Sashe 17
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*17*
Kururuwa take yi iya qarfinta kamar ta
iya tana fa
"wayyo ni haule na shiga uku, wa
annan wasu irin tsinannun 'ya'yane, da kashe kanku kuka yi ya fiye min da wannan asara da kika ja min, me za ayi da haihuwarku, kai innanillahi wa anna alaihirraji'un"
Shashashar ko innalillahin ba ta iya fa
a ba sai tsabar jahilci da zalunci
Da taga dai surutun ba zai mata ba itace ta sura tayi kansu har da hawayenta kamar ta rasa miliyan ta rufesu da duka tana cewa
"wallahi dukkanku sai kun ha
a min ku
ina domin bazan yadda da asara ba, azzaluman yara, so kuke ku ga bayana iyeh"
Ai da gudu suka bar dambe suka wuce
aki suna haki, ita kuwa bata fasa ba ta bisu
akin da itacen, ganin haka suka dakata da zage-zagen da suke yi Abula tayi saurin rufo qofar
akin tana ihu dan tasan halin uwarsu sai ta shemar da su akan ku
Tsayawa tayi a kofar tana dokawa sai zage-zage takeyi tamkar ba yaran cikinta ba, ta zagi uban
aya ta koma kan na
ayar, ita dai mairo tunda ta ga abin da ya faru ta ja ta tsaya kallon ikon Allah domin har ta
auko gammo za ta zo ta
aura robar kunun a kanta hakan ta faru
A cikin ranta kuwa godiya take yi wa Allah da ya
auke mata qaddarar zubewar kokon a hanunta, a hakan ma tsoro duk ya rufeta domin gani take yi idan ta gama da su manyan qwari za a dawo kanta
Sallamar jamila qawarta 'yar malam tanimuce ta katse mata tuntuntunin da take yi a cikin ranta, waigawa tayi tare da amsa sallamar bayan ta sake fuska ka
Ita ma jamilar murmushi ta mata ta qaraso kusa da ita tana cewa
"wai ki zo in ji yaya Abdullahi, yana qofar gida yana jiranki"
Yanayin fuskarta ce ta canza zuwa damuwa cikin yanayin ta
an kallo gefen da haule take tsaye take sauraronsu domin ganin jamilah ta shigo gidan ta
an sarara da masifar da take yi
Kallonta ta mayar kan jamilah tare da yin kalar tausayi, fahimtar damuwarta yasa jamilah
an ta
e baki tare da jan guntun tsaki ta kalli girin da baba haule take babu yabo babu tonon silili tace
"ina kwana baba haule"?
Fuska a
aure tace
"fitsararriya sai yanzu kika ga daman gaisheni?, to idan ban kwana ba za ki gani?, eyeh?
Turo baki jamila tayi cikin tsiwa tace
"wai mairo ta je yayanmu yana kiranta"
"idan nace baza ta je ba fa, ko zaki iya janta"
Ai kuwa cikin
aurewar fuska haule tana rufe baki jamilah ta fisgo hanun mairo tana cewa
"dallah zo mu tafi, ta kashe ki idan kin dawo"
Qwace hanun mairo tayi tana girgiza wa jamilah kai yayin da haule ta far
a cewa
"wallahi idan turoki aka yi ki min rashin kunya sai in na
a miki duka, maras kunya tacacciya"
A zuciye jamilah tayi hanyar fita tana cewa
"ni dai ba mairo bace da zan tsaya ki dakeni ehee, ki hana ta zuwan mana kin san sauran ai, ga tacaccu nan kina fama da su har zaki kira wani tacacce"
Haka jamilah ta fita tana ta kalar nata rashin kunyar, toh shi haka al'amarin ubangiji yake, idan ka qi kimanta shi, ka qi masa biyayya toh
an cikinka ma sai ya rainaka, kukan kurciya dai jawabine, mai hankali ke ganewa
Idan rai na tafasa toh ran haule ya tafasa da maganganun da jamilah ta fa
a mata, inda take shiga ba nan take fita ba bakinta har yana kumfa, sai da ta gama tijarar sannan ta dawo kan mairo tace
"ke kuma munafuka me kike jira uwar kusasi, amaryar da babu kwarjini amaryar asara, ko so kike mahaukacin naki ya shigo min gida garjejen qato da shi, gardi ba sisi"
Yadda haule take maganar cikin zare ido da hargagine yasa mairo karka
a mata kai kamar akwalar keke tare da fa
in a a
"to ki wuce maza aje a fara darasin kwa
ina da tunanin me gobe zata ci, mai ku
i ma yayi tsare tsare balle talaka liqis gayyar wagairahum gayya tsiya gayyar arna a idi"
Da sauri mairo ta wuce waje har tana tuntu
e na tsoro
******
"maryam zan tafi amma zan dawo inshaa Allah, duk rintsi duk wuya ina so ki kula da kanki, kar ki bari wani baqin ciki ya sa ki manta da Allah domin shi ma zai manta dake, ki sani tsanani tare suke daf da sauki, babu wani abu a tsakaninsu, kiyi hakuri domin shine mabu
in cin nasara, ki mai da lamarinki ga Allah inshaa zaki samu ubangijinki a inda kika zace shi"
Fawwaz ne ke fa
in haka wa mairo bayan fitowarta da kuma gaisuwar da ta wanzu a tsakaninsu
Jin yayi shirune yasa ta
ago ta kalleshi sai kuma tayi saurin sunkuyar da kanta saboda idanunsa da ta gani a kan fuskarta, cikin jin kunya tace
