← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 42

Sashe 24

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*24*
Tsawon lokaci ya
auka yana kallonta yana nazarin me ya kamata yayi a ransa domin dai har ga Allah shi ya tsani sauraron kuka, musamman kukan mace, macen ma mai rauni irin maryam
Murya qasa qasa yace
"maryam"
Ta ji shi amma bata
ago ba kuma ba ta amsa ba, sai ma cigaba da tayi da shessheqar kukanta
Sautin muryarshi ya qara ya sake cewa
"maryam"
Yanayin kiran ne yasa ta
ago kai da sauri ta kalleshi hawaye na cigaba da kwaranya a idanunta
Waro idanunsa yayi tare da
aga hanunshi da sauri ya talla
o ha
arta,
Kumburin fuskarta musamman gefen kumatunta da ya
au lafiyayyun maruka gurin haule da ciwon da ta ji mata su suka
au hankalinsa har ya talla
o ha
arta bai shirya ba
"maryam me ya sameki?, me ya ji miki ciwo, me ya kumbura miki fuska haka"??
Rufe idanunta tayi kirif tana cigaba da tsiyayar hawaye, baza ta iya cigaba da kallonsa ba saboda kallon cikin ido da yake mata, ga kuma tsoronsa da take ji, idan a baya ta ha
a idanu da shi a matsayinsa na Abdullahi yanzu ba za ta iya ba saboda riki
ewar bazata da ya mata daga Abdullahi
an uwanta talaka zuwa general Fawwaz mai tarin dukiya da muqami cikin nigeria baki
Muryarsa ta asalin mazan ya
auko yace
"keh ina miki magana kin yi shiru, me ya sameki nace?"
Nan ma dai shirun tayi bata bu
e idanun ba kuma bata ce komai ba
Qaramin tsaki yayi ya ciro wayarsa ya kira antyn raudat, wayar bata da
e tana ka
awa ba ta
"me ya samu fuskar yarinyar nan"?
Abin da ya fara cewa kenan, sai da antyn raudat tayi jim alamar tana nazari kan abin da yake magana akai sannan tace
"oh mairo kake nufi"
"eh maryam dai antyn raudat"
Dariya maganar sunan ta bata amma sai ta murmusa kawai saboda abin da za ta fa
in bai dace da dariya ba sai tace
"hmm bari kawai general, Allah ne ma ya taqaita, da ba a san me zai faru ba"
Cikin zaquwa yace
"kamar yaya Allah ya taqaita?, ki min bayani"
Duk abin da suka je suka taras a gidan su mairon ta sanar masa sannan ta
aura da cewa
"wallahi kayi tunani sosai baban amrat, Allah ya tayaka riqo kawai"
Sake ha
ar mairon yayi
tare da fa
"what?, da aurena"
"wallahi, ni ma abin da ya fi ban haushi da takaici kenan"
Cikin
acin rai yace
"amma mai yasa tun muna can baki fa
a min ba"?
