← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 42

Sashe 7

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*7*
"mai yasa kake son sanin ita wacece"?
Kawar da kai yayi gefe kamar bazai yi magana ba, sai kuma ya juyo da
an hanzarinsa cike da fuskar tausayi yace
"tausayinta nake ji malam, ina da wani raunin kamar haka a zuciyata, ka taimakeni ka fa
a min wacece ita?, duk da ni ma ba kowa bane amma zan yi k'ok'ari akanta ko da yi mata addua da fatan samun sauk'i da nutsuwa"
Tsira masa idanu malam yayi yana nazarin bak'on da yake kira da Abdullah sannan ya numfasa yace
"Abdullah lallai wannan yarinyar da ka gani tana cikin wani irin hali da jinsa ba abune da kunne zai yi marmarin ji ba, rayuwar yarinyar da
an'uwanta abun tausayawace"
Shiru ladan yayi bayan ya sunkuyar da kansa a k'asa, wanda haka ya sanya bak'on cikin tsananin kwa
aituwa da jin amsar da zai bashi, gaba
aya ya bu
e kunnensa da zuciyarsa yana sauraronsa
Ganin malam tanimu ba shi da niyyar
agowa yasa bak'on cewa
"malam kai nake saurare, don Allah ka sanar da ni wani abu a kanta"
Ayyah malam,
agowar da zai yi sai hawaye ne ke kwaranya a idanunsa, sauk'ar hawayen wannan dattijo yayi gagarumin nasarar raba Abdullah da nutsuwarsa, bai sai mai yasa ya ji zuciyarsa tana bugawaba, na
e k'afafunsa yayi da hannayensa yana bin malam
in da ido cikin rashin sanin wacce tambaya ce ta dace ya fara masa a kan halin da yake ciki
Shar
e hawayen ladan yayi da gefen rigarsa sannan ya fara kamar haka
"mahaifin mairo mutumin kirkine, duk cikin mak'wabtana babu mai hak'uri da kawaicinsa, haka ita ma mahafiyar mairon take, abune mai wahalar gaske ka ji tana hayaniya da wata, ko da kuwa tsautsayi yasa ka ji hayaniyarta da wata cikin mata to tabbas ko baka gurin zaka iya rantsewa itace da gaskiya kuma baza ka yi kaffara ba, a hakan ma sai an kaita mak'ura.
Rayuwarsu suke yi da malam ibrahim cikin rufin asiri da mutunta juna bayan aurensu, ba a
au lokaci sosai ba Allah ya azurta malam ibrahim da matarsa ameena da yarinya mace, sun
auki son duniya sun
aura wa yarinyar, hakan yasa take samun kulawa sosai daga gurin iyayenta, ko da yaushe zaka ga mairo cikin tsaftar da ta zarta ta yaran mak'wabta, hakan yasa ta banbanta daga cikin yaranmu, idan ka ga mairo da dau
a to rigimar nan ce irin ta yara da za su yi ta burgima da kayansu a k'asa idan suna kuka, nan ma kayan ba sa da
ewa a jikinta ake canza mata wasu
Shekarar ta hu
u mahaifiyarta ta sake haihuwa amma
an bai zo da rai ba, haka suka rungumi k'addara suka cigaba da rainon maironsu, daganan mahaifiyar mairo tayi ta haihuwa amma yaran basa zama, sai da ta haifi biyar a kusa kusa basu zauna ba, hakan yasa dangin ibrahim
aga hankalinsu kan cewa dole ya kara aure tunda wannan wabi take yi, ba yadda ba su yi da ibrahim ba amma fir ya k'i, hakan yasa wasu daga cikin 'yan uwansa suka jonoshi da mahaifiyarsa inna habi, nan kuwa ta bu
e masa wuta kan san ya k'ara aure, da taga zai
ata mata lokaci sai ta nemar masa auren 'yar k'awarta wacce ta kasance bazawarace, ta ta
ayin aure har uku, saidai duka auren rabuwar
iban albarka akeyi, tsiya tsiya, dole ba dan yaso ba ya amince da auren haule, anan yake zuwa ya kawo min k'orafinsa kan auren, ni kuma a matsayina na kusan uba a gareshi sai in bashi hakuri tare da nasiha, ba a
auki dogon lokaci ba aka
aura aurensa da haule, tun da haule ta zo gidan ta bu
e shafi shafin rashin arziqinta, tun ibrahim yana iya taka mata burki har abin ya fi qarfinsa, shi da kansa ya sha zama yayi kuka da hawayensa akan wannan shai
