Sashe 32
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*32*
Tsorone ya bayyana a fuskar mairo tare da diriricewa na rashin sanin yadda za ta yi da wayar, ba tare da ta kar
a ba ta tsura wa feenat idanu
"ki kar
a mana antynmu, yah fawwaz ne yake son magana dake"
Miqa hanunta tayi yana rawa ta kar
i wayar saidai maimakon ta manna wayar yadda ake yi a kunnenta daidai kan speaker sai ta juya qasan wayar za ta manna a kunnenta, dariya feenat ta gimtse tayi murmushi ta miqa hannunta ta kar
i wayar ta matso kusa da ita ta rufe kan speaker da hannunta tace
"zan bu
e miki muryar a fili, ki nutsu ki amsa wayar da kyau kin ji antynmu"?
Kai ta gya
a mata tabbacin za ta yi yadda tace sannan feenat ta
auke hannunta akan speaker ta bu
e muryar ta ce "hello yah fawwaz ga antyn"
Sallama ya mata tana jin muryarsa ra
au duk da akan cinyarta ta saka mata wayar, sallamar ta amsa cikin rashin sabo da wayar tana ta zare idanu, qauyanci dai sosai
"maryam ya jikinki"?
Fawwaz yace cikin sanyin murya
"da sauqi"
"sosai"?
"eh"
"mashaa Allah, likitar ta zo"?
"eh ta zo"
"ta miki alluranki"?
"tayi" tace tana kallon feenat da take mata dariyar yadda take amsa wayar
"toh yanzu akwai abin da kike buqatane"?
A a tace cikin gajarta zance, "ina feenat take"?
"ga ta nan"
"toh ba ta wayar"
Feenat da take saurarensu da sauri ta matso tace
"ga ni yah fawwaz"
"yarinyar nan ta ci abinci"
Duk da ta san abinda yake nufi sai tace
"wacce yarinyar"?
Murmushi yayi domin ya san halin feenat sarai da gangan tayi masa wannan tambayar
"maryam" ya ba ta amsa
age gira tayi kamar yana kallonta tace
"oh... Maryam?, eh ta ci saidai ba sosai ba"
"ba ta ci ba dai kenan"
"a a taci saidai kamar yadda na fa
a maka ka
an taci, ka san amarya wataqil tafi so ta ganta ga ta ga ka sai ta fi jin da
in ci sosai"
Mairo da take saurarensu waro idanu tayi ta bu
e baki za ta yi magana feenat ta
ora mata hannu akan libs
inta
Shi ko yalla
ai daga can yace cikin
aure fuska da murya kasancewar 'yan rahar sun yi nisa
"keh ina wasa da ke ne?"
aga gira tayi wa maryam tana murmushi tace
"yi hakuri yah fawwaz"
Hmmm yace sannan ya
ora da fa
"toh ki tabbatar ta ci ta qoshi kafin in dawo, kin ji ko"?
"eh yaya, amma ga ta nan ka lalla
ata da kanka za ta fi sakewa ta ci"
"toh ba ta wayar"
Kallonta ta mayar kan mairo ta
aga mata gira tana murmushi, cike da mamakin feenat mairo ta masa sallama, amsa sallamar yayi sannan ya
ora da cewa
"maryam me yasa kika qi cin abinci"
Tana cigaba da kallon mamaki wa feenat cikin rawar murya ta fara fa
"a..a...am...na....."
"no kin gane ne, ki daure ki qara wani abincin kin ji, hakan ne kawai zai sa ki qara samun qarfin jikinki"
Toh tace duk da feenat tana ta ka
a mata kai amma ba ta gane abin da take nufi ba
"toh sai na dawo ko"
"Allah ya dawo da kai lafiya"
Ameen yace sannan ya kashe wayar, hankalinta ta mayar kan feenar da ta sanya hannu ta
auki wayarta tana so ta tambayeta dalilin da yasa take ka
a mata kai, saidai ba ta samu damar tambay
ar ba feenat sake motsowa kusa da ita tace
"gaskiya kin kwafsa antynmu, in ni ce ke da ba haka zan yi ba"
Tana murmushi tace
"me nayi kuma da na kwafsa"?
Cike da rigima tace
"ke da kike amarya ai kamata yayi ace kin
an ka
a yayanmu tunda ciwo kike yi"
Sai da ta sunkuyar da kai saboda kunya sannan ta
ago tace
"saboda bani da lafiya sai kawai in ka
a shi"?
