← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 42

Sashe 11

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*11*
Toshe hancinta tayi lokacin da ya tsaya a gabanta tana binshi da kallon tsoro domin duk ranar da ya ma ta irin wannan zuwan sai ya zalunceta, domin cewa yake yi ta fanshi kanta da gya
ar da take sayarwa ko kuma ya sa a
auko masa ita, kullum kuwa cikin fa
a mata yake masu gata ma ba su tsira a gurinshi ba balle yarinya wulaqantacciya irinta, ita
in ma yana tausaya matane a hakan, dole take bari ya
ebi yadda yake so domin ta kare mutuncinta, idan ta tashi tafiya gida kuma sai ta bi gidan ladan su taimaketa da aron ku
i idan ta yi wanki ko surfe sai ta biya su, wannan uquba ta
an muguwa ita ma qalubalece me zaman kanta a gurin mairo amma ba ta ta
a fa
a wa kowa ba, a ganinta tunda shi
an mai garine babu yadda aka iya da shi, a gefe guda kuma ga zurfin ciki.
Dariyar ya qyalqyale mata da shi ganin yadda ta firgita da ganinshi sannan ya fara magana cikin muryar wa
anda suka saba qwalewa
"mairoro yarinya mai gya
ar dare, ga ta baqa ga ta mummuna, yarinya maras gata, ko ba haka bane"?
Ya qarasa maganar cikin tsawar da ko ni mace a qaramin gudu zan iya kwantsama ta
Da sauri ta fara ka
a kai tana fa
"haka ne, haka ne, eh eh"
Sake qyalqyalewa yayi da wata dariyar sanna ya riqe qugu yana cewa
"yauwa yarinya, to yanzu ina labarin gya
ata"?
Cikin rawar murya tace
an muguwa don Allah ka yi hakuri, wallahi yau bani da ku
in da zan cika idan na baka gya
ar nan, ko biyar ban da ita, ka taimakeni don Allah, idan na samu ku
in ko ba ka zo ba zan tura maka da shi"
"ba ki da matsala da wannan ai daman za
i biyu ke gareki, ko gya
a ko mai gya
ar, to in kin rasa ku
i nasan ai mai gya
ar kuma ba a rasa ta, ko kuwa"?
Shiru tayi ta sunkuyar da kai, take hawaye ya fara wanke mata fuska
"kai kai kai, ina miki magana ma kin yi banza da ni, to kin san wani abu?, da gya
ar da mai gya
ar yau duk sai na ha
a, zan ga wan da ya isa ya dakatar dani, ko da mutane a gurin nan, balle kin ga kowa sanyi ya kora shi, daga ke sai wancan mai shayin da wannan mai raken, to ke a ganinki cikinsu wa yake da damar tsayar da ni, mai shayi dai kafin ya qaraso har na sa
aki a kafa
a mun wuce, shiko mai rake duka
aya zan masa ya kasa ganewa, to ya kika gani?, zaki taso mu wuce ba tare da hankalinsu ya dawo kanmu ba ki tona wa kanki asiri, ko kuwa kin fiso in
auke ki a kafa
ata ki gayyato hankalinsu kanki"?
