Sashe 31
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*31*
"wa ya turoku"?
aya daga cikin su yace
"jagus ne ogan mu, shi yake mana umurni mu aikata komai"
"wanene jagus"?
"shine shugabanmu gaba
aya, yana kar
ar umurnin ayyuka irin wa
annan mu kuma yana tura mu gudanar da aikin"
anne irin ayyuka yake saka ku"?
"muna garkuwa da mutane, muna kashe mutum idan ya mana umurni sai a biyashi, mu ma kuma sai ya zo ya biyamu cikin abin da ya samu akan aikin"
"za ka iya tuna wa
an da kuka kashe ko yin garkuwa da su"
Wannan tambayar ta firgitashi amma ya za
i ya fa
i gaskiya ko za a nemo jagus
in shima a
ana masa uqubar da suka ji
Cikin rawar murya yace
"mu muka kashe D.P.O na rundunar 'yan sanda me suna muhammad musa fanti, mu muka kashe
an alhaji yusuf dala bayan ya ce kar a bamu ku
in fansansa, mu muka...."
Sai kuma yayi shiru yana zazzare ido tare da sauke numfarfashin wahala
"muna sauraronka sai wa?, wa kuka kashe?"
Wata zuciyarce tace "ka fa
i gaskiya kawai hakan zai sa a nemo jagus duk inda suke"
Da wannan tunanin yace "mu muka......, umm ummm, ayi hakuri yalla
ai mu ka je muka kai hari wa matar......"
"matar wa"?
Suka ji muryar gee fawwaz cikin tsawa yana fa
in haka
A ki
ime yace
"ranka ya da
e wallahi jagus ne ya turamu, kuma har da ha
in bakin
aya daga cikinku shi ya bamu labarin tafiyar da za ta yi zuwa missau da nambar motar da suke ciki har lokacin da suka fita daga gida shi ya fa
a mana"
Wani irin kallo da fawwaz ya tsareshi da shi sai ga fitsari yana sauka daga wandonsa, a tsorace yace
"yalla
ai don Allah ku barni in huta, ku tambayi wannan"
Ya qarasa maganar yana me nuna na kusa da shi
madakan fawwaz ya kalla cikin wani irin yanayi me ban tsoro, kusan ma ban ta
a ganin yanayin a fuskarshi ba yace
"idan ba zai yi magana ba ku mai da shi cikin glass
in qanqarar can, kar ku kuskura ku ciroshi har sai ya daina numfashi"
Ihu yayi ganin an damqeshi yace
"wlh zan yi magana ku dakata"
Wancakalar da shi sukayi sannan aka qara sai tashi wa camera
"kai muke sauraro"
Jiki da murya duk na rawa yace
"matar gee.... fawwaz ce!, ranka ya da
e wallahi muma saka mu akayi"
Wayyo Allah zaki me tsorata namun dawa, cikin wani irin zafi fawwaz ya kai masa naushi a baki da hanci yana cewa cikin
aga murya
"wa ya turoku?, wa ya turoku nace !"
Qaramar bindiga ya
auka ya
ora a goshinsa yana zaro ido, ba za ki ce fawwaz
in da kika sani bane saboda yadda fuskarshi ya riki
e da tsananin
acin rai
"wa ya turoku kuka kashe min mata?, zan kasheka matuqar baka sanar da ni sojan da yake sanar da ku sirrin gidana ba, waye shi, wanene??!!!!
"ban sanshi ba wallahi ....yall...a
ai, ni jagus kawai na sani, ban san wa yake masa umurni da aikin ba, wallahi ban sanshi ba, ko waya ba mu ta
a yi da su ba, duka jagus suke kira.....hinhinnmh wayyo, wayyo Allah na"
Kunamar bindigar ya ja yace
"dama ta qarshe da za ka rayu, a ina jagus yake, ina za a sameshi"??
Kamar numfashinshi zai fita yace
"a cikin garin nan yake a mafakarmu amma ba lallai a sameshi a gurin ba"
Kafin fawwaz yayi magana cikin madakan wani yace
"sai a ina za a sameshi"?
"lagos, idan irin haka ta faru can yake tafiya da sauran yaran da suka saura masa"
"ka san gurin da za a sameshi a lagos"?