"toh idan na fa
a maka me za ka yi,? kar ka manta fa yanzu sun dawo surukanka, duk zafin ranka bai dace ko da yatsa ka nuna musu ba, ko ni da nayi iqirarin saka wa a na
eta duk burgace, domin ita kanta yarinyar ba za ta so haka ba"
Rasa bakin magana yayi sai kawai yayi qwafa ya kashe wayar, ya jingina bayanshi jikin kujerar motar ya rufe idanu
A sace ta
ago da kanta ta kalleshi, ganin idanunshi suna rufe hakan ya bata damar qare masa kallo cikin uniform, kyau taga ya mata sosai cikin kayan kamar ba shi ne ya zo musu qauyen a matsayin Abdullahi ba, komai na shi ya canza, ga wata zarra da izza da mai kallon fuskarsa zai hango a wannan lokacin, muryarsa ce kawai ba ta
ace ba, domin ko a yanzu da ya mata magana yayi amfani da duka murya biyun da ya ta
a mata magana da su a lokacin da yake amsa Abdullah
Bata san me ya janyo ba, sai tsintar kanta tayi da jin mummunar fa
uwar gaba, da sauri ta janye idanunta daga kallonshi da take yi ta kifa kai tsakanin cinyoyinta tana istirja'i a hankali
Lokacin da suka iso gari fawwaz ya fara wartsakewa daga
acin ran da ya samu sakamakon abin da haule tayi wa mairo, wayarsa ya
aga ya kira nambar hajiya bilki
"Assalamu alaikum
an gidan hajiyarsa"
"wa alaikumussalam, hajiyan Arfat ku wuce gida ni zan wuce can gidan gona, yarinyar nan ba za ta so hayaniya ba saboda ba ta jin da
i, zan kira likita ya dubata may be zuwa gobe zan kai ta can"
"yaya za a yi haka fawwaz, ka san 'yan uwa suna ta zaman jiran tar
ar amaryarka sannan a ce kuma ba za ta je gidan ba"
"ki rabu da wa
annan hajiya, tunda keh da hajiyarku kun ganta ai shikenan, ga antyn raudat ma, su ma duk gulmarsu idan suka yi hakuri watarana sai sun gaji da ganinta"
Dariya hajiyar tayi ta ce
"kai fawwaz, wato ma gulmane ya kawosu ko?, hmmm me hali dai baya canzawa, toh ita yaya fa"?
Kawar da zancen yayi da cewa
"yawwa ki ce wa feenat ta shirya, zan turo a
aukota"
"na ji nace yaya fa, ita ma kana ganin ya dace ka wuce da ita ba tare da ka kawota ta ganta ba"??
"zan yi mata bayani"
Yana fa
in haka ya kashe kiran, abokinsa da yake zaune a gaban motar ya kira kasancewar basa ji tare da ganin juna saboda kariyar da ke tsakaninsu
"munir mu wuce gidan gona"
Shiru yayi kafin ya sake cewa
"eh can"
*****
Fakawa motar tayi cikin gidan gonar daidai qofar wani sheqaqqen gida, duk da kasancewarsa qarami amma dole ya
auke hankalin duk mai kallonsa, ba za a ta
a tsammanin gida irin haka cikin wannan danqareren duhun itatuwa da ganyayyaki ba
Sojan da ya ja motar da kanshi ya fito ya bu
e wa gee fawwaz murfin motar sannan ya ja da baya ya sara masa
Umurni ya bashi na kaucewa daga saitin qofar sannan ya juya ya ruqo hannun mairo tare da fa
"fito mu je"
A baya take binshi yana riqe da hannunta ya tunkari qofar shiga cikin gidan da aka bu
e kofarsa tun shigowarsu gidan gonar, kasancewar masu gadin gurin ma sojojin ne amma ba su da yawa, ba kamar gidansu fawwaz
in ba
Wani irin sassanya tsabtataccen qamshine ya doki hancinansu duka biyu, sakamakon gyara da gurin yake samu na musamman a kullum, sai
auke ido komai na cikin gidan yake yi saboda walwali,
Kan kujera ya zaunar da ita fuskar nan kamar hadari saboda tsaro sannan ya juya da sauri cikin tafiyarsa ta jarumta ya fice waje
"munir na gode sosai fa da
awainiyya, ka miqa min gaisuwata gurin madam"
Yana murmushi yace
"za ta ji, ai na san ma za ta kiraka ta yi tsokanar nata na fama"
"ai shukrah ba dama ce, shiya...."
Wayar munirce ta katsesu, kallon screen
in yayi sannan ya qyalqyale da dariya yace
" 'yar halak, ga ta nan ta kira"
"subhanallahi, don Allah ka ce bama tare, ni ba zan iya da surutun shukrah ba"
Katse kiran yayi yana dariya ya kira wayar yana cewa
"toh ba ka nemi sulhu ba tunda kake kiran matata surutacciya a gabana"
Tsaki yayi tare da fa
"dallah malam kauce, kai ma ai surutaccen ne idan ka samu guri"
Ba tare da ya bashi amsa ba ya ji ya fara magana a waya
"Allah ya taimaki hajjaju kina lafiya"
Can
angaren shukrah tace
"ameen sojana, lafiyata qlau ya hanya"?
