Sashe 42
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
~_*infacting valuable knowledge and entertaiment is our concern*_~
*42*
'Dagota fawwaz yayi daga qasa ya rungumeta a jikinsa ya sanya hannunsa yana
an bubbuga gefen kumatunta yana kiran sunanta
Kasancewar maryam bata ta
a shiga irin wannan yanayi ba yasa ta tsinci kanta cikin wani mawuyacin hali, ji tayi duk wani ga
a na jikinta na mata ciwo lokacin da hankalinta ya dawo jikinta kamar wacce aka yi wa dukan talauci dan bana ce na tsiya ba
Tana ji
agata da fawwaz yayi daga qasa amma bata bu
e idanunta ba saboda wuya, sai da ya fara kiran sunanta sannan ta qoqarta ta bu
e idanunta da qyar ta kallesa saidai bata amsa ba sai ma wani irin qureshi da idanu da tayi
"maryam" ya sake cewa cikin tattausan murya cike da tausayinta a ranshi
Nan ma bata amsa ba sai hawaye da idanunta suka fara kwaranyarwa
Hajiya da take kallonsu cike da tausayinta tace "sannu maryama, sannu kin ji"
Sai a lokacin maryam ta san suna gurin, waigowa tayi ta kallesu, take wani kunya ya rufeta, ji tayi kamar ta nutse cikin qasa,
an sauran qarfin da ya rage mata ta tattara ta yunqura zata bar jikin fawwaz, taimaka mata yayi ta tashi ta zauna saidai duk da haka ya jinginar da ita a jikinsa, sunkuyar da kanta tayi qasa tana tambayar zuciyarta dalilin kasancewarsu a nan saidai bakinta ya mata nauyi sosai, ji takeyi ba za ta iya magana ba
Antyn raudat ma cike da tausayawa tace "ayyah mairo, sannu kin ji"
Nan ma ba magana sai kallonta da tayi ta gya
a kai, haka da auncle A ya gaisheta shima kan ta gya
a masa
Kallon malam Abdul-aziz fawwaz yayi cikin damuwa yace
"malam me yasa bata magana"?
Murmushi malam yayi yace "wannan ba wata matsala bane, ba zai wuce baqon yanayin da ta tsinci kanta a ciki ba, amma ai ka ga tana jin maganar da ake mata"
Hankalinsa ya mayar kan maryam yace "maryam kina jina ko"? Kai ta gya
a masa alamar tana ji
"yauwa to idan kina ji kiyi mana magana, kin ga mai gidanki hankalinsa ya tashi da rashin maganarki"
Motsa bakinta ta fara yi da qyar cikin murya qasa qasa tace "ina ji"
"mashaa Allah toh, yanzu ina ne yake miki ciwo"?
Nan ma da qyar tace "jikina" tare da
ora hannunta a kafa
arta
"zai bari shima inshaa Allahu, sannu kin ji"
Kai ta sake ka
a masa,
ya juya ya kalli fawwaz yace
"zamu bata magungunan da za tayi amfani da su inshaa Allah zata samu lafiya, qarfin jikin ma duk zai dawo, saidai ta kula da magungunan da kyau, yawan sauraro karatun kur'ani da yawan yin alola ba sai lokacin sallah ba, idan zata kwanta ma tayi sannan ta shafe jikinta da adduoin neman tsari, ta guji yawan shagalta da duniya, kallace kallacen banza da wofi da ki
e ki
e, idan ta kiyaye inshaa Allahu za ta samu lafiya da izinin Allah"
Tun kafin fawwaz yayi magana hajiya tace "toh mun gode sosai malam Allah ya jiqan mahaifa"
Ameen yace yana me nuna jin da
insa ga adduar
"yanzu ita wannan matar fa malam, haka za ta yi ta zama a jikinta"?
