← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 42

Sashe 26

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*26*
Bai ce komai ba sai bin ta da ido da yayi yana jin wani irin abu a ransa na rashin jin da
"ya akayi zazza
i yake qaruwa a jikin yarinyar nan kamar haka?
Abin da yake fa
a a ranshi kenan yana cigaba da nazarinta, tashi yayi tsaye ya zo kusa da ita ya tsaya, rasa mai zai fa
a mata yayi ko maganarne ba zai yi ba oho, sai da ya
au minti biyu a tsaye a gurin yayin da ita kuma mairo kanta yake qasa sannan yace
"maryam"
ago da kanta tayi a hankali yanayin fuskarta kuma a tsorace ta kalleshi, ita da zai taimaka mata ya canza kayan jikinsa da ta fi samun kwanciyar hankali domin kayan suna qara mata tsoronsa musamman idan ya matso kusa da ita
Idanunsa cikin nata yace
"yaushe kika fara wannan zazza
in"?
Taf idanuwanta suka cika da hawaye amma ba ta da niyar cewa komai
"keh malama ni ban ce ki min kuka ba, kuma bana buqatar shirun nan"
Hawayen ne suka gangaro kan kumatunta cikin sanyin murya tace
"ya fi sati biyu"
Wani irin kallo ya watsa mata tare da fa
"sati biyu"?
Kai ta ka
a masa tana share hawayen da bakin gyalen jikinta
"tsawon sati biyu kina zazza
in kike yawon talle har cikin dare maryam"?
"ya fi damuna cikin dare, da rana kuma yana sakeni"
"kin ta
a shan magani"?
Shiru tayi nan ma
Nazarin yawan ramarta yayi sannan yace
"hmm, me take miki"?
Da idanu ta bishi sai kuma tayi saurin
auke idanun a kanshi ta cigaba da yin shiru
"na ce meh take miki"?
Ya fa
a murya sama tare da sake kusantarta
"ni...ni... fa ban san wa kake nufi ba"?
Kai tsaye yace
"Haule nake nufi"
Kamar baza ta ce komai ba saboda tsoro sai kuma ta ce
"babu"
"umm, babu ko?, saidai tana hanaki abincin dare, kikan kwana da yunwa, hakan yana saka ki zafin jiki da ciwon ciki har ya haifar miki da ulcer ko?"
Kallonshin dai da bata son yin tayi idanunta a waje irin ban gane ulcer ba kuma bayan ance typiod da maleria?, ya akayi kasan ina kwana da yunwa?
"um na san abin da ya fi haka game da ke, kar kiyi mamaki"
Zuba hannunsa yayi a aljihunsa sannan ya juya mata baya ya hura iska da bakinsa yace
"ta dakeki da aurena ni kuma zan
aureta shikenan ba bashi tsakaninmu"
Sake juyowa yayi ya ce
"mu je ki ci abinci ko?"
Wai irin nauyin nan na amare wanda yake sakasu ha
a qarya da yunwa yasa tace
"na qoshi"
Ai kuwa ta ha
u da makaman aiki irin na fawwaz, domin wani irin kallo da ya harba mata a miliyan murya na rawa tace
"zanci" sannan ta sunkuyar da kai
Shi kanshi sai da ya ji tausayinta yadda ta amsa
in, yana so ya
an sake mata fuska amma wani abu ya addabeshi a zuciyarshi, ya hanashi saqat, banda cunkushe zuciyar ba ya aikin komai, abin da ya sani kawai yana tausayinta har cikin jininsa zai kuma yi duk yadda zai yi ya samar mata da amincin da ta nema da kuma nutsuwa
Hannunta ya kamo ya fice daga
akin zuwa falo
A zaune suka samu feenat tana kallon kartoons domin zaman ka
aici ya dameta, jin an bu
e qofa yasa ta yi saurin ajiye remote
in hanunta tare da miqewa ta fuskantar da fuskarta saitin qofar
Sai da zuciyarta ta harba sakamakon ganin mairo hanunta sanye cikin hanun gee fawwaz, cikin wani irin sauri sauri ta fara jerawa zuciyarta tambayoyi
"me nake gani?, wacece wannan
in?, menene alaqarta da yah fawwaz"
Dam ta ji zuciyarta ta sake harbawa da ta tuno cewar amaryarsa ta zo gani da sauri ta sake tambayar zuciyarta
"ba dai wannan ce amaryar yah fawwaz ba"?
Shi ko sarkin bonsy fahimtar abin da take nufi ne yasa shi ha
e rai ya kalleta da gefen ido yace
"ke kuma aikin zama da tashi ne ya sameki yau"?
