← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 42

Sashe 33

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*33*
*kasancewarki fara, bak'a, koriya, shu
iya, me ku
i ko talaka, ba shine damuwata, abin alfaharina shine soyayyarki da na samu, ina qaunarku masoyana har ban san iya adadinta ba, kuna sakani farinciki, domin gano
ano da gar
in farinciki, kasance da masoyanka, kuna saka ni qara gudu masoyana amma a cikin tseren qaunarku, tare da haka nake sarrafo kalamai daga harshena, tsarawar zuciyata gurin jera muku kalaman barka da sallah, ubangiji ya maimaita mana, ubangiji ya kar
i ibadunmu, ya gafarta mana da iyayenmu da 'yan uwan mu da 'ya'yanmu da qawayenmu da abokan rayuwarmu baki
aya ameen summa ameen*
*fasaha online writers ina kallonku fa amma a zuciyata
, hakan yasa kuke kwana cikin tunanina, ina son ku da qaunarku fisabilillah, toh ya take ne?, abin da nake so dai in ce shine barka da sallah, ubangiji ya kar
i ibadunmu ya yafe mana kurakurenmu ameen*
"haba antynmu, don Allah ki ban wannan damar, na miki alqawari babu abin da zai samu fuskarki na cutarwa daga kwalyar da zan gwada a kanki, don Allah antyna"
Feenat ta qarashe maganar har da lanqwashe kai, fuskar nan a marairaice
Roqon da feenat ta mata yasa ta amince duk da har wani harbawa zuciyarta take yi saboda tsoro, nan dai ta sallama wa feenat kanta cikin zuciyarta kuwa tana ta karanta bismillah
meroro
Sai da feenat ta goge mata fuskar sosai da wani ruwan da nima ban sanshi ba, kun san nifa na fi mero qauyanci, saura kuma wata ta min dariya
Wayyo Allah, auduga ranar ta ci kakarta a fuskar mairo, haka feenat tayi ta goge damfararriyar dau
a daga fuskar mairo duk da mairon tana ta yin shshhhsh saboda
an raunin da yake kan fuskarta duk da feenat
in tana ta kiyayewa saidai tana ta
a ciwon ka
an saboda zafi shi yake fitar da zafi in ji hausa people
, wayyo Allahna
Cikin qwarewa ta dinga fenfe fuskar mairo dan ni ban yarda feenat 'yar koyo bace saboda yadda take tafiyar da tsarin kwalyar, ta dai feqe mairone kawai
Gaba
aya feenat ta canza wa mairo kamanni da wannan kwalya nata sai wani wal wal tare da dal dal fuskar mairo yake yi, hancinta da ba wani mai tsayi ba tuni ya taso yayi wani shirtaccen kyau, haka bakinta duk da ba girman bakin yake dashi sosai ba sai da feenat ta rageshi ta sake ba shi wani irin shape, yayi tsurut kamar da gaske, don Allah mata a rage yawan acuci, abin har baki ma
, toh ban san ingancin haka a sharia ba dai, mu nemi ingancin hakan gurin malamai sisters, kar a zo ayi wasan da ba dariya
"waw my anty kin ga yadda al'amarin yake kuwa"
Feenat da take tsaye riqe da qugu a gaban mairo bayan ta kammala mata kwalyarce take fa
in haka
Murmushi mairo tayi tare da girgiza kai domin iya murmushin ta ga za ta iya saboda yadda take jin fuskarta
Juyata feenat tayi ta fuskantar da ita tana kallon mirrow, idanunta ta waro gaba
aya cikkn tsananin mamaki da al'ajabi tace "iyeh, feenat nice wannan kuwa"?
Qyalqyale mata da dariya feenat tayi sanna ta dafa kafa
arta tace
"ke ce mana antynmu"
"gaskiya ni ban yarda ni bace, ki ga nayi haske nayi hanci bakina ma ba haka yake ba, ke dai har girana ma ba haka yake ba"
Cikin ganin qauyancinta ta kama hanunta ta
ora mata a jikin kumatunta tana cewa "to wannan hanun kuma na waye"?
da sauri tace "nawane mana"
"toh haka fuskar ma take taki, amma idan ba ki yarda ba ki tambayi zuciyarki, idan kin ji yayana a cikinta toh kin tabbatar ke
in ce"
Feenat ta qarasa maganar da shaqiyanci irin na qannen miji amma ban da ni
Kunya ta ji, take ta sunkuyar da kai tana murmushi murmushi tsumewa tsumewa, murmushi feenat tayi tare da fa
in hmmm a ranta tace "qauyanci be yi ba, ko me yi abin jin kunyata ni kuma oho"?
Ni ko nace barta tayi feenat, ya fi a ce ba ta da kunya, domin kunyar yanki imanine, sayyidina usman shi kanshi yake jin kunya ma, ai na san ba kunyar da ta fi wannan ko readers?
A fili kuma tace "toh anty kin ga irin fasahar sana'ata, kuma dole kullum a dinga ban fuska ina qara qarfafa hannuna kan sana'ata saboda ku kuka
aukoni, idan ba haka ba ko?, hmm wlh kuka zan yi ta yi har sai kun mayar da ni gun hajiyata"
Yadda ta qarasa maganar cikin shagwa
a da marairaice fuska yasa mairon darawa sannan tace
"amma ke auta ce ko"?
"ni ba auta bace amma hajiyata tana ji dani kuma tana tarairayata tare da lailayani kamar qwai, shi ma yah fawwaz ya sani ai"
Kallon yadda take rigima da rangwa
i mairo ta tsayayi sannan tace
amma kuwa, qatotuwa da ke kike wannan shagwa
ar kuma ke ba auta ba"?
