Sashe 25
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*25*
"don Allah antyn raudat ki barta mu tafi tare, yah fawwaz ba zai ce komai ba plss"
Cewar feenat tana marairaicewa
"ita ta sani idan ya korota babu ruwana, kun san halinshi ai, kar in ji kun zo kuna qorafi"
Cike da murna feenat tace
"eh antyn raudat mun yarda, ba zai korota ba ma inshaa Allah"
"um um feenat, gaskiya na fasa zuwa, kin manta yah fawwaz lokacin marigayiya safiyya da muka shigar musu falo ba tare da neman izini ba.."
Tuno horon da ya musu ne yasa tun kubrah bata qarasa ba feenat ta kwashe da dariya tace
"ki bari kawai kubrah har kin tuna min, soja ba da
i kin ji, mun ci wuya"
Raudat ma dariyar tayi tace
"har kema feenat 'yar gaban goshi kin shaida"?
"hmmm mom akram ki bari kawai, gaskiyar hausawa da suke cewa soja marmari daga nesa"
"toh da ke ya aura kuma yaya za kiyi"?
Ita kanta bata san me ya qwarar da ita ba sai ji tayi kawai tana zabga tari
Sannu sannu sukayi ta mata suna ha
a wa da dariya don sun san qwarewar yana da alaqa tambayar da raudat ta mata
Ba ta bari ta kammala tarin ba ta fara magana tana mai da numfashi idanunta qulu qulu
"har kin sa zan mutu lokacina bai yi ba mom akram, wallahi kin
au alhakina"
Dariyar mugunta suka sake fashewa da shi su kubrah har da kwanciya a qasa ganin yadda feenat ta birkice lokaci guda
Antyn raudat ce ta ce
"kun ga ku rabu min da 'yar uwa, haba kun saka min ita a gaba, waye kuma fawwaz da har kuke tsoratata da aurenshi, sai me idan ta aureshin?, ka ji min yara fa"
Wayarta ce ta
au sauti da sauri ta
aga tana cewa
"kace me?, ina jinka"
"ta shirya"?
"owoo feenat?, ta shirya tuntuni"
"toh ta fito su taho, ki ce mata saura ta min gayya sai ta koma akan qafarta"
"toh za ta ji"
Ta fa
a tana dariya, sannan ta ajiye wayar ta juyo ta kalli feenat tace
"a fa
i mutum a sameshi haka sai baban amrat, yace ki fita ku tafi, kuma idan kika masa gayya ko numfashi baza ki ja a gidan ba za ki dawo"
a ido sukayi da kubrah suna murmushi kubrah tace
"toh nafasati ni kam daman, Allah ya tsare sisi, ki
auko mana hoton amarya"
"ameen 'yar uwa, sai kin ji ni, toh tashi ki rakani wajen mana"
Tashi tayi suka
ebi kayan sukayi gaba raudat tana biye da su da basket
in abinci wanda aka zuba tsala tsalan warmers, ko warmers
in kawai sun isa qosar da mai qaramin yunwa, amma a wani qaulin
***********
Zaman shiru sukeyi babu me magana cikinsu ko qwaqqwaran motsi, tsawon lokacin nan suna cikin wannan yanayin, saidai gee fawwaz ya
an kishingi
a ka
an a kujerar da yake, sabar mulki qafarsa
aya tana kan taya sai girgizawa yake yi ga dukkan alamu yayi matuqar nisa gurin tunani, yayin da ita kuma mairo take duqunqune kan kujerar da ya ajiyeta
Qarar doorbell ne ya ankarar da fawwaz akwai wani a bakin qofar amma ko motsi bai yi ba balle ya tashi ya je ya bu
e qofar
Wayarsa ya
aga bayan ya daina jin qarar doorbell
in domin yin kira da ita, missed call ya gani da yawa, musamman na Dr. Ngozi da munir sai kuma shukrah da ta masa 2missed call
Mamakine ya kamashi na yadda akayi bai ji kiran ba ko sau
aya, da sauri ya kira Dr. Ngozi yana me wani irin tashi daga kujerar mai
aukar hankali
"Dr kin qarasone"
Daga can Dr. Ta fara cewa
"wani irin barcine wannan? kiran waya yayi
ari amma ba ka
auki ko
aya ba"
Jin muryarta da
acin rai yasa shi murmusawa da sigar lallashi da kuma tsokana yace
"ayi hakuri likita, kin san amarya ba wasa ba, bana jin kiran kwata kwata"
Da mamaki a muryarta tace
"wuh general?, toh in koma ko?
