Sashe 19
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*19*
Sara masa sukayi sannan suka fice
aya na bin bayan
aya cike da zummar cika umurni
"ka shigo yanzu"
Abin da fawwaz yace kenan bayan ya kara wayarsa a kunne, ok ya sake cewa sannan ya nemi guri ya zauna cikin shirin gudanar da aikin da yake gabanshi da zarar baqon nashi ya shigo
Da sallama ya shigo sannan ya mai da qofar ya rufe ya tako zuwa kusa da fawwaz ya nemi guri ya zauna akan kujerar da fawwaz
in yake ya miqa masa hanu yana murmushi sukayi musabiha
"Adams ina fatan ka qaraso lafiya"
"lafiya lau
an uwa, mutumiyarka tana gaisheka"
an tsaki yayi tare da harararsa yace
"wannan shi ma yana daga cikin aikin da ka zo yi anan"?
Dariya yayi yace
"tuba nake qi gudu baban amrat, za mu iya fara wa"
Ba tare da ya sake cewa komai ba ya miqe tsaye, ganin haka shima adams ya miqe tsaye suka nufi gaban girkakkun na'urarorin da suke
akin, kayan aikine na musamman da fawwaz ya ha
a na mamaki cikin gurin wa
anda suke taimaka masa gurin gudanar da ayyukansa cikin sauqi
"zamu kar
i saqonni kan bin diddigin kira da ake yi a yanzu, maqala wannan a kunnenka, kai
aya za mu yi aikin da mai wannan aikin, aikinka kai kuma shine bincikar fuskoki da hotunan wa
anda suka yi amfani da layukan, ni kuma aikina shine bibiyar jakkata da ma
aukinta har zuwa gurin da jakkar za ta dire, ina fatan ka gane?"
Cike da tsokana adams ya sara masa yana cewa
"yes sir, amma na koka musu, da sun san abin da zai biyo baya da a gurin suka bar jakkar suka sako matar nan kyauta"
Nan ma bai kulashi ba ya fara gudanar da aikinsa, ganin haka yasa adams yin azama gurin cicci
ar nashi aikin
Abin al'ajabi ga baqon abun (wanda bai san irin aikin ba) shine cikin qanqanin lokaci fawwaz ya zuqo hoton ma
aukin jakkar tasa yana zaune bayan okada sai tsula gudu ake yi dashi, jijjiga kai yayi sannan ya sanya hanu ya tare ha
arsa tare da yin amfani da yatsarsa manuniya yana goga kan kuncinsa
aya
angaren kuma adams yana ta qoqarin fara aiki kan sakamakon da garba yake turo musu
Daidai gurin da aka masa umurni ya sauka ya biya mai mashin sannan ba tare da ya yi wani waige waige ba ya gangara cikin
an kwarin da yake bakin titin ya je daidai jikin wata qaramar bishiya mai duhuwa sosai saboda ganyenta da ya kwanto qasa gashi kore shar, jakkar ya ajiye sannan ya juya nan ma ba tare da ya sake kallon ko ina ba ya fice a gurin ya juya cikin gari, tafiyar minti goma sha biyar yayi a qafa kafin ya sake samun wani okadan ya
aukoshi ya yi cikin gari da shi
Kamar yadda aka ce mai son abinka ya fika dabara wannan haka yake, saidai fa wani mai abin ma a ankare yake, cikin duhuwar nan kusan gurare shida ne masu fakon wanda zai kawo ku
in suke
oye domin gano da mai yazo, idan akwai ta
aci to su sanar da junansu ta hanyar ha
aka da suke da shi ta wayoyin sadarwarsu, tun farkon yankowarsa kwanar shi da mai mashin
in suke ankare da shi har zuwa ajiye jakkarsa da juyawarsa duk akan idanunsu
Na kwanar farkon ne ya fara cewa
"kai guys mu jirge kawai, ba wata matsala solo
iyon har ya juya"
Na kusa da inda jakkar take ne yace
"ka tabbatar babu wani hadiri, karfa mu je jirgewa mu jiqe"
Kusan duk irin kalamansu kenan domin gudun ruftawa, na farkon ne ya sake cewa
"babu ko gajimare balle hadiri, mu zame kawai"
Na tsakiya ko ince na uku a jerinsu ne yace wa na kusa da bishiyar
"toh makaru dafe kawai mu kauce"
Dariyar mugunta yayi yace "aikinku na kyau maza, amma kafin nan bari in sanar wa cali"
Zaro wata wayarshi yayi ya kunnata, sai da ya jira ta gama kawowa sannan ya kira lambar da yake son kira ya fara cewa
"oga komai haske fa, mu
aga ne"?
