← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 42

Sashe 13

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*13*
Wani kallo gee fawwaz ya masa irin na dubekan nan sannan ya na
e hannayensa a qirji ya fara magana cikin dakewa da rashin tsoro
"ni ne nan na jibgeshi son raina, nayi dama-dama da shi a cikin laka, duk da ba haka zuciyata ta so ba, na so a ce zuwa yanzu a asibiti yake ba da wannan labarin, so na yi a ce zuwa yanzu yana zuqar ruwa leda ta biyar ce, ban so ace yana hayyacinsa ba"
Tsab ya gama sauraron jawabin gee fawwaz cikin sanqamewar zuciya da tsoron zafin furucin nasa kan
an maigari, daidai ta tunaninsa yayi bayan ya sauke numfashin dole sannan ya fara kici kicin rataye babban rigarsa akan kafa
arsa ya
ago da kansa yana kallon gee fawwaz ya ce
"kai yaro, wallahi tallahi ka iya da bakinka, tsaro dai
an talakawa, ka san waye hakimi kuwa, ka san wutar da kake kunnawa wa kanka kuwa, ina kake bak'o, ka ganni nan ni kaina har jikina ya fara
anar ra
in bulalun da zaka sha a fada, kai har gilmawar bulalun na fara gani a idanuna, iya baki baqo, kana jina ko baka ji?, yanzu tukunna kawo wani abu na
an lasa wanda zai zamo maka makarin lullu
e wannan sirri naka abin
oyewa, idan ba haka ba ruwan wankan me jego sai ya fi naka sanyi wanda zaka gasa jikinka da shi bayan jibga da zaka sha a fada sanadiyar fitar wa
annan shu
a, baqaqe, munanan kalaman naka"
Wannan dogon surutu na garba rahoto ya matuqar qona ran fawwaz, ji yayi kamar shi ma yayi ta qwallo da shi har zuwa fadar, sai dai wata zuciyar ta dakatar da shi, a qufule yace
"ba zan bayar ba, idan mun je fadar zan ga wanda ya isa ya nuna ni da yatsa ma kawai"
"ai kuwa toh wallahi yau za k......."
"kaiiii.............."
Fawwaz ne ya buga masa tsawar da ta saka shi riqe kansa, sannan ya damqi gefen rigarsa ya jijjigashi cikin ihu yace
"kai ma azzalumine kawai, idan ka qara tari ba da izinina ba sai ka bar wasu qasusuwarka a gurin nan, mu je ka kaini fadar"
Ai kuwa daidai lokacin sai ga mairo ta fito da tallen kokonta na jaraba duk safiya, da yake ran 'yan maza ya
aci ita kanta mairon tsawa ya buga mata yace
"keh! zo nan"
A tsorace ta matso kusa da su tana zare ido, shi ma ladan lokacin suka fito daga cikin gidan da
ansa kabiru, har rige rigen fitowa sukeyi,
"kin ci abinci ko ba ki ci ba?"
Inda inda ta fara cikin kame kame
"keh! ki fa
a min gaskiya, idan kika min qarya ko?, hmm"
Sai kuma yayi qwafa
"ban ci ba amma wai.....wai...., wai... ya qare ne, za a bani idan na dawo"
Ai kuwa rufe bakinta yayi daidai da
auke robar da ke kanta na kokon ya saita qofar gidansu da shi ya maka a jikin dangar gidan, tuni koko ya watse ya tamba
e a qasa robar kuma ta kifa abinta kamar an saka ta yin hakan
"wuce mu tafi"
yace wa mairon fuskarsa a ha
Ai wal fauru da gaggautawa, da sauri ta yi gaba duk da ba ta san gurin da za su je
in ba
"me ke faruwa kuma Abdullahi?"
Cewar ladan bayan ya zo gabanshi ya tsaya
"malam daga fada aka turo kiranmu ni da kai, ni kuma nace babu in da zaka je tun da baka da masaniya akan abin da ya faru"
Shiru malam yayi cikin rashin sanin amsar da zai bayar, don Allah na gani ya tsorata da fawwaz sosai, ko barcin kirki bai samu damar yi ba a daren jiya
"kwantar da hankalinka malam, idan duk garin nan fada ce babu wanda ya isa ya fitar da kai daga cikin gidanka zuwa fada ba tare da laifinka ba, ka je gida kawai, idan za ka tafi gona ma duk ka je abinka"
Yana gama fa
in haka ya cigaba da tafiya cakume da rigar garba rahoto, ko mai ya tuna kuma oho, sai ya sake masa rigarsa yace
"kai mu fadar"
Ko tarin kuwa garba rahoto ya kasa yi, gaba yayi fawwaz na bayanshi yayin da mairo take binsu a baya
"baba anya wannan baqon naka ba
an tauri bane?
Kabirune yake ra
a wa ladan haka a kusa da kunnensa, irin baya so a ji
in nan,
"Allah shine mafi sani kabiru, ban san komai ba"
"toh amma dai abokin naka shi
an taurine ko?"
Cikin gundura da tambayoyin yace
"ka bar wa
annan nan tambayoyin kabiru, ba na son surutu"
Juyawa yayi ya tafi cikin gida, yayin da kabiru kuma ya bi bayan su fawwaz bayan ya tabbatar da shigar mahaifinsa gida yana cewa
"wallahi ni ma ba za a yi bana gurin ba"
************
Zaune suke gaban maigari, ya ci rawani sai muzuran banza yake yi da wofi
"tabbas ni na dakeshi, saboda mummunan laifi da yake shirin aikatawa"
"wani irin laifi kenan?, ko zan iya sani"?
