Sashe 37
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*37*
"maryam zuciyata tana min wani irin ciwo a duk lokacin da na tuna da cewa na rasa safiyya a wannan duniyar, amma hakan ba yana nufin ban yi tawakkali bane, saidai ba zan iya dakatar da zuciyata
anar wannan ciwo bane saboda bani da iko, alhamdulillah ina godiya wa ubangijina da ya ba wa idaniyata damar kwaranyar da hawaye domin sauqaqa wa zuciyata ra
in da yake addabarta"
Sosai ya qoqarta gurin mai da qwallar da take shirin zubo masa saidai idanunsa sun riki
e sun koma ja kamar gaushi sannan jijiyoyin kansa sun yi ru
u ru
aya hanunsa ya sake
orawa kan kafa
ar maryam bayan ya juyo da ita suna fuskantar juna ya cigaba da cewa
"maryam ana iya samun madadin mata amma ba a iya samun madadin uwa, hakan yasa nake girmama zafi da ra
in da yake cikin ranki, duk da ba za ki samu kamar uwa ba maryam amma zaki iya samun mai rarrashin zuciyarki da tausasa mata har ma ki mance cewa akwai wata illah da rashin uwa ya miki a rayuwarki"
Ita dai maryam kallonshi kawai take yi amma idan har tace ta yarda da maganganunsa tayi qarya domin bata ta
a tunanin za ta mance illolin ranshin uwa a gareta saidai fa jikinta duk a mace yake da maganganunsa, ta matuqar tausaya masa akan rashin matarsa da yayi wacce yake so matuqa, zuciyarta kuma ta
arsu da son jin labarin safiyya kyakkyawa kamar yadda zuciyartata take fa
a mata
"maryam ina so ki sa a ranki kina tare da farincikine me kore baqin ciki a gareki, kiyi rayuwarki cikin farinciki domin kina tare da mai tausasa zuciyarki, ki sani duk wani qunci da kika ta
a shiga a rayuwarki wa
ansu sun
ani irin wannan ra
in da quncin, akwai kuma wa
anda suka fiki sannan kuma kin fi wasu haka tsarin rayuwa take, manzon Allah s.a.w yace cikin wani hadisai nasa guda biyu, hadisi na farko yace "idan Allah yana son bawa sai ya jarrabeshi" au kama qala rasulillahi s.a.w, a
ayan hadisin kuma yace "idan Allah yana son wasu mutane sai ya jarrabesu", ba za kiyi farinciki ba idan Allah ya jarrabeki domin ya nuna miki yana qaunarki? misali ace maryam da mijinta duk Allah yana sonsu domin ya jarabcesu ta hanyar
auke musu ababan qaunarsu a rayuwarsu, ita uwa ka
ai mijin kuma uba da qanwa kuma mata duka basa duniyar"
Ya qarasa maganar yana wani irin murmushin da ba sai an ce
acine cikin zuciyar me yi ba, maryam da take saurarenshi kuma waro idanu tayi da ta ji qarshen maganarsa, tsab ya gane abin da take nufi dan haka ya sake wani murmushin tare da kau da maganar da cewa
"kin sha maganinki kuwa yau"?
Da qyar ta samu bakin cewa "um"
Hanunsa ya kai jikin wuyanta ya shafa sannan ya jijjiga kai yace
"um yanayin jikinki ya nuna min"
Kallon da ta sake masa yasa shi fa
"kina mamakine?, toh bari ki ji, a baya ni a cikin sojojin ma likitane, likitan ma
an sa ido"
Yadda ya qarasa maganar da 'yar guntuwar dariya ita ma sai ta
an dara, hakan kuwa ya masa da
i domin daman abin da yake so kenan
Hannunta ya kama ya je ya zaunar da ita a kan kujera 2seater shima ya zauna a gefenta yace
"maryam kin ga hajiyata ko? wacce kuma kika gansu tare yayata ce hajiya na'eema amma ana ce mata antyn raudat, na san ba ki manta da fuskar ba ko"?
Eh tace masa sannan ya cigaba da
auke mata hankali da taqaitattun labarurrukan da ya shafi danginsa, har oganniyar kwalya feenat sai da ya fa
a mata matsayinta a gurinshi ta 'yar qanwar mahaifiyarshi, da mahaifiyarsu hajiya dattijiwar da aka je
aukota da ita,
Duk hirarrakin da yake mata domin ya
auke mata hankali sai da maryam ta jefo masa tambaya ganin yadda ya sake da ita yake mata hira fiye da zatonta wanda shi a gurinshi baqin ne baya so ta koma gurinsu balle su sake
aga mata hankali
"ammm....umm...., nace...um"
Idanu ya qura mata yace
"kika ce me maryam"?