"eh mun ta
a zama da shi a
aya daga cikin gidajensa na can amma ban san sauran ba"
Zaga ye
akin fawwaz ya fara yi bayan ya sauke bindigar daga kan mai jawabin cikin tsananin
acin rai da damuwa sannan ya juyo da sauri ya zo gabanshi yace
"zaka ba da address
in gidan domin duk inda ya shiga a cikin qasar nan sai na nemoshi, sai kun fa
a min wanda ya turo ku kashe min mata idan ba haka ba babu wanda zai rayu a cikinku"
Yadda yake maganar kawai za ku san baya cikin hankalinshi sosai, Allah ne ya kiyaye da ya harbesu duka a gurin, domin yanayine mai tafiya da tunanin zan rasa ko zan samu
Ficewa yayi daga gurin kamar kububuwa bayan yayi umurni da a ba wa wa
anda suka sume taimako ciki har da mai gadi kuwa da bai san laifin ma da ake tuhumarsu a kai ba, shi dai ya san yana gadi a gidan kuma ya san akwai maigidan amma ba zai ta
a cewa ga sahihiyar fiskar maigidan ba saidai sautin murya
Hmmmmm, manzon Allah yayi gaskiya domin yace qarshen duniya zai zama wanda yayi kisa bai san saboda me yayi kisan ba haka wanda aka kashe bai san me yayi aka kasheshi ba, yanzu dai ku duba irin abin da ya faru tsakanin matar fawwaz da 'yan ta'addan nan, ba ta san me tayi suka kasheta ba, haka su ma ba su san me ta musu suka kasheta ba, infact ba su ma san wanda yayi umurni da a kasheta ba, wanne irin rayuwane wannan bayin Allah, anya muna tuna mutuwa kuwa?, anya muna tuna ranar da za mu tsaya a gaban mahaliccinmu domin amsa tambayoyi kuwa,?
'yar uwa me kishiyarki ta miki kika kasheta,? me
an kishiyarki ya miki kika kasheshi?, me qawarki ta miki kika kasheta?, me abokinka ya maka ka kasheshi?, me
anki ko
anka ya miki ko ya maka kuka kashe shi?, yanzu kin yarda ku tsaya da su a gaban ubangiji yana shaqe ko tana shaqe da wuyarki tana cewa ko yana cewa ubangiji tambayeta me nayi ya kasheni?, yanzu 'yar uwa kin yarda akan kishiya ki shiga wuta?, yanzu kin yarda ubangiji ya yi fushi da ke akan kin kashe ko azabtar da
an kishiyarki?, 'yar uwa me kike wa kishin ne?, idan mijin kike kishi toh kin yi da kishiyarki saboda tana kwana
aki
aya da mijinki, to ita 'yar ko
an me suka miki?, su ma suna kwana miki da mijinne?, me yasa kika mai da kanki dabba duk da kina da hankali?, 'yar uwa ki yi wa kanki gata, ki gyara tun kafin lokaci ya qure miki, kar ki kashe wani ko wata ba wai don tsoron kar a kasheki ba, a a ki bari don Allah ne yace a bari ba ya so, nasihace 'yar uwa, idan kin ji ya miki amfani, idan kin qi kuma hakan ba zai cutar da maryam da komai ba amma ki sani wata rana zaki tuna a lokacin da tunawar ba zai miki amfani ba, Allah ba ya canza kowa har sai ya canza da kansa
A kwance yake idanunsa na kallon sama, tsawon lokaci yana haka sannan ya tashi zaune, kallon agogo yayi tare da fa
"subhanallah"
Da sauri ya nemo gurin da ya watsar da wayoyinsa ya
auko wanda yake kiran familynsa da shi, missed call biyu ya gani na hajiyarsa, nambarta yayi dialing sai da ya ga an
auka sannan ya kara wayar a kunnensa ya mata sallama, amsa sallamar tayi sannan ya fara gaisheta tare da ba ta hakuri kan rashin zuwan da ba su yi ba da cewar wani uzirine ya
aukeshi
"ba wannan ba tukunna, ya me jikin"?
"jikinta da sauqi sosai hajiya, na barsu da feenat ta dinga
ebe mata kewa"
"ka kyauta sosai Allah ya ba ta lafiya"
Ameen yace sannan hajiyar ta cigaba da cewa
"yanzu ma amrat ta gama min surutun wai tayi momy ita ma"
Hmmm yace daga nan yayi shiru
"ai ni kaina na ji da
in yadda na ga yarinyar take ta farinciki, Allah ya albarkaci wannan aure"
Ameen cewar fawwaz a hankali
"toh ban san ta yadda za a fara ba dai fawwaz, ina ga fa dole ka zo a san me ake ciki tsakaninka da 'yar honourable, ya sake kirana yanzu, me yuwuwa sun ji labarin aurenka a jiya"
A qufule fawwaz yace
"wai ni hajiya dole sai nine zan auri 'yarsa, haba don Allah hajiya, ni fa bana son zafin kai da damuwa, a barni kawai in ji da wacce nake ciki ma"
"toh.... yanzu dai da ni kake yi kenan"
"a a ba haka bane hajiya amma ni ma..
katseshi tayi da cewa
"haka ne mana, idan ba da ni ba da wa kake yi tun da ni nace maka na yarda ka aurosu duka"
"shikenan kiyi hakuri hajiya, zan zo muyi maganar amma don Allah a barni in huta tukunna"
Albarka ta saka masa sannan ta kashe wayar
Jikinsa a mace ya kira nambar feenat domin ya ji labarin jikin maironsa
Wayar bata da
e tana ringin ba feenat ta
aga, a ladabce ta gaisheshi sannan ya mata umurni ta ba wa maryam wayar
Wayyo mairo da infinix ita da ko tecno ba ta ta
a riqewa ba, ba ta ma ta
a yin waya ba a rayuwarta
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/17, 3:30 PM] Dr. Gital