Sashe 8
Dahuwar Ƙaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To amma ai ga shi nan ka je ka kwanta da wata, shi kenan ta gama gane mini sirrinka."
Murmushi ya yi don ya san kishi ne duk yake damunta, ya matsa kusa da ita ya ce.
"Ke ce fa uwargida, ko kin manta ni da ke auren saurayi da budurwa muka yi? Duk wacce zan yi mu'amala da ita fa a bayanki ne, kuma da kike faÉ—in haka ita ma fa matata ce. Ba wurin macen banza na je ba, ko kin fi son na fara biye-biye a waje da na yi auren?" Girgiza kai ta yi, ya zauna ya cigaba da lallashin Bilkisu har sai da ya ga hankalinta ya É—an kwanta sannan ya tafi É—akin Amina.
A wannan ranar Hafiz ya ɗauka Bilkisu za ta yi abincin safe da su, bayan da suka yi wanka ya fito ya tambaye ta kai tsaye ta ce ba ta girka da su ba, tun da ba ita ce da miji ba. Gudun tashin tarzoma ya sa shi fita ya sayo musu shayi a waje, saboda ba a haɗa gas ɗin Amina ba. Sai da suka karya sannan ya ɗauki silindarta ya tafi da ita ya ciko mata, a lokacin da ya dawo 'yan'uwan Amina sun zo da wasu tsirarin danginsa. Bilkisu kuwa tana ɗaki ko ƙurarsu ba ta bi ba, don gabaɗaya dangin Hafiz ya shafa musu kashin kaji.
Yamma liƙis Hafiz ya kawo kayan miya ya ce Bilkisu ta gyara, a nan ma ta kafe kai da fata ta ce ba za ta yi girki ba. Idan kuwa ta sarrafa ba za ta ba shi da amaryarsa ba, babu yadda ya iya haka ya kai wa Amina. A lokacin da ya shiga ɗakin, zafi ya ji a jikinta na zazzaɓi saboda rashin ƙwarin jiki, tausayi ta ba shi sosai. Don haka ya rage kayan jikinsa ya gyara kayan miyar ya ba wa yara suka kai markaɗe, da kansa ya ɗora miyar ganin haka ya sa Amina ta miƙe cike da rashin ƙwarin jiki za ta taya shi ya ce ta je ta kwanta. Cikin lokaci ƙanƙani ya ƙarasa miyar, ya ce Bilkisu ta dafa taliya sai da ƙyar ya samu ta dafa ta miƙa musu.
Tun daga wannan ranar Amina ta karɓi girkin rana da na dare, na safe ne kawai kowa yake yin na sa. Abin da Bilkisu ta tsira a cikin kwanakin amarcin Amina sai gari ya waye sai ta yi wa yaranta wanka da sassafe ta saka su, su shiga ɗaki wurin mahaifinsu. Wani lokacin ma idan suka shiga suna kwance a kan gado, haka Amina za ta sako hijabi ta janyo su falo. Babu wata dama da suke samu ta kulawa da juna da safe ko da rana, matuƙar yaran suna gida. Idan kuma yaran ba sa nan Bilkisu ta dinga yi musu habaici ta cewa Hafiz ya cika jaraba, ko ta ce ya auro makira mai karuwancin cikin gida. A haka suka cigaba da tafiya tun abin ba ya damun Amina har abin ya fara damunta, saboda akwai lokacin da rana Hafiz ya dawo suna ɗaki duk da sun tura ƙofa sai ji suka yi yara sun shigo ɗakin da suke kwance.
"Lah Abba."
Sayya mai kimanin shekara uku ta faÉ—a ganin mahaifinta yana mu'amala da Auntynsu.
Ummou Aslam Bint Adam🌚
07062062624
[17/06, 18:06] Ameera Adam: *DAHUWAR ƘAHO*
©AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
GargaÉ—i: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a kafar sadarwa, ko É—orawa a wata manhaja ba tare da izinina ba. Yin hakan yana iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye.
Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan ya yi daidai da yanayin labarinki/ka arashi ne.
Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG’s Beauty Lounge zai buÉ—e a ranar Litinin, 2nd June 2025 – daidai lokacin Sallah!ðŸ˜
‘Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG’s Beauty Lounge ya buɗe da kwalliya, tsafta da ƙamshi irin na sarauniyar zamani!
Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:
Gyaran gashi da kitson zamani
Kwalliyar Sallah mai É—aukar ido
Wanke ƙafafu da pedicure mai sanyaya rai
Kayan gyaran fata na gaske
Lalle mai kyau da salo na zamani
Tura-turai, humra, incense da ƙamshi masu daɗi
Shirin amare da na musamman
Ba kawai gyara muke ba – kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daɗin wanke ƙafa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da ƙamshi – komai a wuri guda mai kyau.
Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.
Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391
Ki zo ki gani da idonki – ki ji daɗin sauyin MG’s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge
SHAFI NA BIYAR
A razane Amina ta ja bargo ta rufe jikinta, haka shi ma Hafiz cikin sauri ya janye jikinsa daga jikin Amina haÉ—e da rufe jiki. Ya haÉ—e fuska tamau cikin tsawa ya ce.
"Fita daga nan."
Ganin yadda mahaifinta ya birkice lokaci ɗaya ya sa ta fita da gudu tana kuka, miƙewa Hafiz ya yi yana suturce jikinsa. Bai yi aune ba sai ji ya yi Bilkisu ta banko ƙofar ta shigo cikin masifa tana faɗin.
