Sashe 36
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*36*
"yalla
ai sun qaraso"
Abin da aka fa
a masa kenan bayan ya
aga wayar
"idan kun tabbatar da babu wata matsala ku shigo da su sai a musu jagoran zuwa cikin gidan"
"babu wata matsala yalla
ai, mun gama bincikenmu"
"yayi kyau, toh ku bar motocin su shigo"
"ok sir" aka ce a
ayan
angaren sannan suka ajiye wayoyinsu, maimakon fawwaz yace baqin feli sun qaraso sai ya ja bakinsa yayi shiru yana zaune gaban maryam yana qara jan hankalinta akan cin fruit
Sallamar mutane suka jiyo da hayaniyarsu a bakin qofar, kafin su kammala tunaninsu akan cewa su
in su waye sai ganin mata sukayi suna shigowa cikin falon, ba tare da sun sha wata wuya ba suka gano cewa baqin feline suka qaddamo domin a tsarin ba lallai bane mutane irin na badiya su
oye kamanninsu wa me kallonsu
Wayyo qauyanci an qaiqayaka ba laifi a wannan lokaci, gaba
ayansu kallon gidan da tsaruwarsa ya rikirkitasu har ya
auke hankalinsu dags yin abin da ya dace a matsayinsu na baqi a gidan, sai can ragowar masu hankalin cikinsu suka nemo nutsuwarsu suka zube a qasa suka fara gaishe da su hajiyar fawwaz
Feenat kuwa ganin tayi tayi dariyar da take ji ta koma ta qi sai ta tashi ta bar gurin ta shiga
akinsu na 'yammata a gidan hajiyar ta dinga kwasar dariya ita ka
Hajiya ko cikin sakun fuska suke amsa gaisuwarsu tare da mutuntawa, abun haushi duk cikinsu babu wanda ya gano maryam da take tare da fawwaz akan shimfi
ar alfarmar nan sai ita da take ta kallonsu kamar wawiya, ita
inma ba dukkansu ta gane ba, ta dai san wa
anda ta sani, musamman baba uwandi da qawayenta na gidan malam sai Abula da indo da suka biyo ayarin, amma wasu kwata kwata bata sansu ba balle matsayinsu a gurinta yayin da wasu kuma ta sansu saidai ta mance ranar da ta ga wa
annan fuskokin
Kallonta ta mayar kan fawwaz ganin sun sarqe idanu yasa tayi saurin duqar da kanta qasa, so take ya mata izinin tashi daga gurin ta je ta gaishe da baqin amma tana tsoron fa
in hakan a gareshi saboda gudun yin laifi
Yanayinta yake nazari cikin kallonta da yake yi, shi dai yana da saurin fahimtar abubuwa daga cikin
abi'un mutane don haka ya harbo jirginta, tuno hirarsu da malam na farko a kanta yayi take ransa ya
aci, bin jama'ar gurin yake da kallo a ransa yana cewa
"yanzu duk wa
annan suna nan suka bar yarinyar nan ta shiga quncin rayuwa, amma yanzu kalli yadda suka yi zuga wai sun zo kallonta"
Tsaki ya ja qasa qasa amma mairo da take kusa da shi ta ji hakan yasa tayi saurin
agowa takalleshi, shima ita yake kallo cikin ha
e rai sannan ya
au wayarshi ya kira wata nan ba
Muryarsa sosai ya bu
e yana amsa wayar har da dariya yayin da ya
auko hankalin baqin da su hajiyar kansa, sai da ya tabbatar duk hankalinsu ya dawo kansa domin yanayi yana satar kallonsu sannan ya dakata da wayar ya kashe ya mai da hankalinsa sosai kan maryam ya fara zabga murmushi, ita ma kuwa an ci sa'a mamakin kalar murmushin nasa ya qamar mata da idanunta a kanshi
"maryam mu je mu gaishe da baqin ko, ko ba ki qoshi ba"?
