← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 42

Sashe 41

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
~_*infacting valuable knowledge and entertaiment is our concern*_~
*41*
Mahaifin mairo kuwa darajarsa da kimarsa sai ta qaru a idanun mutane, musamman masu kwa
ayi da son abin duniya, gani suke yanzu Allah ya bashi tamkini a doron qasa tunda 'yarsa tana auren gee fawwaz
Abubuwan kunya dai iri iri anyi a dangin mairo, domin duk wa
anda sukayi buris da ita a baya sai gasu suna rushing zuwa gaishe da babanta da sanya wa yarinya albarka, wasu har da
an kayan hasafinsu wa idris da baban mairon, ni ko nace ikon Allah wai na kwance ya fa
Kakarta ta gurin uba tun da suke da mairon sai a wannan karon ta tako qafarta gidan domin gabatar da wani muhimmin magana a kanta, fa
a sosai tayi wa baban mairon akan aurar da ita da yayi ba tare da ya sanar wa kowa cikin danginta ba, wai ai ta ji labarin auren wulaqanci suka so yi wa mairon Allah ya kareta ya
aukaka darajarta, a ranar zagi dai da cin mutunci babu wanda haule bata gani ba, kakar mairon sai cewa take azzaluma, macuciya kin so a wulaqantar da yarinya sai Allah ya wulaqantaki, muguwa kawai kin saka marayu a gaba da zalunci, in Allah ya so sai kin girbe mummunar shukar da kika yi, ga ki ga duniyar ki cigaba da casawa ko zaki fitar da tsaba, zagi dai kala kala, shidai baban mairo daman tun zuwan da yayi ya sanar musu ta zageshi tas don haka yanzu maimaici yake ji, amma gwanar rashin mutunci kuwa sai da ta mai da martani cikin gatsali da cewa "ke me yasa da kika ga nake zaluntarsu ba ki zo kika
aukeshi kika riqesu a gurinki ba, sai yanzune kwa
ayi bar jana zaki
ebo qafa ki zo kina wani surutun banza, kwa
ayi da son abun duniyane ya kawoki kema ba wai kin damu da su ba, don haka wallahi duk wanda ya k'ara sake linzamin harshensa ya zageni akan yaran nan sai na rama ehem, ban da rainin hankali me yasa da tun farko da kuka raina tsayuwar wata baku bita sama kuka gyara ba"
Nan dai aka casketa ba tsaba tsakanin haule da kakarsu mairo amma abin tausayi da tashin hankali baban mairon yana gurin bai iya cewa komai ba sai sunkuyar da kai da yayi qasa, haka babar tashi ta bar gidan tana kuka sharshar saboda zagi da cin mutuncin da take gani haule ta mata, sai bayan tafiyar kakarne Abula ta tashi tsaye cikin rashin kunya tace
"amma wallahi baba haule ba kya kyautawa, a gaban babanmu ki dinga zagin mahaifiyarsa, ai wannan ma wallahi ba yi bane"
Takalmi ta raruma ta jefeta da shi cikin tafasar zuciya don ita idan akwai abin da ta fi tsana bai wuce anbaton sunan mairo a gabanta ba,
"don ubanki idan kin ji haushin abin da nayi ki zo ki rufeni da duka"
Karka
e gurin da takalmin ya sauka Abula tayi tace "ko za a kasheni sai na fa
i gaskiya, kuma wallahi kema sai an miki abin da kika yi"
Kururuwa tayi tace "yaushe yaushe aka haifeki Abula, ni kike wa rashin kunya, ni kike wa baki"??
Abin mamaki 'yar yarinyar nan Abula jan tsaki tayi ta bar gurin tana cewa "ke ba rashin kunyar kuka yi ba"
Mamaki kashe haule, haka tayi zaman 'yan bori a qasa tana al'ajabin lamarin ganin tatsitsiya irin Abula wai ita take ca
a wa magana, shi dai babansu kamar baya gurin haka ya zama ko motsi.
Hmmmmmmm
********
"tani wallahi tallahi bana barci sosai tunda lamarin nan ya afku, abinci wannan bana ci ya sauka cikin cikina daidai, kullum cikin tunanin mafita nake, domin wallahi ko zan tafi tsirara sai mairo ta bar gidan gee fawwaz"
Tani da take sauraren haule gyara zamanta tayi tace
"lallai wannan al'amari dole ya girgizaki haule, nima dai da na ji zancen na yawo cikin
an qauyenmu na kurmi nace amma haule tayi babban kuskure, ashe ba haka lamarin yake ba, ta bayan gida aka fito miki, nima ina bayanki, duk yadda zakiyi kiyi ganin yarinyar nan ta bar gidan jin fahas yake ko wa"?
