Sashe 20
Dahuwar Ƙaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun bayan zuwan Usaina Bilkisu ta cika fam tana jiran dawowar Hafiz, yana dawowa da daddare ko mashin É—insa bai gama ajiyewa ba fuuu Bilkisu ta je ta same shi a wurin ta ce.
"Wallahi ka ji tsoron Allah Hafiz, don kuwa Allah sai ya tuhume ka a kan rashin adalcin da kake yi."
Da mamaki ya dube ta ya ce. "Rashin adalcin me na yi miki?" Takaici ya sa Bilkisu ta fashe da kuka ta ce.
"Yanzu don zalinci har naman kai za ka sa a dafowa Amina ni yarana muna zaune ko oho? Wallahi Allah ba zai barka ba, idan kuwa kana zalintata ban yafe maka ba." Rai a ɓace Hafiz ya ce.
"Ni kike faÉ—a wa haka?"
"An faÉ—a maka, mugu azzalumi. Wallahi ban yafe maka ba Hafiz." Har ya É—aga hannu kamar zai mare ta sai ya sauke, bayan ya gyara mashin É—insa ya ce.
"Amina! Amina!"
Da sauri Amina ta ƙaraso ta ce.
"Gani baby, ashe ka dawo."
"Me yake faruwa? Na ji Bilkisu tana zancan naman kai?" Hafiza ya tambaya. Amina ta wara hannu ta ce.
"Ranka shi daÉ—e itaa za ka tambaya, ba ita ta yi maka maganar naman ba."
A ƙufule Bilkisu ta ce. "Ni za ku mayar mahaukaciya ko 'yar iska? Na ji kina waya kina cewa Hafiz ya biya ya kai kuɗin a saya miki naman kai, har a kawo ki kawo mini ɗazu shi ne za ki raina mini hankali?"
Amina ta zaro ido tana tafa hannuwa haÉ—e da salati ta ce.
"Aunty sharri za ki yi mini? Ni na ce Baby zai tura kuÉ—in naman kai?" Sai kawai Amina ta rushe da kuka.
Ummou Asalam Bint Adam🌚
07062062624
[17/06, 18:06] Ameera Adam: *DAHUWAR ƘAHO*
©AMEERA ADAM
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
GargaÉ—i: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ko a karanta shi a kafar sadarwa, ko É—orawa a wata manhaja ba tare da izinina ba. Yin hakan yana iya kai wa ga matakin Hukuma, don haka a kiyaye.
Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan ya yi daidai da yanayin labarinki/ka arashi ne.
SHAFI NA SHA ÆŠAYA
KU ZO KU SAYI MUSULMAN KAYANMU💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»
Assalamu Alaikum
Ina manyan mata yan gayu masu ji da kwalisa ...
Ina masoyan jakankuna da mayafai da kuma sarƙoƙi?
Ummee's Collection ta tanadar muku su kala kala acikin farashi mai sauki, lallai ku hanzarta kada a barku a baya.
Domin mallakar naku sai ku tuntube mu anan
What'sapp or call :- 08082350419
A ɗan rikice Hafiz ya riƙo Amina ya ce.
"Haba Maman baby mene ne abin kuka kuma daga tambaya? Kin san fa na ce miki ba na son duk wani abu da zai dinga ɓata miki rai."
Amina ta sake ƙaƙalo hawaye ya cigaba da zuba shaa, ta kwantar da kanta a jikin ƙirjinsa har tana sauke ajiyar zuciyar kamar wacce ta ci kuka ta more. Hakan ya sake damun Hafiz, a ɗan faɗace ya dubi Bilkisu ya ce.
"Yanzu don Allah me kika yi haka Bilkisu? Ƙiri-ƙiri kin ɗaga wa yarinya hankali tana fama da kanta." Ran Bilkisu ya ƙara ɓaci, cikin kumfar baki ta ce.
"Ni za ku yi wa makirci, munafuka ba É—azu aka kawo miki ba har da ragowar canjinsa da kika sa aka sayo miki multina." A zafafe Hafiz ya nuna ta ya ce.
"Kada ki sake ce mata munafuka, ban bari ta raina ki ba don haka son zuciyarki ba zai sa na bari ki wulaƙanta mini mata ba." Amina kamar tana jira ta sake fashewa da kuka ta ce.
"Ka ji wani sharrin da za ta yi mini ko? Wai na sha multina Baby don Allah tun da na samu cikin nan ba sau É—aya na sha ba? Ita ma ba amai ta saka ni ba." Hafiz ya gyaÉ—a mata kai sannan ya ce.
"Bilkisu ba na son tashin hankali, kin san dai babu yadda za a yi na sayo abu a ɓoye na ba ta ban ba ku ba. Ki sama mini lafiya, kada ki sake ki sakawa matata hawan jini ki bar ni da wahala. Yarinyar nan ba huruminki take shiga ba, don haka ki kama kanki." Daga haka ya yi gaba yana riƙe da Amina har ya kai ta ɗaki.
Bilkisu ta kusa minti biyu a tsaye tana hawaye, sai da ta gaji don kanta sannan ta wuce ɗaki ta zauna ta rafka tagumi. Nazari ta yi sosai, lokaci ɗaya ta miƙe tsaye zumbur tana kai kawo a ɗaki.
"Wato yarinyar nan ni za ta yi wa bariki kenan?"
Bilkisu ta furta cike da jinjina kai, ta koma ta zauna sannan ta sake cewa.
"Ai kuwa kin yi da 'yar halak, idan kuwa haka ne yanzu muka fara wannan wasan." Ta ƙarasa furucinta tana sakin murmushi.
