← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 42

Sashe 30

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*30*
Juyi yayi tayi da ita sannan ya dakata tare da manna mata kiss a kumatunta duka biyu yana cewa
"nayi kewarki 'yar kyakkyawar babyna"
Dariya takeyi tace
"dady ka tafi ka barni ni kuma nayi ta kuka wa hajiya"
"haba babyna?, kai amma kuwa dady baka kyauta ba, ka tafi ka bar amrat
inka tana kuka"
Cike da shagwa
a tace "iyeh dady, yanzu ma sai da nayi kuka sannan hajiya ta yarda na biyo nanie muka zo gurinka, wai zan zo in dameku da surutu"
Jan hancinta yayi yana murmushi yace
"toh ba zan sake ba 'yar gidan dady, kiyi hakuri kin ji,? kin yi?"
Murmushi tayi tare da gya
a kai sannan tace
"yawwa dady wai hajiya tace akwai amaryarka a nan"?
"ohhh amrat!, kin san me za a yi?, mu je ki gaishe da antynki"
Ana tare ta tana qin taruwa, amrat manya sai cewa tayi
"dady wacece antyna"?
Sauketa qasa yayi ya kama hannunta yana cewa
"muje ki ganta"
Gurin da mairo take ya je ya zauna, tuni ya haske mairon domin ko kusa da man ba ha
i, sunkuyar da kai mairo tayi tana jan yatsunta
Cikin ladabi nanie tace
"barka da safiya yalla
"yauwa nanie, mun tashi lafiya"?
"lafiya qalau, hajiya ce ta turo mu da abinci"
"ayyah mun gode, sannu da
awainiya"
"Allah na tuba wacce
awainiya kuma yalla
Bai amsa ba sai murmushi da yayi ya kalli mairo sannan yace
"cwthrt ga antynki ki gaisheta"
Gurin da mairo take ta mai da hankalinta, dukkansu qura wa amrat idanu sukayi saboda kallon qurillar da suka ga take wa mairo ba tare da tace komai ba sai da fawwaz yace
"amrat"
Sannan ta kalleshi tace "dady ban santa ba"
Hannunta ya kamo ya zaunar da ita a tsakiyarsu da mairo ya juya yana fuskantarsu yace
"kin manta kika ce min ina momynki?, ke ma kina son momy irin na fudel
in ajinku kullum yana ce miki momynsa momynsa"?
Da sauri tace
"eh dady, yace min momynsa ce take masa wanka da brush ba nanie ba, kuma tana koya masa karatu, ina son momy dady"
Ta qarasa maganar da kwantar da wuya
Cikin rauni ya ce
"kwantar da hankalinki cwthrt, ke ma ga momynki"
Ya fa
a yana nuna mata mairo da hannunsa, wayyo yara kuna sha'aninku, cikin murna tace
"da gaske dady"?
Murmushi yayi yace
"dady yana qaryane amrat"?
a kai tayi tana cewa a a
"yawwa toh maza gaishe da momynki"
Rungumo mairo tayi cikin farinciki da murna tace
"wai keh ce momyna"
Mairo da take ganin abubuwan banbaraqwai wai namiji da sunan kakata kallon fawwaz tayi cikin rashin sanin me ya dace tayi wa yarinyar ko tsorone oho
Kai ya ka
a mata sannan ta mai da kallonta kan amrat tana murmushi tace
"eh, ni ce momynki"
Sake qanqame mairo tayi tana cewa
"wayyo da
i, nima nayi momy fudel, ina zuwa makaranta zan fa
a masa"
Dukkansu mutanen gurin sai da ta basu tausayi, nanienta kuwa har da share qwalla da bakin hijab
inta
Ita kanta mairo duk da ba ta san komai akan yarinyar ba amma sai taji wani irin tausayi da qaunarta ya shiga ranta, ita ma qanqame amrat
in tayi sosai a jikinta tana kallon fuskar fawwaz da idanunsa suka ka
a yana kallon wani gurin
Tashi yayi ya wuce
aki bayan ya kira maryam
Kasa tashi tayi daga gurin saboda ganin idanunsu nanie ya saka mata nauyi sosai
"kiranki fa yayi antynmu"
Cewar feenat
Cikin jin nauyin ta tashi bayan ta
ago amrat sannan ta ruqo mata hannu da nufin su je tare
"je ki dai ki dawo, ita amrat ta zauna"
Nanie ce ke fa
in haka sannan ta kamo hannun amrat
Sake hannun amrat
in tayi ta wuce, a hankali ta tura qofar ta shiga da sallama
Sallamar ya amsa mata yayin da yake zaune a kan kujera, a qasa ta zauna tace "gani"
"tashi ki zauna a nan"
Ya nuna mata gefensa
arare ta zauna ta sunkuyar da kai, hanunsa ya kai gefen wuyanta,
"ya kike jin jikinki yanzu"?
