Sashe 34
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*34*
*wannan page kyakkyawan sadaukarwane zuwa ga taurarina, Aunties
ina, Anty Ruky maman Abdjjl, Anty Hauwa S. Zaria, sai Anty Aisha garkuwa, Allah ya tsare min ku fulanin asali, daga kiran sunanku sai na ji qamshin nono, don haka a madadina da bakina da harshena da zuciyata muna me farincikin sanar da ku zuman sallata ba nama bane, abin da nake so kwasam da shobbel, ina nan zuwa jalingo da adamawa, wayyo Allah ya sa na fa
a daidai
, domin karanbani na yi, miwala fulfulde ko sa
Tsaye ya sameta a tsakar
akin kamar tayi wa sarki qarya yayin da ta
ago kanta ta kallon bakin qofar jin ya shigo
Yadda ya tsaya yake kallonta yasa tayi saurin sunkuyar da kai cike da kunya, ga wani irin nauyinshi da ta ji ya rinjayi zuciyarta, ji tayi ta tsargi kanta da kwalyar fuskarta
Fawwaz da yake tsaye yake kallonta ko mai ya tuna oho, da sauri ya juya tare da bu
e qofar ya fice, bai
au lokaci ba ya sake turo qofar
auke da sallama a bakinsa, kasancewar shigowar da yayi ta farko bai yi sallama ba hakan yasa ya zargi kansa ya koma ya sake shigowa
Hakan ya kamata maza su dinga yi a gidansu, rashin sallamar maigida a kan iyalensa matsalace da take taka muhimmiyar rawa gurin kawo matsala a cikin gida, idan ba a yi sa'a ba har aure ya kai ga mutuwa, she
anu suna amfani da wannan daman gurin wargaza rayuwar ma'aurata amma ba kowa yake ganewa ba, an ta
a yin wata ruqya a gabana da ya
aga min hankali, matar da mijinta auren soyayya suka yi, yana ji da ita tana ji da shi amma gagarumar matsala ta afka musu a dalilin rashin sallamar maigidan, idan ya tashi shigowa gidan zai shigo rai cunkushe wai shi boss, sannan ba a damu da wani adduoin neman tsari ba, aljanun suka ce hakan yasa suka shige jikin matar da mijin, gallazawar farko shine cututtuka da suka zuba a jikinta, sai gallazawa ta biyu zuciyar mijin da suke shiga duk lokacin da ya shigo gidan su sanya masa tsanar matar da jin haushinta, komai fa
a komai masifa, ba tausayi amma daga zarar sun bar gidan sabuwar soyayya zai tashi da tattali, karon farko abin da suka fa
a kenan a gurin ruqyar ba ya sallama shiyasa suke biyoshi su shiga zuciyarshi su
ata ta a gurinshi, to 'yan uwa me ya jawo haka?, a second biyu kawai fa ka gabatar da sallamar nan, kuma mace duk rashin kunyarta idan ka tsare iyakokin Allah wallahi bata isa ta taka ka ba, sallama ba zai zama janyo raini ba, ha ah to ban gane ba, sallamane zai janyo maka raini a gurinta ko kwanciya da kake yi da ita a matsayin matar aure, ko za ka iya haqura da ita a matsayinta ta matarkace saboda kar ta rainaka, ka dai tambayi kanka, yah Allah ka shiryar da mazaje da matayen musulmi ameen
Amsa masa sallamar tayi cikin sanyin murya sannan ta
an kalleshi tace masa sannu da dawowa
Bai amsa ba sai taku da ya fara yi
aya bayan
aya yana kusanta kansa zuwa gareta fuskar nan
auke da tsaro kamar zai kama me laifi, ita kuwa mairo da taga yanayin fuskarshi gashi yana kusantota sai ta fara ja da baya a hankali cikin dabara, ni ko nace yau ake yinta, bari dai in ga abin da zai kasance domin idan ba shirin duka ba toh wataqil shaqeta zaiyi
Cogewa tayi a jikin labulen windon
akin domin gudu dai ya qare, shiko fawwaz da ya
aura fuskar damisa wa fuskarsa tsayawa yayi a gabanta ya zuba hannu cikin aljihu ya cigaba da qureta da idanu ba tare da yace komai ba kusan minti biyu, hannunsa ya
aga ya kai fuskarta, ita ko maryam da ta saka tsoronsa a ranta sai tayi sauri ta
aga hannu za ta kare fuskarta, zuciyarta sai harbawa take, nan take ta fara zantuttuka da zuciyarta
"ashe da gaske sojoji suna dukan matansu?, toh ita me ta masa zai mareta?, ko gudowar da tayi
akine ya ji haushi toh"?
