← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 42

Sashe 20

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*20*
Kamar yadda ya fa
a haka suka yi, ba su
auki lokaci ba sai gasu a qofar gate
in gidan, mai gadine ya leqo da kanshi domin ganin wa
ansu motocine suka tsaya a qofar gidan, ai tsabar tsorata da yayi sai ga bitsari yana tsiyaya a jikin maigadi saboda hancin bindiga da aka saita masa akan goshinsa
Qafafuwansa ne suka kasa
aukansa ganin mazajen suna dirowa daga cikin motocinsu, tafiya yayi zai fa
aya daga cikinsu irin 'yan zafin kai
in nan ya kai masa wani wawan naushi da yayi sanadiyar hantsilawarsa cikin gidan da baya, kuma da wannan dukan hanya ta wangale saboda qarfinta, wani irin bajewa yayi a qasa kamar shemamme sai harbawa qirjinsa yakeyi
Magana yake sonyi amma ya kasa sai motsa baki yake kamar tsohuwar tunkiya tana tuqa
Wanda nake tunanin babbansune ya basu umurni shiga cikin gida, aikuwa cikin qwarewa da sanin makamar aiki suka fara kakkasuwa cikin kowani lungu da saqo na gidan
Cikin qanqanin lokaci suka ha
o kansu kaf sai gasu amfito dasu suna ta tan
ele irin na 'yan maye, abinka da soja kafi qarfin raini, nan aka zubesu a tsakar guri sai naushi da duka akeyi, yadda ake tattaka qafafuwarsu da buge gwiwowinsu da qasa bindiga kuwa ko ce musu akayi ku gudu saidai a kashesu amma ko motsawa baza su iya ba daga gurin
Mai gadi kuwa ganin irin casa da ake wa manyansa tuni ya sake gigicewa cikin
imuwa yace
"ni dai don Allah kar ku dake ni, ban san komai, bana so na mutu wallahi, ku tausaya min ina da iyali"
Tsawa wani bayerabe ya buga masa a cikin sojojin yace
"zaki si ubanki, baki so ki mutu ammon kina kase wani ko, se ki mutu walle yansu yansu"
Wage baki yayi cikin tsoro don ya fahimci abin da bayeraben yake fa
i yace
"wallahi ban san komai ba oga, ban kashe kowa ba, wayyo oga a taimakeni in je yi kashi, gudawa oga gudawa"
A zuciye ya buga masa gigitacciyar tsawa tare da saitashi da bindiga sai ga maigadi kwance a sume
Tattarasu sukayi suka watsa su a bayan mota suka bar gurin cikin gudun da aka san mutanen namu da su
, jinjina ga dukkan runduna ta sojin nigeria, kuna qoqari ubangijinku ya dafa muku, ya amintar da ku, ya baku tsaro, ni dai cikin
amara babu kamar soja, gaisheku mazajeeee
********
Ba qaramin samba
a fawwaz ya sa aka musu ba, gaba
ayansu abune mai wuya a tambayesu sunayensu su amsa da gaggawa saboda tijarar da suka gani cil da cil wai ganin annabin tsohuwa
"wa ya turoku aikata wannan mummunan aikin?"
Tsawar da wani qaqqarfa daga cikin madakan ya buga musu kenan a
akin caskalewar
Shuru sukayi saboda mayuwacin abune daman su iya magana
Cike da wani irin zafi na fitina wani daga cikin madakan ya
auki qasar bindiga ya dinga doka muku a qafafuwansu, ni dai a ganina wa
annan nan 'yan ta'adda sun kakkarye saboda gaba
ayansu ba wanda yake zaune daidai cikinsu sai jini da yake fita ta hanci ta baki
Wani tsawa aka buga musu tare da fa
"kuna
ata mana lokaci, idan baza su fa
a ba kawai mu aikasu gurin da sauran 'yan uwansu suka tafi domin wannan shine sakamakon mai taurin kai"
Kasancewar tun zuwa da su da akayi aka gaurayasu da wa
anda aka kamasu da sauran 'yan ta'addan da aka kama su a gurin da suka ajiye matar sunday, kowannensu tsoratar da shi ake yi da cewa an kashe
ayan
angaren ko za su tsorata su furta abin da ake nema
Cikin gajiya da haki
aya yace
"ko za a kashee.....ni...bazan fa
i komai ba"
Duk abin da suke fawwaz yana zaune gaban na'urorinsa yana kallo, maqale da abu a kunnensa da yake sadar da shi ga madakan, jin maganar
an daban ne yasa shi fusata cikin ma
aukakiyar
murya yace
"kill him"
Ai kuwa cikin cika umurni wani mai kama da basamude ya zuba masa ruwan alburusai a qirjinsa, take ya zube a gurin ko shurawa bai yi ba
Ganin haka yasa sauran firgita kamar ba sune suka gagara motsin arziqi ba, sai gasu har da tashi zaune daram hannayensu a kai
Hhhh mutuwa dole
Sauran ma haka ake ta fama da su, saidai babu wanda yayi wani mugun furuci a cikinsu, amma taurin kai suke nuna wa suma na mamaki, hakan yasan gee fawwaz ba da umurnin a musu azaba da ruwan sanyi da tiyagas
Wannan azaba kuwa ba qaramin gigitasu yayi ba, tsananin sanyin ruwan ma kawai saida ya sumar da
aya daga cikin kidnappers
in, gee fawwaz da ganshi ya tashi ya shiga
in ya ba wa sumammen taimakon gaggawa, yana farfa
owa yayi umurni da a cigaba da azabtar da shi sannan yayi fitowarshi daga gurin
Zamanshi kenan a kan kujera bayan komawarshi
akin da na'urorinsa suke ya ji kira ya shigo wayarsa, ba tare da ya duba wa ya kira ba ya
aga tare da
orawa a kunnensa
"general fawwazne, wake kira"?
