← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 42

Sashe 18

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*18*
"ai ni hajiya har na wangale baki ina sauraronsa, yau baban amrat ne da maganar aure"?
Hajiya na'eemat ce take fa
in haka
auke da mamaki a fuskarta
Binsu yayi da idanu sannan yayi murmushi yace
"hajiya taimako da tausayine zai sa ni yin wannan auren, yarinyar abar tausayice ba ta da tudun dafawa a rayuwarta, tana cikin tsananin da take buqatar taimakon gaggawa, ina tsoron kar rashin tallafi da gata ya sa rayuwarta ta lalace"
Jinjina kai hajiya tayi sannan tace
"wacece wannan yarinyar fawwaz?, a ina ka samota?"
Gyara zama yayi ya kwashe labarin mairo tas ya fa
a musu tare da
orawa da cewa
"hajiya kina ganin idan ban taimaketa ba Allah bazai tambayeni ba, a tunanina ubangijina yana son ya damqa min amanartane a hannuna shi yasa ya
aukeni daga nan zuwa qauyensu akan *zakkatah* ya nuna min irin halin da rayuwar yarinyar take ciki, ina tunanin Allah yana so ya min wata jarabawarce domin ya ga mai zan aikata, ni kaina ina jujjuya cewa aure ya zo min a lokacin da ban shirya ba, lallaine babu ran da ta san me zai faru da ita gobe"
Qarashe maganar yayi cikin wani irin yanayi da za a kirashi da rauni, wataqila hakan ya farune sakamakon fami da yayi wa cutar da ke ransa, amma ko ma dai menene nima kamar yadda hajiya tace haka nima zan ce, fawwaz kana nuna rashin jarumtarka sosai a gaban hajiyar taka
Tun kafin hajiya tace komai hajiya na'eemat ta fara cewa
"gaskiya ni dai baban amrat bana son wannan yarinyar, ka san so dayawa sharrin wanda ka taimakawa yafi na wanda baka taimaka masa ba, kar ka je ka
auko mana furen juji, yarinya ta zo ta samu guri ta tarwatsa mana farincikin gida, ko a addini fa cewa aka yi ka ji tsoron sharrin wanda ka kyautata masa, sai ka ja mutun inuwa shi kuma ya tunku
aka rana, ni a ganina ka mata wani taimakon dai amma ban da aure, gaskiya"
Girgiza kai yayi yana bin fuskarta da kallo, cikin muryar mamaki yace
"amma antyn raudat ban ta
a tunanin wa
annan maganganun za su fito daga bakinki ba, anya ke kike fa
in wa
annan maganganun?, na
auka ko ni nace bazan aureta ba ke mai qarfafa min gwiwace akan taimako, ki tuna wasiyyar mahaifinmu a ranar da zai bar duniya, idan kin manta bari in tuna miki, cewa yayi
"ina muku nasiha da irin nasihar annabi yakub ga 'ya'yansa, ina muku nasiha da cewa ku zama masu bayarwa kar ku zama masu kar
a, ku taimaki wanda ya tambayeku da wanda bai tambayeku ba, kar kuyi taimako domin samun wani abu daga hanun kowa domin babu mai isar muku sai Allah, ka da kuyi tunanin cutuwar da za ta biyo bayan taimakonku ga kowa domin wasiyyar she
an ce, ku nemi tsari daga cutarwar ita ta fi muhimmanci sannan ina muku wasiyya da riqon wannan marainiyar da amana, musamman kai fawwaz ina so ka auri safiyya ka riqeta da amana, ka sani tausaya wa maraya koda da shafa kansa ne yana qara imani da tausayi, ina roqon Allah kar ya baku dukiya da rufin asirin da ba za ku rufa asirin wani da shi ba, ban yafe wa
ayanku ba matuqar taimako yazo kan idanunsa bai taimaka ba, ina muku fatan alheri da zuriyarku, ina muku fatan alheri...."
