Sashe 14
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*14*
Shiru haule tayi cikin bugawar zuciya sai rarraba ido takeyi kamar mai muzurai, idan tana qaunar mutuwarta to tabbas tana son ganin wannan mutumin da ta tsana domin yana neman zame mata qarfen qafa, domin ko hargagin da take yi a tunaninta maironce ta
arar da kokon ta ji tsoro ta gudu, bata
auka shi ya kifar ba saboda duk masifar da take yi
in babu wanda ya ce mata kanzil cikin iyalan maqwabtan nata, duk wa
anda suka fito daga gidan ladan wuceta sukeyi ba tare da sunce mata ci kanki ba, shi ma baban mairon tun gari da sauran duhu ya fice zuwa lanbunsa dake can kwari balle yayi ta bata hakurin tana masa tijara
"kin yi shiru?, ki maimaita abin da kika fa
a mana"
Cikin qarfin hali ta fara ja da baya tana cewa
"na fa
a wallahi yau ko sama da qasa za ta ha
e sai ta biyani ku
in kokona, idan ba haka ba zina uwata tayi ta haifeni, ehe babu wanda ya ban jari balle ya rusa min, ko sata sai tayi ta biyani"
Kau da kansa yayi gefe kamar mai nazari sannan ya dawo da kallonsa kanta cikin wani irin kallon qasqanci yace
"yanzu dai kin fasa kasheta kenan ko?, ku
in kika fi so"
"ah wai malam ya haka ne?, ya zaka dinga titsiye min uwa haka kawai, akan wannan banzan"
Indo ce take fa
in haka cikin nuna izzarta da gadararta, ta wani ci uwar jambaki tamkar kilaki, sai cuna baki take yi kamar kare ya
au tukunyar qasa wai ita a hakan ta ha
Takawa yayi gabanta yana mata kallon sama da qasa sannan yace
"idan ina magana da mutane bana buqatar muryar dabbobi, musamman haushin karnuka, ina fata kin fahimta"
Waigo wa yayi ga haule ya cigaba da cewa
"ke kuma ba ku
i, ba abun ku
i kuma ba magana mai da
i, saidai kina da damar
aukan duk wani mataki a kaina domin nine nan na kifar da kokon, damarkice ki ta
a maryam ko akasin haka, saidai ki sani ba kowani hadiri bane yake zuwa da ruwa, zan so ace kin san da hakan"
Mairo ya sake kallo yace
"mu je gidan ladan ki ci abinci"
Tsayawa tayi tana rarraba idanu tana kallon baba haule cikin tsoro da fargaba, dan ta san yau ita da idris sai ta Allah
"keh!! kin ji abin da na ce ko baki ji ba"
Yanayin yadda yayi maganarne yasa ta yi saurin juyawa zuwa gidan malam, shi ma bayanta ya bi ba tare da ya sake cewa komai ba
"gaskiya kema haule kina ban haushi, duk masifarki ki tsaya kina tsoron wannan matsiyacin?, mtsss"
"ke dan ubanki indo ni ce haule?, ko baban ma babu"?
"yooo meye sunanki idan ba haulen ba, ai haushi kika bani, idan kin ji ance baba ai maganar da
in rai kenan"
Tafa hannu tayi sannan ta kai mata duka tace
"ka ji she
aniyar yarinya, to ki kasheni tunda na baki haushi, ke me yasa ba ki rufeshi da duka ba, kuma wannan asarar ma duk ke kika ja min ita, sai da nace ki bata
umamen tuwon nan ko ka
an ne amma kika qi tsabar taurin kai kika zuba wa agwagi"
"kin ji ki fa, zaki
aura min laifi, ke ma ba haka naga kike yi ba?, a gurinki na koya fa"
Da duka ta bita tana cewa
"to fitsararriya maras kunya, to dan ubanki sai kin biyani ku
ina tunda ba ubanki baduku bane ya ban jari, dan ni dai wallahi ban san asara ba, ko ta qwandalace bazan yarda ba"
Da gudu ta je ta shige
aki tana cewa
"wallahi ni dai a bar zagin ubana ehee"
Da yake ciki ciki ta fa
a hakan yasa haule cewa
"ni kike zagi indo?, toh idan kin isa ki
aga murya ki fa
i abin da kike fa
Banza indon tayi mata, haka tayi ta zage zagenta, tayi da mairo da fawwaz ta kuma sake komawa kan indon duk ita ka
ai, shi dai idris yana ta fakon idanunta, yana ganin ta shige bayan gida ya arta da gudu zuwa gidan ladan, ita daman haka
abi'arta take, asara komin kashinta yanzu zata fara gudawa
, wayyo duniya
*******
A tsorace malam tanimu yake kallonsa, cikin rawar baki yace
"Yalla
ai ni ....ni...ni tanimu ka ba zakkar wa
annan maqudan ku
en,? yalla
ai kar ka yaudareni, wallahi ban ta
a ganin ku
i irin haka ba, kuma...."