Gira ta
aga mata tace "yes, sosai ma kuwa, ke ma zaki koyi wannan shagwa
ar tawa watarana, kin san a gaban masoyi kawai ake shagwa
"ba dai ni ba, ca
Dariya feenat tayi sosai tace "yanzu dai jeki ki sanya wani kayan kafin nan nima na shirya sai muyi selfie"
"menene kuma salfi da har sai na canza kaya za mu yi duk da yanzu na saka wa
annan"??
"ke dai ki je ki dawo za ki ga selfie
in, abin da yasa nace ki canza kayanki wannan kwalyar ba ta dace da na jikinkin bane, cikin kayan da na kawo miki akwai wata baqar doguwar riga me kwalyar fararen stones a baya da gabanta, ki
auketa, za ta fi zama a jikinki, idan ba ta miki ba ki
auko multi colour
in nan za ta miki kyau ita ma"
Tashi tayi ta fice daga
akin zuwa
akinta, bincike kayan da feenat tazo mata da shi ta farayi, baqar rigar ta
auko ta sanya a ranta ta fi son ta sanya multi colour
in saboda sunanshi da ta ji daban saidai bata san wanne bane
Toh waini turancin dolene, ki ce rigar me kaloli da yawa mana a jikinta feenat, au kar dai nima na fi mero kwafsawa
Yadda rigar ya zauna mata a jiki yasa na sake gaskata gudun qwaqwalwar feenat, na san lokaci ba zai ja da yawa ba za ta canza mana mairo, saidai fa yadda ta damqe kai da
an gyalen da aka ha
asu da kayan abin sai wanda ya gani, ko huhun goro dai aka yi wa wannan
auri auren da aka
aura da shi zai yi nisan kwana
Feenat da fitowarta falon kenan mairo ma ta fito tashi tayi cikin rigima tace
"wow antyna, kina wuta, wannan ruwan kyau haka, gaskiya Allah ya jiqan yayana yau"
Ba tare da mairo ta shirya ba ta qyalqyale da dariya ganin yadda feenat takeyi har da ka
a hanu,
"feenat kenan" tace bayan ta tsagaita da dariya
"um mana, gaskiyata na fa
a ai, yanzu ma bari in sake gyara miki gyalen ki gani yadda za ki rikita tsohon amrat"
Ba ta musa ba ta barta ta janye gyalen daga kanta ta matso kusa da ita ta fara na
a mata gyalen irin na 'yan uwan 'yan gayu
"bari in je
akina in zo antynmu"
Cewar feenat
a mata kai tayi tana murmushi, cikin qanqanin lokaci feenat ta dawo riqe da wani abu a hannunta mai
an banzan sheqi, sai da ta maqala wa mairo a jikin gyalen na fahimci fin ne irin me duwatsunnan, nan fa mairo ta qara haskawa tamkar tauraruwar nan surayya
Matsawa jikinta tayi ta zauna tana cewa
"duk abin da zance ba za ki gane ba sai daga bakin yayana, muyi selfien kawai, idan ya dawo zaki ji matsayin kwalyarki, oh kin ce ba ki san selfie
in ba ko"?
Ta qarasa maganar tana kallon cikin idanun mairo, kai ta gya
a mata tana murmushi
"ok toh bari ki gani" saita camerar wayarta tayi a kan fuskarsu tana murmushi ta umurci mairo da ta yi murmushin ita ma
Hotuna ta musu kala kala sannan ta tashi ta dunga nuna wa mairo style
aukar hoto tana
aukanta, har sai da ta gaji sannan suka zauna suna duba hotunan, mamakin kyau da tsarin da mairo ta ga tayi a hoto take tayi tare da santinsu
Ba tare da sun ji jiniyar motoci ba kawai sai ji sukayi an turo qofar falon, da sallama ya shigo cikin tafiyarsa mai kama da tsalle2 sauri sauri, feenat ce ta amsa masa tana murnar ganinsa yayin da ita kuwa mairo tana ganin shine ta sunkuyar da kai tana murmushi abinta
Har zai wuce ba tare da ya dubi inda suke ba sai kuma ya juyo da hankalinsa kansu, karaf idanunsa suka sauka akan fuskar mairo, girman idanunsa ya qara cikin aji daga gani ba sai ance ya sha ruwan mamaki da ganin fuskar maryam ba
A nutsattsen taku ya qarasa kusa da su ya nemi guri kan kujerar da yake fuskantar mairo ya zauna yana kallon fuskarta
A hankali ta
ago fuskarta sakamakon matsa hannunta da ta ji feenat tayi, ka
a mata kai tayi tare da qyafta ido
Ni dai nace akwai wata a qasa emmata, cikin jin kunya mairo ta rufe fuska ta tashi a gurin da sauri tayi cikin
akinta
Da kallo ya bita har ta qule
aki, bai san lokacin da yayi murmushi ba sannan ya dawo da kallonshi kan feenat yace "wannan aiki haka feenat da zafi zafi, ni na
auka zinariyace take sheqi a gefenki"
"kai yah fawwaz, gaskiya kana ji da antynmu, wannan ko
awa haka"
Jijjiga qafa yayi tare da miqewa tsaye yana cewa "toh ba dole ba feenat, amaryace fa"
Murmushi tayi tana fa
in hakane yah fawwaz, har zai mur
a qofar
akin ta
aga murya ta kirashi, juyowa yayi tare da amsawa, da sassarfa ta qarasa kusa da shi ta rage murya tace "yah fawwaz ka yaba don Allah, hakan zai taimaka sosai gurin samun cigaba"
Murmushi yayi yace "toh mama feenat zanyi, ko akwai wani umurnin"?
Da gudunta ta juya sai
akinta saboda kunyarsa da ta ji
Kai ya ka
a tare da tura qofar
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/23, 3:49 PM] Dr. Gital
Chapter 33 · 0% Book details