Dukkansu babu wanda idanunsa baya kwaranyar hawaye lokacin da fawwaz ya zo nan a maganarsa, musamman hajiya hafsat domin a daidai gurin da ya tsaya
in a nan maganar mijinta ya tuqe, tun daga nan bai sake magana ba har ya bar duniya
Cikin shessheqar kuka hajiya na'eemat tace
"ka tuna min abin da na manta fawwaz, tabbas wa
annan sune kalmomin mahaifina na qarshe a rayuwarsa, amma ina so ka fahimci wani abu, kasancewar rayuwar yarinyar abar tausayice hakan ba yana nufin ta samu ingantacciyar tarbiya bane, kar ka aurota tarbiyar 'ya'yanka ya lalace, har tallen dare fa kace tana yi"?
"ki bar wannan maganar antyn raudat, ko maryam ba ta da tarbiya ina da tabbacin idan ta shiga cikin zuri'arki tarbiyarta za ta inganta, to yaya kike gani idan gyaran tarbiyyarta ya dawo hanun hajiya, kina kokonto akan canza war
abi'unta?, to bari ki ji, na rantse da Allah tunda na je feli ban ta
a ganin wani abu da yayi kama da rashin tarbiya daga yarinyar ba, kullum mai kallonta zai dinga samun quncin zuciya saboda raunin da zaka dinga kallo kullum cikin qwayar idanunta"
a kai tayi tana cewa
"haka ne toh amma..."
"ya isa haka ke kuma, haba don Allah, yaya qanin bayanki zai fiki fahimtar abin da ya dace, ki kwantar da hankalinki inshaa Allahu matar farinciki zai aure, kullum adduar da nake masa kenan, tarbiya da wasu maganganu duk na Allah ne shi zai ingantata fiye da yadda kike zato, fawwaz na maka umurni ba amincewa ka
ai ba, ka je ka auro yarinyar nan, Allah ya kaimu ranar da rai da lafiya"
Ameen suka amsa da shi sannan fawwaz ya kalli antyn raudat cikin zolaya yace
"ku fa matan 'yan siyasa haka kuke, ba kwa son talaka ya ra
eku ko"?
Murmushi tayi tace
"kayya baban amrat kaidai a je sha'ani amma matar
an siyasa ai ba ita ce 'yar siyasar ba, mu a suwa ma"?
dariya yayi sosai yace
"ku a matan komishinoni, ai ke ma komishinace"
"hmmm zancen kake so wai ance wa gauro yaya iyali"?
Hajiyace ta katse hirar da cewa
"saidai kuma nayi mantuwa fa"
Dawo da hankalinsu sukayi kanta suna sauraronta
"maganar da nace maka zakuyi da honourable"?
"eh" cewar fawwaz
"shi kanshi maganar da ya min wai yana son ha
a aurenka da 'yar gurinsane zainab ko?, to amma ni na nuna masa amincewata matuqar kun yarda da junanku, toh shi dai yace min ba shi da matsala da yarinyarsa, toh nima kuwa ka ga ba zan nuna cewa ban isa da
an da na haifa ba ko kuwa?, ina ga abin da zai faru kayi hakuri ka ha
asu duka kawai wannan alfarmatace"
Mutuwar zaune fawwaz yayi yayin da hajiya na'eemat tace
"haba hajiya, ba dai yarinyar honourable abokin alhaji na aikin hajji ba"?
"ita fa, ita
in dai"
"amma gaskiya hajiya suyi hakuri kawai, ina wa
annan yaran suka ga tarbiya, yara suna yawo tsaraici a waje wai wayewa, babbar matsalar ma uwarsu, matar da aka ce sai yadda tayi da honourable, wacce tarbiyya kika ga za ta ba wa yaranta"?