Duk da haule na dame sai da ta dara tace "oh su tani dai har an tsufa da baki duk tsami, gee fawwaz ake cewa"
Dariyar ita ma ta yi tace "toh ni ina zan iya fa
in wani jin fuhas"
Dariyar nan ma suka kwashe da ita sannan haule tace "yanzu matakin da zan
auka nake ta tunani tani"?
"mataki abu mai sauqine haule, a sauka ta gurin da aka hau shi ya fi dacewa"
"kamar yaya tani"?
"matso ki ji" kusa da ita ta matsa ta bata kunnenta tayi mata ra
a, wani uban shewa da suka yi bayan gama ra
an sai da na kusan zurawa da gudu, idiots
******
Zaune suke a gaban malamin da ya saba musu miyagun ayyukansu dake
am wani qauye qasa da kurmi ka
an, tun kafin su fa
i komai ya fara jero musu abin da yake tafe da su, hakan yasa suka yi ta masa kirari da qarairayi, cikin kirarin har da mai gani har hanji mai tarin ilmummuka, niko nace tsinannu Allah yasa yaga naku hanjin ya lasheku dan uban....
Alqawari ya musu na cewar mairo zata bar gidan haihata haihata kamar yadda
a idan ya bar cikin uwarsa ba zai koma ba, su dai su kawo daqwalen kaji jajaye biyar, baqaqen zakaru uku wai za a bawa rauhane, haka suka yarda suka ya
i jiki yarkace yarkace tsinannu suka
ala garinsu
A ranar da suka kawo kajin haule ko karyawar kirki bata tsaya yi ba, haka ta taho ciki duk yunwa, aiko malamin nasu ya
au alhakinta, domin lokacin da suka shiga gurinshi naman kaji suka samu cikin wata babbar samira a gabanshi yana dannawa amma ko tayi bai musu ba haka ya kira matarshi wai ta
auka taje ta sake soya masa wai ba su gama soyuwa ba, tsinanne Allah yasa ulcer ta kasheka al'ummar annabi su huta
Haule dai haka tayi ta ha
iyar yawu tana sakewa amma babu rabonta ko fuka fuki ne, Allah ya qara, ku kawo kaji ku gina arne mata kuma ba zai ta
a canza qaddara ba, sai akayi yaya?
Ga dai irinsu mairo nan suna rayuwarsu cikin aminci da
aukaka da jin da
i, ba a mazan ba ba a matan ba, na rantse da Allah a yau idan nace zan bu
e link guda ashirin a ya
a su kawai in ce wa
anda suka yi rayuwa irin ta mairone kawai zasu shiga maza da mata, zuwa gobe duk group
in za su cike tam, ko kaffara ba zan yi ba, toh don girman Allah mata wani irin ciwon haukane yake kamaku wanda har yau kuka kasa nemo maganinsa, idan kina da hankali 'ya'yan kishiyarki, ko abokiyar zamanki 'ya'yankine halak malak, me yasa mata kuka kasa gane hakan?, me yasa mata kuka kasa gane duk tsiron da kuke son dannewa shi Allah ya fi bashi kulawa da yayyafin ruwan albarka, me yasa mata ba kwa zama kuyi tunani, me yasa kika manta cewar baki san qarshenki ba, wa zai taimakeki a lokacin rauninki, kina da tabbacin zaki rayu da yaranki, kun yi da Allah cewar idan kun rayu da su za su yi albarkane?, me yasa ba za ki yi wa kanki fa
a ba?, kar ki bari lokaci ya qure miki 'yar uwa, ki tuba tun kafin a rufe qofar tuban, irinsu maryam dai ko a shuwagabannin qasa da manya manyan 'yan kasuwa su suka fi yawa, irinsu maryam zaki samu sune kan duk wani madafun iko cikin qasar nan da wasu qasashen, a mafi yawancin lokaci wahalallun 'ya'ya suke riqe gida a gaba, ba za ki ji nauyi da kunya ba duk ranar da
an maqiyiyarkin ya
auki lomar tuwo ya sanya a bakinki ba?, me zaki ji a ranki idan ya kaiki makka watarana, me zaki ji a ranki idan ya
auki nauyin karatun yaranki tare da samar musu ingantacciyar rayuwa?, hmmm ba wannan ba ma, kin ga yaranki, wallahi watarana sai sun miki tawaye ko a bayan rankine akan
an uwansu, jini ya fi nono qarfi a cikin ko wani irin lamari, ki kula
*******
Toh su haule dai haka suka miqa daqwalen kaji suka juya da zummar idan aiki ya kammala zasu dawo da albishir
in goro farare a gareshi, hmmm to mu je zuwa wai mahaukaci ya hau hyena.