"hanya alhamdulillahi tayi kyau, yanzu haka mutumin naki igiyoyi uku rus ne akansa, har ma mun dawo"
Dariyar shaqiyanci ta yi cike da son yin tsokana tace
"don Allah sojana ba shi wayar"
"kash ai kin makara, yanzu muka saukeshi, nima ina kan hanyata ta zuwa gidan"
"wayyo amma ban ji da
i ba, da ya ji martanin maganganunsa yau"
Dariya ya qyalqyale da shi yace
"toh ta Allah ba taki ba, ya riga da ya sauka sai ki riqe martaninki"
"zai zo ne ai ya sameni"
"toh shikenan sai na qaraso kawai"
"Allah ya kawoka lafiya"
Ameen yace ya kashe wayar yana murmushi sannan ya kalli gee fawwaz
"toh ni zan wuce ango, a sha angwanci lafiya"
ba sar da maganar yayi da cewa
"ka tura a
auko min dr. Ngozi zan kira ta a waya in mata bayani"
"ok toh sai wani jiqon"
wai kare ya zubar da tsamiyar kura
"yawwa sai mun yi waya"
Cewar fawwaz sannan suka yi musabiha ya juya ya shige motar suka ja suka fice daga gidan
Sai da ya ga ficewarsu sannan ya juya ya shige cikin gidan
A takure ya sameta ta qudundune jikinta da gyalen da aka yafa mata
Tsayawa yayi yana kallonta yana nazarin yanayinta, kallonsa ya mayar kan na'urar sanyaya
aki ya taka zuwa gurin da yake ya kashe tare da rage gudun fankokin da suke sama suke
auke hankalin mai kallonsu
Hajiyarsa ya kira bayan ya zauna a kujerar da ke nesa da ita
"Assalamu alaikum"
"wa alaikassalam fawwaz kun dawo lafiya"?
"lafiya lau hajiya, na ce kar ki ga ba mu zo da ita gidan ba ba ta da lafiyane, sai ki ga haniyar ya takurata, idan likita ta dubata ko zuwa gobe zamu zo gidan"
"ba damuwa, Allah ya kyauta, ai hajiya bilki tayi min bayani"
"yawwa hajiyata, ki ce wa feenat ta shirya yanzun nan za a zo
aukanta, duk kayan da yarinyar zata buqata don Allah antyn raudat ta bata ta taho da su"
"toh shikenan har da abinci ma zata zo muku da shi, Allah ya tsare"
"ameen hajiyata, ina qawalliyarkice 'yar rigima"
" 'yar rigima fa, ai ni kun tafi feli kun barni da rigima, wai sai ta biki, da qyar raudat ta lalla
ata tayi barci, yanzu dai ga ta nan ta tashi fuskar nan a ha
Yanayin fuskarsa ne ya canza yace
"hajiya to ko a shiryata kawai su zo da feenat goben sai mu zo tare"
"rabani da shirme ka ji, da yau da gobe duk
ayane"
"toh hajiya a shafa min kanta, sai goben"
Yawwa tace tare da katse wayar, nan dai ta sanar da antyn raudat da feenat abin da za suyi suka tashi kowa ya fara qoqarin cika umurni
Hajiya bilki da kanta ta ha
a musu abin da za su ci, yayin da feenat take ta tsula kwalyar zuwan kallon amarya, tsabtar feenat da gayunta yana daga cikin abin da ya sa fawwaz yake ji da ita, ga kuma iya magana, ita ma wani abin idan tayi tana masa
ibin safiyyarsa
"don Allah mu je tare feenat"
cewar kubrah 'yar kawunsu fawwaz
"toh shirya mu tafi"
"babu in da za ki kubrah, ki yi zamanki kawai feenat
in ta dawo ta sameki"
"ni ma dai haka na gani anty, kin san halin fawwaz tunda bai nemeki ba sai ya koroki"
Cewar raudat
Ayi hakuri da wannan, yau muna da walimar saukar kur'ani da
an antyna yayi AUWAL HUDU, ku saka masa albarka, sai mun sake jonewa
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/7, 6:18 PM] Dr. Gital
Chapter 24 · 0% Book details