"na gode, inshaa Allah zan kula"
Shirune ya ratsa na wani lokaci sannan ya sake cewa
"maryam"
Na'am tace tana mammatsa yatsun hanunta ba tare da ta
ago ta kalleshi ba, wata iriyar kunyarsa take ji tana dabaibayeta
"ina jin qyamar tallen da kike yi na daren nan, duk tallen da kike yi kiyi da rana, na fa
a wa mahaifinki a masallaci shi da malam cewar na soke tallen dare, ta qirga ribar da take samu a daren na sati duk zan nemo ku
in in biyata idan na dawo, ko wani abin nawa zan sayar in zo mata da ribarta kin ji, ko da wasa kar ki sake kula
an maigari, balle shima ina da tabbacin bazai kulaki ba"
Qwallace ta taru a idanunta na farinciki domin idan akwai abin da mairo ta fi tsana bai wuce wannan tsinannen tallen daren ba, ba ta qaunarshi domin a ganinta sam bai dace da macen qwarai ba, cikin sanyin murya tace
"Allah ya saka da alheri, na gode"
Hannunsa ya sanya a aljihu ya ciro wasu ko
ari
ari guda uku, sai wata
ari biyun da ta sha gam yace
"ga wannan kiyi hakuri da shi, ki sai muku
an abin buqata da idris kafin na dawo"
Girgiza kai tayi tace
"um um ka barshi kawai, mun gode"
Sunanta ya kira cikin muryarsa na tsaro yace
"ki kar
a nace bana son jayayya"
Kasancewar tasan halinsa sarai, ban da jiya zuwa yau da taji sassauci a muryarsa kullum ta ji muryarsa sai ta diririce yasa tayi saurin miqa hanu ta kar
a tana sake godiya, gida ya mata umurni ta shiga kafin ya juya shima ya samu shafi'u a gindin bishiyar durumin da suka saba zama suka wuce bakin hanya gurin taran mota, su shafi'u sai ladabi ake yi domin dai har lokacin bai san dalilin zuwan fawwaz qauyen ba, aurensa da mairo da ya ji gurin malam kuwa ba qaramin ka
uwa yayi ba domin ko 'yar aikin gee fawwaz mairo bata kai wannan matsayin ba, hakan ne ya sake toshe masa lissafinsa game da lamarin fawwaz
******
Kamar yadda suka saba zaune suke da jikartata suna ta hirarsu har da nanie
in amrat
in sai kwasar dariyar iyayi da manyencen da yarinyar take yi suke
Qarar da suka ji na shigowar motocin da suke shigowa gidan da fawwaz shi yasa amrat wani ihun murna da tsalle tana cewa "ga dady ga day"
Ita kanta hajiyar murnar dawowar gudan jinin nata take yi sai washe baki take itama tana cewa
"ga auta ga auta"
"kai hajiya, ke sai kullum kullum ki dinga ce wa dady na auta, ina ce yarane ake cewa auta"
Cewar amrat kenan
"toh ni babanki a gurina ai yarone amratu"
Ta bu
e baki zata yi magana kenan ta ji sallamar dadynta ai a miliyan ta ruga da gudu gurinsa shima cike da farinciki ya bu
e hannayensa ya
agata sama yana cewa
"oyoyo cwthrt, oyoyo my luvly amrat"
Ita ma sai cewa take yi
"oyoyo dady, oyoyo dady"
Rungumeta yayi a qirijinsa qamqam yana jin son yarinyar sosai na ratsashi sannan ya nemi guri ya zauna yana gaishe da hajiyarsa cikin girmamawa, ita ma haka take amsa masa cikin kulawa da nuna qauna tare da tambayarsa gurin aikin domin ita a tsammaninta tafiyar aiki yayi, kasancewar duk zakkarshi sai ya aikata yake sanar da ita
Sun da
e suna hira sannan ya tashi ya wuce
akinsa da amrat tana ta zabga masa surutu kamar parrot
hmmm su amrat an ga dady
********
Hajiyace ta lura da tunanin da yake ta yi cikin hirar tasu, sama sama yake amsa wa hajiya na'eemat yarsa zantuttukan da take masa,
"lafiya kuwa fawwaz?, ko kana da wata matsalarce, me yake faruwa"?
Jijjiga qafarsa yayi tare da murmushi yace
"ba komai hajiya, me kika gani"?
"ni zaka tambaya me na gani fawwaz?, ni fa mahaifiyarkace, ka fa
a min damuwar da ta saka kake ta tunani tun
azu kawai"
"hajiya ban da abinki idan ya matsu zai fa
a mikine ba ma sai kin takura ba, ki yadda kawai yadda ya fa
a miki babun bab
Cewar hajiya na'eemat kenan tana dariya
"ina kuwa zan yi shiru, na san halin fawwaz ai, ba ni na haifi kayana ba, akwai damuwa ni na sani, fa
a min kawai autan hajiya"
Murmushi yayi tare da shafa kai sannan ya cigaba da jijjiga qafarsa a hankali suko su hajiya sun baza na zomonsu gurin sauraronsa
kallon hajiya yayi cikin jin nauyi yace
"aure zan yi hajiya amma abun ya zo a qurarren lokaci ban san yaya za a yi ba"
Cikin farinciki hajiya tayi hamdala tace
"aure fawwaz?, yau da bakinka kake cewa za ka yi aure?, wannan shine ikon Allah wai na kwance ya fa
i, ai kuwa ko gobene inshaa Allahu kamar anyi auren nan an gama, 'yar waye?, a ina take"?
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/26, 3:27 PM] Dr. Gital