"keh ki fita idona kin ji ko?, wai ke yau lafiyarki kuwa, kamar wacce bata san addini ba, ki zauna kina kama waiwai, toh Allah yasa matsafiyace uwarsu ba juya miji ka
ai ba sai ya aureta, haba don Allah, kina so mu saka qafar wando
aya da ke kenan"
"kiyi hakuri hajiya, ba za a sake ba"
Cewar hajiya na'eemat, amma duk wanda yake kallon fuskarta zai fahimci rashin jin da
inta ga wannan hukunci na hajiya
Qarar wayar fawwaz ce ta ka
a musu kunnuwa, jikinsa a mace ya
aga wayar, saidai wata zabura da yayi ya tsaya ba qaramin tsorata su hajiya tayi ba, murya sama yace
"what?, a wacce hanyar"?
Ko me aka ce masa a
ayan
angaren oho sai cewa yayi
"lahaula wala quwwata illa billahil aliyul azim, yanzu ina sundayn, kun kaishi asibitine?
Saurarawa yayi sannan ya sake cewa
"ok ok, gani nan zuwa, ku kai sunday asibiti a bashi kulawa, kar a bar kowa ya ganshi sannan kar kuyi gangancin sanar da wata kafa ta ya
a labarai balle wata hukuma, ni zan ji da komai, komai ya zama cikin sirri"
Sake saurarawa yayi sannan yace
"ok ok"
hankalinsa ya dawo da shi kan su hajiya da suka baza na zomo da na mujiyarsu suna sauraron shi
"matar sunday da jinjirinta aka yi kidnapping
insu a hanyarsu ta komawa gida daga kasuwa, lallaine duk yadda akayi wannan abin akwai hanun alh. Bala da alh. Tukur, lallai kuwa idan hakan ya tabbata sai na nuna musu yadda zaki yake farautar sauran namu dawa, sai na gigita musu tunaninsu, sai na hana su tabbatar da mafarkinsu"
salati su hajiyar suka rafka tare da fa
in "toh me ya samu sundayn da za a kaishi asibiti"
"sumewa yayi bayan an kirashi an sanar masa da cewar ko
ansa da matarsa ko miliyan hamsin, hmmm wannan yawan ku
in shiyasa na tabbatar su alhji balane masu wannan aikin"
"toh wai ni waye alhaji balan nan ne,? me yasa nake yawan jin sunanshi a bakinka"??
Hajiyace ta fa
i hakan cike da tashin hankali
"zaki sanshi wata rana hajiya, a lokacin da kafafen ya
a labaran qasar nan za su yi ta maimaita fuskarshi a kodayaushe a matsayinsa na azzalumi mai ha'intar qasa"
Kafin hajiya tace wani abu wayar tashi ta sake bazamo wani qaran
Cikin zafin nama ya
aga kiran tare da
ora wayar a kunnensa
"hhhhh, ranka ya da
e jarumi, yaya muka ji da abin da ya faru"?
"kai waye"?
Cewar fawwaz
"ba lallai ka san ko ni waye ba, jaje ne kawai, amma kafin nan ina so ka rage kafiya da taurin kai domin abokaine na hannun daman talauci a wani qaulin"
"haka ne amma ina so ka sani matsiyacin karene kawai baya marmarin sauraron busa irin ta farauta, tabbas wajen qoqarin a sanka sai a manta da kai, a wani qaulin"
"ummm to da kyau, amma ka sani kare fa da ya ga rawar kura cewa yayi da kyau, amma a wani qaulin"
"gurnanin zaki kawai yakan girgiza namun dawa kaf ya hana su samun kwanciyar hankali ba kura kawai ba, cikinsu kuwa har da maciji wanda ake wa kirari da ba ka ramin kanka wannan ma qauline"
"dama, damammaki, rana ranaku, lokaci da lokuta duk a lissafe suke kuma tafiya suke cikin tsarin gidaje, mafi ha
ari daga cikin gidajen kuma shine gidan tara, wannan shine ake kira qarangiya kar ka sake ka rufta, wannan haka yake qauline"
"cikin jerin ranakun mako, rana
ai ne tak basa ta
a maimaitawa, kamar haka ne a yau da gobe a kwana a tashi idan kere na yawo zabo na yawo sai anyi kici
