← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 42

Sashe 8

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*8*
Lokacin da suka isa gidan sun sameta cikin mawuyacin hali, numfashinta sai kaiwa yake yana komowa, cikin tashin hankali uwandi ta zauna a kusa da kanta tana jan innalillahi cikin muryar kuka, ganinsu da tayi yasa ta
ago hanunta ta riqo hanun uwandi gamgam tana ta qoqarin sanar da ita wani abun amma ina! harshe ya karye, da qyar uwandi ta ji kalma
aya a fisge wato sunan mairo, ganin haka yasa uwandin ta ce wa mairon ta fita, sannan ta fara maimaita mata kalmar shahada a kusa da kanta, cikin ikon Allah sai ita ma ta fa
eshi a fisgen kamar yadda ta kira sunan mairo, uwandi da take zaune gefenta sai gani kawai tayi idanunta sun qafe sunyi sama
Ladan yana zuwa nan sai yayi shiru ya sunkuyar da kai, zuwa lokacin kuwa bak'o zuciyarshi ban da harbawa da take yi da k'arfi babu abin da take yi, idanuwansa kuwa sun ka
a sun yi jajur, zaune yake shiru kamar gunki a gaban tanimu ladan, baya ko qyafta ido, tsawon lokaci babu wanda yace komai sannan ladan ya
ago bayan ya sharce hawaye da suka sake zubo masa da gefen rigarsa tare da sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, cigaba yayi da cewa
"Abdullahi fa
in tashin hankalin da muka shiga lokacin da uwandi ta dawo a gigice take sanar mana da abin da ya faru
ata bakine, gaba
aya iyalaina muka
unguma gidan cikin tashin hankali, amma ka san me ya faru?,
Shirun dai Abdullahi yayi amma idanuwansa na kan malam
in, hakan ya tabbatarwa malam yana sauraronsa
"wato Abdullahi har muka shiga gidan mata suna ta koke koke amma wallahi ibrahim da matarsa babu wanda ya fito, sai da na je
akin da kaina nayi ta bugawa sannan matarsa cikin tsawa tace
"wai wane
an iskanne zai zo ya dinga bugawa mutane qofa cikin daren nan, menene?"
Wani irin bak'in cikine ya dunk'ule min a qirjina, cikin takaici nace
an iska tanimune, idan da hali ibrahim ya fito Allah ya kar
i ran ameena"
Ka san wani iya shege gurin matar nan?, kukan munafurci ta fara yi ta zo ta bu
e k'ofar tana cewa
"innalillahi wa inna ilaihirraji'un, yanzu ameena haka zaki min, ki tafi ki barni ameena, wayyo Allah na shiga uku na lalace"
Sai kuma ta juya cikin
akin tana cewa
"baban abulah ka fito mana, wayyo duniya yau babu ameena a cikinki, duniya ina za ki da mu"
Sai a lokaci ibrahim ya fito, duk da ina cikin takaici abin da suka yi amma na tausaya wa ibrahim, domin abune mai saqi ka karanto ki
ima da gigicewar da yake ciki a kan fuskarshi, kamar wanda bashi da laka a jikinsa haka yayi
akinta ko kallon gurin da nake bai yi ba, lokacin da ya bu
e gawarta kuwa durk'ushewa yayi a gurin yana kuka kamar k'aramin yaro, duk wanda yake gurin dakatawa yayi yana sauraron kukan nashi cikin tausayawa, sunanta kawai yake kira sai yayi shiru, ya kasa cewa komai
"haba malam, mu mata muyi kuka kai ma namiji kayi, wani irin ragwantace wannan, yaushe ake son kuka irin haka akan mamaci, tashi ka koma
aki kawai idan kuka za kayi, mu ka barmu mu ji da abin da ya damemu"
Haule ce mai fa
in haka cikin masifa da ba da umurni kamar ba ita ce mai kukan nan ba
Abin takaici da baqin ciki Abdullahi sai gani nayi ibrahim ya tashi ya nufi hanyar fita daga
akin, ban san lokacin da na buga masa tsawa na dakatar da shi ba sannan nace duka matan su fita daga
akin, dole babu yadda haule ta iya ta fice daga
akin tana cika tana batsewa, hanun ibrahim na kamo na dawo da shi kan gawar nace
"ibrahim ka gani ko?, ka ga abin da nake fa
a maka ka k'i ji ko?, yanzu ka yi wa kanka adalci?, yanzu a ce kana cikin gidan yarinyar nan tayi ta murk'ususu har ta bar duniyar amma ko neman gafararta ka zi ka yi ma abin ya gagara, shikenan ai yanzu ta bar maka duniyar sai ka zo ka yafe mata ita, ina nema mata alfarma"
