← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 42

Sashe 27

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*27*
Qarasa cire vez
in yayi ya jefa a kan gadon ya nemi guri a bakin gadon ya zauna tare da
aukar wayar
"hello gee gani nan a qofar gida"
Abin da aka fa
a masa kenan bayan ya
aga wayar, batare da yayi magana ba ya ajiye wayar a gefensa ya sanyata a handsfree yace
"sannu Dr., ki shigo ki jarani a falo, zan fito yanzu"
Daga can
angaren tace toh tare da katse wayar
Takalmansa ya fara cirewa sannan ya cire safarsa ya tashi da sauri ya zare belt
insa tare da zame wandon khakheensa ya wurga a kan gadon ya wuce toilet daga shi sai boxer da vez
A gurguje yayi wanka ya fito
aure da towel, ba tare da ya shafa mai ba ya sanya wata jallabiya baqa da wando iya gwiwa ya fesa turare ya
auko abin sallah ya shimfi
a ya tayar da sallah, adduoi sosai yayi har na
auka ya manta da Dr Ngozi sannan ya sauke hannun tare da share siraran hawayen da ya gangaro masa ya tashi daga gurin sallar ya zo ya sake danna irin abun da ya dannan qofa ta bu
e lokacin zai shigo sai ga bango ya sake yin qasa, ni dai da yake ni
in 'yar qauyece nace MAGIC
*******
Ita ma mairo bayan fitowarta daga alola bata tsaya
ata lokaci ba ta fara gabatar da nata farillar saidai fa sallar mairo fa daga gani sai a hankali, domin addinin ake yi kawai da ka ba tare da sanin qa'idodin addinin ba, tun qashin baya bai daidaita ba take saurin
agowa daga ruku'i, tsayuwar ma cikin qanqanin lokacin da bai kai a kammala fatiha ba ake ha
a fatihar da surar a kammala, sujjada ma
osana goshine kawai akeyi ba tare da hanci ya ta
a qasa ba, qafafuwa kuma sai ta wani
age su sama ta ha
esu guri guda abinta, ba ta baza yatsunta na qafa akan qasa, idan ta zo tahiya shi ma cikin gaggawa takeyi tayi ta sallame, wannan ya samo asaline sanadiyyar azalzalar da haule take mata, ba damuwarta bace ita ko sallah mairo take yi za ta je tayi ta hura mata wuta akan tayi sauri ta gama ta mata wani abin ko ta tafi mata talle, hakan ya matuqar tasiri a jikinta, ya bi jikinta ta yadda sai anyi da gaske kawo gyara
Tana kammala sallar ta nemi guri jikin gadon ta takure saboda azababben sanyin da take ji har cikin qashinta
da yake kanta a sunkuye yake a nanna
e da gyale bata san yaya akayi ba sai jin muryarsa tayi yana cewa
"maryam"
Muryarta na rawa ta
ago kai tace
"na'am"
Yanayinta da ya ganine yasa shi saurin ficewa daga
akin yayi falo
A zaune ya sameta tana waya, bai katseta ba ya fara dudduba result
in maryam da ta dawo da shi domin shine abin da ya fi komai mahimmanci a gurinsa a lokacin, sai da ya gama karancewa tas sannan ya fara duba allurai da magunguna da ruwan da ta zo dashi, sai a lokacin ta kammala wayar ta kalleshi tace
"general ga result
in nan da abubuwan da ya dace ta
oru akai, ka duba ka gani ko"?
Kai ya ka
a mata sannan yace
"na gode da qoqari Dr, kar dare yayi mu je a mayar da ke zan gudanar da sauran ayyukan da kaina, amma in Allah ya kaimu gobe zan tura a
aukoki"
Tashi tayi tana cewa
"washh wash wash, na gaji daman sosai, bacci kawai nake buqatar yi yanzu"
Gaba ya wuce tana biyoshi a baya yace
"ayyah sorry Dr"
Daga nan bai sake cewa komai ba, har suka fice daga falon, gurin motar ya rakata ya sake mata godiya sannan ya juyo cikin gida
Kai tsaye
akin ya tura ya shiga, gurin da ya barta a nan ya sameta sai rawar
ari takeyi
A gabanta ya durqusa cikin tausayawa yace
"sannu maryam"
Umhm tace bakinta na ha
a haqoranta danbe
"da me kike shan magani?"
"da ruwa"
"za ki iya sha da abu me ruwa ruwa, ko ba ruwan ba"?
"a...a..."
"ok toh bari in
alla miki maguguna ki sha ko"?
