← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 42

Sashe 10

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*10*
"ai kuwa wallahi na ga alamar kai hukumace zata raba mu da kai, domin bazan zuba maka ido kana shige min iyaka ba"
Cewar haule cikin kuri da
aga jijiyar wuya
Cak
ya tsaya a inda yake ya juyo yana kallon fuskar haule da take tsaye a bakin qofar gidan, wani irin kallon raini ya mata sannan yace
"hukumace kawai kike da ikon kira ina fata?, to ai da sauranki tun da ba mala'ikum mutuwa za ki kira su tafi da ni ba, amma ya kamata ki san bayan
an iska akwai
an guguwa"
Yana gama fa
in hakan ya juya ya cigaba da tafiyarsa
Nan kuwa haule ta hau zage zage kamar wata hauka new kamu
Mairo da take tsaye cikin soron karkarwa ta fara don ta san yau sai yadda Allah yayi da ita wai
arawo a hannu mata
"ai wallahi baba haule ga shegiyar da ya dace ki kama ki na
a mata duka, ki farfasa mata jiki, banza marar gata, mai baqin jini, tana yawo kamar mahaukaciya"
Indo ce take fa
in haka bayan ta kusanto mairo sosai kamar za ta dake ta
"bar ta kawai indo, ina da tabbacin wannan yaron zai yi janyo min asara idan na ta
a lafiyarta, ni ban ta
a jin shakkar wani namiji a duniyar nan ba kamar wannan shegen mutumin, mutum kamar
an wani a cikin qasar, ba ki ji yadda yake magana ba, cike da iko"
"burgace kawai, wannan mutumin da yake yawo cikin mutattun kaya mai yake tak'ama da shi da yake jin ya isa, ban da kuri da
acin hali irin na wanda talauci ya wa
aurin goro, toh ni ki barni in dake ta idan ke baza ki daketa ba"
"wane ni, wallahi ko da wasa, dan idan kika ta
a ta wannan matsiyacin ya talautani sai kin biyani kayana, abincine dai dan ubanta k'anzone ga shi can ta je ta kankare"
"shikenan ai, sai kiyi tayi, ni barin bar gurin ma kar takaici ya kasheni"
Cewar indo ta wuce cikin gidan tana mitocinta
"zaki wuce ne ke kuma munafuka ko sai na fasa miki idanun da kike zarewa"?
Sum sum mairo tayi cikin gidan, zaune ta hango idris a takure yana tsiyayar hawaye, tausayin
an uwan nata ne ya shigeta kasancewar ta san yana fama da zazza
i mai zafi amma tun maganin da ta saya masa jiya ya shaye bai sake shan wani ba kasancewar ba ta da wani ku
in, babansu kuma da ta fa
a masa tun da yace ya ji, bai sake ce mata komai ba, ga shi ta san babu mai kula da shi idan ba ta gidan, abinci ma da yaya ake bashi, sai an tsine wa uwarshi tsaf har da uban ma wani lokacin kafin a ba shi ka
an ya ci, wai shi bai k'i a bashi duka abincin gidan ba saboda cin tsiyarsa
Kusa da shi ta je ta ajiye tiren sannan ta zauna a gefensa ta janyoshi jikinta idonta cike taf da qwalla tace
"idris jikinne?"
Cikin rawar murya ya ka
a kai tare da fa
"jikina sanyi yaya, yunwa nake ji"
Hawayen da ya zubo mata ta share sannan tace
"ka yi hakuri ka ji, idan na kar
o ku
in wankin da na yi wa yusufa zan sayo maka maganin, bari na
auko qanzona mu ci tare ka ji"
Kai ya ka
a mata yana duququne jikinsa, ba ta kai ga miqewa ba ta ji muryar haule a kanta tana cewa
"toh uwar kusasi me
an gyauto, za ki tashi ki kankaro qanzon ko kuwa sai na miki abin da kika saba da shi, ni za a kawo wa tsiyatakuna minajja'irina"
Cikin marairaicewa ta ce
"don Allah baba haule kiyi hakuri ki sammin koko in bai wa idris, ki taimakeni don Allah, ko na goma ki
ibar min cikin naki zan nemo ku
in in biya ki"
Abinka da rashin imani balle tausayi, ga tarin jahilci, cikin rashin hankali haule ta fara sababi
"ke dai akwai shashasha, ban da neman
ata baki yaushe zaki tsaya roqon koko a gurina, ai da in baki kokona gwara in sheqar a kwata ya fi min alheri, don wallahi bana ta
a yin alheri komai qanqantarsa wa
an maqiyina domin shi ma maqiyinane, ni ai duk duniya bani da maqiyi kamar ta kushewa, ba dan kar in zo da sabon karatu ba sai in ce Allah ya qara nauyin qasa, munafuka har kike cewa zaki nemo ku
in ki bani ko kunya babu da yake bariki ta bu
e miki ido, kina yawon bin maza kina nemo ku
i ko?, to wa ya sani ma ko wannan matsiyacin mutumin shi ma yana son samu rabonshi ne tun da ke kin zama tandar gwamnati garar al'umma"
Tun ba ta dire a kalamanta ba mairo take kuka wiwi, wani irin zazzafan baqin cikine ya zo ya tokari qirjinta, ji take kamar ta ha
iyi zuciya ta mutu don har wani
aci take ji da maqaqi a wuyanta, cikin kukan take tuna ina ma da mutuwa ta zo ta
auketa ko zata huta da wannan rayuwar, ko yaushe za ta fita daga cikinta oho?