Duk da Bilkisu ta gano makirci Amina ta yi mata, haka ta cigaba da cika tana batsewa. Da yake Hafiz shi ma a ƙule yake da ita, sai ya yi watsi da ita. Har sai da ta gaji don kanta sannan ta sauko.
Tun daga wannan ranar Bilkisu sai ta ja baya da ƙulla makircin da take yi wa Amina, koda ta yi idan Aminan ita ma ta rama sai ta watsar da shi. Haka suka cigaba da tafiya har aka shiga watan azumi a lokacin cikin Amina ya shiga wata shida. Rimi-rimi suka ɗauki azumi kamar zamansu ya yi lafiya, sai da aka kai azumi na tara sannan Bilkisu ta kira Maman Siyama ta tura mata kuɗi. Da yake duk Azumi Yaya Salisu yana yi musu rabon kuɗi da atamfofi, don haka a ranar ta kira ta suka gama tsara duk yadda za su ita da Maman Siyama. Washegari sai da Hafiz ya tafi kasuwa, sannan wani ɗan matashi ya yi sallama a soron gidan. Bilkisu tana ji ta yi shiru kamar mai bacci, Amina ce ta amsa masa haɗe da tambayar waye. Daga can ɓangaren matashin ya ce.
"Aike ne daga wurin mai gidan." Hijabinta ta ɗauka ta zura, sannan ta ƙarasa ta ce.
"Kawo."
Janye kayan ya yi ya ce.
"Ai ya ce ba ke za a ba wa ba." Mamaki ne ya kama Amina, saboda ta san sautari idan Hafiz ya yi aike duk wacce ta fita za ta iya karɓa. A daidai lokacin Bilkisu ta ƙarasa tana ɗan murza fuska kamar mai bacci ta ce.
"Au wai dama kai ya aiko? Yanzu na ji kiransa a waya ina bacci."
ÆŠan matashin ya ce.
"Eh, ga shi wannan cewa ya yi na amfanin gida ne." Sai ya miƙa mata wata ƙaramar baƙar leda. Ya janyo wani ɗan ƙatan buhu, mai ɗauke da doya dankali har da kayan shayin su gwangwanayen madara. Da gayya Bilkisu ta ce.
"To ai ya ce saƙon biyu ne, akwai na Babanmu." Matashin ya ce, "Eh ga shi nan, ya ce kun yi maganar zuwanki gida shan ruwa." Murmushi Bilkisu ta yi ta ce.
"Kai yanzu Abban Sayyid duk shekara ba ya gajiya, to É—an shigar mini da shi ciki don ya yi mini nauyi." Matashin kafin ya É—auki buhun ya ce, "Yawwa ya ce ki duba drower kayansa, a cikin kuÉ—in da yake ba ki ajiya ki É—auki dubu biyar ki ba wa Baba ya sa yi takalmi." Bilkisu ta wani narke kamar za ta yi kuka ta ce.
"Har ban san me zan ce ba. Kai bari na kira shi a waya, maza shigar mini da kayan ciki." Wayar da ke hannunta ta latsa layin Hafiz, sai da ta tabbatar da Amina ta ji maganar Hafiz bayan ya É—auka. Sai ta yi cikin gida tana faÉ—in.
"Hello Aljannata."
Katse wayar ta yi ta saka ta a aeroplane mood sannan ta cigaba da cewa.
"Habibi ban san me zan ce maka ba, thanks you so much Zauji. Allah Ya bar mini kai har cikin aljanna."
Tana gama faÉ—a ta sakarwa wayar kiss, sannan ta ajiye ta faÉ—a banÉ—aki ta yi wanka.
Amina ta fi minti biyar a tsaye tana jin zuciyarta tana zafi, musamman da ta tuna yadda suka yi da shi a ranar da za a kai na azumi na takwas. Da ta ce ya ba ta kuɗi ta saya wa iyayenta kayan shan ruwa, ya ce mata ba shi da kuɗi. Hawaye ne ya zubo mata, don haka jiki a saɓule cike da tsangwamar kanta ta wuce ɗaki. Bilkisu ta saki murmushin ƙeta ta ce.
"Kika ce ba kya ji yarinya, baƙinciki ma yanzu kika fara sha."
A gurguje Bilkisu ta gama shiri tana fitowa, wani yaro ya shigo da sallama ya ce.
"Wai nan ne gidansu Maman Sayyid?"
Bilkisu ta saci kallon Amina da ke kwance a tsakar gida tana shan iska ta ce.
"Eh nan ne, ya aka yi?"
Yaron ya ce. "Wani mai adaidaita sahu a ƙofar gida ya ce a faɗa miki, wai mai ɗan sahun da Baban Sayyid ya turo zai kai ki unguwa ne."
Amina tana zaune sai da ta tashi zaune, zuciyarta ta ji tana zafi. A hankali ta furta.
"Innalillahi wa inna'ilahir raji'un."
Bilkisu ta saki murmushi ta ce.
"Ka ce masa tana zuwa." Tana faÉ—ar haka ta yafa mayafinta, ta kinkimi buhun har ta je tsakiyar gida ta ce.
"Auntyn yara ni zan wuce, ina jin ma ba sai kin yi abinci da yawa ba. Saboda har Abban Sayyid a gidanmu zai sha ruwa." Amina da baƙinciki ya gama cika ta ko amsawa ba ta yi ba. Bilkisu tana fita hawaye ya fara zubo mata, takurewa ta yi a gefe ta ci kukanta mai isarta. Sai zuwa can yamma ta ga kiran wayar Hafiz ya shigo mata, kamar ba za ta ɗauka ba sai kuma ta taushi zuciyarta ta ɗauka don ta ji me zai ce mata. Sallama ya yi mata bayan ta amsa ya tambayi ƙarfin jikinta don ya ji muryarta ba kamar yadda ya fita ya bar ta ba.