"Uwar me Sayyada ta yi miki kika dakar mini ita take kuka, baƙar munafuka kin san ba kya ƙaunarsu kika maƙale saboda kwantan da kika yi kika auri mahaifinsu." Ganin Amina ba ta falo ya sa Bilkisu ta faɗa ɗakin za ta yi magana ta ci karo da su suna gyara jikinsu, wani baƙinciki ne ya maƙure ta. Cikin zafin kishi ta ce.
"Wannan wacce irin jaraba ce da rana tsaka salon ku ɓa ta mini tarbiyyar..."
"Fita ki ba ni wuri ba na son rashin hankali."
Hafiz ya katse ta a zafafe, yadda ya hautsine mata ya sa ta ja ƙafa ta fita don ta lura ransa a matuƙar ɓace yake.
Amina da ke zaune a gefen gado kifa kanta ta yi ta fashe da kukan takaici, jiki a sanyaye ya ƙarasa ya rungumo ta ya ce.
"Don Allah ki yi haƙuri Amina."
"Habibi na gaji, wallahi na gaji da abin da matarka take yi mini. Yanzu wanne irin abu ne a ce ni da ɗakina ba ni da sirri, ina kwance da mijina dubi yadda 'yarka ta zo ta same mu? Wanne irin kishi matarka take da shi, da har ta gwammace gara ta ɓata tarbiyyar yaranta? Wallahi matuƙar ba za ka ɗauki mataki ba ba zan cigaba da zama a haka ba." Amina ta ƙarasa maganar tana zubar da hawaye. Ya sani sarai Amina tana da haƙuri, don akwai abubuwa da dama da idan ya ga Bilkisu ta yi mata ya san idan ita ce ba za ta yarda ba. Cikin lallashi ya ce.
"In Shaa Allahu haka ba zai sake faruwa ba, don Allah ki yi haƙuri babyna." Hawayenta ta share tana gyaɗa masa kai, bakinta ya sumbata. Ya janyo ta yana yi mata raɗa a kunne, turo baki gaba ta yi a shagwaɓe ta ce.
"Ni a'a, ba yanzu ba." Marairaicewa ya yi kamar zai yi kuka ya ce.
"Please, ai ba laifina ba ne da za a hukunta ni. Kuma kin san dai ba zan iya..." Sai kawai ya kashe mata ido É—aya, É—auke kai ta yi ta alamar fushin wasa ta ce.
"Kuma hakan za ka haƙura ka bar wa dare, wai dama haka idonka yake a buɗe amma kafin aurenmu kullum sai ka yi ta sunne kai ƙasa." Dariya ya yi sosai ya ce.
"To wancan lokacin da yanzu akwai bambamci ai, ni dai gaskiya ki san yadda za ki yi da ni." Hararar wasa ta yi masa, sannan suka cigaba da ba wa juna kulawa.
A tsammanin Bilkisu tun da ta katse musu yanayin da suke ciki ta wargaza musu na wannan lokacin, ta ɗauka Hafiz zai fito ya same ta da maganar ta yadda za ta ja shi da faɗa har ya ɓata lokacin a wurinta. Jin shirunsu a ɗaki ya sake ɓata mata rai, don haka ta koma ɗaki ta cika fam da ɓacin rai. Tana nan zaune ta hangi Amina ta fito ta shiga banɗaki, tana wuce babu jimawa shi ma Hafiz ya rufa mata baya. Cikin suɓutar baki ta ce.
"Kan babban bala'i, wato ni za a gwadawa bariki ido biyu da rana. Hafiz saboda ya wulaƙanta ni har wankan ma tare za su shiga?" Tana rufe baki sai hawaye ya fara zuba, don rabonta da shiga banɗaki tare da Hafiz tun Sayyid yana ƙarami. Tana nan zaune ta ga Amina ta fito, bayan wani lokaci shi ma Hafiz ya wuce ɗakin Amina. Sai da ya shirya cikin ƙananan kaya sannan ya fito hannunsa riƙe da wayar caza, ya ƙarasa ɗakin yaran da suke wasa. Hannun Sayyada ya kama duka biyun ya riƙe wuri ɗaya, ya shiga zabga mata wayar cajar a ƙafa da sauran jikinta. Nan take 'yan'uwanta duk suka takure wuri ɗaya cikin jin tsoro, don sun ɗauka yana gamawa zai koma kansu. Jin kukan Sayyada ya sa Bilkisu ta fito fuuu a fuskace ta kai hannu za ta janye ta. Da wata irin muryar ɓacin rai ya ce.
"Idan kika taɓa mini 'ya ina dukanta wallahi sai kin tafi gidanku a yau." Janye hannunta Bilkisu ta yi, saboda duk abin ta tana matuƙar son Hafiz, koda wasa ba ta son wani abu da zai raba ta da shi. Kiran sauran yaran ya yi ya haɗa su wuri ɗaya, fuska a haɗe ya fara magana.
"Daga yau sai yau duk wanda ya kuma shiga É—akin mamanku ko É—akin Aunty amarya, ba tare ya yi sallama ba sai na farfasawa mutum jiki. Sannan zan haÉ—a ku gabaÉ—aya, na kai can bolar bayan gari na watsar. Idan ya so nan gaba sai mamanku da Aunty amarya su haifo mini wasu yaran." A tsorace duk suka gyaÉ—a masa kai, cikin tsoratarwa ya buga musu tsawa da cewar.