Sashe 13
Dahuwar Ƙaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba Sjukura, kawai saboda wannan maganar za ki yi fushi ki tafi gida? Tun da haka ne to zan kai ki É—aya daga cikin gidajena na bayan gidan nan ki zauna. Haka ya yi miki?" Girgiza kai Shukura ta yi ta ce.
"Salon idan ba ka gidana wani ya haura mini kafin ka zo duk abin da za a yi an gama ko? Wallahi ba zan iya zama a wani gidan ba. Ni kawai ka bar ni na tafi, idan ta fitar da kajin na dawo."
Duk yadda Daddy ya so Shukura kar ta tafi fir ta ƙi amincewa, don haka ya ce zai kai ta ta yi kwana biyu idan ta ji daɗin jikinta sai ya dawo da ita. Hajiya Karima tana gani Shukura ta shirya ta fita, aka ɗauki ƙatuwar akwatinta aka fita da ita. Sai daga baya Alhaji yake ce mata ta je gida ta kwana biyu saboda ba ta jin daɗin jikinta.
Bayan da Daddy ya tafi, Shukura tana shiga gida ta wassafa wa mahaifiyarta abin da ya faru. Bayan ta gama sauraronta ta ce.
"Shukura abin da na fahimta ko za ki yi kissa fa dole sai mun haɗa da neman taimako. Don gaskiya na lura ba za mu cimma manufarmu ba, har sai mun kawar da hankalin mutumin nan. Saboda na lura ba ƙaramin so da shakkar tsohuwar guzumar nan yake yi ba, kin ga kuwa zama bai kama ni ba. Yadda ubanki ya mutu ya bar ni a talauci, na sha wahalar kula da ku tun kuna ƙanana ke da ƙannenki. Dole yanzu mu tara dukiya mu huta, tun da lokacin hutun ne ya zo." Shukura ta yi zaraf ta ce.
"Ai Inna shi ya sa na kafe kai da fata na ce sai na zo gida, wallahi na tsani matar nan da 'ya'yanta. Komai za ki ji ya ce Hajiya, komai Mamana yadda kika san na shaƙe shigiyar yarinyar nan haka nake ji." Taɓe baki Innar Shukura ta yi ta ce.
"Wannan ƙaramar alhaki ce, ki bari mu gama da ubanta na ta mai sauƙi ne." Ajiyar zuciya Shukura ta sauke ta ce.
"Ai ita mun ma kusa rabuwa tun da aurenta bai fi wata guda ba yanzu, don ma saurayin ne ya ce a ƙara masa sati biyu saboda uzurin gabansa. Yanzu ya za a yi Inna?" Miƙa hannu Innarta ta yi ta ce.
"Kawo kuɗi, ni kuma yanzu na bazama sha yanzu magani yanzu." Jaka Shukura ta zuge ta ɗebo kuɗi masu kauri ta miƙa mata. Nan take Innarta ta ɗauki mayafi ta fice ba ita ta dawo ba sai dare, don su Shukura har sun yi bacci suka ji motsinta. Sai da safe Inna ta fara yi wa Shukura bayani.
"Wannan baƙar ledar da kika gani, a yadda ya ba ni a haka ya ce mu binne ta. Mai binnewar yana yi yana ambatar sunan Alhaji Umar, sai kuma wannan ruwan rubutu ne da za ki sha ki yi wanka da shi." Murmushi Shukura take yi tana gyaɗa kai, Inna ta sake ɗauko wata ledar ta ce.
"Wannan kuma, sai a cikin gidansa za ki binne shi. Ki tabbatar wani bai gani ba, sai wannan ƙarshen zance sunansa." Inna ta ƙarasa maganar tana ɗauko wata ƙaramar ƙwalba mai ɗauke da wani baƙin abu a ciki ta ce.
"Amma fa duk waɗannan abubuwan ba za su yi tasiri ba, har sai kin yi amfani da wannan. Za ki matsa shi a jikinki, ki tabbatar Alhaji ya yi amfani da ke yana jikinki. Idan kika yi shi sai ki yi sauran, daga nan magana ta ƙare." Murmushi Shukura ta yi ta ce.
"Allah Ya bar mini ke Inna, gaskiya na ji daɗi. Ai wannan ma yau zan yi amfani da shi." Shukura ta furta tana adana su a jakarta. Hanif ƙanin Shukura ne ya zauna a gefenta ya ce.
"Aunty tun kwanaki kika yi mini alƙwarin keke don Allah ki saya mini." Dafe kanta ta yi ta ce.
"Na manta Hanif, amma zuwa an jima Siyama ta raka ka shagon Harisu sai ku tambayo mu ji nawa ne. Ita da Inna kuma dama alƙawarin waya na yi musu." Cikin jin daɗi Inna ta ce.