A a tace idanun nan wuqi wuqi kamar tayi sata a
akin suruka
Ummmm yace sannan ya tunkari dining table
in ya janyo kujera yace wa mairo ta zauna shima ya ja kujera ya zauna
Mai da kallonsa yayi kan feenat yace
"keh zo ki zuba mata abinci"
Da sauri feenat ta taso tana cewa toh,
"ina wuni"?
Cewar mairo
Feenat da ta mance da wata gaisuwa tace
"yi hakuri antynmu ina wuni"?
"lafiya lau, yaya gida"?
Qirqiran murmushi tayi domin ta tabbatar yanzu dai ita ce amaryar tace "lafiya lau"
Abincin ta zuba ta tura gaban mairo tare da ha
a mata komai na cimar da ta zo da shi a gabanta sannan ta fara zuba wa fawwaz
"barshi feenat, damuwata maryam ta ci tukunna, sai na tabbatar ta qoshi sannan zan samu nutsuwa, kin san amarya"
Maganar yake yana murmushi kamar ba shi ba, ita dai feenat wannan hali na fawwaz yana tsoratata, tamkar hawainiya yake, akwai saurin canza kala, abune mai wuya gane inda ya dosa
Murmushi me kama da yaqe tayi tace
"haka ne yaya"
Sannan ta juya ta je ta zauna a inda ta taso
an ta tsakuri abin da taga yayi kama da cimarta ta ci sai ta sunkuyar da kai
"kin qoshi ko me"?
Ba tare da ta kalleshi ba tace
"na qoshi"
e murfin
aya daga cikin drinks
in da suke gurin yayi wanda feenat bata bu
e ba tsabar ra'ayi ya tsiyaya a cup ya miqa mata yace
"shanye wannan"
Bata yi musu ba duk da ba ta so ta kar
a ta shanye tana yamutsa fuska saboda kwata kwata bai mata da
i ba sai hamami da yake mata
Cup
in ya kar
a ya ajiye sannan ya tashi tsaye yace
"mu je"
Tashi tayi tana binsa a baya, guri ya nuna mata kan
aya daga cikin kujerun falon yace ta zauna shima kuma ya nemi guri ya zauna a gefenta
"canza tashar feenat, mayar sunna TV"
Cewar fawwaz yana kallonta
Toh tace tare da saurin fara nemo sunna TV,
Kamar kurame haka suka zauna banda sauraron muryar malamin da yake wa'azi babu mai ko qwaqqwaran motsi cikinsu, ni dai nace feenat kin banu
Sai da aka fara kiran sallar magriba a sunna TV sannan fawwaz yace
"feenat mu je sallah, ki shiga can
akin"
akin da ya nuna mata ta bi da kallo tare da fa
in toh sannan ta tashi tayi
akin
auke da jakarta a hannu
Shi ma tashi yayi tare da umurtar mairo ita ma ta tashi suka shige
akin da suka fito, sai da ya umurceta da shiga toilet sannan ya janye wani labule a bangon
akin, ni dai nace me za kayi a jikin bango fawwaz? sadai tambayata ta koma cikine tare da dubun mamaki lokacin da naga ya danna wani abu a jikin bango wanda sai a lokacin na lura da shi, sai ga bangon daidai gurin da ya janye labulen yana yin qasa, cikin qanqanin lokaci gurin ya samar da qofa 'yar madaidaiciya, bai tsaya
ata lokaci ba ya shige cikin qofar
Wow wato idan aka ce ha
ewa qauyenci kenan, wani irin ha
akine me abubuwan mamaki, komai na gurin ya fita daban da sauran guraren da na rawaito labarin fawwaz a gurin, duk abin da yake gurin green ne da pink, kama daga furnitures da duk wani abin qawata
aki har shimfi
u da carpet, sai walwali gurin yake yi ga sassanyan qamshi da yake dukan hanci
Na'urori kuwa ba a magana, sai wani guri kuma a gefe cikin falon kuma
aki an zuba kayan motsa jiki, daga gani gurine da aka wareshi domin motsa jikin saboda irin girkakkun kayan motsa jikin da suke gurin
Can gefe kuma lilone da aka kafa shi a falon kuma
aki
an daidai kuma qasa qasa da kuma
an qaramin table a gaban lilon na glass
Rigar khakheensa ya cire ya jefa a kan gadon da ke gurin, ya
ago vez
insa zai cire kenan ya ji wayarsa tayi qara
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/10, 8:23 PM] Dr. Gital
Chapter 26 · 0% Book details