us, ka sani rana
ayace tak take zuwa kafin juma'a da sunan yau, ita kuwa tamkar maturice da take turo juma'ar har su gauraya, amma ita kuwa juma'a nasarace da take zuwa da kanta, toh tun a waccar ranar ake nemo nasarar, domin gano inda nasarar take kuwa sai an yarda da cewa ita juma'ar me kyau tun daga laraba ake ganeta, wannan ma qauline, tare da haka ina me farincikin sanar maka da cewa bani da lokacin
ata lokacina, ka za
i abinda zaka baza, ido ko kunne amma dole sai ka riski
ayan cikin abu biyu, you most!,"
Yana zuwa nan ya katse kiran tare da sake kallon hajiya da antyn raudat yace
"a kullum ina takaicin lalacewar qasata, yaushe za ta gyaru?, yaushe canji zai zo mana, kowa ya juya bayansa yana tafiya a kife, oh yah Allah"
Qarasa maganar yayi yana mai shafa kanshi
"imani da niyyar gyara ita ce manufa, irinku nigeria take nema
an uwa, ka sani shi marar jin magana sai an masa hukuncin jaki, domin kawo gyara cikin al'umma dole sai wasu sun sha duka, dole wasu sai sun jijjiga kafin wasu su raurawa, kayi amfani da damar da Allah ya baka ka kawo gyara gwargwadon iko domin guje wa shiga tarnaqi da tashin hankali a ranar kiyama"
Hannayensa ya rataye a qirjinsa ya zuba wa antyn raudat ido sannan yace
"wannan haka yake amma ki sani, domin sauqaqawa wasu dole sai an takura wa wasunsu, sai kuma an sadaukar da wani abin ake samun wani"?
"kamar yaya?"
"misali a ce kece na kama da laifi, domin kawo gyara fa dole sai kin fuskanci hukunci daidai da laifinki daga gurina, toh yanzu keh a gurinki mai za ki
au hakan"?
Ajiyar zuciya ta sauke tare da fa
"adalci"
Murmushi yayi tare da jijjiga kai yace
"ummm, kin tabbata"?
"tabbas"
Hanunsa ya sa a aljihu yace
"ok, ok, hajiya ni zan wuce, antyn raudat sai mun yi waya"
fatan Allah ya tsare suka masa sannan ya juya ya fice yana murmushi, ni dai meroro nace kaidai ka sani
*************
Tsaye suke qam a gabanshi yana kwararo musu umurni cikin wannan yanayinsan na ba wasa, amintattun yaransa kenan bayan sunday
"kai mustapha ka tabbatar kayi yadda nace, domin wa
annan ba qananan shai
anu bane, kuskure ka
an za ka yi su harbo jirginka, ka san wannan, kamar yadda suka umurta ga miliyan hamsin
in cif cif cikin wannan jakar, ka kai gurin da suka umurta ka ajiye, kada ka je a motarka sannan kar ka je a kan abun hawa sannan ka dawo a kai, ka nemi 'yan mashin zai fi, sannan kada ka je da waya kuma kada ka sanya takalmi sau ciki, kada kuma ka je da wata shaida da za ta nuna cewa daga rundunarmu kake, ka bi komai cikin tsari, ajiyewa kawai za kayi ka juya, ka sani duk abin da za kayi tun daga fitarka daga nan zuwa can akan idona yake, ka kula"
Yes sir yace tare da wata iriyar sarawa irin ta jarumai, hankalinsa ya mayar kan
ayan yace
"Garba kai kuma ka bi diddigin duka nambobin da suka yi ta kira da shi daga ranar da abin ya faru zuwa yau, a ina layukan suka fara aiki har zuwa yau
innan, guri
aya suke ko kuma suna mabanbantan gurare, ni kuma zan kasance a nan domin kar
ar saqo daga gurinka, duka ku biyun ina bibiyar aikin kowa tamkar muna tare, ku je ina muku fatan nasara"
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/28, 9:23 AM] Dr. Gital
Chapter 18 · 0% Book details