Lumshe ido tayi tana jijjiga kai yayin da ta mai da maryam tamkar wawiya gurin kallonta tace
"sosai ma kuwa, ba gashi har na yi miki hanyar da za ki rikirkitashi da shi kin kasa yin amfani da damar da kika samu ba"
"wani irin rikirkitashi kuma?, akan me"?
A ran feenat tace wannan kina da matsala amma a fili sai tace
"no ki gane ba rikitawar tashin hankali ba, kin ga kamar yadda na sanar da shi ba ki ci abinci sosai ba kin ga ya damu ko, sai ni kuma nace ya lalla
aki da kanshi ko za ki ci, toh ke abinda ya dace kiyi a lokacin da yace ki ci abincin sai ki shagwa
e murya kamar haka ki ce"
"ni fa gaskiya cwthrt bakina baya min da
i ba zan iya cin komai ba, idan yace ki daure ki ci sai ki sake narke murya ki ce ba za ki iya ba ke kam, ki ce keh ba kya jin yunwa ma kwata kwata, da haka zakiyi ta rikitashi yana lalla
aki, daga nan idan ya nace sai ki fara kukan shagwa
a kamar haka kina cewa, toh ni dai gaskiya ka
an zanci, zai sake cigaba da lalla
aki domin ki cin ko kuma ya yarje miki ki ci ka
in da za ki iya, keh kuma a lokacin sai ki sake cikin murya kamar haka ki kwantar masa da hankali da cewa ya kwantar da hankalinsa zaki ci
in, wannan
an jayayyar da kuka yi shaquwa zata qara a tsakaninku, ana iya wuni cikin begenki idan kin iya salon hira, ba komai ake amincewa da shi kai tsaye ba a wani lokacin kamar yadda ba komai ake qin amincewa da shi kai tsaye ba a wani lokacin, kin ga ke kika rikita kayanki kuma ke kika samar masa da nutsuwa, shi kawai abin da zai tuna shine ya rikice ke kuma kin kwantar masa da hankali, amma kina amsa wayar miji kamar kina amsa tambayoyi gurin interview"
Toh har gwara wawa akan yadda mairon fawwaz tayi gurin kallon feenat tana mamakinta da kalamanta musamman yadda take rangwa
a murya cikin salo da iyayi, gaba
aya ta gama mutuwar zaune ko qyafta ido ba ta yi
Hannu feenat ta sanya ta jijjigata tana cewa "antynmu"
Ajiyar zuciya ta sauke sannan tayi yaqe tace hmmm
"mene ne kuma hmmm"? Cewar feenat
"a a ni bance komai ba"
Murmushi feenat
in tayi tace
"antynmu kenan, na san yanzu ba za ki fahimceni ba sai nan gaba ka
an, yanzu kin san me"?
da idanu ta bita alamar tana saurarenta hakan yasa tace
"mu je muyi wanka, kafin mu dawo mu cigaba da hirar, yawwa ki zo
akina idan kin yi wankan ki ga wani abu"
Toh tace tare da miqewa ta wuce
akinta tana ta mamakim feenat
Sai da feenat ta ga ta shige
aki tace
"na gode da damar da kike bani mairoro, gaskiyar ya fawwaz ne kina da sauqin kai duk da a gefe guda kina da
aurarren kai"
Juyawa tayi tana murna ta shige
akinta ita ma
******
"yawwa antynmu, kin san me za ki gani da nace ki zo ki ga wani abu"?
"sai kin fa
"sana'ar kwalya da ado na fara koya kuma a qa'idar sana'ar kullum sai ka samu fuskar da za ka mata kwalyar domin hannunka ya sake qwarewa"
Da mamaki mairo tace
"kwalyar?, yanzu kwalyar ce ake sana'arta, ko dai kayan kwalyar"
Murmushi tayi tace "kwalyar kuwa antynmu, sana'ace me zaman kanta, sai mutum ya zauna a canza masa kamanni da kwalya kawai, ya qara kyau, keh har hanci sai a ja miki"
Qara girmar idanunta tayi tace "da kwalyar"?
Hannunta ta rataye wuyarta da shi tace "qwarai ma kuwa, amma idan ba ki yarda ba ki ban fuskarki na wasu mintoti daga nan sai ki tabbatar"
"ni?, ba da ni ba" cewar maryam a tsorace
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/22, 12:44 PM] Dr. Gital