Maganar da ya ji an fara masa ne ya gano mai maganar don haka sai ya qara nutsuwa sosai tare da janye abin da ya maqala a kunnensa
"ka rabu da yaran nan gee fawwaz, ina ga hakan shi zai fi maka alheri kai da iyalenka, amma idan....."
Da qarfi yace
"amma tir da halinka, wai kai ministan tsarone ko ministan tsoro?, amma baka yi sa'ar zuwa duniya ba, ina mai tabbatar maka ni fawwaz ba
an asara bane,
an halak ne, na saudaukar da rayuwata gaba
aya wa qasatace, ba zan bar wani
an ta'adda ya shaqi numfashi da kyau ba matuqar na samu iko, don haka iyalina da duk wani abin da ya shafeni ba damuwarka bace"
Dariyar mugunta ya masa domin bilhaqqi maganganun fawwaz sun
ata masa rai, cikin gadara yace
"toh sannu mai gaskiya, ni dai ina baka shawara kayi abin da ya dace da kai tun kafin a yi maka abin da ya dace"
Tsawa fawwaz yayi yace
"ba ni da lokacin
atawa akan surutun banza, ina sauraron abin da ya dace daga gurinku, sai an jima"
Har zai kashe wayar yaji yana cewa
"lallai ka manta da abin da ya sameka shekaru uku da suka wuce, saidai ka sani rashin dangi, uwa da 'ya sun fi rasa mata ciwo, ummm"
Wata iriyar tsawa da fawwaz ya buga sai da
akin kaf ya
auka, hakan yasa daga
ayan
angaren aka kashe kiran
cikin zafin nama ya fice cikin takunsa na zarra ya shiga
akin da ake bugun shegun, yana zuwa ba tare da yayi magana ba ya kar
i bindigar da take hanun
aya daga cikin madakan ya harbe mutum uku a cikinsu har lahira, har ya
aga bindigar zai
auke na hu
u mai qiran basamuden nan ya riqe bindigar yana ka
a masa kai, wani kallo fawwaz ya masa, a miliyan ya sara masa tare da fa
"sir evidence, idan ka kashesu duka ina zaka samu, calm down plss"
Ba tare da yace komai ba ya sake bindigar ya fice daga
akin
*********
Kwance yake yayi shiru, nazari yake yi kan irin kafiya da taurin kan yaran, duk uqubar da suke sha amma babu wanda ko da wasa ya fa
i wani abu da zai iya riqewa a matsayin shaida wanda zai taimaka masa akan cafke wa
anda yake shirin cafkewa, wannan abu yana hana shi kyakkyawan bacci, gefe guda kuma sauran hotunan da sukayi amfani da layukan wayar da aka yi ta kiran sunday da suka rasa gano fuskokin
A zabure ya tashi ya je kan girkakkun na'urorin ya fara bu
e kan hotunan sannan
aya bayan
aya ya fara binciken da yake gani ta nan zai gano mamallakan hotunan
Karon farko ya zuqo wani hoto tare da canza masa zubi, gashin fuska da kai ya fara saisayewa a hankali, sai da ya rage daidai yadda yake so sannan ya fara qirqiran furfura wa fuskar, gashin baki ya koma ya qara wa fuskar, wata iriyar fa
uwar gaba ce ta riskeshi da bai ta
a ji ba, hankalinshi a tashe ya miqe tsaye yana nuna hoton da yatsa tare da fa
"what?"
Dadai nan wayarsa da yake amfani da ita gurin kiran family ta
au qara, tsabar ki
ima ma ya rasa gurin da ya ajiye wayar, can ya ganta kan kujerar da ya taso, nambar da ya ganice ya sa shi kallon agogo tare da fa
in ya salam sannan yayi gaggawar
aga wayar
"fawwaz wai mai ya samekane?, tun jiya nake saka ran ganinka a gida amma shiru babu kai babu labarinka balle wayarka"
"wayyo Allah na hajiya, wallahi wani aikine ya
auke min hankali"
"ba dai kana so kace min ka manta da marainiyar Allah a feli ba, ka duba a gogo da kyau ka gani yanzu qarfe sha
aya da minti arba'in fa"
"innalillahi wa inna ilaihirrajiun, na mance hajiya, kiyi hakuri gani nan zuwa"
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/30, 2:44 PM] Dr. Gital
Chapter 20 · 0% Book details