Qasa sosai ta sake yi da kanta tace
"kace mahaifinka ya rasu"?
"ya rasu maryam, menene"?
"Allah ya gafarta musu" tace a sanyaye "ameen"
Agogon hanunsa ya kalla yace
"muyi sallah maryam, ina so a mayar da jama'arki gida kar dare yayi ko"?
"um"
Wayarsa ya
aga ya sake kiran feenat yace
"ki je ki nuna wa baqi gurin sallah za a mayar da su yanzu"
**********
Shi ya jasu jam'i shi da maryam suka gabatar da salla sannan ya sake kiran feenat ta zo ta kawo musu abinci, sosai ya matsa wa maryam lamba sai da ta ci abincin da
an dama kafin ya qyaleta
"mu je ki sallami baqinki zasu tafi amma da shara
i, ba za ki yi kuka ba, idan kin san kuka za kiyi to ba za ki je ba, idan kuma kika ce min baza kiyi ba kika je kika yi raina zai
aci"
Tun ba a je gurin ba har ta cika idanunta da qwalla sannan tace "ba zan yi ba"
"tun yanzu ba gashi kin shirya kukan ba"
Girgiza masa kai tayi tana qoqarin mai da qwallar
********
Maryam tana ji tana gani suka fice daga gidan bayan sun mata sallama sai albarka suke suburbu
a mata da fatan Allah ya kawo qazantar
aki, ba qaramin namijin qoqari tayi ba da suke bankwana da su jamila tana basu saqon gaisuwarta gun idris, hakan ma don fawwaz ya tsareta da idanune da babu abin da zai hanata kuka
Can ga su gada mutanen feli
Suna tafiya aka dawo da amrat daga school, ai kuwa tana ganin maryam ta buga tsalle da ihun murna na ganin mummynta
Nan fa surutu ya tashi, mummyna kaza, mummyna kaza, fir ta qi nanie
inta ta kula da ita kamar yadda take bata kulawa idan ta dawo daga makaranta, hatta cire unifoam ta qi yarda wai saidai mummynta ce zata cire mata
Ita kanta mairo tayi murna sosai na ganin yarinyar, kama sosai taga yarinyar take yi da uwarta, kyau da farin duk na uwartace duk da bata san uwar a zahiri ba
Lokacin da take shafa mata mai sai da tayi da gaske ta mayar da hawayen da suka ciko mata ido saboda tausaya wa amrat, yarinya qarama amma ba ta san uwarta ba, har gwara ita tana riqe da kamannin mahaifiyarta a qwaqwalwarta, ita kuwa amrat sai surutunta da dariyarta take yi bata da matsalar komai, bata ma san ana yi ba
Har dare suka kai a gidan hajiya cikin kulawa da tarairaya irinta nagartattun iyayen miji wa
anda suke aiki da hankali
Zuwa lokacin antyn raudat ta tsufa a gidanta, amrat ma har tayi barci kan cinyar mairo
Duk yadda hajiya taso ya bar mairo saboda amrat ya qi yarda wai ba yanzu za ta dawo gidan ba, amrat
in zata dinga zuwa can a week end, dole hajiya ta hakura aka tattara sauran kayan mairo aka fitar musu da shi
Ita kanta mairo bata so tafiya ta bar yarinyar ba amma ko da wasa bata saka musu baki cikin maganarsu ba, haka suka tafi tana kewar hajiya da kirkinta
**********
Satin mairo uku a gidan fawwaz amma zuwa lokacin ta samu cigaba sosai ta
angarori da yawa, yawan wanka dai har ta saba da shi, kwalya kuwa feenat tayi iya qoqarinta gurin koya mata wasu abubuwa duk da har yanzu ba ta sake mata kwalyar tana yi da kanta duka ba saidai an samu cigaba sosai, amfani da qamshi kuwa ta saba da shi ta yadda baza ta iya yin wanka bata bulbula ba, yanzu su suke yin abinci da feenat, kullum feenat tana mai da kanta busy gurin koya wa mairo girke girken da ta iya irin cimarsu ta 'yan gayu domin fannin girkin gargajiya dai kam maryam tana ajin farkone, ba ta da matsala