"eh toh kasancewar itama jinnunce idan har tabi qa'idojin da aka gindaya mata babu jinnun da zai ra
eta balle shiga jikinta, duk da ma ita wannan
in tace tana tare da ita ne kawai ba a cikin jikinta take ba"
"su wa
annan malam ai maqaryatane, gaskiyarsu
aya suke cu
anyata cikin qarya
ari"
"gaskiyane wannan, amma ba a rasa masu gaskiya cikinsu, saidai ba za mu gaskatata ba, ita dai ta yawanta sadaka ma domin maganin masiface"
Ita dai maryam jinsu take yi tana jin kanta yana mata wani dummm
Godiya sosai suka yi wa malam sannan suka biyashi ku
en da ya cajesu bayan ya harha
a mata magunguna sosai yace kuma azo a kar
i ruwan zamzam
in da zai mata adduoi a ciki
suka fice yana musu rakiya da fatan sauqi a gareta
Fawwaz yana riqe da maironshi qam kamar jinnun zasu zo su
auketa ya kaita motarshi ya sanyata a baya, su feenat suna ta so su gaisa amma shi da yake ba a masa gwaninta cewa yayi kar su dameta ba ta son hayaniya, drivernsa yayi wa umurni da ya kaisu gidan hajiya, a lokacin su hajiyar ma kowa ya shiga motar da ya zo a ciki sun
au hanya
Kusa da ita ya shiga ya zauna ya rufo qofar ya juyo ya kalleta
Gani yayi ta jingina bayanta ajikin seat ta rufe idanunta, kusa da ita ya matsa ya sanya hannunsa shafa kumatunta cikin tausayawa yace "amaryar gee fawwaz me ake tunawane"?
Murmushi ta qirqiro cikin jin kunyarsa ta girgiza kai
"babu"? Eh tace cikin gajiyayyar muryarta
Hannunsa ya sanya duka ya janyota jikinsa ya fara mata magana a hankali bayan ya
ago fuskarta tana kallonsa
"kiyi hakuri kinji mairon fawwaz, ban san al'amarin haka yake ba na qaryataki, ashe lamarin babbane"
Murmushi tayi cikin jin kunya dan banda yau bata ta
a kusanci da shi irin haka ba, haka yasa ta ji ba za ma ta iya qoqartawa tace komai ba, hannunta ya mammatsa yace
"jikinki yana ciwo ko"?
Nan ma dai sak, kan ta sake ka
a masa
Sake matsa hannun yayi yace "bari mu je gida toh sai ki sake yin wanka da ruwan zafi, duk dai inda wannan abu ya fito Allah ya
aitashi, ya nemi can wani gurin ba mairona ba"
Ya qarashe da murmushi
auke kan fuskarsa yana mata wani irin kallo
Rufe idanu mairo tayi kirif tana murmushi a ranta tana cewa yau mutumin nan yana ban kunya
Dariya taji yayi sannan ya sake gyara mata kwanciya a jikinsa ya cigaba da matsa mata hannu
*****
Motocin suna fakawa su hajiya suka firfito suka shige cikin gidan yayin da fawwaz yake kame da maironsa a cikin mota sai da yaga shigewarsu duka sannan ya
aga mairo daga jikinsa yace "mu je ko"?
"um"
Bismillah yayi tare da bu
e qofar ya fita sannan ya fito da ita ma yana riqe da hanunta suka shige cikin gidan
A babban falo ya samesu suna ta maimaita abin da ya faru cikin jajanta wa juna
Sannu suka yi ta mata tana amsawa a hankali sannan fawwaz ya kama hannunta yana cewa "bari ta huta, hayaniyar nan tayi yawa"
"ai kuwa dai, wannan irin wahala sai da hutu, Allah dai ya kawo sauqi" cewar auntyn raudat, ameen duka suka ce yayin da shi kuma ya wuce da ita cikin side
insa na gidan
"wai wannan mata ta baban amrat tana ganin tattali, sai kace safiyyace ta dawo"
Haseenat kenan take fa
a wa mijinta da suke zaune da shi kan two seater
"wallahi kiyi ya jiki, ko dariyarsa ba za ki sake gani ba, kin san shi baya shiga rayuwar mutane kuma shima baya so a shiga tashi"
Da sauri ta
ora tafin hanunta akan bakinta tace "nayi shiru"
"da ya fi miki" cewar arfat
Fitowa yayi da sauri ya fice ba tare da yayi magana da kowa ba, qaramin akwati ya dawo da shi a hannunsa wanda ya taho wa maryam da shi ya wuce nan ma bai ce komai ba suma kuma ba su mishi magana ba
"ga kayanki, ki je ki yi wankan sai ki zo kiyi sallah, nima sallah zan je na yi sai in shigo miki da magungunanki ki fara amfani da su bayan kin ci abinci ko"?
