Sashe 23
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*23*
*Zan yi amfani da wannan dama gurin miqa saqon ta'aziyyata ga 'yar uwata a muslunci Safiyya Abdullahi huguma bisa jarabawar da Allah ya mata na rasuwar 'yar da ta haifa, ina me baki hakuri safiyya, kamar yadda na sanki da mai da al'amarinki ga Allah toh yanzu ma ki jure duk da akwai ciwo amma ki mayar da al'amarinki gurin Allah, zai sake baki wacce ta fi wancen alheri, ubangiji yasa sanadiyyar tsirarki kenan a gurin Allah, Allah yasa ta zamo zakka wa zunubanki, kiyi hakuri friend amma haqiqanin gaskiya munyi rashi, amma fa sabrun jamil haka annabi ya'kub yace*
Hajiya bilki ce ta ruqota tana cewa
"na'eematu qyaleta don Allah, muyi abin da ya kawo mu, bai kamata mu tsaya muna
ata lokacinmu kan mutumin da bai san ciwon kansa ba"
Ranta a
ace tace
"haba hajiya, wani irin zaluncine ki kama yarinyar tayi ta duka fiye da dukan da ake wa dabba, wallahi da kin barni ma na kira yanzun nan aka na
eta, baqar jahila kawai"
"ya isa nace ko, kar in sake jin bakinki"
Qwafa tayi ta wullah wa haule kallon na tsaneki sannan ta sunkuya ta
ago mairo da ta kifa kanta akan gwiwarta tana rusa kuka
Ganin yadda aka kumbura mata fuska ne ga kuma gefen kumatunta da yake fitar da jini ka
an ka
an yasa hajiya na'eemat runtse ido, zuciyarta na wani irin suya, hankalinta idan yayi miliyan duk sun tashi
e idanun tayi ta saukesu akan mairo, ba tare da control ba ta ji hawaye na bin fuskarta, mai da hankalinta tayi kan baban mairon da yake tsaye a gefe kansa a sunkuye, alamomi sun nuna hawaye ne ke kwaranya daga idanunsa, ajiyar zuciya ta sauke sannan ta
auke kanta
Hannu ta saka cikin jakkarta ta ciro wani tattausan hanky zai zabga qamshi yake irin nasu na manya ta fara goge wa mairo hawaye sannan ta
ora shi kan gurin da yake fitar da jinin
Ganin wasu hawayen suna qara zubowane yasa hajiya na'eemat cewa cikin sassanyar murya
"mairo"
Bata amsa ba sai sanya idanunta da tayi cikin nata, girgiza kai ta fara yi mata ta
ora da fa
"ki bar kukan kin ji"
a mata kai tayi alamar ta ji, sannan hajiya na'eemata
in ta kalli uwandi da ma'u tace
"baba uwandi muyi abinda ya kawomu, za mu wuce"
Uwandi da mutuwar jiki da kunya duk ya daskarar da su sai a lokacin ta samu ta numfasa tace
"toh hajiya"
Kallon gurin da baban mairon yake tayi tace
"baban mairo sun zo tafiya da amaryarsune"
Shi ma sai a lokacin ya motsa, ya sanya hanu yana share sauran qwallar idanunsa sannan yace
"toh baba uwandi bari a ba su gurin zama"
Da sauri yayi cikin
aki ya fito da tabirma babba da qarami ya shimfi
a su Abula suna zaune ko a jikinsu balle su kar
a su shimfi
a masa
Ita kuwa haule tana tsaye gefe tsuru tsuru tun da ta
ebi mari tare da garga
in 'yan uwan 'yan gayu bata sake ko tari ba, ba qaramin tsorata tayi ba musamman da ta ji za a mata dukan ita ma, amma baqin cikin marin nan ta ji kamar ta rasu, a ranta ta sake
amarar tozarcin da za ta saka a yi wa yarinyar, domin ba za ta ta
a bari ta rayu cikin kwanciyar hankali ba
Nan dai suka tattauna gajeruwar zance a tsakaninsu sannan suka nemi a fa
i abubuwan da za su bayar a al'adan garin su ba da ku
in komai, qirga musu komai uwandi da ma'u suka yi, take suka fito da ku
in suka biya, saidai gurin maganar tafiyane aka samu targan
a domim baban mairo bai gayyato kowa ba cikin danginsa da na mahaifiyar mairon, neman alfarma yake a
aga tafiyar da ita ko nan da kwana biyune ya je ya gayyato wa
anda za su kaita gidan mijinta, ba yadda bai yi ba antyn raudat ta fitittike tace qafarsu qafar amaryarsu, sai da hajiya bilki ta sa baki akan cewar nan da kwana biyun sun yi alqawarin za a zo a
aukosu su je ganin matsuguninta, akan wannan yarjejeniyar suka tsaya, ciro waya hajiya na'eemat tayi ta kira lambar fawwaz
"baban amrat mun gama komai, a shigo da kayan mu samu mu wuce"
Jinkirtawa tayi alamar tana sauraro sannan tace
"eh babu wata matsala inshaa Allah"
nan ma shirun tayi sannan ta sake cewa
"a a ka bari sai lokacin da za mu tafi"
Umhm tace bayan ta sake saurarawa sannan ta kashe wayar
Akwatuna aka shigo da su aka jerasu a gurin, abun har da na tura haushi ni dai a ganina domin ko 'yar birni wata ba ta kai mairo samun akwatuna masu girgiza hankali ba, fa