"Don Allah malam mu bar maganar nan, kamar yadda na fa
a maka haka nake cire zakkatah, mutum
aya nake nema na kirki wanda babunsa bai hana shi taimako ba, wanda zai taimaki al'umma shi ma da abin da Allah ya azurtashi na zakkata, wanda nake fata shima ya cire zakkar a nan gaba domin ciyar da addininmu gaba, kar ka damu da girman dukiyar da na baka, ka damu da girman wanda yayi min umurni da na bayar sannan ya za
eka a matsayin wanda zan ba zakkatah, ayyukanka na
oye sun saka na raina aikina malam, a wancan ranar da ruwa ya maka duka gurin qoqarinka na gyara wa makauniyar tsohuwar nan hanyar ruwan da yake bi ta cikin gidanta sai da nayi kuka malam, ban ta
a cin nasarar ha
uwa da irinka ba, mutane suna bacci kai kuma kana qoqarin kare gidajensu daga ambaliyar ruwa, kuma hatta 'ya'yan cikinka ba su san da hakan ba, ni ya kamata in yi mamakin cewar akwai irinka a duniyar nan?, ba kai ya kamata kayi mamakin ku
in da suke hakkin Allah ne a cikin dukiyata ba"
"ban so ka gani ba yalla
ai, wallahi ban so ka ganni ba domin duk aikin da aka cika bayyanashi yana kawo rauni ga mai aikin, bana so Allah ya jarrabeni akan hakan"
Cewar ladan kenan yana share qwalla, dukkan alamomi sun nuna daga zuciyarshi maganar take fitowa
"haka ne malam, amma na ji daga gurin mahaifina cewa Allah yafi bayyana aikin da aka sirranta dominsa"
"hmmm yalla
ai kenan, Allah ya sa mu dace kawai"
"ameen malam"
shiru suka yi na wani lokaci sannan fawwaz yace
"gobe nake shirin tafiya malam amma ina tunanin halin da rayuwar maryam da
an uwanta zata shiga, ina tunanin tsananin da zai sake shigowa rayuwarta, ban san yadda zanyi na ba ta wata gudumawa a rayuwarta ba, abin da ake yi wa maryam ya isa a kirashi da maqurar zalunci"
Daga yadda ya qarasa maganar zaki fahimci
acin da maganar take masa akan zuciyarsa da harshensa
Cikin jimami ladan yace
"ba kai ka
ai ba, ni kaina damuwar yarinyar nan ce a raina, saidai duk taimakon da za ka mata na banzane matuqar tana cikin wannan gidan bazai amfaneta ba, shiyasa nake mata adduar ubangiji ya kawo mata qarshen zamanta a gidan nan"
Shiru sosai fawwaz yayi kamar bazai ce komai ba sannan yace
"malam ka cigaba da
oyeni ga mutanen garin nan, su cigaba da
aukata a Abdullahi
an abokinka, zan dawo nan kusa domin kawo canji wa rayuwarta inshaaAllah, hakan kuma yana nufin rufe maganar *zakkatah* kenan ga kowa malam har sai na cimma burina, saidai ban hanaka amfanar dukiyarka ba, ni dai burina kar sunana ya je kunnensu a matsayin wanda ya baka zakkah"
"inshaa Allah babu wanda zai ji asalinka daga gurina sai da izininka, ina roqon ubangijin da yayi umurni da zakka ya tsarkake maka zuciyarka da dukiyarka, ya baka aminci duniya da lahira, ya haifar da farinciki mai
orewa a gaba
ayar rayuwarka"
Ameen yace sannan suka cigaba da tattaunawar sirrinsu cikin
akin da aka saukeshi
**************
Kansa a sunkuye yake lokacin da take ta kumfar baki kamar uwarsa, saidai ga dukkan alamu maganar tana dukan zuciyarsa
"ni dai wallahi saidai ka za
a ko mairo ko ni, amma ba zan zauna da wannan tsinanniyar yarinyar ba ta dinga janyo min asara ba, ina dalili ina
an mafari?, haka kawai yarinya ta dinga turo min garaden maza har gidan suna neman halakani, yarinya kamar kishiyata, yooo da wannan baqar jakar yarinyar ba gwara kishiyar ba, ni da gidan mijina yarinya ta hanani saqat, sam baza ta yuwu ba, ka sawwaqe min ni ko kuma ka san yadda za ka yi da mairo, dan ni dai wallahi ba zan zauna ba"
Hankalinsa a matuqar tashe ya fara ba ta haquri
"don Allah haule ki rufa min asiri, ba zan iya rabuwa da ke ba, ita kuma mairo idan ta bar nan ba ta da gurin zuwa, ina kika ga zata shiga"?
