← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 42

Sashe 38

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
~_*infacting valuable knowledge and entertaiment is our concern*_~
*38*
Cikin
imuwa ya kalli feenat murya sama-sama yace
"me ya sameta feenat"?
Feenat tana kuka tace "wallahi yah fawwaz ban san me ya sameta ba, ni dai muna hira kawai na ji ihunta tare da fa
uwarta a qasa"
A masife yace "toh me kuka zo yi a nan
in"?
Tsuru tsuru feenat tayi saboda hango tashin hankali da tayi cikin idanun fawwaz, tsawar da ya buga mata yasa tayi saurin fara kame kame
Cikin sojojin wani yayi qundunbalan cewa "sorry yalla
ai a ji da marar lafiyar tukunna ina ga zai fi"
Kamar ya tasheshi daga barci, a zabure ya tashi tare da
orata a kafa
arshi cikin gudu-gudu sauri-sauri yayi cikin gidan da ita sauran sojojin kuma suka kasu gida biyu, wasu suka dafa mishi baya wasu kuma suka fara zagaye gidan sona binciken dalilin faruwar lamarin
Tun daga qofa ya dakatar da su, tsabar ya gigice ita kanta feenat a waje ya barta ya rufe qofar, sa'ar da taci
aya bai saka key wa qofar ba, tana mur
awa ta bu
e ta shige ciki hankalinta a tashe saidai bata gansu a falon ba, haka ta zauna take ta zullumi ita ka
ai a falon tana sharar qwalla
Bai tsaya da ita a iya gurin kwananta ba, yaye labulen sirrinsa yayi ya bu
e qofar da take jikin bango ya shige ya rufe kirif,
Cikin gaggawa ya sauketa akan gadonshi ya
auko goran ruwa ya fara watsa mata a fuska, bai
auki tsawon lokaci ba mairo ta ja wani qaqqarfan ajiyar zuciya, tsabar ya ru
e jefar da goran ruwan yayi ba tare da ya rufe bakin ba ya haura gadon ya
ago kanta yana kiran sunanta
Ba tare da ta bu
e idanu ba ta sake zunduma ihu tana qanqame jikinta tana cewa
"wayyo Allah na zai kasheni, wayyo na shiga uku"
Da qarfi ya jijjigata yana cewa
"maryam ki bu
e idanunki, menene?, bu
e idanunki ki gani nine, wanene zai kasheki"
Jin muryar kawai take yi amma bata tantance me ita ba saboda firgici da take ciki, idanunta a rufen ta qanqameshi tana cewa
"wallahi gashi nan zai sareni, zai kasheni ne wallahi"
Yadda ta cukwikuyeshi take ihu abin ya
aure masa kai,gashi jikinta sai rawa yake yi, toh me yake faruwane?,
Duka hannayensa ya sanya ya rungumota jikinsa yana jijjigata yana cewa "maryam ki nutsu ki min bayani, me yake faruwa, mene ne? ki nutsu don Allah"
Sai a lokacin ta gane muryarshi da ya kira sunanta da sauri tace "macijine yah fawwaz, macijine mai kai biyu zai sareni"
Maciji kuma?, yace a cikin ransa, jim yayi na wani lokaci sannan yace "bu
e idanunki ki gani a
aki kike babu macijin maryam"
Ba ta musa ba dan ta san ba zai mata qarya ba, a hankali ta fara bu
e idanunta har ta waresu tas a
akin ba ta ga komai ba, wani wawan ajiyar zuciya ta sauke da ta duba bata ga komai ba sannan ta fara qoqarin miqewa daga jikinsa, mayar da ita yayi jikinsa ya
ago ha
arta yana kallon fuskarta yace
"maryam me ya tsoratakine?, babu komai fa a gurin da kika fa
Kamar za ta yi kuka tace
"Allah
yah fawwaz akwai maciji me kai biyu a gurin, daga cikin ruwan kifin nan fa ya taso ya fasa min kansa har biyu zai sareni"
"a a maryam, ba zan qaryataki ba amma cikin ruwan kifin nan kullum ana kula dashi yadda ya dace, maciji ba zai rayu a ciki ba, saidai idan wani abin kika gani daban"
Ita kanta bata san yadda akayi ta shagwa
e muryar ba sai tsintar kanta tayi da yin magana cikin shagwa
e murya
"da idanuna fa na ganshi yah fawwaz, har saitin fuskata fa ya zo ga shi dogo"
Shima binta yayi da idanu jin yadda tayi maganar cikin shagwa
a har da gangarowar hawayenta, hannunsa ya sa yana goge mata hawayen yana girgiza kai,
"tashi muje mu duba"
Zaro idanu tayi tace "ina zamu je?"
Yadda tayin ta bashi dariya don ya fahimci a firgice take sosai, hannunsa yasa ya
agata daga jikinsa sannan ya tashi shima yana riqe da hannunta yace "ba gurin macijin zamu je ba sarkin tsoro, zo ki gani"
Gurin da na'urarsa take ya je ya tsaya ya sake hannunta ya bu
eta sannan ya kamo hannunta ya matso da ita kusa da shi yace "bari mu gani ko macijinne da gaske, kalli nan"
Ya qare maganar yana nuna mata kan screen
Da mamaki take kallon abin har ya zuqo hotunansu tun daga fitarsu har zuwansu gurin tafkin kifayen, tunda taga sun
au lokaci a gurin take tsorace saboda tana qiyasce lokacin da suka
auka a gurin kafin lokacin bayyanar macijin a gurinta, zuciyarta sai harba wa take saboda tsorin ganin macijin da zata sake yi a yanzu, amma ga mamakinsu ko ince mamakinta har ihun da tayi ta zube a gurin ba su ga komai ba a gurin, bai rufe ba har sai da ta ga lokacin da ya
aukota ya shigo da ita gida
rufe na'urar yayi sannan ya jiyo ya tsareta da idanu,
"ina macijin maryam"?