Tafiya yayi da sauri ya bu
e qofar yana cewa
"zaki kwa
ani kenan Dr, kar ayi haka gani"
Har gurin motar ya tako ya bu
e mata qofa yana murmushi sosai irin na tsokana again
Fitowa tayi ta tsaya tana fuskantarshi ta ce tana murmushi
"wai ango na gaske ko na wasan yaran geee"?
"na gaske mana Dr., mu je ciki amaryar ma zaki duba min, ki caje min ita da kyau, duk abin da yake akwai sai mu san matakin
auka Dr."
Cike da mamaki Dr. Tace "mu je"
Gaba yayi ta fara binsa a baya har cikin falon
Mamakine ya kusan kashe Dr. Ganin mairo da tayi a matsayin amaryar gee fawwaz, ba ta ta
a tunanin ko a matsayin 'yar aikin gida gee zai so wannan abar ba, sai gashi ta ga abin da ya fi wannan wai aure
Danne maganganun da suke ta kai kawo cikin zuciyarta tayi ta fara duba mairo,
Karon farko da ta tambayi kumburi da ciwon fuskarta yace ta zame ne a toilet, a ran Dr. Kuwa cewa tayi "kin yi qoqari da baki karye ba"
A fili kuma murmushi tayi tace
"gee kana son qananan mata, duka matanka under 18 ne"
Hmmm kawai yace yayi shiru ya tamke fuska kamar ba shi yake murmushi yanzu ba domin ya fahimci matar tana so ta damu tunaninshi
Ita ma ganin haka yasa ta ja bakinta ta tsuke domin ta san halin gee sarai, idan ba ta iya da bakinta ba akwai matsala
Aikinta kawai take yi tana jinjina kai tare da
an tambayoyi wa maryam, abubuwa da dama sun kulle mata kai daga yarinyar amma ta san ba fuskar bin diddigi
ago da kanta tayi tana mai kallon fawwaz tace
"general akwai matsaloli fa"
Kallon mairon yayi sannan ya dawo da kallonsa kan Dr. tare da zuba hannunsa cikin aljihun wandon unifoam
insa yace
"um hm, ina jinki"?
Gyara tsayuwarta tayi tace
"da farko dai tana fama da zazza
i a jikinta har da ma ciwon kai, akwai qarancin jini da ruwa a jikin yarinyar, me yuwuwa zazza
in ya da
e sosai a jikinta hakan ya kawo qonewar jini da ruwa a jikinta, don sun yi baya gaskiya, ga bayanan da ta min da nazarina zai zama akwai typoid da maleria amma ba tabbas zan dai tafi da jininta domin gwaji saboda a tabbatar, ammm.... sannan a qarshe sorry to say yarinyar tana fama da rashin hutu da ishasshen barci and......"
Dakatar da ita yayi ta hanyar cewa
"ya isa haka Dr., na ji, duk abin da bincikenki ya nuna miki ki
ora aikinki a kai, baki da matsala da ni, ni dai fatana yau ki fara ba ta kulawa don Allah Dr."
Agogon hanunta ta duba sanan ta
ago ta kalleshi tace
"lokaci be qure ba general"?
"a a Dr., da sauran lokaci, har za ki je lab ki dawo ki mata komai "
"kai ma fa Dr ne, mu je tare ka kar
o result
in daga nan kai ka san me ya dace da iyalinka"
"kin ta
a ganin angon da yake barin amaryarshi?, yau a kawo min amaryar in je wani wajen in barta"?
Kamar ba shi yayi maganar ba still fuskarshi da tsaro,
Kallonshi tayi sannan ta kalli mairo tace
"idan hidimar amaryar za ka yi kuma fa"?