Kallon
angaren da mairo take yayi sannan yace
"ga wacce ya so keta wa haddi ni kuma na dakatar dashi da iyakata"
"wacce irin iya ka ke gareka da zaka fitar wa wani jini da ita, toh kamar yaya ma ban gane wani irin haddi kake magana akai ba
yaro"
"za ka san irin iyakar tawa ba da jimawa ba, maganar haddi kuma waqa a bakin mai ita tafi da
i, maryam ki bu
e baki ki fa
i abin da ke tsakaninku"
Ya qarasa maganar yana yi wa mairo kallon kin shiga uku idan ba kiyi yadda na ce ba
Ita kuwa da ta san halin baqon maqwabcin nasu ai a miliyan ta hau bayani, duk da tana jin nauyin wasu maganganun amma haka tsoro yasa tayi ta sakinsu a gurin, tsab suka gama sauraronta zuwa lokacin ran fawwaz ya sake
aci domin sai a lokacin ya ji wasu kalar zalincin da yaron yake yi wa mairo
Kasa magana maigari yayi, kunyace ta rufeshi sosai, musamman kasancewar yana tare da baqo amininsa kuma
an uwansa a gurin, cikin kame kame ya fara cewa
"amma albasa ba tayi halin ruwa ba, da ba ta yi yaji ba, yanzu iskancin da kake yi kenan, um uhm assha assha, ashe duk qoqarinmu na tsabtace yankunmu da muke yi kai kuma qoqarin rusata kake yi, ummm"?
" a tambayeshi dai a ji ta bakinsa shi ma ranka shi da
Cewar abokin maigari
"ba wani tambayarsa da za mu yi madu, ba ka ga munafuki ya sunkuyar da kai ba"
"gaskiyane a tambayeshin dai, wannan shine adalci"
Fawwaz ne yake fa
in haka yana kallon kai ka san sauran wa
an muguwa
"to shikenan, tunda kun nace muna sauraronsa"
Maimakon yayi magana sai ma sunkuyar da kai da yayi qasa, kwata kwata baya son ha
a ido da fawwaz
"ba da kai ake magana ba, an yi haka ko ba ayi ba"
Malam madune ya buga masa tsawa
Da sauri ya girgiza kai yace "anyi baba, kuyi hakuri"
"hakuri da uwaka, nace hakuri da uwaka za mu yi"?
"godiya yake ranka shi da
cewar kanzagi da yake zaune gefen garba rahoto a fadar
Sunkuyar da kai yayi irin na munafukan nan sannan ya cigaba da bayar da hakuri, duk da a zatonshi bai ta
a tsammanin mahaifinnashi zai masa haka ba, shi kanshi maigari ba don Allah yayi wannan fitittikewar ba, kunyar idanun
an uwanshine
"yalla
ai ya kamata a matsayinka na maigari ka ja wa yaronka kunne, kar ya kuskura ya sake kusantar yarinyar nan da wata cutarwa, idan ya qi kuma......, ba zance ga abin da zai biyo baya ba, saidai ka sani kowani sarki yana da nashi iyakar, zaman lafiya shine tsayuwa a daidai iyakar da take mallakinka ce"
Fawwaz ne yake fa
in hakan cikin yanayin da ba za ka iya kiranshi gatsali ko akasinsa ba
Shisshigi irin na 'yan fada kanzagi yace
"murya qasa dai
an talakawa, a sassauta kalamai, gaban maigari kake"
Wani mugun kallo ya masa sannan ya tashi irin tashin jarumtar nan tasa ya nuna kanzagi da yatsa yana cewa
"ba ni da lokacin
ata lokacina, zan yi biyayya wa shugabane kawai idan ya bi Allah, wannan shine salona, ka ji ko baka ji ba"?
Yadda yake furucin ne ya
auke hankali maigari da
an uwansa, tamkar sakarkaru haka suke binshi da kallo
Shiko ko a jikinsa ya dawo da kallonsa kan mairo yace
"ta shi mu tafi keh!"
Cikin yanayin ni dai wannan yana janyo min masifa ta tashi ta sanya matattun takalmanta ta ya
i jiki, ko kallonsu bai sake yi ba ya wuce shi ma
"ran maigari ya da
e yanzu haka za a zuba wa yaron nan ido ya ci mutuncin fada"
Ajiyar zuciya maigari yayi yace
"kanzagi wannan daban yake, a bar fada ta yi nazari kafin ta yanke hukunci"
daga um sai um fada ta zama, wai er me gulma tayi ciki sai kuma girgiza kai na al'ajabin abin da suka ji suka gani
************
Sun tunkaro kwanar da za ta kawosu qofar gidajen suka jiyo muryarta tana ta bala'i, sanqamewa mairo tayi a gurin ta kasa gaba ta kasa baya saboda miyagun furucin da ke fitowa daga bakin matar akanta, take hawaye ya fara ambaliya kan kumatunta, bata san lokacin da ta durqushe a gurin ba tana cewa
"Allah ka kar
i raina in huta da wannan rayuwar"
Tsawa ya daka mata yace
"kar ki sake in sake jin bakinki ya furta wa
annan kalmomin, kin ji ko ba ki ji ba?"
Gudun kukanta ta qara ba tare da ta ce masa komai ba
Zuciyarshice ta fara tafarfasa, ba tare da ya iya control
in kanshi ba ya sanya hannu ya fincikota ya riqo hanunta ya cigaba da tunkarar gidan, ba ta yi tsammani ba sai kawai ganinsa tayi a gabanta yana huci kamar zaki,
"me kika ce?, kika ce ko za ta bi uwarta sai ta biyaki kokonki"?
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/15, 8:34 PM] Dr. Gital
Chapter 13 · 0% Book details