Ba ta qididdige tunaninta ba taji ya kira sunanta, a hankali ta fara
auke hannunta daga kan fuskarta tana
ago fuskarta, idanunta a birkice take kallonsa cike da tsoro
Kai ya girgiza mata sannan ya sake
aga hanunsa bai dire a ko ina ba sai kan fin
in da aka maqale gyalen da shi,
ayan hanunsa ya sake
agowa ya taimaka wa damanshi gurin zare fin
Mairo da take tsaye take sauraron abin da zai yi zuciyarta ce ta cigaba da bugawa da qarfi, shi ko gogan naku jujjuya abin yayi a hannunsa sannan sake matsawa kusa da ita ya gyara zaman gyalen sannan ya maqala mata fin
in qasa ka
an daga gurin da feenat ta sanya mata, hannayensa ya sake zuba wa a aljihunsa ya qureta da idanu sannan yayi murmushi cikin
ayar muryarsa yace
"maryam ba kyau ka
ai kika yi ba, har sheqi kike yi kamar adanannen zinare, gaskiya na yaba"
Wayyo qauyanci bai yi ba, wai dan ma sunanki maryam, diriricewa tayi cikin
acewar sahihiyar amsar da ta dace ta bashi daga qwaqwalwarta da zuciyarta
Ba tare da ya nuna damuwarshi da qauyancin da ta nuna ba ya ciro wayarshi ya saita camerar kan fuskarta zai
auketa a hoto, ita kuwa dillaliyar qauyanci sai ta rufe idanunta, maimakon hoton yayi muni sai ma ya fi kyau akan wa
anda feenat ta
auketa, guda uku kawai ya
auka ya mayar da wayar aljihu yana murmushi yace
"yanayinki ya nuna min cewa jikinki da sauqi sosai, tunda ga shi har kin yi ado wa angonki ko"?
Sai a lokacin ta sake fuskarta har tayi murmushi sannan ta rufe fuskar da tafukan hannayenta
"idan kin san akwai wata matsala toh ki sanar min kin ji, idan kuma babu to ki cigaba da shan magungunanki akan qa'ida"
toh tace ba tare da ta
ago kai ta kalleshi ba, shima bai sake cewa komai ba ya wuce zuwa qofarsa ta jikin labule ya bu
e ya shige
Zaune suke a qasa su uku a falo suna cin abincin dare, fawwaz rabi cin abincine rabi amsa waya don haka ka
an ya ci ya miqe ya bar gurin yayi cikin
"antyna kin san me"?
Hankalinta kwacokam mairo ta miqa wa feenat tana girgiza kai alamar a a
"wannan irin kwalyar ta fuskarki ba a bacci da ita, dole kafin ki yi bacci kiyi wanka ki wanketa tas, ke kanki sai kin fi jin da
in baccin, daga nan sai a yi kwalyar kayan barcin wa yayana"
Cikin jin kunya ta amsa da kai domin ba za ta iya da surutun feenat ba, amma yaushe za ta yi wani kwalyar kayan bacci wa yayanta, matuqar irin kayan jiyane ai har abada bazan masa kwalyarsa ba, tace a ranta
"yawwa antyna, yanzu ni dai barci nake ji kin ga tafiya, sai mun jone da safe"
Tashi feenat tayi ta barta a gurin ganin haka itama ta tashi tayi
akinsu, wanka ta shiga ta dirje fuskarta sosai sannan ta fito ta sanya kayan barci ta bi lafiyayyen gado ta fara lumshe idanu, tuni nutsattsen barci ya
auketa, duk abin da takeyi fawwaz na kallonta, damma mairon mairon qauyece da yayi kalle kalle da yawa amma iya
akin da yake iya kallonta a ciki, babu abin da tayi wanda bai gani ba, sai da ya tabbatar tayi barci sannan ya taso ya rufe na'urar tashi ya bu
e qofar ya fito, daidai kanta ya tsaya ya tofeta da adduoin neman tsari sannan ya juya ya koma gurin da ya fito
Baqar suit ce sanye a jikinsa yayin da mairo ta sanye da
inkin riga da zani, tayi kyau sosai cikin jan atamfar kamar ba mairo ba, gaba
aya feenat ta zazzage mata ilimin kwalyarta a kanta
Waya yake yi da antyn raudat yayin da idanunsa suke kan maryam
"na tura a
auko su muma yanzu zamu zo amma matuqar matar nan ko 'yarta suka biyosu to tabbas a komawa zan sa a saukesu a jeji, ah toh motocina na
aukan mutanene kawai"
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/25, 12:53 PM] Dr. Gital