← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 42

Sashe 22

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*22*
_zan yi amfani da wannan damar wajen taya 'yan uwana, yayyena, kuma qawaye ta wani fuskar murnar kammala littafansu, marubuciyar *taura biyu* mamue gee, ina roqon ubangiji ya amintar da rubutunki, ina alfahari da kaifin bakin alqalaminki, ubangiji ya dafa miki, sai kuma luvly aunty Ruky mom Abdjjll, kina rawa irin ta kallo da dubawa cikin rubutunki, ke tamkar haske kike a gareni mai kore duhu, ina alfahari da kasancewarki tare da ni, Allah ya qara zaqaqa alqalaminki ba dan ba shi da zaqi ba, ya kuma amintar da shi ki cigaba daga in da kika tsaya domin ke amintacciyace cikin writers, qamshi anty, ki ci gaba da qamshi ni kuma in cigaba da feshin turare
an indiya a gareki, love you guys jibgi jibgi
Muryarsa na rawa ya amsa gaisuwar ya
aura da cewa
"yanzu bawan Allah daman kai general fawwaz ne? yaya akayi haka?, me ka...."
a kai malam yayi tare da cewa
"a a Ibrahim, ba wannan maganar ya kamata muyi yanzu ba, maganar aure suka zo yi, ina ga abin da ya dace muyi yanzu shine muje muyi sallah idan aka idar sai a
aura auren kawai"
Cikin sanyi jiki ya fara girgiza kai yana hawaye
"malam bana tunanin auren nan zai yuwu, shi
in ba mijin mairo bane, akwai tazara mai girman gaske a tsakaninsu, ni dai ina mai bashi hakuri akan abin da ya faru, kuskurene, ya gafar....."
Baqin cikin wannan maganar malam ya ji amma kafin yace wani abu fawwaz ya tare numfashin baban mairo cikin
oyayyen
acin rai da cewa
"ni nace zan auri mairo, babu abin da zai canza hakan sai ikon Allah, matsayina ba abune da zai shafi aurena ba, matsayina ba komai bane idan aka ha
a da na manzon Allah, toh shi ma ba matsayinsa ya duba ba cikin dukkan aurensa, don Allah ake aure ba don duniya ba, idan maryam ba ta san matsayina ba, ni na san da shi amma a hakan na amince da zan aureta"
Dafa shi abokinsa yayi domin ya dakatar da shi, yasan halin gee fawwaz sarai cikin
acin rai yake fa
in hakan, yana tsoron kar ya fa
i wata maganar da ba ta dace ba wa surukin nasa
"eh gaskiyarka gee, ina ga abin da za ayi baba ka kwantar da hankalinka, ka bamu aurenta, babu wanda ya fi wani matsayi a gurin Allah sai wanda ya fi tsoronsa, ayi hakuri dai a duba lamarin"
"toh shikenan, ni dai bani da wata matsala yanzu, amma ina so ku min uzuri in je in sanar wa babarta halin da ake ciki"
"babu inda zaka je Ibrahim, kai ne mahaifin mairo ba haule ba, da kai za mu yi magana, tun da ka amince shikenan hakan kawai ya wadatar da mu"
Yadda fawwaz yake ci ba dan baban mairo bane sai ya gigitashi da tsawa, domin shi a ganinsa son zuciyace kawai irin ta wasu mazan baban mairon yake nuna wa ba wai mallakeshi akayi ba, fuskar nan a tamke yace
"malam kaine waliyina, shi kuma waliyin 'yarsa, ka bashi sadakin a
aura auren yanzu a nan kafin mu wuce masallacin, munir kai da
an malam kune shaidu"
Tsit wai
aukewar ruwa
, haka baban mairo yayi domin qarara ya hango
acin rai fal a fuskar fawwaz, shi a tunaninsa zai iya sa yaransa su harbeshi
Sadakin da fawwaz ya bashi malam ya fito da shi yana murmushi yace
"ga sadakin mairo Ibrahim, kamar yadda yace ina ga hakan za a yi, ka san su masu