Ya fa
a a hankali sosai still murmushin nan yana kan fuskarsa, ba ta yi magana ba sai ka
a kai da tayi, duk da ya fahimci ta qoshi take nufi amma sai ya nuna bai fahimta ba ya
auko inabi ya kai bakinta yana cewa
"ci wannan toh sai mu je"
Kau da bakinta tayi gefe kunya duk ya dabaibayeta tace cikin muryar da ta wuce motsin le
e da ka
"na qoshi fa"
"da gaske"?
Kai ta ka
a masa tana me tabbatar masa da abin da ta fa
a "ok maryam mu je toh, ko sai na
agaki"
Da sauri ta yunkura ta tashi tana fa
in a a, yayin da shima fawwaz ya miqe tsaye yana murmushi idanunsa na kanta
Suko qauyawiyuna idanuwansu kamar za su zazzago saboda abinda suke kallo, lamarin yayi tsauri ga wa
anda suka san maryam farin sani musamman 'yammatan qawayenta da 'yan gidansu, mamakin ganin mairo suke cikin sauyawar kamanni daga kwana biyu, a hakan ganinta suke kamar wata sarauniya, sai sheqi suka ga tana musu, ga wannan shimfi
a kuma da ta taso daga kai kamar shimfi
ar sarauniya a fadarta
Har mairo ta qaraso cikinsu ta zauna kusa da jamilar malam ladan basu san ta qaraso ba, sai da ta fara gaishesu sannan s
uka dawo da hankalinsu jikinsu suka fara amsawa
Kaf ta gaishesu hanunta na cikin na jamila, ku zo ku ga qauyanci da gidadanci lokacin da mairo take gaishe da indo, haka ta dinga abu kamar wata haka-haka, Abula tun ba a zo kanta ba take ta gaishe da mairo, dole ta sa mairo raba hankalinta biyu tana amsa wa Abula gaisuwa kuma tana yin tata gaisuwar
Shima fawwaz haka yayi ta binsu da
ai yana gaishesu, sai washe baki kuwa ake yi kamar gonar auduga, miqewa yayi ya shige cikin gidan abinshi bayan ya kalli mairo ita ma kuwa aka yi sa'a hankalinta na kanshi, murmushi ya mata kafin ya wuce
Wata daga cikin baqince ta ranqwafa daidai kunnen na kusa da ita tana cewa
"hama amma ba dai wannan bace 'yar gurin Ibrahimu ba ko"?
"ita ce mana, wallahi ita ce wannan, kin san na je feli wata
aya da suka wuce"
"lallai hama wannan yarinyar Allah ya kawota aljannar duniya, ki ga arziqi hama kamar ana ruwansa a gidan nan, ca
ina Ameena a wannan duniyar ta ga matsayin da Allah ya kai 'yarta, ai ni hama ina ganin na samu abin alfahari duk da ba 'yata bace"
"lallai tabai, to ni kuwa ai yanzu na ga abin alfahari tunda uwarmu
aya da ubanta, ke kuwa ai daman be dace ki zaqe ba tunda ba
akinku
aya da uban yarinya ba"
Haushi maganar hama ta bai wa tabai don haka ta harareta tace
"ke da kuke
aki
aya da ubantan me kika ta
a tsinana mata"?
Baqar maganar da hama ta mulmulo za ta fa
a wa tanbai ta ha
iye sakamakon daqwalen kaji da taga an sauke a gabansu da sauran abubuwan ci da sha, tuni suka yi tsit suka zubar da makaman yaqinsu suka fara hanka
awa babban birnin tarayya
Ganin haka suma su hajiyar suka bar falon suka yi cikin gidan domin su basu damar sakewa
Kamar mairo za ta yi kuka tace wa baba uwandi
"baba uwandi idris"?
