← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 42

Sashe 12

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*12*
Kallonsa sosai malam tanimu ladan yayi kamar ya samu TV sannan cikin rawar zuciya yace
"kamar yadda na sani, babu wata halitta cikin ruwa ko a iska, a sama ko a qasa da ta wuce baiwa ko bawan Allah, da mai cutarwa da maras cutarwa, don haka zan cigaba da kiranka da sunanka da ya bayyana a gareni har zuwa lokacin da zaka bayyana ba
ininka a gareni, Abdullahi Allah ya sani, dominshi na kar
i bak'oncinka kamar yadda yayi umurni cikin ayoyinsa na alkur'ani, ka sani duk wani abin da ya ratso tsakaninmu na cutarwa daga
angarenka wannan ubangijin shine a tsakaninmu, domin shine mafi alherin masu
aukar fansa, Allah ya tashe mu lafiya"
Yana gama fa
in haka ya tunkari qofar shiga cikin gidan
Jikinsane yayi sanyi sosai, kalaman malam a gareshi yasa shi jin cewa bazai iya cigaba da
oye kanshi ga malam
in ba, zai bayyana masa ko zai samar wa tsohon nutsuwar zuciya,
Da sauri ya taka cikin qyaftawar ido ya sha gaban malam, hakan da yayi kuwa ba qaramin firgita ladan yayi ba, cikin
aukewar netwrk ya tsaya yana bin sa da kallo
Cikin muryar da take nuna tsantsar ladabi ya ce
"malam kayi hakuri da yanayin da ka sameni, ka cire tsoron da kake da shi daga ranka a kaina, ni ba mai cutarwa bane, ka fahimceni"
Cikin qosawa da surutunsa yace
"don Allah ka rabu dani da wannan dramar taka Abdullahi, kamar yaya kake cewa in fahimceka bayan ban san kai wanene ba, me kake tafe da shi, me ka zo nema cikin qauyen nan, ta yaya zan fahimci mutumin da ban san ko wanene shi ba"?
Cikin
aga murya ladan ya qarasa maganar yana nuna Abdullahi
"ni ba
oyayye bane malam, ka kalleni da kyau, zaka gane wanda yake gabanka, ka cire siffar rauni ka
auko ta jarimta ka
ora akan fuskata, cikin sauqi zaka fahimci ni waye, ka yi sauri malam, ka gaggauta, bana so wani ya ji ko da kalma
aya cikin zantuttukanmu"
Hular da take kansa ya janye tare da macacciyar hiramin kan kafa
arsa, sauya fuskarsa yayi daga ta dramar da yake yi zuwa fuskarsa ta ainihi mai cike da jarumta da tsoratarwa sannan ya ja da baya yayi wata iriyar tsayuwar da ya saba yinta a yawanci
aukar hoto ko videonsa da ake fitarwa, sai kuma ya taqware hannayensa ya juyasu tare da ratayesu a baya
Kallonsa malam yake yi cikin qoqarinsa na gano ainahin Abdullahi, bai kammala nazarinsa ba suka jiyo muryar a bayansu tana cewa
"tabbas kaine, hasashena gaskiyane, na
au lokaci ina son tuno inda na san wannan fuskar yalla
ai, ashe dai ina da tabbas cikin tunanina duk da sai yanzu na samu tabbas"
Gaba
aya suka juya suna kallonsa, shi dai bai so hakan ba sa
anin malam dayake neman mai taimaka wa tunaninsa gurin gano haqiqaninsa
"shafi'u a ina ka sanshi, waye shi
in"??
Gabansa ya tsaya ya kallesa da kyau sannan ya kalli mahaifinsa yace
"general fawwaz malam, wannan mutumin sunanshi na gaskiya kenan, na san ko a radio za ka ta
a jin labarin tsayayyen jami'in sojin nan wanda al'umma take kira da gee fawwaz, wanda ya samu matsayi da dama sanadiyyar jajurcewa kan aiki da sadaukarwarsa akan gaskiya, to shi ne wannan"
kamar gunki malam ya zama na wa
ansu seconds sannan cikin firgici da tsoron abin da ya ji yace
"ka tabbatar da abin da kake fa
a kuwa shafi'u, idan shine mai zai kawo shi nan"?