amara ba sa son dogon surutu irin haka, sai a tunzurasu, bari kawai a kira shafi'u a
aura auren"
malam ya ci nasara domin ya fa
i hakan ne saboda ya tsoratar da baban mairon, ban da toh toh haka za a yi babu abin da yake cewa,
Barikin ladi sunan wani gari a plateau
********
Cikin qanqanin lokaci aka
aura auren general fawwaz habeeb da maryam Ibrahim akan sadaki dubu
ari cif cif
Take guri ya kaure da haniyar da ta fi ta farko, sojoji sai wasanni sukeyi a guri, hmmm wani rawan ya fi gaban takawa, masu sallah dai tuni suka wuce masallaci yayin da wa
ancan suka cigaba da tsaron gurin
****
Ko ina cikin qauyen nan maganar auren mairo ake yi cikin al'ajabin mijin da ta aura, wasu suna mamakin zaman da yayi a qauyen ne a matsayinsa na talaka liqis marar qwandala, cikin zugan da ake yi gurin kallon general fawwaz sai ga maigari ya taho banka
ai banka
ai ya kawo gaisuwa gurin gee fawwaz bayan sun dawo gida daga masallaci, har qasa ya durqusa yana gaishe da fawwaz, yana wani irin washe baki da ya fi kama da na tsoro da firgici, musamman da ya ga fawwaz
in fuskarsa a
aure tam, gashi yana amsa masa gaisuwar ciki, hakan yasa maigari fa
"ayi hakuri dai ranka ya da
e, Allah ya huci zuciy...."
"je ka, ya isa haka"
Cewar fawwaz yana mai wucewa gaba abinshi
****
Har yana tuntu
e yake shiga gidan yana cewa
"haule haule haule, ina kike ne"?
Fitowa tayi daga bayan gida tare da ajiye butar ta rugo gurin baban mairo da gudu tana cewa
"baban Abula me nake ji ne wai?, yanzu matar shitu ta shigo min da wani zance, da har na qaryatata sai ga yara suna leqowa suna cewa mairo amaryar soja, wallahi ka ganni nan daga masai nake don gaba
aya ban san lokacin da gudawa ta taho min ba"
"gudawa kuma haule, me ya
ata miki ciki"?
Tsabar jakanci babu kunya ba tsoron Allah tace
"auren mairo da aka
aura da soja, bani tabbaci in ji, ita da za a
aura aurenta da wancan matsiyacin yaya kuma za a ce an
aura auren da soja, sojan ma na ji an ce babba"
Sai da qirjinsa ya buga, wannan tijara ta haule yake gudu shiyasa ya tun farko yaso a barshi ya nemo izninta, zuciyarsa na cigaba da rawa yace
"shi dai wannan Abdullahi da ya zauna a gidan malam shi ne general fawwaz, kuma da shi aka
aura auren, ni kaina abin ya ban mamaki"
"general fa ka ce malam?, ta yaya wannan matsiyacin matashin zai zama general fawwaz, ka kuwa ji da kyau malam"
"wallahi haule shi ne, domin har gabana gani ga shi muka yi magana, yana ma sanyene da uniform a jikinsa, duk wa
annan sojojin da kika gani 'yan rakiyarsa ne, yace ma yau zai wuce da matarsa, shi ba ya buqatar ayi wani biki"
Hannu haule ta
aura aka tace cikin muryar kuka
"wayyo Allah na ni haule na shiga uku, wacce irin masiface wannan?, wanne irin bala'ine wannan, wayyo Allah, waih waih waih Allahna na shiga uku ni haulatu"
Su kansu indo da Abula wannan labari ya daki zuciyarsu balle kuma haule, mairo kuwa bata san wani irin yanayi wannan labari ya haifar mata ba, zuciyarta kanta tana tsakanin gaskatawane da qaryatawa, ta yaya Abdullahi zai zama general?, ta yaya? wani abu ta tuna da sauri ta tashi tayi cikin
akinsu
Da mamaki yake binta da kallo sannan yace
"haule auren da kike son tayi
inne ya zama masifa da bala'i"?