*****
Tun da malam ya fara karatu mairon fawwaz ta fara wani irin kuka da tsaki kamar na maciji dai tana ka
a harshe, shi dai malam bai tsaya wani magana ba domin ya lura ba masu magana bane a kanta, wani irin miqewa da tayi da wani irin azababben qarfi tayi yunqurin watsar da su fawwaz, da qyar fawwaz ya saka mata qarfi kafin ya zaunar da ita, nan fa aka fara cakwakiya mairo tana shirin zillewa, su hajiya dai sai sharar qwalla ake yi, ganin yadda take wahalar da fawwaz yasa arfat kai masa
auki zai kamata amma tsabar kishi irin na fawwaz sai ya dakatar dashi ranshi a
ace ya harareshi yace ya saketa, haka suka barshi yayi ta fama sai can Allah ya kawo musu tallafi mairon tabar haukan da take yi ta nutsu tare da qwace kanta a hannun malam
in ta musu sallama ba sai an tsaya cewa ba muryar mairo bane wannan domin akwai banbanci me tazarar gaske
Malam
in ne ya amsa sallamar tare da tambayar waye?
Cikin muryar gadara tace
"ku saka min hijabi kafin muyi magana"
Rai a
ace fawwaz yace "ba za a saka hijab
in ba, uban waye ya kawoki jikin matata baqar azzaluma"?
Wani irin kallon banza tayi wa fawwaz sai kuma tayi murmushi tace
"ka ci sa'a kana da daraja a idanuna da sai na kwantsama maka mari irin na garga
i akan furucinka, ku ban ha
in kai ku sanya min hijabi in yi abin da ya kawoni in tafi ina da abubuwan yi"
Cike da masifa fawwaz ya daka mata tsawa zai fara magana malam ya dakatar da shi tare da fa
"ku bamu hijab
Duk cikinsu banda hajiya babu me hijab, dole sai da aka kar
o gyalen feenat hajiya ta rataye a kanta sannan aka sanya wa mairo hijabin, malam yace ina saurarenki, kai tsaye ta fara cewa
"ban so haurowa kan go
iya ba kamar yadda na alqawarta wa kaina saidai naga zaku sha wuya sosai da wa
annan miyagu shiyasa nayi tasowar da ba shiri, duk da bana kusa abin da ya farun ya faru, ba sai na ce muku ga abin da yake faruwa ba, ku bar komai a hanuna babu abin da zai faru da ita da izinin Allah"
"ke kuma a matsayinki na wa"? Cewar fawwaz cikin gatsali
Hmmm tace ba tare da ta kalleshi ba, malam ne ya girgiza masa kai da nufin hanashi magana, sai ji sukayi tace "barshi yayi tambayar raininsa a gareni, ba laifinsa bane, rashin sanin ko ni wacece shi ya kawo haka"
"ya zama dole sai kin fa
a min ke wacece, me ya kawoki jikin matata"? Cewar fawwaz a hasale donshi a ganinshi rainin wayo take musu
A hasalen ita ta harareshi tace "sunanmu
aya da matarka, rauni da yawan kukanta da yawan shiga damuwarta ya kawoni jikinta saboda ina tausaya mata kana da abinda za kayine"?
Tsabar zafin rai irin na fawwaz
aga hannu yayi zai kifeta da mari sai kuma ya tuna fuskar maryam zai mara sai ya fasa yace
"malam ta fita min daga jikin mata kawai bana son zancen banza da wofi, maqaryaciya kawai"
Ya qarashe shima yana harararta
"lokacin da na santa kai baka santa ba, don haka duk wani tsanani ina tare da mairo domin ni garkuwace a gareta, ba zan ta
a baka damar da zaka rabani da ita ba, ka ci sa'a ba dan kyawawan halinka ba da ni maryam sai na
aga maka hankali, na barku lafiya, kuce wa maryam lallai akwai takwararta a tare da ita, zata gane ina tare da ita lokaci zuwa lokaci, kai ma haka jarumi fawwaz, malam kayi qoqari mun gode"
Tana gama fa
in haka ta yi bismillah, sai ganin mairo sukayi ta shimfi
e a gurin
ISLAM IS MY IDENTITY
[9/4, 5:30 PM] Dr. Gital
Chapter 41 · 0% Book details