← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 42

Sashe 5

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*5*
"sir an samo irin kayan da ka buk'ata gaba
aya, bari in shigo da su ka gansu"
"a a, ba sai na gansu ba, na san za kayi yadda nace, ka shirya su kamar yadda aka saba"
"yes sir"
Yace tare da sara ya juya ya fice
*********
Yammaci ce mai cike da yanayi mai sanya nisha
i da sururi, gab da lokacin kiran sallar magriba, saidai ga mai kallin yanayin zai iya tsammanin saukar ruwa cikin kowani lokaci daga wannan lokacin, lallaine manoman da suke cikin wannan qauye na feli zasu yi matuqar murna da sauqar ruwan domin lokacine da suke tsananin buk'atarsa.
tafe yake
auke da
an qunshin buhunsa cikin tafiyar da take nuna cewa yana cikin hali da yanayin neman taimako, almajirine sak ba sai an tambaya ba saboda yanayin shigar da take jikinsa, ko a almajiran ma wannan yana cikin sahun maqasqanta, jikin wani masallaci yaje ya zauna yana gyara zaman macacciyar hular kansa wacce tsufa yasa ta fara yagewa, tsohon buhun hanunsa ya ajiye a gefensa tare da
auko
aya daga cikin butocin da suke cike da ruwa ya fara alola, kasancewarsa baqo a idanun al'ummar wannan qauyen ya sanya mutane binsa da eyes, bai damu da kallonsa da akeyi ba ya mik'e da buhunsa a hannunsa ya shige cikin masallacin
Zaune yake cikin masallacin yana ta adduoinsa bayan idar da sallar, cikin ikon Allah a wannan lokacin hadirin da yake shawagi a sararin samaniya ya ka
e ya narke zuwa wata sassanyar iska mai ni'mantarwa, wasu daga cikin masu sallan suna idarwa suka fice yayin da wasu suke zaman jiran sallar isha'i.
bai bar masallacin ba har sai da aka gabatar da sallar isha'i sannan ya
auki buhunsa ya fice, guri ya samu a kusa da masallacin ya zauna kan wani dutse yana kallon mutanen da suke fitowa daga cikin masallacin, yawancin wa
anda suka fara fitowa daga masallacin matasane sannan dattawan suka fara fitowa, ganin fitowarsu ne ya ja hankalinshi zuwa garesu
aya bayan
"assalamu alaikum"
Kallon tsab mutum ya masa sannan cikin yanayin ban sanka ba ya amsa masa sallamar ba tare da ya miqa masa hannu ba
"don Allah bawan Allah taimako nake nema"?
Cikin saurin baki ya ce
"gaskiya duk da ban san taimakon da za ka nema ba amma ina ga ni dai bani da halin taimako, ni kaina da ka ganni in na samu taimakon bazan k'i kar
a ba, wallahi kuwa, ka san yanayin rayuwartamu a yau, taimakon nan wuya yake yi, toh ka ji, ni dai ka ga tafiyata"
Bawan Allah na sake kiransa amma ko ya saurareshi sai ma qara sauri da yayi.
Wucewa yayi zuwa ga mutum na gaba ya m
asa sallama tare da miqa masa hannu, shima dai kamar na farkon cikin tsumewa irin na ban sanka ba ya amsa masa sallamar ba tare da ya mik'a masa hannu kamar yadda shi ma ya mik'a masa ba
"don Allah taimako nake nema"
Cikin muzurai irin na nifa ban da halin taimako yace
"taimako wani iri cikin daren nan"?
Sassauta murya yayi sosai yace
"ni matafiyine, hanyace ta biyo da ni ta nan qauyen, to shine nake neman taimakon gurin kwana don Allah"
Gutsiren goro ya ciro daga aljihunsa ya jefa a bakinsa ya fara tauna kamar rago ya samu harawa, sai da ya tsotsi ruwan goron sannan yace
"ba ka san wani abu ba, ba wai gurin da zan ajiyekane bani da shi ba, yardace kawai banyi da kai ba, taimako irin wannan ai ba da ni ba ka je gaba ko za ka dace"
Cikin marairaicewa ya sake cewa
"don girman wanda ya baka muhallin a gurinka ka taimakeni, na maka alk'awarin zan kiyaye amanarka"
"ba zan iya ba fa bawan Allah, gida dai nawane, da ku
ina na sa naira na dukan naira na sayi abina, babu kwandalar wani a ciki, dan haka bazan iya ba ka je gaba"
Ganin da gaske tafiyar zai yi ya sanya ya kamo gefen rigarsa yace
"kar ka butulce wa ubangijinka, ka gode masa domin shi ya azurtaka da ku
in da ka sai gidan, kar taimako ya sa ka rufe idanunka"
Fisge rigarsa yayi yana masifa yace
"kai nace bazan taimakeka ba, dole ne?, na ji Allah ne ya ban ku
in sayen gidan, amma dai ba zaman mutuwar zuciya nayi irin naka ina yawon bara ba, nemowa nayi, kai ma ka nemi naka idan kayi zuciya, ha ah!!, ana dole ne"
"Allah ya baka hakuri, na gode da shawara"
Ameen yace tare da wucewa buya buya da babbar riga, shiko almajiri sai binsa da kallo yake yi.