Cike da masifa tace
"kai dalla ja can, sakarai kawai azzalumi macuci, da saninka aka ha
a munafurci zaka zo kana tambayata, don munfurci da qiyayya irin wacce malam yake min, arziqin yazo har gida maimakon a ba wa babba a gida sai a ba wa qarama, ba ga indo ba?, iyeh?, wayyo ni Allah haule na ga ta kaina, na mutu"
Haka ta qarashe maganar tana mai sulalewa a qasa tana burburwa a guri, tana zunduma ihu kamar wacce ta ku
uto daga dawanau
Kai tsaye ta wuce gaban wata calender da
an haule me bin Abula ya ta
a zuwa da ita ya manna a
akin da koko, shi a burinsa wai soja yake so ya zama idan ya girma, kusan duk
akunan gidan har da na uwarsa irin hotunan da suke manne kenan har da wa
anda ba na qasar nan ba
Da iya ilimin da ta samu a primary ta fara bin hotunan general da muke da su
Bata yi nisa ba tayi kici
us da hotonsa cikin unifoam
insu na sojoji yayi wani irin tsayuwa yanayin fuskarsa a sake amma ba murmushi yayi ba
Zuciyarta ce ta harba da qarfi, ba ta ta
a tunanin ko a mafarki wannan al'amari zai faru da ita ba, auren shahararre kuma fitaccen mutum, tana fatan canji da burin samunsa amma mijin da kullum take hararo wa kanta shine kamar Abdullahi, ba ta ta
a kawowa a ranta Abdullahi yana da alaqa da fawwaz ba balle kuma shi fawwaz
in da kansa
Kukane ya taho mata, a gurin ta sulale tayi qasa tana shar
ar kuka, idris da yake tsaye a bakin qofar yana kallonta qarasawa yayi gurinta da sauri yace
"yaya mairo me yasa kike kuka"?
Kasa magana tayi sai ta rungumoshi jikinta ta cigaba da kukanta
A tsakar gidan kuwa mai borice iskokin suke da
a yawa a kanta sai fa
e fa
e take yi kamar ta zauce,
"wallahi yau ba zan yarda ba, dole sai an raba auren nan, ko kuma ni da kaina in raba auren, abune mai sauqin gaske ni a gurina, tsinannu azzalumai macuta masu qashin tsiya, ina mairon take ma, fito ki zo nan baqar azzaluma munafuka"
Shi dai baban mairo a tsayen ya buga tagumi saboda damuwa, yayin da mairo ta ture idris da yake kan cinyarta ta fito jikinta na
Cafkota tayi tare da dalleta da mari tana cewa
"dan ubanki tsinanniya ashe kin san yaron nan general ne kika munafurceni, toh yau sai na kashe ki da duka kin bi tsinanniyar uwarki can kushewa"
Abu dai kamar hauka haka ta fara dukan mairo, babanta na tsaye amma ko tari ya kasa yi sai sunkuyar da kai da yayi hankalinshi a tashe,
Dukanta takeyi tana cewa
"Allah ya tsine miki albarka mairo, yau sai na kashe ki mairo"
Ba tare da anji shigowarsu da sallamarsu ba sai ganinta sukayi a tsakaninsu hannu ta
aga cikin zafin rai ta
auke haule da gigitaccen mari tare da hanka
eta, idanunta cike da qwanla ta fara nuna ta da yatsa tana cewa
"wallahi kin yi ka
an kin kasa, idan a baya kin daketa saboda tana qarqashin ikonku yanzu baki isa ki sake
aga hannu ki daketa ba saboda a qarqashin ikon
an uwana take, azzaluma muguwa, macuciya, sai kin ga irin mummunan qarshen da za ki yi, idan kin isa ki ce fit ki gani, wallahi yanzu in saka a tattakaki kema a nan gurin"
Hhhhhhh, wuta dai,
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/2, 7:12 PM] Dr. Gital
Chapter 22 · 0% Book details