Sashe 6
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*6*
Hankalinsa idan yayi milion duk sun tashi, da gaggawa ya kira wata number, ba a
ata lokaci ba aka
aga daga can
angaren,
"kana ina"?
Abin da ya fara fa
a kenan cikin tsananin buqatar jin amsa
"ina shirye tsab yanzu haka idan ta fito mu tafi kaita school"
Cikin ma
aukakiyar murya yace
"ku dakata da kaita school har sai na dawo"
"yes sir"
Wanda aka yi wa umurnine ya fa
i hakan cikin muryar da take nuna tsantsan ladabi
"ka ha
ani da col. Mukhtar misalin qarfe takwas na dare, ni zan kiraka ka zama ready"
"ok sir"
"take care, ok"
Yana gama fa
in haka ya zare wayar daga kunnensa sannan ya kashe ya mayar cikin er shararsa yayi
an waige waigensa ya bar gurin.
************
"shegiya tsinanniyar yarinya mai gadon mugun halin tsoho da tsohuwa, ku da yake ba ku gaji arzik'i ba, to wallahi ko sata ko karuwanci duk wanda za ki yi ki je ki yi ni dai ku
in kokona su fito"
Tsaye take tana ta shar
ar kuka hannunta cikin na tanimu ladan, bak'ar yarinyace kwata kwata baza ta wuce shekara sha bakwai ba, daga dukkan alamu yarinyar tana cikin haline na matsi da takura tare da tsananin rayuwa, abune mai sauki mai kallonta ya gane a firgice take saboda yanayinta da raunin da yake kan fuskarta, daga ganin yarinyar mai kallonta zai tabbatar da ta burne wani abu mai ciwo a cikin ranta, ba wata kyakkyawa bace sannan bata da tsayi amma baza a kirata wada ba, saidai duk da ramar da take jikin yarinyar hakan bai
oye kyan dirin da take da shi ba, k'aramar kulawama kawai idan ta samu makaman yak'inta zasu fara aiki, sai dai kash, hatta suturar da take jikin yarinyar zata iya yin dariya su qarasa yagewa a hakan ma duk sun sha faci da allurar hanu, takalman qafarta kuwa sun gaji da
aukar zare, sun su
e sosai sun zama sufanu, abin dai sai godiyar mahalicci
"don Allah baba haule kiyi hakuri ki bar yarinyar nan, tsautsayine amma kin san tana iya bakin qoqarinta akan duk wani talle da za ki
ora mata"
Cike da masifa baba haule ta fara yamutsa wawwaran bakinta tana fa
"kai ladan wallahi ina ganin mutuncinka, ba dan haka ba da sai na rufe ido kaima na ci maka mutunci, haka kawai, ku ma da kuka san Allahn ba yarda da tsautsayin kuke yi ba, sai ni kawai za ka zo ka tasani gaba dole sai na yarda"
Murmushin takaici malam tanimu yayi sannan ya gyara tsayuwarsa yace
"na gode da kike ganin mutuncina haule, ba zan gajiya ba ina sake rok'onki ki k'yale yarinyar nan, ki tausayawa rayuwarta domin ita abar tausayice don Allah"
"malam ka bar
ata bakinka, idan ka ga na rabu da ita to ta biyani ku
in kokona, shikenan sai in rabu da ita ba, amma wallahi idan ba haka ba yau sai na lahira ya fita jin da
i, babu tausayinta da zan ji, uwace dai ba ni na kashe mata ita ba, na san a bin da zaka ce kenan, idan kuma ni na kasheta to ta zo ta
auko cebur da diga ta je ta cirota na fasa"
Wani irin
acin raine ya ziyarci zuciyar malam tanimu bai san lokacin da ya tura mata mairo gabanta ba cikin tsananin fusata yace
"idan ke 'yar halak ce kar ki bar mairo da rai, ki kasheta ke kuma ki tabbata a duniya"
Ai kuwa shegiyar jahilar cike da hauka ta cafko mairo ta kai mata mahaukacin marin da yasa ta hantsila a kofar gidan, kwatsam ba zato ba tsammani ta ji an buga mata wata gigitacciyar tsawar da tayi nasarar mannanta da jikin katangar k'ofar gidannata
A ki
ime ta juya domin ganin gwarzon da ya ragargaza mata kaifin jinta da hargagin muryarsa,
Kusan a tare suka juya da malam tanimu da mairo dan su kansu tsawar ta matuk'ar razana su
A tsaye yake jikin k'ofar gidan malam tanimu, idanunsa gaba
aya sun riki
e zuwa launin ja saboda tsananin
acin rai har wasu irin k'wallace suka taru cikin idanunsa
Mamakin da yake kan fuskarsa ba abune da zai
oyu ga mai kallonsa ba, bak'on nashi ya zuba wa ido ganin yadda ya nufi baba haule a fusace kamar namijin zaki, wata iriyar tsayuwa yayi a gabanta wanda ya sanyata kusan sakin fitsari a jikinta, muryar 'yan mazan yana fara dukan kunnenta ta sake burkicewa, da hannu ya nunata cikin zare idanu ya fara fa
"idan kika kuskura kika sake
aga wa