"da sauqi sosai"
"ok ki tabbatar kin sha magungunanki, bari in nuna miki yadda zaki sha, anjima likita zata zo ta sake duba jikin naki"
Magungunan ya
ebo ya nuna mata yadda za ta sha sannan yace
"ni zan wuce gurin aiki, ina fata baki da wata matsala"?
"babu"
Saidai a ranta so take ta tambayeshi amma bata san me za ta ce ba
"toh sai na dawo"
Yace tare da juyawa, murya qasa qasa tace "Allah ya tsare"
Ba tare da ya juyo ba yace ameen sannan ya bu
e qofar ya fice
Ganin fitowarshi yasa amrat sake tashi ta rungumoshi, hannunta ya ruqo ya qaraso gurin su nanie yace
"nanie ku gaishe da hajiya, kar ki bar amrat domin gobe akwai schl ba kuma lallai ne mu je can yau ba, ni zan wuce"
"toh yalla
ai Allah ya tsare"
Ameen yace ya kama hanyar fita hannunsa cikin na amrat, sai da ya bu
e qofa sannan ya juyo yace
"yauwa feenat Dr Ngozi za ta zo duba maryam, ki kula min da ita plss, har yanzu jikin ba wai ya gama qarfi bane"
"toh yah fawwaz"
"ayya ya jikintan yalla
ai,? kayi hakuri hajiya ta ce min ba ta ji da
i ba"
Cewar nanie
"da sauqi sosai"
Yace sannan ya sumbaci amrat yace ta koma ciki, juyawa take yi da baya tana
aga masa hannu shima ya
aga mata sannan ya ja qofar ya rufe
*******
aya baya
aya yake bin fuskarsu da kallo yana zagayesu kasancewar an ha
esu guri guda sannan ya fara magana yace
"gani da kaina cikin wannan
aki a gabanku, bance ku fa
i wanda ya turoku dole ba amma ga wani albishir me da
i, daga yau bana da tabbacin
ayanku zai sake samun damar shaqar iskar da take wanzuwa cikin duniyar nan, bindiga da duk wani makami ba za a yi amfani da shi a kanku ba, amma abin da zai fara gudana yanzu shi zai tabbatar da albishir
in da na muku"
Umurni yayi wa masu azabtarwar nan suka fara gana musu azaba cikin wani irin ruwa mai tiririn sanyin qanqara, ai ko minti biyar ba ayi ba aka samu biyar daga ciki suna ihun za su fa
a, duk da haka fawwaz bai ba da umurnin a qyalesu ba har sai da ya tabbatar sun fice a hayyacinsu sannan ya sa aka dakata, tsabar azaba ukune kawai ba su suma ba, amma su ma saura qiris ya rage
Su ukun gaba
aya aka jera tare da
aura musu camera
Aka fara jero musu tambayoyi
******
Hajiya kuwa bayan ta gama amsa surutu da tambayoyin amrat game da wayar da suka yi da alhaji nasir sai ta
aga waya ta kirashi, saidai kiran ya je ne a lokacin da yake sauraren amsoshin da ake samu daga bakin 'yan ta'addan nan, bai ma ji kiran ba saboda yadda ya mai da hankalinsa gurin sauraro
Hakuri miliyan masoyana, maryam
in ce sai a hankali, ni kaina nayi wuya wa kaina, masu kira su ji ba a
aga ba da masu saqo ba amsa don Allah ku min uziri, ba yin kaina bane, ku min addua kawai, zan dawo maryam
inku ta baya inshaa Allah
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/15, 3:12 PM] Dr. Gital
Chapter 30 · 0% Book details