Sai da ta ha
iye madannin A da yake bakinta sannan tace
"idris yana gida mairo, yayi ta kuka wai zai biyo mu malam yace ba yau ba"
Abula ba a tambayeta ba tayi tsagal ko santin naman kaza ne oho tace
"baba haule kuwa tun jiya take ta dukanshi wai yayi mata shiru ko ta karyashi da duka"
Mairo tana jin haka ta fashe da kuka tare da kifa kanta
"ke Abula kina da hankali kuwa, wa yace miki ta dakeshi, shi da yake gurin malam, yi shiru ki rabu da ita mairo, babu wanda ya ta
a idris, kukan rashinki kawai yake yi, uwandi ta qarasa fa
a tana mai da hankalinta kan mairo
Maimakon mairo tayi shiru sai ma qara gudun kukanta da tayi domin ta tabbatar ba qarya Abula tayi ba saboda duk rashin kunyarta ba ta cika qarya ba
"subhanallahi, yanzu ke wannan yarinyar kina cikin irin wannan daular kike kuka?, me ya miki zafi haka"?
Yar baban maironce ke fa
in haka tana turmushe naman kaza a bakinta, zainaba yar ameena ce tace
"ba dole tayi kuka ba, yara su da gidan ubansu an mai da su bayi, sai yanzu da Allah yayi wa yarinyar walai shine ko wani matsiyaci zai
ebo qafa ya nemi inda take"
Nan dai suka fara jefe jefen maganganu a tsakaninsu kowa so yake ya nuna mairo tashi ce, sai da baba uwandi ta dakatar da su ta hanyar nuna musu nan baqon gurine, ita kanta mairo sai a hayaniyarsu ta fahimci matsayin wasun a gurinta
Hhhh takwara kice dukkansu gayyar tsiyace gayyar.....
Jamilace ta fara rarrashin mairo tana bata hakuri, har da share mata hawaye
Duk abin da sukeyi fawwaz yana kallonsu, wayarsa ya
aga ya kira feenat yace ta zo
akinsa
Cikin nutsuwa ta turo qofar tare da sallama, tsaye ta sameshi a falonshi yana kallon hoton safiyya, hoton ita ma ta kalla sannan tace "yah fawwaz gani"
Ba tare da ya
auke kanshi daga kan hoton safiyyar ba yace
"ki je ki zo min da maryam"
"um....yah fawwaz"
Tarar numfashinta yayi da cewa
"bana son abin da zai
aga mata hankali balle wani zazza
in ya sake taso mata, ki je ki zo min da ita, gaisuwar ta isa haka, ai sun ganta"
Toh tace sannan ta juya ta fice
Sai da ta sake gaishesu sannan ta matsa kusa da maryam murya qasa qasa tace
"antynmu yaya fawwaz yana kiranki, taso mu je"
Share hawayen tayi ta
ago ta kalli jama'ar gurin sannan ta miqe a kunyace tace wa jamila da take kusa da ita tana zuwa
Har
akin ta kaita sannan ta juya ta fice kuma har yanzu shima yana tsaye
Juyowa yayi yana kallonta hannayensa duka suna cikin aljihunsa
"maryam" cewar fawwaz, amsawa tayi tana kallonsa
"zo nan" kasancewar suna nesa sosai ta fara takowa zuwa kusa da shi, sai da tazo gab dashi sannan ta tsaya tace masa "gani"
Gefenta ya zo ya tsaya ya mai da hankalinsa kan hoton safiyya yana cigaba da kallo, gurin da yake kallo mairo ta kalla sai idanunta ya sauka kan hoton safiyya da take ta zabga murmushi cikin fararen qananan kaya, kyakkyawace fara tas, gurin da ta san me irin fuskar take son tunowa saidai kafin ta tuno taji muryar fawwaz yana cewa
"maryam ba zan tambayeki me yasa kike kuka ba, saboda nima ina da irin ciwon da yake ranki a raina, maryam....rashin wani muhimmi a rayuwa tashin hankaline, musamman mahaifiya"
Wani irin yanayi ta ji a jikinta sakamakon hannun fawwaz da taji akan kafa
arta, da yatsarsa manuniya ya nuna mata hoton safiyya yace "maryam kin ganta, safiyya kenan, da hannuna na raineta da ta girma na aureta, har ta haifa min amrat sannan ta bar duniyar maryam" kallon cikin idanunta yayi hawaye taf idanunsa yace.....
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/29, 4:18 PM] Dr. Gital