← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 42

Sashe 39

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
~_*infacting valuable knowledge and entertaiment is our concern*_~
*39*
"hajiya ni fa ina ganin kifine ya tsoratata amma ita da kanta ta gani babu maciji a gurin"
Cewar fawwaz, feenat ma cikin tabbatarwa tace
"nima dai ban ga maciji ba gaskiya, kuma duk muna tare da ita a guri
aya"
Cikin fa
a hajiya tace "yaya zaku dinga qaryatata, idan bata gani ba za ta ce ta ganine?, har da suma, duk yadda akayi akwai shai
anu a gurin wa
anda suke tsoratata, ta shirya kawai mu tafi ta zauna a side
inka na can, zaman nan ya qare daga yau"
Dariya fawwaz yayi yace "hajiya toh ko shai
anun ne akwai maganinsu da ya wuce adduane"?
"eh za tayi adduar ma amma za ta bar gidan nan, ai dama ba za mu zauna haka ba tunda sun fara bayyana mata kansu"
Nanie ma cikin jimami tace "sosai ma kuwa hajiya, daga haka fa ake cewa mutum yayi gamo"
"ai kuwa ko sun gamu za su rabu da izinin Allah"
Yadda tayi maganar duk gurin sai da suka dara, har da mairon ma
Jawota hajiya tayi jikinta tace "zo nan 'yata, zaki bimu mu je can kiyi zamanki abinki kinji"
Kai maryam ta gya
a mata tana murmushi, ita kuwa amrat sai murna take yi tana farinciki momynta za ta koma gidansu, kusa da mairon ta koma ta kwanta a jikinta, hajiya ta ja kumatunta cikin wasa tace "ke tashi min daga cinyar 'ya kar ki karyata"
Maqe kafa
a tayi tace "oh oh mummyna ce, ke ba ki da mummy lol"
"ka ji 'yar nema, hajiyar ke kika kashe min ita"
"taki ta tsufa ko amrat"?
Cewar nanie "amma dai tana nan ko"?
Miqewa fawwaz yayi yana dariyar hirar tasu yace "hajiya ina zuwa"
"ba kana zuwa ba, ta je ta ha
o kayanta mu tafi kar a kira magriba muna nan"
"kai hajiya, kin dai matsa sai ta biku, toh shikenan bari nima nayi wanka mu wuce, ko a nan zaku barni"
"zaka zo daga baya, amma mu yanzun nan zamu wuce"
"toh hajiya, maryam zo ki fara ha
a kayanki, kema feenat" yace yana tafiya
Nauyin tashi ta ji daga gurin har sai da hajiya ta sake mata magana sannan ta kamo hanun amrat suka tafi
akinta
Ta fara ha
a kayan amrat tana ta mata hira sai gashi ya shigo, kusa da ita ya zo ya tsaya yana murmushi yace
"matsoraciya kawai, gashi kin sa za a
aga mu daga guri me da
i zuwa guri me hayaniya"
Murmushi ita ma tayi tace "yah fawwaz ba za ka gane bane amma ni na san me na gani"
"ba wani nan, ke dai matsoraciyace kawai"
Kallonsa tayi cikin ido sannan tayi murmushi tace "hmmm, shikenan na ji"
Kallon amrat yayi yace "je ki gurinsu hajiya muna zuwa"
Toh tace tare da rugawa da gudu ta fice daga
akin
Kusa da ita ya sake matsawa yace "maryam ki
au kaya ka
an kawai"
"ba ka ji abin da hajiya tace ba"
"na ji mana amma ni nan
in yafi min, idan kika
ibi ka
an zan je in lalla
ata ki dawo nan, amma idan kika tafi da kayanki duka baza ta ta
a amincewa ba"
Juyowa tayi gaba
aya tana kallonshi tace "yah fawwaz ka yi hakuri ka taimakeni ka barni a gurin hajiya kawai, idan yaso kai sai kayi zamanka a nan
Wani kallo ya mata wanda bai ta
a mata irinsa ba yace "saboda me zan zauna a nan ba tare da iyalina ba"
Shagwa
ewa tayi tace "yah fawwaz don Allah ka barni a can, idan yaso sai ka dinga zuwa duba mu idan ayyuka suka maka sauqi"
"haba" yace yana murmushi, "um" itama tace tana sake lanqwashe wuya
e baki yayi zai yi magana yaga ta zaro idanu waje tana ja da baya, gaba
aya daga kan fawwaz zuwa sama babu shi ya riki
e zuwa kan maciji har biyu duk sun fasa kai, ganin yadda ta rikice idanuwanta kamar za su juye, a ki
ime yayi kanta yana cewa "maryam menene?"