Kallonshi take yi tana kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro sannan cikin kukan tace
"don Allah ka rufa min asiri, kar ka tozartani, ni ba kowa bace cikin mutane, kar ka qara min wani raunin akan wanda nake da shi"
"ke kina
ata min lokaci fa, kafin na qirga uku ki tashi mu tafi, idan ba haka ba ki kuka da kanki don ni a nan gurin ma idan na so wulaqantaki zan yi babu abin da ya shafeni, ki za ki kasa fitowa"
Ya fa
a mata cikin tsawa har ya janyo hankalin mai rake ya dawo kansu
A firgice ta miqe tsaye tana kuka sha
e sha
e tana cigaba da ba shi hakuri amma kamar da dutse take yi, ganin tana
ata masa lokaci yasa ya kai hanunsa ya damqo nata hanun tare da kwashe sauran qullin gya
ar ya sanya a aljihun rigarsa sannan ya fara janta, turjewa ta fara yi tana ihu tana roqonshi amma ya qi ya sake ta, suna cikin haka kawai ba tare da ta ji zuwan mutum ba sai gani tayi ya
auke
an muguwa da mari, bai tsaya nan ba ya fara kai masa naushi da hannu da qafa, abunka da jikin da shaye shaye ya gama da shi, sau
aya yayi yunqurin ramawa sai ji yayi kawai an kai wa hanun dukan da ya rasa gane cewa hanun na jikinsa ko kuma ya tsinke,
agoshi yayi tsaye, ya sake gaggaureshi da wasu marukan da ba shiri ha
o ya fara wanke masa baki da hanci, sai ihu yake yi amma daga mai shayin har mai rake babu wanda ya zo balle ya kira masa gudumawar jama'a
"kai
an uban waye a garin nan, wa ya
aure maka gindin cutar da yarinyar mutane??, ka min magana mana"
Ya qarasa maganar cikin ihu tare da sake gaure shi da wata zazzafar marin da ta saka
an muguwa sakin jiki da baki
"ni
an mai garine kuma wallahi sai zaman qauyen nan ya gagareka, tun da ka ta
a ni"
Kamar abin qyama haka ya bishi da kallo sannan ya wancakalar da shi kan jiqaqqiyar qasar da ta dawo laka ya tsaya a kanshi yace
"lallaine, kai
an wanine a garin, toh bari in baka kyakkyawan sak'o zuwa ga tsohon naka"
Yana rufe baki ya fara qwallo da shi kamar ya samu tamola, abinka da dukan mutanenmu abin ba sauqi, sai da ya gama luguiguitashi yana ihu har mutanen da gidansu yake kusa da gurin suka fara fitowa sannan ya take mishi qirji da qafarsa ya fara fa
"idan ka je ka fa
a wa mai garin in jini na hukuntakane akan yunqurin fya
e da kayi kan yarinyar mutane, ka ji ko baka ji ba"
Shiru irin na an shiga ukun nan
an muguwa yayi, yana numfarfashi, cikin tsawa ya sake dukansa da qafa a qirji yace "nace ka ji ko baka ji ba"?
da dai yaji abun ba da
i wai mahaukaci ya ci kashi, da sauri yace "wlh na ji"
Sauke qafarshi yayi wanda yayi daidai da qarasowar liman gurin, cikin 'yan kallo wani ya ruga da gudu ya kirawo shi
Ai a miliyan
an muguwa ya taitaya ya kwashi gudu
"Abdullahi"
Cewar liman
Juyowa yayi ya kalleshi, duk da fuskarshi a murtuqe yake amma cikin ladabi ya amsa wa malam tare da qarasowa kusa da shi
"Abdullahi mai yake faruwa?, mai yasa kayi haka"
"malam qoqarin keta wa maryam haddi yayi, ni kuma na hukuntashi da irin hukuncin da ya dace da shi"
Kamo hanunshi yayi suka fara tafiya, suma mutane kowa sai ya fara jan sayyadarsa
"Abdullahi ka san
an waye ka daka kuwa, duk da kwananka biyar a cikin garin amma ina da tabbacin da ka sani da ba ka yi dukan nan ba"
an maigarine, kuma na rantse da ubangiji al'arshi, ko maigarin ne yayi yunqurin aikata abin da
ansa yayi sai na hukuntashi da irin wannan hukuncin"
Da sauri ladan ya sake hannunshi cike da tsoronshi yace
"Abdullahi wallahi ban yarda da kai ba, ka fa
a min gaskiya kai waye?, mai ya kawoka qauyen nan, kai ba matafiyi bane, akwai wani sirri a ba
ininka"
"tabbas ni ba Abdullahi bane, ina da wani sunan bayan wannan, ka jira martanin mai gari a gareni, a lokacin zaka san wanene baqonka"
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/11, 7:47 PM] Dr. Gital
Chapter 11 · 0% Book details