciba dan bata iya tashi tagirkaba balle wanke wanke ko shara saida taga yayan nata nagab da dawowa sanna tamike tafara gyara gidan soyayyar jaruman littafin tayi matukar burgeta kuma takayatar da ita domin har sunyi aure sunfara gudanarda rayuwar aure nan gurin kam shima tadade tana tunani wannan shine rayuwar Aure kenan ?
Har yayan nata yataddata bayan sallar magariba tanata karatu yayi murmushi ganin yanda tagwagwafe yakula batasan ya isoba ma yayi gyaran murya tamike dasauri tanayimasa sannu dazuwa yaya akayi kanwata dadadi kenan littafin ? Dadi yaya kayi wanka kaci abinci nabaka lbr akwaidadi wlh yakada kai kawai yawuce yanacin abinci tanabashi lbr littafin datake karantawa Ranshi yayi wasai domin tafara sakar masa jiki kuma yagane karatun zairagemata da kadaicin makaranta haka yayitajin lbr yana kada kai kwanaki kusan ukku kullum idanyadawo aiki da lbr dazata bashi yau yadawo ransa acunkushe domin yana daya daga cikin wadanda Alhaji Nura kwangila yasanya ayi tafiyar legas dukkan abinda zainisantashi da ummansa da ma'u baya kaunarshi domin kullum kafin yatafi aiki saiyabiya duk da sammakon dayakeyi itakanta umma harta saba don haka kodata idarda sallar asuba bata komawa bacci saita tashi takama aikace aikacen gidan yau ma'u tanata bashi lbr amman sam hankalinshi baya tare da ita har tagano wani abu yanadamunsa tace yayana kobada lfy ne? Dasauri yadago kai yadubeta eh banajin dadi ne ma'u gaba daya yanayinta yasauya zuwa damuwa tamike sannu yayana me zankawo maka? Kwantar da hankalinki nasha magani ma kan yadan fada inasodai inje wurin ummane yanzu Amman dai danizakaje ko? Takatseshi ciki hanzari dasauri yace A ah nikadai zanje yayi dan tunani yanason zuwa da ita amman yasan zuwa da ita din zaisanya sukasa samun natsuwa ganin bashida mafita yadubeta yace bari nakiramiki A'ilon gidan kasa kuyi kallo kinyada dasauri tace eh nayarda kirata..........Am yaya namanta yaufa hajiya tazo takawomaka kaya masu yawa nima haka kuma tace tanagaisheka bari nakawo maka kayan yasan kowace hajiyace hjy Aminansace maisonshi dasauri yace kinga bari nadawo yafice dasauri Acan gidan umman shi tashiga damuwa dajin antura Ahmad legas har tsawon wattani ukku harsaida fuskarta tanuna hakan afili tace babu kuma wani abu daza a iyayi akan dole saikunje din subasuda tausayi ne bausan kanada iyali ba? Malam yayi murmushi afili yace wai yaushe zakiyaye Ahmadu ne Deeje? Abin yabasu dariyaí ½í¸ itada Ahmad din gabadaya tace Au! Hakama zakace malam baka tunanin nisan dazaiyi? Meye abin nisa ga namiji don yatafi legas yanzu idan yasami aiki acan bazaki barshi yajeba kenan? Tayi ajiyar zuciya insha Allahu kozaisamu aiki anan zaisamu malam kadinga yin irin tunanina mana Aitunanin kowa dabanne nasan dai bazasu cinye mikishiba acan yanda yaje guda haka zaidawo guda kiyi masa addu'a dasanya albarka kawai takada kai shikenan yanzu ne tafiyar Ahmad yagyara zama wajen jibi sukace insha Allahu inatunanin kawo ma'u gidanma gobe kafin indawo! Gida kuma akanme? Malam yakatseshi da sauri
A ah hakan bazai yiyuba kabarta adakinta tasaba da aure yanzu tazama matar aure dole takoyi juriya irinta mace mai aure yayi danjim kamar bazaiyi maganaba saiya daure yace gidan zaimata girma ne gashi tanajin tsoro kuma akwai kurciya haryanzu atare da ita inaga kamar zamanta zaifi tunda kwanakin dayawa.
Maitama
See translation
29 April 2015 at 10:12 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
LikeLove66
Write a comment...