Wani irin firgitaccen qara ta zunduma ta zube a gurin
Wayyo tashin hankali ba a sa maka rana, cikin miliyoyin tashin hankali ya fara kiran sunanta amma ina babu alamar motsi
Su hajiya da suke falo jin ihunta da sukayi ba qaramin gigicewa suka yi ba, tasowa sukayi duka suka yo bakin qofar, hajiyace ta hau bugawa yayin da amrat take tayata tana kiran sunan fawwaz da ya rikice saboda sabon al'amarin da ya shigo rayuwarshi a yau
Hannayensa ya sanya ya
ago mairo da take miqe a gurin ya zo ya bu
e qofar da hannu
aya yana cewa
"hajiya duba ki gani suman ta sake yi"
A matuqar razane hajiya da nanie suka kar
eta suna salati, da qyar hajiya ta ha
a yawun bakinta tace
"yanzu kuma mai ya faru fawwaz"?
"ni kaina ba zan ce ga abin da ya faru ba, muna magana kawai sai naga tana kallona tana ja da baya a firgice, ina yunqurin zuwa gurinta ta sake sumewa"
Cikin tashin hankali hajiya tace "kai min ita mota mu bar gidan nan fawwaz, ka biyota da kayan daga baya"
Cicci
arta yayi ya wuce da ita suna binsa a baya nanie tana ta cewa "wannan wani irin masiface, wacce irin fitinace wannan"?
Yana fita sojojin nan suka taso wai za su taimaka masa su kar
eta, ai wani tsawa da ya buga musu da nice ruwa leda ashirin ba zan farfa
o ba yace "matata zaku
auka ko me"?
Babu wanda ya amsa masa har ya ja tsaki ya wuce gurin motar su hajiya, shimfi
eta yayi a bayan mota ya gyarata, su nanie suna fitowa ita ma ta shige baya ta
ora kan mairo a kan cinyarta tana tofeta da adduoin da duk suka zo bakinta
Fennat ma bayan ta shiga ta
ora qafafun mairon kan cinyarta tana sharar qwalla yayin da hajiya ta shiga gaba ita da amrat, amrat
in ma kuka take yi ganin feenat tana yi, hajiya dai tayi dauriya domin ba kuka sai tsabar tashin sense da zaku karanto cikin idanunta da fuskarta
Fawwaz yana tsaye a gurin kamar gunki har sai da ya tabbatar motarsu ta
ace wa ganinsa sannan ya ja qafa ya koma cikin gida
Kai tsaye wani shahararren islamic center hajiya tayi umurni aka kai su lokacin har an fara kiraye kirayen magriba
*******
Zaune yake yana nazarin ta yadda zai yi ya ku
utar da kansa daga tarkokin da yake da labarin fawwaz ya
ana musu sai yaji wayarsa ta fara tsuwa, tsaki ya ja domin tun
azu ake kiransa baya
aga wa saboda wani ku
e da abokinsa yake nema a gurinsa shi kuma ba zai iya bayarwa ba, a wannan karon ma ya
auka shi
inne don haka ya sake yin biris, sai da wani kiran ya shigo sannan ya
aga da qyar ba tare da ya duba me kiran ba
"ga wata dama ta sake samuwa na ganin bayan gee fawwaz, mata, 'ya da uwarsa duk suna cikin mota
aya, suna hanyarsu ta zuwa gamji islamic center, ka san me kake ciki, zai yi wuya ka sake samun dama irin haka"
ISLAM IS MY IDENTITY
[9/1, 5:19 PM] Dr. Gital
Chapter 39 · 0% Book details