Qasa ta sunkuyar da kanta idanunta har sun kawo ruwa ta
ago kan tace
"yah fawwaz ka yarda dani wallahi na ga macijin nan, ni ban san me yasa ba a ganshi a nan ba"
Yadda ya kafeta da idanu yasa tayi saurin sake sunkuyar da kanta,
"na ji kin ga macijin duk da ni ban ganshi ba amma wa yace ki fita ki je gurin"
Shiru ta masa still kanta a sunkuye
"ba ki ji abin da nace bane"?
Ya sake tambayarta, a hankali tace "kayi hakuri"
Tsaki ya ja sannan yace "ki kalli yadda kika fita fa, ko tunanin gardawan da suke gidan baki yi ba, toh ko ita feenat sai ta fa
a min dalilin fitanta a haka balle ke da aurenki, ki jini da kyau, duk ranar da kika sake fita ko qofar falon nan a haka sai ranki ya
aci, kin ji ko ba ki ji ba"
"na ji yah fawwaz, ba zan sake ba, kayi hakuri"
"nayi, ni bance ki min kuka ba, yanzu inane yake miki ciwo"?
Qwallar da suka fara gangarowa ta share da hannunta tace "babu"
"amma na san wannan fa
uwa da kika yi dole wani gurin ya miki ciwo, yanzu ki je kiyi wanka ki cire wa
annan kayan ki zo in baki wani magani ki sha"
"tsoro nake ji yah fawwaz, ni dai gaskiya ba zan iya shiga wanka yanzu ba"
"tsoron me kuma kike ji yanzu"
Kamar za tayi kuka tace "Allah na ga macijin nan yah fawwaz, Allah"
"toh yanzu ina macijin yake"?
"ni dai ba zan yi wanka ba, ka ban maganin kawai"
Murmushi yayi yace "maryam maryam..., toh mu je in rakaki ki
auko kayanki ki zo toilet
ina kiyi wanka, ko nan
in ma macijin zai biyoki"?
Ita dai ba dan ta so ba ta yarda ya rakata ta
auko kayan, matsoraci da saurin tsorata ita da kanta ta buge kwalbar turare amma sai ta saki kayan hanunta a qasa ta je ta
uya a bayan fawwaz numfashinta kamar zai
auke, jikinta sai rawa yake yi kamar zata sume a karo na biyu
Ganin da gaske a tsoracen take fawwaz ya riqota ya rungumeta a jikinsa ya fara buga mata baya yana cewa
"maryam ki nutsu kin ji, babu wani macijin da zai iya shigowa nan saidai macijin tsafi"
"don Allah ya fawwaz ka qyaleni, ba sai na yi wankan nan ba"
Yadda muryarta yake rawa yasa shi saurin cewa "toh shikenan kwantar da hankalinki ba za kiyi wankan ba, mu je ki sha maganin kin ji"
Ai tana maqale da shi qamqam suka juya za su koma sai yaji wayarshi tana kiran sallah, dakatawa yayi da bu
e qofar ya ciro wayar ya
"kana inane?, gamu a gidanku"
"toh gamu nan hajiya"
Feenat ce da ta rasa mai za tayi sai ta kira hajiyar fawwaz ta sanar mata, ita kuwa ba tai qasa a gwiwa ba ta fito ita da amrat da nanie aka kawosu kuma tun a hanya ta kira antyn raudat ta sanar mata, har ta manta da hajiya bilki sai kuma ta tuno tayi saurin kiranta ita ma ta sanar mata
agota yayi daga jikinsa yace "maryam ki daure ki canza wa
annan kayan ko ba za ki yi wankan ba, kin ga anyi baqi gashi kayan jikinki kuma sun
aci"
Kai ta gya
a masa sannan ta sake shi ta
ebi kayan da ta zubar tana san
a ta tura qofar toilet
inta a hankali
Zuwa yayi ya shiga cikin toilet
in ya dudduba ko ina yace mata ta zo ta gani ita ma, sai da ta tabbatar ba komai sannan ta shiga ciki tana waige
"ki kwantar da hankalinki ina tsaye a nan ina jiranki, ko zama ba zanyi ba saboda tsaro"
Cikin minti shabiyar har mairo ta jijjiqa wanka ta canza kaya ta fito, murmushi yayi ganin yadda ta fito da gudu daga toilet
in, hannunta ya riqo suka fice zuwa falon, har lokacin ba ta gama dawowa normal ba
har qasa ta durqusa tana gaishe da hajiya da nanie su kuma cikin jimantawa suke amsawa tare da tambayar abin da ya faru, duk da feenat ta fa
a musu wanda ta sani
Hankalin hajiya a tashe jin abin da ya faru daga bakin fawwaz tace maza maza ta ha
o kayanta su tafi can gidan, wai daman ban da fitina irin ta fawwaz yaushe me rai zai rayu cikin wannan jeji, wataqila ma she
anune suke tsoratata idan ba haka ba wani macijine ba a ganinsa
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/31, 1:15 PM] Dr. Gital
Chapter 38 · 0% Book details