annan k'iraren hannayen naki kika daketa wallahi baza ki mayar dasu k'asa ba face wasu qasusuwan sun goce daga mazaunansu, azzalamu, muguwa, marar imani, zan nemo miki ku
inki ko a ina suke zuwa dare inshaaAllah amma ina mai sake miki garga
i matuk'ar kina buk'atar sanya wa
annan hannayen ki kar
esu to ki kiyayi ko da zungurin yarinyar nan, wannan shine kashedina"
Ya k'arasa maganar yana mai nuna mairo da take zaune da
as a qasa idanunta na kallonsa tana tsiyayar hawaye
Tunda baba haule take bata ta
a ganin tijarar da ta tsorata irin na yau ba, duk wata tijara da masifar da take ji da ita sai da ta neme su ta rasa saboda tsananin tsoron wannan matashi da ya shigeta, ba k'aramin kwarjini ya mata ba, ko mahaifin su mairon malam Ibarahim ba ta shakkarsa kamar wannan, shi kam ta riga ta gama dashi don ko wani irin uk'uba za ta yi wa mairon ba zai ce komai ba, idan yayi k'ok'arine ma ya ba ta hak'uri akan laifin da mairon ta mata ko k'anin mairon idris, sai yau gashi tsabar tsoron wannan matshin su baba haule har da sunkuyar da kai
Tsaki ya mata tare da mata kallon na tsaneki sannan ya juya ya bar gurin, ko bi takan malam tanimu bai yi ba ya shige cikin gida kai tsaye ya shige masaukinsa
Ganin yadda baba haule ta zama yasa malam tanimu murmusawa duk da maganar gaskiya ya
an tsorata da bak'on nasa saboda abin da ya hango cikin idanunsa
"ki daketa mana baba haule, ko ku
inkin sun shiga hannune"
Kallon banza ta masa tare da yin tsaki amma fa babu magana tayi cikin gidanta bayan kamo hanu yarinyarta k'arama
Dariya ladan yayi ya kalli gurin da mairo take zaune yace
"mairo taso mu je cikin gida ki karya kumallo kin ji, ki yi hakuri, watarana za ki ga kamar hakan bai faru ba in Allah ya yarda"
Mik'ewa tayi tana goge hawayen da suke k'ara zubo mata sannan ta fara karka
e k'urar da take jikin mataccen zanin jikinta, har zanin ya
an yage ta wajen zama saboda fa
uwar da tayi a k'asa
Gaba ladan yayi tana bin shi a baya har suka shige cikin gidan ladan
in,
***********
Kansa a kife yake jikin bangon
akin tare da hannayensa, ji yayi an dafashi, da sauri ya
ago da kansa yana kallon wanda ya dafa shi
"mu zauna Abdullahi, ina son mu yi wata magana da kai"
Neman guri yayi ya zauna cikin ladabi yace
"ina kwana malam, ka yi hakuri ba mu gaisa ba"
Murmushi malam
in yayi yace
"lafiya lau malam Abdullahi, ba komai, ni ma da na ga ban ganka ba na ce watak'ila ka biya wani gurin ne daga masallaci"
Murmushi kawai yayi ba tare da yace komai ba
"Abdullahi jikina ya bani kai mutumin kirkine, ba za ka cutar da ni ba, amma ina da shakku a kanka musamman kan abun da ya faru tsakaninka da matar nan da kuma yanayin da na ganka yanzu a ciki, ka fa
a min gaskiya mai yake tafe da kai"?
Jimmm yayi kansa a k'asa, tsawon minti biyu sannan ya
ago kan nasa ya tsai da idanunsa kan ladan ya fara magana a hankali
"ka yarda da abin da zan fa
a malam, ni ba mai cutarwa bane, abin da na aikata kuma wannan yanayinane, bana son zalunci, duk girman azzalumi da k'arfinsa baya firgitani, duk lokacin da naga ana zalunci a gabana nakan shiga irin wannan yanayin, malam don Allah ka min wata alfarma, ka ban labarinta, mai yasa take cikin sannan halin, ba ta da kowane??, ina mahaifinta, da gaske mahaifiyarta ta rasu, mai yasa take cikin tsummokara haka, menene alak'arta da wancan matar"???
*********
Motocin sojojine ma'abota jarumta da
amara suke shigowa gidan, sai dirowa suke yi, take filin gurin ya zama tamkar sansanin yak'i, sojojine ta ko'ina ciki da wajen gidan, gaba
aya gidan an masa zobe da jami'an soji
Cikin sassarfa ya kusanto mutumin da nake tunanin a sojojin nan yana da girman matsayi sai da ya k'araso inda yake yayi wani irin burki tare da sarawa sannan yace
"col. Gee fawwaz yace matakan tsaron sun isa haka, ba sai an sake turo wasu ba"
"ok, ku zama cikin shirin ko ta kwana a ko da yaushe"
"yes sir"
Ya fa
a cike da qarfin gwiwarsu irin ta masu
amara sannan ya sake sara wa ya juya cikin sassarfa
*******
"hhhhhhhhh, gee fawwaz lallaine kai mai taurin kaine, amma fa ka sani duk da mun ga hanya tayi duhu dole sai mun cimmaka domin babu abin da ya ha
o biri da gada, ba kukansa bane wannan, wai uwar kishiya ta mutu...., hhhhhhhh"
ISLAM IS MY IDENTITY
[6/28, 5:16 PM] Dr. Gital