← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 42

Sashe 28

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*28*
Murmushi tayi tare da cewa
"na
auka yayana, inshaa Allahu zan yi iya qowarina gurin canza ta"
Murmushin shima yayi tare da jinjina kai
"mu je sallah"
***********
Zaune yake a kan rest chair daidai saitin fuskarta, duk wani motsinta da take yi cikin baccin da tayi sakamakon ruwan alluran da ya ratsa jikinta yana lura da shi
Wayarsa da take kan gadon kusa da mairo ce ta fara vibrating, sau uku tana yi tana katsewa amma bai
aga ba, jin vibrating
in zai takura masa a karo na hu
une ya miqa hanu ya
auko wayar tare da danna ok ya
ora a kunnensa
"happy marria
ge life gee fawwaz, ina matuqar tayaka murnar aurenka, a sha angwanci lafiya matashin zaki, tare da haka nake farincikin sanar maka da cewa lissafinmu ya qara yawa, mu kwana lafiya"
Ba tare da yace komai ba aka kashe kiran, sauke wayar yayi daga kunnensa ya qura mata ido kamar zai hango hoton mai kiran a fuskarta, rest chair da yake kai ya matsar daf da gadon
aga idanunsa yayi ya kalli ruwan da yake tafiya saura ka
an ya qare, sai ya dawo da kallonshi kanta, kusan minti biyu yana kallonta sannan ya sauke ajiyar zuciya,
Hannayensa ya
aga sama kasancewar lokacin biyu saura, addua ya fara a hankali muryarsa na rawa
"Ya Allah, ya ubangijin halittu, ya mai tausayin bayi, ka amintar da ni da iyalaina, ya Allah kar ka ba wa wani azzalumi nasara a kaina, ya Allah na gode da jarabawar da ka min akan safiyya, Allah na gode, Allah na gode, ya Allah ina roqonka da ka tseratar min da maryam, ya Allah maryam baiwarkace me rauni ya Allah, ka jiyar da ita da
i duniya da lahira, ka sanyata cikin bayinka masu gode wa ni'imarka ya ubangijina"
Kafin ya sauke hannu hawaye sun fara bin fuskarsa, hawayen ya fara sharewa da yatsunsa biyu yana cigaba da kallon maryam, wani irin zafi yake ji a zuciyarsa game da su alhaji bala, saidai wannan karon yana shirye tsab da izinin Allah yana gab da tarwatsa rayuwarsu
Ranqwafowa yayi ya fara mata adduoin neman tsari ya hura mata iskar a jikinta
Cikin magagin barcin da ya fara saketa taji kamar abu na bin jikinta, a hankali ta fara bu
e idanunta, tun suna mata dishi dishi har dai ta wartsake,
Idanun ta sauke a kanshi daidai lokacin da yake
aga kansa daga ranqwafawar da yayi
Wai aka ce bacci qanin mutuwa, sai a lokacin ta tuna gurin da take, hannunta mai qarin ruwan ta motsa wanda yayi daidai akan idanunsa
"maryam kin farka"?
Yace
Maimakon tayi magana sai ta gya
a masa kai kawai abinta sannan ta
auke idanunta a kanshi
"yaya kike jin jikin yanzu"?
Nauyi ta ji bakinta ya mata kasancewar ta da
e tana barcin, sai da tayi da gaske ta bu
e bakin tace da sauki
"mashaa Allah, bari ruwan ya qarasa in cire miki ki samu wani abu ki ci ko"?
Toh tace sannan ta kalli ledar ruwan da yake tafiyar sai ta sauke idanun tare da lumshesu ta sake mannewa a jikin katifar da tun hawarta kai take ji kamar ana zare mata duk wata gajiya ce a jikinta saboda da
in kwanciyar da ta ji a kanta
Hhh, su mairo wai don ma ba lafiya
Bayan ya cire mata ruwan sai da ya ta
a gefen wuyarta ya ji zafin jikin da sauqi sannan yace
"za ki iya wanka yanzu"?