Daga
ayan
angaren aka ce
"idan ka tabbatar da abin da ka fa
a to ku
aga ku juyo"
Cikin rashin sani wanda aka ce ya fi dare duhu ya kashe wayar tare da yin umurni wa sauran su fito, jakar ya
auka yana fito, har da wani juyi na nisha
tafiya suka yi sosai a gefen qwarin nan sannan suka riski gurin da suka
oye motarsu cikin ganyayyaki, yayeta suka yi sannan suka shiga ciki tare da rurrufo qofofin suna ta tiqar dariyar iskanci,
Shi kanshi fawwaz da yake kallon duk abin da suke yi ta hanyar jakkarshi murmushi yayi mai sauti tare da jijjiga kai, kusan aikin adams na tafiya daidaine da nashi domin hotunan da yake fitowa dasu ta hanyar bin diddigin kira suna daidaita da wa
anda suke cikin motar nan sai qalilan
Tafiyarsu sukayi ta tsulawa har suka shigo cikin gari, nan ma kur
awa suka tayi suna shiga suna fita har suka wuce can gidan sauqan baqin ogan nasu, ba tare da
ata lokaci ba aka bu
e musu suka shige kasancewarsu sanannu gurin mai gadi
Zubewa sukayi kan kujeru suna ta hayaniya irin na 'yan iskan gari, kai kace sabbin kamun haukane, taimaka wa kansu suka yi ta hanyar samar wa kansu
an abin korawa a cikin gidan sannan suka kira ogannasu kowa na sanar masa da irin nasarar da suka samu cikin zaqewa tare da tabbatar masa da ga ku
i nan a qasa, zuwanshi kawai suke jira
"ku tabbatar da cikar ku
in, ni kuma yanzu kafin in qaraso zan yi umurni wa jagus ya yi umurni wa yaransa su kai matar nan daidai gurin da aka
aukota su ajiyeta
Kamar qyaftawar ido gwanayen abin suka qaddamar da komai, wannan karon makarune ya kira shi ya sanar masa da tabbacin cikar ku
A can
ayan
angaren ya kira jagus ya masa umurni da ya fa
a wa yaransa su kai matar gurin da suka
auko ta
"an zo gurin yanzu za a fara"
Cewar fawwaz sannan ya
aga waya ya kira
"ku zam cikin shiri, ku tabbatar kuna gurin da na muku umurni, kar kuyi abin da zai
ata shirinmu, ina da tabbaci ba mutum
aya ke directing
insu ba, kuyi harbi idan za su baku matsala amma duk runtsi mutun
aya ya tsira"
Ba tare da na ji me aka ce masa a
ayan
angaren ba ya katse kiran ya sake kiran wata lamba yace
"get ready, bayan gidan gwamna, hannun hagu sannan ku riske kwana ta uku, ku shiga gurin ku
au doguwar hanyar nan, amma kafin isarku filin jirgi ku dakata a gurin, ban da jiniyar motoci, ku shiga gurin a qaramin gudu, zan sake sanar da ku mataki na gaba idan lokaci yayi"
Motoci biyune cike da zafafan sojoji, kai da kayi ido biyu da su kasan abun da zai kasance a gaba babu da
i wai mahaukaci ya ci kashi
Gudun da sukeyi ma kawai zai tsinka wa mai kallonsu hanji, hancin bindigoginsu kuwa a sama
A sukwane suka iso anguwar wanda shigarsu cikinta ya sanyasu rage gudu, tafiya suke shuuuu, kasancewar gurine da babu ruwan wani da wani kowa na cikin gidansa yasa ba su
auki hankalin people a kansu ba, daidai gurin da aka umurcesu suka dakata suka kashe motocin suna jiran wani umurnin
Halinka da
