Sashe 27
Dame Ake Ado Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
·
Muazz Alawo
tnks
Like · React · Reply · More · 3 May 2015
Abubakar Ahmad Pate Lere
Sorry grp a watsapp

Karimat Abdullahi
Allah ya baka lfy
1 · Like · React · Reply · More · 3 May 2015
Maymoonart Muhammad
dan Allah plz ina zan samu continuation din wannan littafin DAME AKE ADO?
Like · React · Reply · More · 17 Oct 2015
Abubakar Ahmad Pate Lere
Dan allah yan uwa ga number na kusani a gurp din dan allah 08065240700

Salees Naja'at
eyyah d only maitama, wish you quick recovery broth.

Kabiru D Shagari
Tnks.

Sadiqa Ahmad
Allah baka lfya

حفصة أبو بكر
tnx alot maitama Allah yabada lfy

Mukhtar Umar Daura
Allah baka lpy

View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part18.
don haka kisanya wannan aranki inakuma gargadinki dakar kikara yimin irin wannan zancen dagayau!!! Yanufi kofa dasauri yafice yana huci wani malolon takaici yataso yatokare zuciyar ma'u WANNE IRIN MIJINE ALLAH YABATA MAIKISHIN TSIYA DASON KANSHI KUMA YASANI SARAI KARATUNNAN AKWAI ALFANU ACIKI AMMAN YARUFE IDO YAHANATA DON YANA TAKAMAR YAFI KOWA KISHI saitafashe dakuka takaici da bakinciki cikinta yahautsine kirjinta yakama zafi don bakinciki tarike ciki tana murkusu tana kuka shikam yariga yafice baimasan abinda kefaruwa da itaba can taji amai yatahomata tayunkura tamike dagudu tanufi tsakar gida kafin ta isaga rariya tuni aman yacimmata tatsuguna anan tafara kelayashi tanadafe ciki dakirji kamar zaibiyo hancinta yafito waje takeji yashigo dauke da maganin dasauro daya siyowa yahangota durkushe tana amai yakidime yanufita dasauri yana tambayarta abinda yafaru yaya akayi ma'u? Meyasameki lafiya? Duk yarikice yarude bata iyacemasa komaiba saboda aman datake yamike yanufi robar ruwa yadebo ruwa cikin buta yanufeta yafara zubamata akanta don tajigata da aman sannu ma'u meyakemiki ciwo kuma yanzu? Takada kai muryarta adashe tana fadin babu komai saidai tashin zuciya kadan kadan zaidaina shima garin yaya kikafara aman ma? Tarintse ido bansaniba nima yayi shiru yana kallonta datausayawa saiya mike bari nasamomiki magani a chemist din sister deeje yafice da sauri itakuma taji wani sanyi yanashigarta tajanyo bargon dake gefe ta dukunkune yadawo dauke magunguna ya ajiye ya dauko ruwa yabude abinda ta lulluba dashi ya tallafo kanta yana fadin ma'u tashi kisha magani batayi musuba ta amsa tafara sha har tahadiye duka ya maidata yakwantar ya mike yafita dakayan itakuwa takara kudundunewa domin har lokacin akwai zazzabi ajikinta yanacan yanakokarin dauraye kayan databata yakuma jiyo kakarin amanta yabazamo dakin dagudu yasameta tana durkushe agaban gado ta amayarda dukan magungunan datasha yadafe kai dadamuwa kamar zaifasa ihu ya isadai yagyaran wurin ya dauko kayan yajibge akan wadancan na waje yadawo yadauko dan ruwa yana bawa matar tashi yafasa wanke kayanma yarungumeta akirjinshi yana shafa kanta da lallashi domin dabaiyi mata masifarba da bazatayi aman har hakaba hakanan suka kwana tana aman tayi yakai sau 4 cikin dare danhaka tun asubah yafara shirin kaita asibiti karfe bakwai sunfice yaso yakaita nakudi amman kuma babu kudi ahannunsa domin wata yafara nisa don haka dole na murtala muhammad yakaita
Dayake sunfita dawuri sunyi sa ar ganin likita dawuri akarubuta musu magunguna harda karin ruwa da kuma gwajin fitsari harwajen karfe 3 suna asibitin saida ruwan yakare tas! Saidai harsannan Ahmad baisan abinda kedamun matarsaba donhaka dazasu tafi yasamu wata ma aikaciyar jinya yamikamata korafi yana fadin sister don Allah mekedamun matata dazu ina rude bantambayi likitaba gashi yatashi yanzu ma aikaciyar jinya tayi kamar bazata amsaba datayi ido hudu da Ahmad saitagaza yin musu domin shi mutum ne maikwarjini da haiba dawuya kakalli tsakiyar idonsa kayimasa musu bayan tagama karanta abinda kerubuce ajikin katin ta kalli ma'u tana dariya tana fadin inatayaki murna kinkusa zama mama sam ma'u batafahinci komaiba Ahmad yadan fahimta amman duk da haka sai yasake kallon ma aikaciyar jinya dasauri sister waikinanufin ciki ne da ita tayi murmushi tace kacire kalmar wai tamika masa katin tana murmushi Allah yaraba lfy ma'u kam kunya duk takamata kamar tanutse agurin takauda kanta gefe tana murmushi Ahmad yakuramata ido yana kallonta yama rasa wane irin farin ciki yakamata yayi yadan kalli mutanen dake kai dakomowa banda gudun baki daya suri matarsa yayi rawa da ita sannan yakaita har bakin titi inda zasushiga motar amman dai yadaure yariko hannunta kawai yanata wage baki tamkar mai tallan makilin yace ma'u maiyasanya kika boyemin wannan farin labarin bata iya kallon fuskarshi ba dankunya nima fa bansaniba yaya zaikara magana ta katseshi yaya muyafi gidan mutane suna kallonmu sannan kuma yunwa nakeji wannan abin data fada yasanya ya dan natsu yakama hannunta suka nufi titi shatar adai daita sahu yadaukar musu harkofar gida daman yadan tsaya yasaimata take away dan haka suna shiga gidan yafara shirya mata shi agabanta yace tacinye tas sannan tayi sallah Allurar da akayimata natsaida aman sunyi aiki ajikinta batajin aman ko tashin zuciya a yanzu dan haka tadanci abincin dayawa Ranar dai kowurin aiki Ahmad baijeba sai waya yayi yasanarmusu matarsa batada lfy agayawa manaja yacigaba da kula da ma'u kamar zai lasheta BAYAN WATA TARA kwanci tashi bawuya awurin Allah domin zuwa wannan lokaci cikin ma'u haryashiga wattani tara dukkan wata kulawa dagata tanasamunsu awannan ciki Kamar ranshi haka Ahmad ketattalin cikin nata jama'a kuwa kowa yasan ma'u nada ciki tunyana watanni 4 musamman hjy da Umma sune abokan neman shawararsu Kullum sambayajin kunyarsu indai akan cikinne ma'u takanyi mamaki yanda Ahmad ke tsananin son haihuwa kamar yayi hauka akan kula da cikin aikima don ance anabukatarashi awajenne dole shiyasa yake kyaleta yatafi yau tana kishin gide akan kujera tana kallo tayi wata irin kiba cikinta yafito sosai Ahmad yashigo falon da sallama hannunsa dauke da manyan ledoji guda biyu ta yunkura da kyar tanakokarin mikewa gamida Amsa sallamar yakaraso kusa da ita da sauri yanafadin kinga bance kitaso kitareni ba cigaba da hutawarki nagode
Abdullahi maitama
09034598552
@whatsapp
See translation
6 May 2015 at 09:21 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
Like68
Write a comment...