ata baki, hira qauyanci abin dai sai wanda ya gani, amma fa babune babu, ganin akwatunan ne ma ya taimaka yasa haule zaman 'yan bori a qasa, babu wanda ya bi ta kanta balle yace ta zo ta kalli kaya, baban mairo ka
ai su uwandi suke nuna wa, shi kuwa ba qaramin girgizar zuciya kayan suka saka masa ba, ya dai yi shirune saboda zuciyarshi ta kasu kashi biyu, yana matuqar tunanin irin tijarar da haule za ta masa bayan tafiyarsu
"toh ana ta tuya fa an manta da albasa"
Cewar antyn raudat kenan tana murmushi, ma'u ma murmushin tayi tace
"me ya faru hajiya"
"amaryarmu, ba ku wanke mana ita ba, ko dai haka za mu tafi da ita"
e maganar uwandi tayi da cewa
"ai kuwa lallai an yi tuya an manta da albasa, bari na je gida na zo da ruwan zafi sai tayi wankan"
Tashi tayi ta fice yayin da hajiya bilki take cewa
"toh uwar baki sai ki za
o wa amaryar taku kayan da za ta saka"
Dariya tayi tace
"yanzu ma kuwa, har da soson wanka da sabulu da kayan qamshi"
ita ma hajiyar dariya tayi tare da girgiza kai
iyar doguwar riga ta ciro mata da mayafi kalarsu
aya pink sai takalmi da jaka baqaqe, duk wani kayan ado da kwalya da za tayi amfani da shi a lokacin sai da ciro mata, uwandi tana dawowa ta ha
a mata ruwan wanka ta kai mata, soso da sabulun da antyn raudat ta ciro mata su aka bata aka mata umurnin yin wanka
Cikin qanqanin lokaci antyn raudat ta zage cikin gidan mutane ta sheqa wa amaryarsu kwalya sannan da taimakon ma'u suka shiryata cikin kayan, sai qamshi kawai take fitarwa kuma ba laifi sosai ta canza
Daga haule har yaranta sai rarraba ido kawai suke yi suna kallon ikon Allah wai na kwance ya fa
Gurin baban mairo aka kaita da yake zaune cikin
akin baba haule ya buga tagumi, duk abin duniyar sun masa zafi, uwandi ce tace masa an kawota ne ya mata nasiha ya kuma yafe mata, da farko shiru yayi kamar ba zai yi magana ba sannan daga baya yace a kaita gurin malam kawai ya mata nasihar sannan yace ya yafe mata duniya da lahira, sai kuma fatan alheri da na Allah ya kiyaye hanya ya mata tare da miqa mata sadakinta a hannunta, qin kar
a tayi saida uwandi tayi mata magana sannan ta sanya hannu ta kar
a tana shessheqar kuka da hawaye sannan suka tashi suka fito tsakar gidan
Kiran waya antyn raudat tayi aka zo aka fice da kayan sannan suka bar gidan ko kallon haule babu wanda yayi a cikinsu balle suce tayi wa mairo nasiha, toh me ma za ta ce readers???
Nasiha sosai malam ya mata wanda ya sanyata kuka sosai, ayoyi da hadisai duk ta shasu a gurin malam sannan ya mata adduoi da fatan alheri a zaman aurenta kafin ya sallamesu yana me musu fatan zuwa gida lafiya
uwandi ma da sauran matan gidan abokan zamanta nasihar dai suka mata tare da fatan zaman lafiya banda kuka da sharar hawaye babu abin da suke yi, har suka sa 'yar dattijuwar hajiya matsar qwallah, yaran gidan malam ma kukan suke musamman jamila da salma, kuka suke yi sosai kasancewarsu qawayenta na kusa, malam kuma ya kafe yace sai dai jibin idan za a je su bi ayari kuma su dawo cikinta amma baza su bita yanzu ba
Har wajen mutan gidan suka biyota
uuu amma kasancewar gurin da tsaro ba su matsa kusa da motocin ba, saidai fatan alheri da kowa yake mata da bankwana da kalmomin yafiya daga nesa yayin da ita mairo qeyarta yayi nisa
Kai tsaye motar da za a tafi da ita a ciki uwandi ta je ta sakata bayan an bu
e musu murfin motar sannan ta matsa aka mayar aka rufe
Fawwaz da shafi'u da munir ne suka fito daga gidan baban mairo, gaisuwa suka je masa da godiya, har qofar gidan shima ya rakosu yana musu godiya
Gurin mala suka nufa suka masa sallama sannan suka qaraso gurin motocin
Motar da aka saka mairo a ciki aka bu
e ma fawwaz tare da sara masa ya shige ya zauna a gefenta sannan aka rufe masa motar yayin da abokinsa ya shige gidan gaba
Motocin ne suka tashi a jere sai baza jiniya sukeyi suka hau titi, wayyo Allah idris, wato wani irin kururuwa da birgiman da ya farayi a gurin dole ne ma ya saka mutane kuka, shafiu ne ya cicci
eshi yayi cikin gida da shi yana ta harba qafafu
A hankali ya juyo da kansa yana kallonta, ita kuwa kanta na qasa sai shassheqan kuka takeyi
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/5, 12:28 PM] Dr. Gital