"Ai haka nake ta son harkar arziki, yo ta ina zan zauna ganin kallon ruwa ƙwaɗo ya yi mini ƙafa." Lokaci ɗaya suka saka dariya.
Sai da aka yi sallar magriba Shukura ta saka abin da Inna ta ba ta, da yake tun safe ta cewa Alhaji tana son ganinsa da daddare. Ana sallar Isha'i motarsa ta faka a ƙofar gidansu. Abaya ce a jikin Shukura, ta ciki kuma sai wasu figaggun kaya. Tana shiga ta zame abayar jikinta, kallonta ya yi yana murmushi ya ce.
"Ki tausaya wa bawan Allah kada ki birki ta shi." Cikin shagwaɓa Shukura ta ce.
"To ai idan na birkita shi sai na saita abina, tun da dama a lissafi yau kwana ne. Ni kuma kewarka na yi shi ya sa na kira ka dama, tun da babu mai kawar da damuwar sai kai." Ta ƙarasa maganar tana shiga jikinsa, cikin wani irin yanayi ya ce. To mu wuce gida kenan? Tun farko dama shi ya sa ban so kika taho ba. Kuma ni kaina a yau cike nake da kewarki, musamman da na tuna ba kya gidan."
"Ka kama mana hotel don ni ba zan koma ba sai an kwana biyu." Ta ba shi amsa, da sauri Alhaji ya ce.
"Hotel? Haba Shukura, da girmana da komai sai a ganmu ni da ke a hotel? Wasu fa mummunar fassara za su yi mana." Hawayen ƙarya ta fara yi ta ce.
"To shi kenan, ai dama ba ka damu da ni ba. Tun da kana da wacce za ka nema a gida, ni kuma ko oho." Janyo ta ya yi jikinsa ya ce.
"Ba haka ba ne Shukura, yanzu mu wuce kenan?" Gyaɗa masa kai ta yi, Alhaji ya saka wa motar key suka bar ƙofar gidan.
Ummou Aslma Bint Adam🌚
07062062624
[17/06, 18:06] Ameera Adam: *DAHUWAR ƘAHO*
©AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
GargaÉ—i: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a kafar sadarwa, ko É—orawa a wata manhaja ba tare da izinina ba. Yin hakan yana iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye.
Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan ya yi daidai da yanayin labarinki/ka arashi ne.
SHAFI NA TAKWAS
AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaciðŸ™ðŸ»_
_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑ï¸*_
_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*
***
Tafiya mai ɗan nisa suka yi daga unguwa uku, zuwa Arrayan hotel da ke titin Karkasara. Zuciyar Shukura ƙal saboda farinciki, a reception Daddy ya tsaya ya kama musu ɗaki. Suna shiga ɗakin Shukura ta faɗa jikinsa, cikin kissa ta ce.
"Allah ka ga yadda nake ƙaunar wannan ruhin, Allah kada ka nuna mini ranar da zai juyawa soyayyata baya. Domin idan haka ta kasance, mutuwa zan yi." Riƙo hannunta ya yi suka zauna a bakin gado, ya zagayo da ita ta gabansa ya ce.
"Ba na son na sake jin harshenki yana furta mini kalmar mutuwa, ina ƙaunarki Shukura ba zan iya jure rashinki ba." Murmushin gefen baki ta yi ta ce, "Amma ai ka fi ƙaunar matarka a kaina, kodayake duka-duka yaushe na shigo rayuwarka..."
"Shiii! Idan ina tare da ke ba na ganin kowa a gabana, ke ce sarauniyata. Koda wasa, kada ki sa a ranki wannan fadar ba ta ki ba ce." Kiss ta sakar masa a baki, cikin salonsa ya shiga mayar mata da martani. Sai daga baya ya miƙe ya kira waya ya musu oder abinci, ba a ɗauki lokaci mai tsayi ba aka kawo musu. Sai da suka ci suka ƙoshi, sannan Alhaji ya ce ta raka shi su yi wanka. Har ta fara rage kayan jikinta, sai ta tuna da maganin da yake jikinta. Cike da kissa ta nuna masa ba sai sun yi ba, ta shiga ribatarsa har ta yi galaba a kansa.
Tsoro ne ya kama Shukura ganin Alhaji ya ɓingire da bacci mai nauyi, girgiza shi ta fara yi a ɗan ruɗe amma ta ji shi shiru kamar gawa. A hargitse Shukura ta ɗauki wayarta ta shiga banɗaki, ƙasa ta yi da murya ta kira lambar Inna bayan ta ɗauka ta ce.
"Inna da matsala fa."
"Ba na fatanta kowacce iri ce, me yake faruwa?" Inna ta furta da sauri.