Sake durk'ushewa baban mairo yayi ya kifa kansa a jikin ameena yana kuka wiwi
"ki yafe min ameena nima na yafe miki, na tuba, na tuba ameena"
Abin da yayi ta maimaitawa kenan har dai na gaji na
agoshi daga kan gawarta nace masa ya isa haka
Haka aka mata sutura da gari ya waye aka kaita makwancinta, ko da 'yan uwanta suka zo sun samu har an dawo daga kai ta ana ta kar
ar gaisuwa, tun daga lokacin ibrahim ya zama shiru shiru fiye da baya, bayan share zaman makoki 'yan uwanta suka koma qauyensu nan sama da mu ka
an, da yake lokacin da mahaifiyar ita ameenar hakan yasa
aya daga cikin 'yan uwanta maza ya
auki idris akan cewar matarsa zata shayar da shi domin a lokacin matar ba ta yi ko arba'in da haihuwa ba, baban mairo bai yi jayayya ba ya amince aka tafi da shi, tun daga lokacin mairo take ganin uquba gurin matar ubanta, ita ce duk wani aikin cikin gidan ga duka da zagi, sannan ita za ta yi abincin amma rabonta bai wuce qanzo ba saidai idan yaranta ne suka ci suka rage, wata rana ma haka take zama da yunwarta matuqar abincin bai yi qanzo ba kuma yaran basu rage ba, idan kuwa taje talle ba ta sayar ba to ko da sauran abinci da qanzon baza a bata ba saidai ma a mata duka da zagin rashin mutunci, ga yarinyar da zurfin ciki idan ba daga cikin iyalainane suka ganta a takure suka zo suka fa
a ba duk wuyar da zata sha na yunwa ba za ta zo tace tana jin yunwar ba, ko kunun da ka ji ake rigimar a kanshi ita take damawa da kanta da safe ta kai tallensa amma wallahi naira
aya yayi ciwon kai cikin abin da take samu yarinyar ta shiga uku, wani lokacin iyalaina ke cika mata ku
in ta kai mata ta amshe ba ko tsoron Allah, sannan takanyi tallen kayan miya da rana da dare kuma ta sunkuya tallen tasoyi da goro a 'yar k'aramar kasuwar can ta bakin masallaci, komin sanyi kuwa idan ba ruwa ake yi ba gudun kayanta kar ya jiqe dole sai yarinyar ta je tallen nan, ba yadda bana yi da ibrahim akan hakkin yarinyar nan akansu amma kamar ce masa nake ku cigaba, sutura kuwa idan ka gani a jikin yarinyar nan to ba ta aka yi, nan ma fa ba barinta da kayan ake yi ba matuqar aka qyalla ido aka gansu sabbi, kasancewar ita haulen ta
auko yarinyarta da ta haifa a can gidan mai suna indo duk ta girme wa mairo amma haka ake kwashe mata kaya a ba wa indon har sai sun ku
e sun kai a zubar sai ta ba wa mairon su tayi ta fama, cikin haka kakar mairon ta wajen uwa ta rasu, duk da mairon a lokacin yarinyace amma ta shiga tashin hankali sosai saidai kawai ka ganta ita ka
ai tana kuka, ba a
auki lokaci da rasuwarta ba aka dawo ta idris gidan bayan an yayeshi ba da jimawa ba kasancewar zumuncin yanzu anayinsa ne idan anga kana da wani idon da zai sa ayi zumuncin da kai
Dawowar idris gidan sai ya zama tamkar qarin tashin hankaline ga mairo, saboda
awainiyar ta ninku biyu, tayi fama da kanta tayi da idris, hmmm Abdullahi yarinyar nan ta sha yin surfe da daka a
oye idan ta samu lokaci domin ta saya musu omo da sabulu ita da qaninta, kai har wanki da gugan kayan matasan gidan nan takanyi ta nema musu abin buqata duk da ni da iyalaina muna iya bakin qoqarinmu akan yaran, saidai wani abin kana so ka basu idan ka tuna cewar ba su za suyi amfani da shi ba sai ka hana, saidai ko abinci da nake sawa ayi kiransu a basu a nan a
oye, duk abin nan da ake yi daga dangin uwa har na ubanta babu wanda bai sani ba amma kowanne ya ja ya noqe saboda basa son
aura wa kansu nauyi, musamman dangin ubanta ai yadda ka san ba ibrahim bane ya haifi yaran nan
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/1, 2:55 PM] Dr. Gital
Chapter 8 · 0% Book details