toh tace tare da miqewa tsaye, har toilet
in ya rakata ya ha
a mata ruwan wankan sannan ya fice
*****
Jam'i sukayi da arfat kafin arfat ya
auki matarsa suka tafi suna masa fatan Allah ya kiyaye gaba, antyn raudat ma tafiya tayi bayan tayi sallah tana wa mairo fatan sauqi
Minti biyar ya
auka yana wasa da amrat kafin ya wuce yana musu sai da safe tare da
aukar ledar magungunan
Samunta yayi a kwance har ta saka kayan barcinta saidai ta buga dogon hijab ta duqunqune
Sai da yaga abincin da aka kawo mata sannan ya tuna da maganar abinci amma daga gani bata ci abincin ba
Zama yayi daidai saitin kanta ya kalli fuskarta yace
"har kin yi me kenan"?
Lumshe idanu tayi tace "shirin bacci"
"abincin fa, na ga yadda aka kawo baki ta
a ba"
Yatsina fuska tayi cikin rigimar da ta fara koya gurin feenat tace "ba zan iya cin komai ba"
"in ji wa"?
"bakina"
"sauko ba za ki rasa wanda bakinki zai so ba"
Shagwa
e murya tayi kamar za ta yi kuka tace "yah fawwaz ni gaskiya....."
Yadda ya qureta da idanu yasa ta canza maganar da cewa "toh ni duk jikina fa ciwo yake min"
Murmushi yayi yace "toh daure ki ci ko ka
an ne sai in baki magungunanki ki zo kiyi kwanciyar, idan kin yi bacci kin farka zaki daina jin ciwon jikin"
Sai da ta yatsina fuska ta kalleshi sannan ta tashi da qyar, hannunta ya riqe ya taimaka mata ya kaita gurin da aka jera musu abincin
Dole dole dai haka yayi ta yi wa maryam ta
an ta
a abincin kafin tace ta qoshi, magungunan ya bata ta sha sannan ya miqa mata na shafawar yace ta shafasu
Da hijab
inta a jikinta take ta dabara tana shafawa shiko yana ta binta idanu cikin tausayi, a rayuwarshi bai ta
a ganin abin tausayi irin maryam ba, yana tausaya wa rayuwarta sosai ko safiyya be tausaya mata irin tausayin da yake ji akan maryam ba domin ita safiyya maraicinta da gata, burinshi ya ga rayuwar maryam ta inganta ta yadda za ta yi alfahari da rayuwarta da aurensa
******
Shiryawa yayi cikin kayan barcinsa ya fesa turarukansa sannan ya haura gadon da take kwance abin da basu ta
a yi ba wato ha
a makwanci
"maryam ba kiyi bacci ba har yanzu"?
Um tace tana jan yatsunta
"wai ni har yanzu jikin bai bar ciwo bane"?
a masa kai tayi tana cigaba da jan yatsunta
Matsowa yayi kusa da ita yace "toh bari in
an mammatsa miki jikin ko?, me yuwuwa ki yi bacci ma yanzu"
Bai jira amsarta ba ya fara matsa mata jiki a hankali har zuwa qafafunta da hannayenta
ISLAM IS MY IDENTITY
( * ,
* ,
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
33613867be3c447b8601523a49d0f50b