aniyar matar, haka al'amarin yake ga ameena, sai da ta kai ta kawo abincin da zata ci a gidan ya nemi ya gagareta ita da
iyarta, duk cikin abin da bai fi wata uku ba
Lokacin da haule ta samu ciki kuwa abin mamaki shi kanshi ibrahim tamkar ba a ta
a masa haihuwa ba ya zama, duk ya gigice akan cikin da ke jikin haule kamar zai yi hauka, wannan karon har da shi aka taru aka yi ta gana wa baiwar Allah ameena wahala, sai ta wuni bautar cikin gidan ba hutu, cikin dare ma wani lokacin bata isa ta runtsa ba, tana kwanciya haule zata tayar da makircin bata da lafiya, haka dole take fita ta je, musamman idan ibrahim
in yana
akin ita ameenar, sai da ta kai ta kawo ya tattara komai nashi ya koma
akin haulen da kwana wai saboda ya dinga kulawa da ita da kyau ba sai an zo an tashi ameenar ba, haka tayi ta jure duk cin kashin da ake mata ta mai da hankalinta kan
iyarta mairo, domin bata buqatar sauyin da ya zo musu ya shafi rayuwarta, saidai ita ameenar kana ganinta zaka san jiya ba yau ba, duk ta tsiyaye ta koma
e ta fice a hayyacinta
Ana haka Allah ya sauki haule lafiya ta haifi
iyarta mace ita ma, ku zo ku ga rawar kai da na qafa gurin ibrahim, kai kana kallon lamarin kasan ba lau ba, ni dai a matsayina na makwabcinsa nayi ta bashi shawarwari musamman da na lura yana ganin mutuncina amma tsakanina da shi to za a gyarane kawai, a gurin yake bar min nasihata, hidimar suna akayi sosai yarinya ta tashi da sunan zainabu, sai suke ce mata Abula, haka rainon yarinya da wahalhalunta ya koma kan ameena da mairo, kullum cikin bauta suke kamar bayi
Allah ne ka
ai yasan rabon da ya rantse tsakanin ameena da ibrahim sai ciki ya
ullo a jikin ameenar, tun da haule ta qyalla ido ta ga cikin jikin ameena ta
aga hankalinta wai ita lallai anci amanarta an munafurceta, nan fa tayi ta miyagun furucinta aka cikin ameenar, ni da kaina akwai randa rikicin yayi tsamari ta rufe ameenar da duka na shiga gidan, a gabana tace wallahi ameena baza ta haifi cikin jikinta lafiya ba matuqar tana raye, ba qaramin
auki ba da
i akayi ba cikin gidan sannan ameenan ta haifi k'anin mairon idris, wayyo ina wuta haule ta jefa ameena wallahi uqubar da ameena ta gani a lokacin mutuwar da tayi hutuce a gareta
lokacin da ta haifi idris bata wani
ora rai akan yaron ba, ashe ita ka
ai ta san abin da ke damunta, yawanci idan 'yan barka suka je, kuka suke isketa tana yi, haka mata za su zauna suyi ta ba da labarin halin da take ciki, watarana na tambayi mairo mai yasa idan aka bata abu bata cinyewa komai qanqantarsa sai ta ajiyewa idris?, sai ta ce min wai kafin mamansu ta rasu kullum sai ta ce mata ta kula mata da idris, kar ta barshi da yunwa, ta kula da
an uwanta.
Ba a
auki tsawon lokaci ba domin ko wata uku me kyau bata
auka ba ta bar duniyar bayan aman jini da tayi ta sheqawa cikin dare, tun tanayi ita ka
ai har ta tashi mairo, lokacin da taga zata fita hayyacinta ta tura mairon ta kira mata mahaifinta ko da mairon ta je kiransa tsalle haule tayi ta dire tace babu in da zai je, wai ta san lafiyarta qalau munafurcin matane, haka mairo tafi tana kuka bayan mahaifin nata yace taje tace bacci na damunsa sai da safe, kai tsaye gidan nan yarinyar ta zo tana kuka tana bubbuga kofa, da kaina na zo na bu
e kofar dan matasan nan sun yi nisan barci, tana kuka take sanar da ni abin da yake faruwa, kasancewar ni namijine bai dace in shiga gidan alhalin mijin baya gurin ba yasa na kira matata uwandi nace su je da mairon su gano halin da uwar yarinyar take ciki
ISLAM IS MY IDENTITY
[6/30, 12:06 PM] Dr. Gital
Chapter 7 · 0% Book details