"har kike wani jan zuciya, sharri na miki ko qazafi, ina cewa ranan ilu na gani ya shafeki kamar tsohuwa ta samu maigurguwa"?
Cike da takaici ta
ago ta kalli haule amma ta rasa me za ta fa
i ma tsabar baqin ciki
"kin wani tsareni da ido, zan daku ne?, yarinya ba yadda kika iya da abu
imi, wai kishiya daga makka don kuwa dole ace mata hajiya, ko uwarki ma ba ta iya da ni ba"
Ganin abun ba arziqi yasa mairo ta miqe tana yin kuka mai cin rai ta je jikin tukunyar da akayi dahuwar a ciki, a bu
e ta sameta quda suna ta bi, amma haka ta sunkuya ta fara kankarar qanzon
Kwata kwata wanda ta kankaro ko idris
in bazai qoshi ba idan ya ci, loma biyu kawai tayi ta bai wa idris sauran, abinka da yaro, bai lura da cewar ita
in ba ta ci komai ba ya kar
e cikin qanqanin lokaci ya qaddamar wa qanzon nan sannan ta
ebo masa ruwa a rijiya ta kawo masa ya sha sannan yace mata yana jin barci,
akin da suke kwana ta kamo hanunsa ta kaishi tace yayi barcinsa kafin ta dawo,
Haka ta sake
aukan tallen ta fita, maimakon Allah ba da sa'a haule sai bin ta tayi da cewa
"wallahi ko
aya kar ki kuskura ki dawo min da shi, ko zaki kai gobe dole sai kin sayar ki dawo gidan nan, na fa
a miki"
******
Waige waige yake yi kamar yadda ya saba, sai da ya tabbatar ba mai ganinshi sannan ya ciro abin maganarshi ya kunna, wata number ya dialing sannan ya kara a kunnensa
Daga can
angaren bayan an
au wayar sallama aka yi shi ma ya amsa cikin farinciki da annashuwa jin muryar farincikin tashi
"cwthrt kece?"
"eh dady ni ce, k'awallice tace in yi magana"
Hakoransa gaba
aya ya bayyanasu garin murmushi ba murmushi ba, dariya ba dariya ba sannan yace
"Allah cwthrt"?
"Allah my dady, kullum sai na yi kuka dady, ban ganka ba kuma baka kira ni ba"
"oh!! No no no my lovely amrat, kiyi hakuri kin ji, gurin da nake ne ba ko da yaushe ake samun daman kira ba, amma na kusa dawowa gurinki my cwthrt"
Cikin dariya tace
"toh my dady, ka kawo min jirgin sama, wannan irin nakun nan"?
"eh na ganeshi"
"yauwa to shi nake so, da irin bindigarka"
"an gama babyna, saura kuma me"?
aga kai tayi sama cikin salon iyayinta tace
"ummm, shikenan kawai dady, uncle A ya kawo min abubuwa da yawa, kai ma na ce wa hajiya ta ajiye maka wasu, hmmm dady sai kunnenka ya tsinke saboda da
Bai san lokacin da ya qyaqyale da dariya ba yace
"Allah cwthrt"?
"Allah dady"
Ita ma ta fa
a tana ta dariya abinta
"to shikenan, ki ce wa hajiya ta cigaba da ajiye min kayana"
"toh dady, ga hajiyar ma kuyi magana ka tambayeta"
"toh my amrat, har an gama hirar da dadyn?"
"eh amma idan nayi barci na farka ka kirani"
"an gama 'yar dady, gobe kenan ko"?
"eh gobe"
"toh bye my cwthrt, love you"
Har ta kai wayar kunnen hajiya ta sake dawowa da shi kunnenta ta ce
"me too dady"
Sannan ta sake manna wayar wa hajiya a kunnenta
Hajiya cikin farinciki suka gaisa da gudan jinin nata sannan suka nitsa hira, nan take tambayarsa cewar ta ga an qaro sojoji cikin gidan lafiya kuwa, lafiya lau yace mata sannan tace masa
"kun yi waya da honourable kuwa"?
"wanne kenan hajiya?"
"abokin alhaji nake nufi"
"oh abokinsa wanda suka ha
u sanadiyar aikin hajji"?
"shi fa"
"gaskiya ba mu yi waya ba"
"amma kuwa nayi mamaki da ka ce min ba kuyi waya ba, domin yace zai nemeka"
Cikin ha
e rai yace
"akan me"
Saboda kakkausan harshen da yayi amfani da shi yasa hajiya ta fahimci gurin da ya dosa, domin idan yana son mutuwarshi to yana so abokan babanshi suce za su auri hajiyarsa
"toh iyayen zafin kai, ba maganar da kake zato bane, tun da ma haka ne abin ba zan fa
a maka ba, ka jira shi
in ya kiraka da kanshi ya sanar da kai"
Dariya yayi yace
"a gafarceni hajiya"
Ita ma dariyar tayi tace
"taqadari, da ni kake zance, na kusa
aura aure ai, tunda kai baza ka yi auren ba"
if taci ya katse kiran, nan hajiyar tayi ta tiqar dariya har amrat tana tayata
************
Zaune take ita ka
ai jikin bishiyar dirimi, gya
a qulli ukune akan tiren amma tana tsoron tafiya gida saboda gudun tijarar da za a mata, idan ba a yi sa'a ba har sai abin ya shafi uwarta
Sanyi ake yi saboda ruwan sama da aka tsula a yammacin ranar, sai takurewa take yi, wani shegen yaro da ake kira
an muguwa a qauyen ne ya tunkaro gurin da take sai warin wiwi yake yi
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/3, 6:33 PM] Dr. Gital
Chapter 10 · 0% Book details