an daba, hankali kwance suka faka motarsu sannan suka bu
e murfin motar suka mata umurni da ta fita
A tsorace take da su dan haka jiki na
ari ta fito daga motar tana rungume da goyonta, tafiya ta fara yi sai taga taxi ta tsaya a gabanta, tana kallon na cikin taxi
in ta wangale baki, hana ta magana yayi tare da mata umurni da ta shiga su bar gurin, ai a miliyan ta shige ciki tana ta kiran jesus, sannan tace thank god
Hhhhhh, hmmmmm to ki kira wanda kika za
a mana kawai
aga motarsu sukayi da zummar wucewa sai kawai suka ga mota ta tare musu gaba, gane abin da yake shirin faruwa ne yasa suka yi azamar juyawa, ai nan ma ba zato ba tsammani suka ji wata motar ta dakesu ta baya, a gigice suka rarumo bindigoginsu da nufin kai harbi, ruwan bindigogin da suka jine ya tsoratasu ya
imautasu, hakan yasa suka miqa wuya domin sun tabbatar da ba sa'a, duk da harbin tsoratarwa aka musu ba na kashewa ba, hhhhh mai kashewa shi ma baya son ya mutu, toh Allah ba kuyi kashi ko fitsari a wondo ba
Yana kan hanyarsa ta zuwa gidan sauqar baqin nasa yaji wayarsa tana qara
Kamar ba zai
aga ba saboda nisha
in da yake ciki sai kuma yayi tsaki ya
aga yana qorafin wai baya son matsala sam
Ganin mai kiran ne yasa yayi saurin kara wa a kunnensa yana cewa
"hello soja birgiman hankaka yaya akayi"?
ayan
angaren kuma abokin aikin fawwaz ne daga cikin jami'ansu yace
"kana ina ne"?
"ina kan hanyata ta zuwa gidan saukan baqina, wani abu ne?
"mummuna ma kuwa, kada ka kuskura ka qarasa gidan nan, tsab kana isa zaka fa
a ha
iyar tarkon fawwaz, ka sanar da yaranku su bar gurin"
"what?, wannan wani irin shai
ani ne wai"?
"tambayata za ka tsaya yi kenan?, kayi yadda nace idan ba haka ba kasan me?, daga ni har ku kashinmu ya bushe"
"toh toh toh"
Abin da yake cewa kenan yana gya
a kai, cikin sauri irin na tashin hankalin nan ya katse wayar, har wayar tana shirin fa
uwa ya tarota tare da fara qoqarin kiransu makaru, saidai bai samu nasara kiran ba kiran jagus ya shigo wayarsa, muryarsa na rawar tsoro ya
aga wayar yana cewa
"me..me...me ya faru jaguss?
"ta
aci muku oga, an kama yarana, ni kuma yanzu zan kama kaina domin ba zan iya ji da gee fawwaz ba, sai wani jiqon"
Hello hello yake ta cewa amma ina, ya riga da ya katse wayar
Ai a miliyan ya juya da motarsa baya sai da ya tabbatar ya saita hanya sannan ya kira nambarsu makaru, dukkansu babu wanda ya
aga kiran da aka masa cikinsu har ya gaji da kiran, kamar mahaukaci haka ya zama
Su kuwa a lokacin sunyi
arin ruwa wa cikinsu sai shirme sukeyi ga uban ki
a da suka cika gidan da shi, babu wanda ya ji qarar wayar
Miqewa tsaye gee fawwaz yayi yana dariya abin da bai cika yi ba ganin irin haukan da mashayan sukeyi, wayarsa ya
aga ya kira mutanensa
"ku qarasa kwanar gaba, ku shiga ta dama, gida na qarshe mai baqin gate wanda daga shi sai bishiyoyi, kuna da damar harbi idan sun baku matsala"
ISLAM IS MY IDENTITY
[7/29, 10:22 AM] Dr. Gital