Da sauri ta kalleshi tare da kallon agogo sannan ta sunkuyar da kai
Murmushi yayi yace
"dare yayi ko?, to ai idan kika yi wankan za ki fi jin da
i, sai ki sanya kayan barci kiyi baccinki, toh ma meye maraban dambe da fa
a, kin san dole tunda kinyi barcin nan sai kin yi brush kafin ki ci abinci ko?, kin ga don kin yi wanka ma ai ba wani dogon zance bane"
Kai ta ka
a masa alamar eh, amma a ranta cewa take sabuwar tijara, wanka cikin dare da goge baki kafin cin abinci
"yawwa toh bari in ha
a miki ruwan wankan ko"
Nan ma toh tace sannan ya juya ya shige toilet
in ya ha
a mata ruwan wankan ya fito yana cewa
"ki je kiyi, kafin ki fito kiyi alolar bacci, idan kin zo zaki samu kayan da zaki saka a kan gadon, zan shigo miki da abinci, idan kuma kin ji bakinki ba zai iya
aukar abincin ba ki bu
e fridge
in nan ki za
i abin da ya miki ki ci ki kwanta kin ji"?
Na gode tace tare da shigewa toilet
in tana mamakinsa a ranta domin salon nasa gani take yi yayi yawa, idan ba haka ba a ina aka ta
a yin alolar barci
wayyo Meroro
Sai da ya ga ta rufo qofar sannan ya fice ya dawo da abinci ya ajiye, kayan barcin da za ta saka ya ciro mata farare tas ya zuba su a kan gadon sannan ya juya ya yaye labulen da yake saitin bangon nan ya sauke bango ya shige
akin tare da rufowa ta hanyar sarrafawar nasara
Alola yayi ya
auko abin salla ya shimfi
a tare da
auko kur'aninsa ya fara karatu cikin suratul lukman, sai da ya kammala tas yayi adduoin da ake yi bayan kammala karatun kur'ani sannan ya kalli agogo, uku saura minti biyu ya gani, don haka ba tare da
ata lokaci ba ya tashi ya ta da sallar nafilar da yake yi duk qarshen dare, ni ko nace Allah ka bamu albarkacin bayinka na qwarai
*******
Shiru alhaji nasiru yayi yana sauraron kukar 'yar tasa da yake ji da ita kamar rai, Allah ya sani duk wani abu da zai sanya zainab hawaye baya qaunarsa, shiyasa lokacin da yaji tana son fawwaz ya mata alqawarin aurensa domin cikar farincikinta, sai gashi mummunan labari ya iskesu na auren fawwaz, bayan ya san 'yarsa ta
aura rai sosai a kansa saboda alqawarin da ya mata na aurenshi
"kin tabbatar kuwa ummie, amma abin da matuqar mamaki ace mutum kamar fawwaz a qasar nan yayi aure ba tare da kafafen ya
a labarai sun yi ta sanarwa ba, ina ga impossible"
Cewar hajiya maimuna kenan da ita ma duk abin duniya ya dameta saboda kukan da zainab
in takeyi ba ji ba gani
Alhaji nasir ne ya numfasa yace
"bi ki san waye fawwaz ba, zai iya yin auren ba tare da kafafen ya
a labarai sun ji ba tunda ba addinine hakan ba, kin san tarbiyar da fawwaz ya samo na ra'ayi a gurin mahaifinsa, hmm amma koma dai menene bari in kira hajiya hafsat
in in ji sahihancin maganar"
"wallahi momy friend
ita safna tana da alaqa da su, a gurinta na ji aurensa, yanzu ma ta kira ni a waya ta sake tabbatar min saboda nima da ta kirani da safe ta fa
a min ban yarda ba"
"ki kwantar da hankalinki uwata, ba dai fawwaz ba, toh zaki aureshi, bari dai muyi magana da hajiyar"
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/13, 3:22 PM] Dr. Gital
Chapter 28 · 0% Book details