Da kansa ya lura da kwamacalar da mairo take yi a sallah, ba tare da ya ce mata komai ba ya nemo mai zuwa ya koya musu karatun addini ita da feenat, kuma ya umurceshi da ya fara musu daga
angaren tsarki da sauran ibadodi wajibabbu, duk da feenat da iliminta amma tana samun qaruwa sosai ta fannin ibadunta, ba laifi maryam ma tana samun canji sosai ta fannin ingancin ibadodinta, domin ta fara gyara wa kurakurenta
Ta fara sakewa sosai da fawwaz domin yana janta a jiki da hirarraki, ranar da fara'ar suka motsa haka zai yi ta saka ta dariya, shi kanshi idan kanshi ya
au zafi bai cika dawowa gidan ba balle taga canzawar fuskarshi, domin a
aya
angaren ya kafe kai da fata gurin qoqarinsa na gano jagus amma har lagos
in suna ta bincike ba su ganoshi ba, shidai ya tsananta wa kansa sosai gurin nemo jagus, duk da a wani
angarenma yana ta bincike kan hoton mutumin da bai ta
a tsammani ba cikin gungun ma
arnatan, duk da bai fasa kar
ar saqonnin garga
i daga
angarori da dama ba, ga kuma rundunoninsu da ake ta kashewa cikin dazuzzukan da suka tura, qoqari yake yaga an qara musu qarfi da kayan aiki ta yadda aikin zai qare cikin nasara, maganarsu da hajiya dai kullum cikin hakuri yake bata da cewar abubuwa sun masa yawa a masa uziri zuwa wani lokaci, kamar yadda ya fa
a mata haka take fa
a wa baban zee baby tare da bashi hakuri
********
Watansu biyu yanzu amma ko da wasa fawwaz be ta
a nuna wa maryam yana sha'awarta ba balle zancen neman hakkinsa a gurinta, duk da a yanzu ba lallai wa
anda suka santa su ganeta da wuri ba, fatarta ta goge tayi fresh tayi kyau, idanunta da haqoranta sun qara farare sai haskawa sukeyi, tayi
ul da ita gwanin sha'awa, gashin kanta yana samun gyara sosai amma na kitso, ba ta barin kanta ba kitso, har gida nanie take kai mata me kitso dan zuwa yanzu sun saba sosai da ita a silar amrat, sosai addini ya sake ratsa mairo, da
in ibada take ji hakan yasa take yawan nafilfili, har fuskarta na fitar da annuri na musamman
Kamar yadda suka saba da feenat lokaci zuwa lokaci suna fita su zagaya bayan gidan da suke ciki a gidan gonar suna kalle kallen abubuwa masu ban sha'awa a gidan gonar, yau rigace ta cotton a jikinta ruwan sararin samaniya iya gwiwarta mai botira a gaban rigar, da farin wando ya kama jikinta sosai daga qasa yayi pencil, takalman qafafunta ma fararene flat, ta sha kitsonta ciku ta nanna
e farin
an sirin gyalen kayan, sai haskawa take yi tare da fitar da qamshi
Hira suke tayi da feenat suna ta kallon yadda kifaye suke rayuwarsu da walawarsu a ruwa, wani lokacin har abinci suke watsa musu, wani irin firgitaccen qara maryam ta zunduma wanda ya
auko hankalin sojojin da suke kula da gidan, kamar abin ha
in baki fawwaz ya shigo cikin gidan daidai lokacin da wani daga cikin sojojin ya saki harbi a sama, da gudu ya fito daga cikin motarshi bayan ya
auko qaramar bindiga daga cikin motar yabi hanyar da yaga sun yi
Hankalinsa idan yayi million duk sun tashi saboda hango maryam da yayi kwance shame shame a qasa, hanka
e wani soja yayi ya durqusa a gabanta ya
agota ya
orata a cinyarsa yana jijjigata tare da qwala mata kira amma ko motsi ba tayi ba, abin da ya bashi mamaki kuma babu wani alamar jin ciwo ko rauni a jikinta, feenat kuwa banda kuka babu abin da take yi domin ko za a yankata bata san abin da ya samu maryam ba
ISLAM IS MY IDENTITY
[8/30, 3:37 PM] Dr. Gital