Ya tare mutane uku bayan wa
annan amma duk amsar
ayace, baza su iya taimaka masa ba, komawa yayi kan dutsen da ya taso har ya cire rai da samun mataimaki sai ya ga wani dattijo ya fito daga masallacin yana rufe k'ofofi da wundojin masallacin, cikin azama ya tashi ya je ya yi sallama wa dattijon, kallonsa dattijon yayi ba yabo ba fallasa ya mik'a masa hannu suka yi musabiha tare da amsa masa sallamarsa sannan ya tsaya yana sauraronsa
"don Allah taimako nake nema bawan Allah"
"wani irin taimako kake nema"
Sake rungume buhunsa yayi sannan cikin kwantar da murya yace
"ni matafiyine, hanyace ta biyo da ni wannan qauyen, shine nake neman gurin kwana kafin nan da kwana biyu zuwa uku in wuce inshaa Allah"
Sake fuskarsa yayi ka
an sannan cikin nuna tausayawa yace
"inshaa Allah baza ka rasa gurin kwana ba matuqar baza ka raina ba"
Cike da farinciki yace
"wane ni malam?, na gode wa Allah sannan ina miqa maka godiyata gareka kan wannan alfarmar da zaka min, ubangiji ya biya maka buk'atunka na alheri, ya rufa maka asiri duniya da lahira"
Tunda suka fara maganar sai a lokacin dattijon ya yi murmushi, murmushin da ya qara fito da salihancinsa da kasancewarsa dattijo sannan yace
"ameen ameen ameen, na gode da addua ni ma, jirani a in zo mu wuce"
Sake gode masa yayi sannan ya matsa gefe yana jiransa, kammala rufe ko ina yayi sannan ya ce masa bismillah ya wuce gaba shi kuma ya biyoshi a baya
A kofar gida ya tsayar da shi sannan ya shiga gidan, ba a
au lokaci sosai ba ya fito wani matashi da ba zai fi shekara ashirin ba yana biye da shi, kai tsaye ya masa jagora zuwa cikin soron gidan bayan sun yi musabiha da matashin, wani
an qaramin
akine irin na matasa a soron gidan wanda daga waje zaka iya hango hasken fitilar dake cikinta, dattijon nan ne ya fara shiga sannan yayi bismillah wa bak'on shi ma ya shiga da sallama
"bawan Allah zance tunda ban san sunanka ba, nan shine masaukinka, ina fata ba wata matsala"
Murmushi yake yi yana bin
akin da kallo yace
"sunana ke nan bawan Allah baba, masauki yayi sosai, ina k'ara mik'a godiyata"
Cikin fara'a malam tanimu yace
"toh Abdullahi, ko?, bari su kawo maka abinci ka ci ka samu nutsuwa zuwa gobe sai mu yi hirar, kafin nan sunana tanimu ladan"
Wani murmushinne ya su
uce masa sannan yace
"toh na gode"
Yawwa malam yace sannan ya juya zai fita, juyowa yayi da baya cikin rage murya yace
"na ce wa jama'ar gidan kai
an tsohon Abokinane, kai ma ka bari a haka, kasan mutane da tsoro, ka gane ko"?
Hatta turamensa sai da suka bayyana tsabar murmushi sannan ya
an dara ka
an yace
"eh na gane"
Shi ma ladan juyawa yayi ya fita yana
an darawa
***********
Waige waige yake yi da alama wani abun yake dubawa, tsaye yake a jikin wata qatuwar bishiyar mangoro, a lokacin nan ba zai wuce shida zuwa da rabi na safe ba
Sai da ya tabbatar ba wanda yake kusa da gurin sannan ya sanya hanunsa cikin rigarsa er shara ya ciro wata er qaramar abu mai kama da waya, danna abun yayi take tayi wata sassanyar qara sannan ta hasko fuskar abun, take ta fito a siffarta ta waya
Kamar jira ake yi ya bu
eta kira ya shigo cikin wayar, ba tare da ya
ata lokaci ba ya
au wayar ya kara a kunnensa tare da waigawa yana kallon bayansa
Daga
ayan
angaren yaji an ce
"wannan itace kira ta hamsin da biyar da na yi maka cikin dukkan layukanka amma switch off nake ji duka layukan, ina fatan ba kayi hakan bane don qaurace wa kiraye kiraye daga gurinmu"
Baya buqatar tambayar mai maganar domin ya
au muryar, cikin dakewar murya yace
"ba ka da kima da darajar da zaka sanyani rufe layukana, ka fa
i dalilin kiran naka"
Dariya yayi a wancan
angaren sannan yace
"kana kasheni da jarumtarka jarumin maza, amma ka sani wannan shine kashedi na qarshe da za mu maka, ka janye rundunoninka akan jama'armu, idan ka qi ji kuma to wallahi da sauran kukan jini a gabanka ba na hawaye ba"
Bai san lokacin da ya daka masa tsawa mai firgitarwa ba har ya manta gurin da yake sannan yace
"qarya kukeyi alhaji bala, ina mai tabbatar maka wannan karon kai za ka yi kuka na zuciya da idaniya, sai na mayar da kai abin kwatance a cikin qasar nan, har da shi tsinannen abokin naka tukur"
Wata she
aniyar dariya alhaji bala yayi sannan yace
"toh shikenan jarumi, shege ka fasa, amma duk abin da za kayi kar ka manta da wata yarinya, wannan yarinyar 'yar shekara hu
u da wata shida, takan fita zuwa makaranta misalin qarfe bakwai na safe ta dawo qarfe biyu, fara kyakkyawar nan abar alfahari abar qaunar mahaifinta, ta kasance farincikin mahaifinta mai maganin ra
in zuciyarsa, na barka lafiya"
bai samu ikon cewa komai ba aka kashe kiran daga can
angaren
ISLAM IS MY IDENTITY
[6/27, 4:04 PM] Dr. Gital
Chapter 5 · 0% Book details