"toh"
e fridge yayi ya
auko goran ruwa da
an qaramin cup ya dawo ya tsuguna a gabanta ya
alle mata magungunan da za ta sha ya miqa mata yana cewa
"toh ungo sha"
Hannunta na rawa ta miqa ta kar
i cup
in ta riqe ta fara kar
ar maganin bibbiyu tana sha bayan ta kawar da fuskarta gefe har ta kammala da magungunan, kifa kanta tayi a kan gwiwarta tana sake duqunqunewa
"tashi ki kwanta a kan gadon mana"
Bata yi magana ba kuma ba ta motsa ba,
"maryam tashi ki kwanta a gadon kin ji"
Sai a lokacin ta motsa domin gaba
aya zazza
in da gaske ya taso mata kamar jira yake yi dare yayi
A hankali ta miqe tsaye ta zauna a bakin gadon saidai yadda tayin kamar wacce take
osane akan wuta
"kwanciya za kiyi, zan
aura miki ruwa yanzu, inshaa Allah zuwa lokacin da zaki farka zazza
in zai sakeki"
e qafafunta tayi ta haura da su kan gadon ta
ora kanta a kan filon
Ganin irin abin da take yi ne yasa shi miqewa tsaye ya zauna a bakin gadon ya sanya hannu ya fara zare gyalen da take ta duqunqune jikinta da shi, gefenta ya ajiye gyalen, ba tare da ya kalli fuskarta ba ya riqo hanunta ya fara nemo jijiyar da zai
ora mata ruwa, kusa da babbar yatsarta ya sameta, hakan yasa shi
auko allura ya huda
cikin qanqanin lokaci ya kammala komai sannan ya zuba wasu allurai cikin ruwan tare da sake daidaita gudun ruwan
Sai a lokacin ya kalli fuskarta, karaf idanunsu ya ha
u domin tun a lokacin da yake nemo jijiya take satar kallonsa, duk da tana yawan lumshe ido saboda yanayin da take ciki
Kasa
auke idanunta tayi daga kansa duk da ba ta so ya kamata tana kallonsa ba, hawayene da bata shirya zubarsu ba suka fara bin kumatunta, sauke idanunta tayi daga nashi ta rufe idanun kirif tana cigaba da tsiyayar hawaye
Takowa yayi zuwa kusa da ita ya zauna a bakin gadon yana bin fuskarta da kallo
"maryam me yake faruwa?, jikin ne"?
Yace cikin sanyin murya
Jin tayi shirune yasa shi cewa
"toh ban yarda ki cigaba da zubar da hawayenki ba, ko so kike jikinki ya qara zafi ummm"?
a masa kai tayi ba tare da ta bu
e idanun ba alamar a a
"yawwa toh yah isa haka kin ji"
e idanun tayi sai dai ba ta kalleshi ba tace um
Tsaye ya tashi ya fice daga
akin yana cewa "ina zuwa, bari na dubo feenat"
********
Jikinta duk yayi sanyi saboda labarin mairo da gee fawwaz ya bata, abu
aya ya qara mata cikin labarin shine son mairo da yace yana matuqar yi,
"gudumawarki da nake nema feenat shine ki ja maryam a jikinki, ta zama qawarki, ki zama idanunta a cikin dangi, kar ki bari ta ji cewa ba ta tare da 'yar uwa ta jini game dake, kin san rayuwar da tayi a baya ta sha baban da irin wacce za tayi da mu ta fuskoki daban daban, toh abin da nake so dake feenat shine maryam ta zama kamarki, ina so ta mance da tsarin rayuwarta ta baya kwata kwata, so nake ta zama kamar ba ta ta
a wancan rayuwar ba, kama daga suturu, magana, tafiya, hira, zamantakewa, tsabta, ado da kwalya, ni kuma na miki alqawari ko nawa zaki buqata wajen gudanar da aikin ba ki da matsala, burina dai ki zama so close da ita, amma ban da raini domin matatace, na za
ekine saboda na san zaki fi yin abin da nake buqata don kin fi sauran yaran hankali ba za ki qyamaceta ba"
"toh ya fawwaz amma wani abin dole sai a hankali kasan ba gida
aya muke da ita ba, sai lokacin da na zo"
"me kike yi yanzu"?
"a ina?"
"a gida"
"babu komai, sai zaman jiran result kafin mu
ora"
murmushi yayi cikin zolaya yace
"wa ya ga feenat a jami'a, rawar kai kuma sai abin da zai qaru"
Ganin fara'ar fuskarsa yasa ta yi 'yar dariya cike da kunya irin ta 'yammata tace
"a a yah fawwaz"
aga qafarsa yayi ya
ora akan
aya yana girgizawa yace
"toh shikenan yanzu dai idan amaryata tana gidan gona kina gidan gona, haka idan tana gidan hajiya kema kina can, idan kin min haka na san feenat tana tare da yah fawwaz"
"ba ka da matsala da ni yah fawwaz, saidai ita antyn tamu ka nemi izininta kar ta ga kamar an mata shisshigi"
Murmushi yayi yana me jinjina wa fahimtarta
"kar ki damu da wannan, amaryata duk da tsadarta amma ta fi sauqi sauqi"
Ayi hakuri da wannan, kusan abinka da matafiyi
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/12, 9:00 PM] Dr. Gital
Chapter 27 · 0% Book details