"No Dr., ki je ki dawo, za ki sameni a nan"
Yana fa
in haka ya yi shigewarsa cikin wani
aki domin baya so ta sake masa wani dogon turancin
Sai da taga ya turo qofar sannan ta dawo da kallonta kan mairo, wani irin kallo ta mata wanda ita mairo ba ta san fassararshi ba sannan ta fara
aukan jinin,
Ko da ta kammala sai kiranshi tayi a waya tace ta tafi domin ta san ba fitowa zai yi ba, haka ta karanta daga lamarin gee fawwaz, wani lokacin sai ta rasa da me za ta fassarashi
Tattara komatsanta tayi ta fice, tana fita motar da aka
auko feenat ta faka,
Kai tsaye feenat tayi gurin Dr Ngozi cikin washe baki tace
"Dr. Barka da yamma"
"madam ya gida"?
Cewar Dr. tana murmushin ita ma
Nan dai suka
an ta
a hira duk da Dr Ngozi ta haifi feenat ma amma sabon da sukayi da ita ya wuce haka, tun a zamanin safiyya, ita ma kuma soja ce amma tana gwada musu sauqin kai, hannu ta bata suka tafa kamar yadda suka saba sannanta shige ciki lokacin har an shige da kayayyakin da ta zo da su
Da sallama ta tura qofar ta shiga, ba ta taras da kowa a falon ba, neman guri tayi ta zauna tana rarraba ido tana kallon sauyawar da gurin yayi, ta
an jima a haka sannan ta tashi ta fara jera abincin akan dining table, komai sai da ta tabbatar ta kintsa ya zama ready sannan ta koma ta zauna, ba ta jima da zama ba sai ga gee fawwaz ya fito
Tsaye ta mik'e sai kace ita ma sojar ce tana gaisheshi
"yawwa feenat, kin qaraso"?
Eh tace kanta a qasa tana jan yatsu
Neman guri yayi ya zauna ya
an kalleta a fisge sannan yace
"kin zo da kayan maryam
in"?
Nan ma eh tace tana gya
a kai, ummmm yace tare da mik'ewa tsaye
"ki zauna mana, ina kayan?"
Da baya ta koma ta zauna tana nuna masa k'aramar akwati da hannunta
Ba tare da yayi magana ba ya
auki akwatin ya tafi da shi cikin
akin
daga toilet
in ta fito alamar wanka tayi amma kayan da ta cire ta mayar a jikinta ta fito
Kallonta yayi cikin ido wanda hakan ya sanyata sauke nata idanun qasa
Ba tare da ya mata magana ba ya zuge zip
in akwatin ya ciro wa
ansu riga da sikat
an kanti na zamani, rigar orange sikat
in blue, duk abin da ya san za ta yi amfani da shi a matsayinshi na gwani a harqar a baya shekarun da suka wuce ya ciro mata ya ajiye a bakin gadon sannan yace
"idan an yi wanka ba a maimaita kaya, ki saka wa
annan yanzu kin ji"
Be jira amsarta ba ya fice daga
akin
Ba ta tsaya
ata lokaci ba ta cire kayan jikinta ta sauya da wa
anda ya ciro mata, daidai misali kayan sun
auketa amma ba su ba da kala ba gaskiyar magana,
anda ta ciren ta ninke ta ajiye a kan gadon sannan ta
ebi inners
in tayi cikin toilet
in, ita dai yadda fawwaz ya nuna mata amfanin komai ta bi ta wanke su tas ta shanya ta fito, a bakin gadon ta sameshi zaune yayi tagumi alamar akwai matsala
fakon idanunsa tayi ta janyo gyalenta ta sake nanna
e kanta, tana dai tsaye kuma ta sunkuyar da kai
Da kallo ya bita sannan ya sake tashi ya bu
e akwatin ya curo wani gyale yace
"yafa wannan"
Ta mik'o hanu za ta kar
a hanunta ya ta
a nashi, ji yayi jikinta ya fi na
azu da ya ruqota zafi
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/8, 8:09 PM] Dr. Gital