"kai na zo nema malam, kuma na gode ubangiji da ya ha
a ni da kai"
Tsoronsa ne ya ninku akan wanda yake da shi, shi kanshi shafi'u ya tsorata da jin furucin gee fawwaz, bakinsa na rawa ya durqusa a gabansa yace
"yalla
ai don Allah ka ji qan mahaifina, wallahi mahaifina ba mutumin banza bane, mutumin kirkine, ba ya daga cikin mutanen banza"
Murmushi yayi ya
ago shafi'u ya
ora hannayensa akan kafa
arsa cikin taushin murya yace
"na san abin da baka sani ba shafi'u daga mahaifinku, ina da tabbacin shi kanshi bai san na san wannan
oyayyan sirrin nashi ba"
Wannan karon malam ne yayi gaggawar amsawa cike da ya matso kusa da gee fawwaz yace
"na rantse da Allah yalla
ai ban san wani mummunan aiki da na sirrantashi nake yi a
oye ba, yadda zahirina yake haka ma ba
inina yake"
"ba daidai suke ba malam, kar mu yi jayayya da kai, ina bibiyar duk wani motsinka, musamman fitar da kake yi cikin dare"
Kallon tsoro malam ya bishi da shi, yayin da shafi'u kuma ya tsare ubansa da kallo domin iya rayuwarsa da mahaifinsa bai san yana wannan fitar cikin dare ba, neman tabbas kawai yake yi
"kar ka damu da wannan malam, kamar yadda ka sirranta kayanka nima zan cigaba da barinsa a sirrin babu wanda zai ji, wannan dalili yasa na qara sakankancewa da cewar kai na zo nema cikin qauyen nan, saboda gaskiyarka daamanarka, da halayenka na taimako, zan baka hakuri kan bibiyar rayuwarka da na yi tayi ba tare da amincewarka ba, duk da nima na san kayi ta qoqarin bibiyata domin sanin haqiqanina sadai tun ranar da ka fara tura wannan yaron a bayana na fahimceka, hakan yasa na sauya takun da nayi ta wahalar da
an leqen asirin naka, na tabbatar har yanzu da nake gabanka bai san komai a kaina ba"
Mamakine ya kusa sanqamar da ladan domin kwata kwata bai ta
a zargin baqon nashi yana bibiyarshi ba balle ya fahimci ya san abin da yake shiryawa a kanshi na bibiyar haqiqaninsa, ganin abin yake yi kamar a mafarki
"ba na so kowa ya fahimci haqiqanina shafi'u, idan wani ya san asalina kaine, domin malam ya rufa min asiri tun farko, da ya jinginani da
an abokinsa, ina fata ka fahimci hakan"
Cikin jaddada masa maganar da kai ya qarasa maganar,
"ban ma san komai ba ranka ya da
Shafi'u yace yana murmushi, martanin murmushin ya mayar masa tare da fa
"yawwa, ka kyauta"
Hankalinsa ya mayar kan malam da yake ta kallonsa kamar wanda ya warke daga makanta, cikin ladabi yace
"ko za mu bar maganar zuwa safe malam"
a kai ya fara yi yana cewa
"toh...toh...toh yalla
ai haka za a yi, Allah ya kai mu"
Ameen yace sannan ya miqa masa hanu suka yi musabiha, ya sake miqa wa shafi'u suka yi musabihar ya musu sai da safe tare da shigewa ciki, shi ma shafi'u da ya zo da niyar yin maganar noma da malam sallama ya masa ya juya ya wuce gidansa da ke jikin na malam
*********
Sallama ake ta kwa
a wa a qofar gidan, kasancewar sanyin damina ta ratsa qasa ga kuma lokaci na safiya da yawa mutane sun koma barcin safe bayan sallar asuba
Kasancewa
akinsa ne a soron yasa shi fitowa bayan ya amsa sallamar da ake ta yi ba tare da jinkirtawa ba
Kallon kallo sukayi da mutumin sannan yace
"malam lafiya dai"?
cikin
aga murya yace
"lafiyar kenan saurayi, ina ladan?, ka shiga ka fa
a masa maigari yana neman baqon gurinsa, su taho da baqon yanzu yanzu"
"shi dai baqon ya zo dai ko?, amma menene laifin ladan"?
"kai yaro, yaya maigari zai yi aike ka tsaya kana tuhuma, ko dai so kake ka ja da hukuma"?
"wane ni, abi doka dai, saidai gani nayi mai laifi daban ai ba za a tuhumi wanda bai san me ya faru ba, ko kuwa"?
"kai ni yau Allah ya ha
ani da jarida filin tambayoyi da amsoshi, wai dai ko kaine ka samu
an mai garin ka dinga casa kamar ka samu sabon wake, ka yi ta qwallo da shi cikin tur
aya"?
Ayi hakuri da wannan, da qyar na yi shi, hakan ma don na yi alqawarine amma mura irin me zazza
in nan yana damuna, ina buqatar adduoinku
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/13, 8:07 PM] Dr. Gital
Chapter 12 · 0% Book details