Cikin bala'i da masifa ta daka masa tsawa tana cewa
"to wallahi ni zan bar maka gidanka, idan ya so sai ka auri mairo ka sata a
aki, ai daman bariki qawar dandice, har kake kallona kake ce min ina zata je yarinyar da take kai kanta da kanta wa maza a titi, sau nawa ake kawo min gulmar she
anar da take yi a garin nan, ko rannan sai da yusufa fagal ya fa
a wa indo ya sha ganinta a
akin abokinsa manu suna sheqe ayarsu, ko ba haka ba indo"?
Ta qarasa maganar tana kallon indo da take wurwurga loman tuwo tamkar dai dabba
Da abincin a bakinta tace
"yooo kema haule sau nawa nace miki na ganta sun fito da
an liti daga
akinsa"
Kamar gaske ta nuna gigicewar qarya tace
"to ka gani ko?, wallahi ba zan zauna gida
aya da wannan yarinyar watarana ta kawo min
an dakar kuka ba ko ribar tire, dole ne cikin 'yan iskanta ka nemo wani ka aurar da ita, tunda abin na ta yayi yawa har wannan matsiyacin baqon gidan ladan
in bashi kanta take yi, shiyasa tsohon gardi jikinsa na rawa yake zuwa ya shirga min asara yayi gaba, to ka san na yi tun yanzu, ka je ka nemo 'yan iskan nata su zo a rufa wa juna asiri, domin idan ba haka ba gobe goben nan zan bar gidan nan"
Hankalinsa a tashe ya kallo gurin da mairo take takure take rusar kuka ita da idris yace
"yanzu mairo ashe abin da kike yi kenan, ashe ke matsiyaciyar yarinyace, to wallahi dole ki bar min gida tun baki jawo min abin kunya ba"
Cikin matsanancin kuka tace
"baba ka tausaya min, kai ne mahaifina baba, idan baka tausaya min ba wa zai ji tausayina, wallahi ban san komai akan wannan maganar ba, ka yi bincike don Allah"
"keh baqar makira, indonce zata miki qarya ko me kike nufi, fa
i in ji"?
Haulece ta fa
i hakan bayan ta kai mata duka da takalmi
"bar ta kawai haule, ni ina daidai da duk tsiyar da take ji da shi, yanzu zan tashi mu tafi gidansu yaran, duk wanda zai kwasa to na yarje masa ya kawo ko nawa ne"
"ai an bar kari tun ran tubani malam, ita da bakinta ta musanta balle su yaran da suka samu na banza, abu mafi sauqi ka
auketa ku je gurin baqon gidan ladan, ka kafe masa kace shi ya lalata maka yarinya don haka dole ya aureta, duk tsiya kar ka yarda ya qi amincewa, ko sadakane ba sai ka bashi ita ba idan ya amince, ai rufin asiri yafi komai, ko kuwa?"
"kuma fa kina da gaskiya haule, hakan kuwa za a yi"
"qwarai kuwa, gwara ka tashi tun cikin daren nan domin da zafi zafi akan daki qarfe"
Gurin da mairo take ya sake kallo yace
"tashi mu tafi munafuka, kin tsaya kina kukan munafurci bayan ki gama dawowa gantalalliya, matsiyaciya kawai"
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/17, 6:42 PM] Dr. Gital