← Book details Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 42

Sashe 40

Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
~_*infacting valuable knowledge and entertaiment is our concern*_~
*40*
Tsaye ya tashi yana zagaye
akin da wayar a kunnenshi amma ya kasa fa
in ko da kalma guda
aya ne, sai da na
ayan
angaren ya sake mishi magana sannan ya numfasa yace
"lallaine na da
e ina neman irin wannan damar akan gee fawwaz, na da
e ina neman ranar da zan tarwatsa sauran farincikinsa da rayuwarsa, saidai kash, damar ta zo min ne a lokacin da nake cikin wani kangeggen keji mai tsananin matsi da qunci, ina so ka sani, duk wani motsi da zan yi a yanzu irin wannan motsin gee fwwaz yake nima daga gareni ya samu damar da zai tarwatsa rayuwata nima, ina me tabbatar maka da cewar babu wata hanya da za mu bi mu tsere matuqar muka afka
aya daga cikin tarakun da gee fawwaz ya
ana mana, babu wani hasken ina tabbatar maka ko ka
Sai da ya sake numfasawa sannan ya cigaba da cewa
"ya zama dole mu bar wannan kyakkyawar damar da muka samu ta wuce mu domin tsira da rayuwarmu, ina buqatar lokaci zan nemeka mu ha
u a guri me sirri"
"hakan yayi, kayi tunani sosai wanda ni sai a yanzu na lura da hakan, sai mun yi waya kawai"
"toh madallah"
Daga haka suka ajiye wayoyinsu shiko babban shai
anin sai kewayawa yake yana zarya a guri kamar dillalin gudawa
**********
Fawwaz da ya koma gida gudu gudu yayi wanka ya canza kaya kamar kullum idan ba uniform a jikinsa to suit yake saka wa idan zai fita
Suit
in jikinsa na yau army colour ne sai baqin glass da baqar takalmi sau ciki, duk da yana cikin tashin sense amma yayi kyau sosai kamar maryam ta saceshi ta
oyeshi a zuciyarta
A mota
aya suka fita da drivernsa da yake soja sai kuma sunday
Hajiya ya kira ya tambayeta gurin da zasu sami gamji islamic center amma ba a
aga wayar ba, wayar antyn raudat ya kira ya tambayeta ta masa kwatancen gurin dan i
ta ma hajiya ta sake kiranta ta sanar mata abin da ya sake faruwa sallah kawai za ta yi ta
au hanya ita ma
Kwatancen gurin yayi wa drivern nasa ta waya saboda basa ganin juna, sai da ya tabbatar ya san gurin ya kuma gane sannan ya kashe kiran
munir ya kira ya sanar da shi abin da ya faru da maryam, shima lamarin ya
aure masa kai amma ya bashi shawarar su je asibiti shi da yake munir gidansu zallar boko ne ya kama jikinsu, godiya ya masa ya kashe wayarsa ya sake kiran nambar auncle A, wato arfat
an gidan hajiya bilki ya sanar masa da abin da ya faru, shima dai haka ya girgiza da jin lamarin sannan yace masa zai
auko haseenat su zo gurin idan aka fito daga magriba
*Auncle A shine amintaccen fawwaz a dangi, yanzu haka shi yake jan ragamar kamfanin fawwaz
in da ya gada daga babanshi na sarrafa fatu, kuma nasu yazo
aya sosai saidai yanayin aiki da ya rabasu*
Sun iso gurin gamjin islamic center har an shiga sallah don haka yana fitowa ya wuce shi da drivernsa da ya kasance musulmi masallaci suka bar sunday a motar
Da takalmarsa ya je ya jona sahu kasancewar yayi alola, shiki drivern sai da yayi gudu gudu yayi alola ya zo ya jona lokacin ana raka'ar qarshe, bayan an idar da sallar sai da suka ciko abin da ya tsere musu sannan suka yi adduoi suka fice daga masallacin, cikin adduoin fawwaz na magribar yau babu abin da ya fi roqa kamar waraka wa maryam
insa da nema mata kariyar mahaliccinta daga sharrin dukkan wani abu me cutarwa
Kici
us sukayi da su hajiya da suka fito daga wani ke
an gurin da suka yi sallarsu, da sauri ya qarasa ya riqo hannun hajiya bayan ya zare glass
in idanunsa yace
"hajiya ina maryam
in, ta farfa
"ka kwantar da hankalinka fawwaz, mun zo lokacin ana ta kiran sallah, da muka musu bayanin abin da yake faruwa sai shi babbansu yace mu kwantar da ita kawai a gurin muje sallah mu dawo, da har na so qin amincewa gudin kar wani abin ya sameta ita ka
ai a cikin gurin sai yace mu kwantar da hankalinmu babu abin da zai sameta"
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya mai da glass
insa yace "toh tana ina ne yanzu hajiya"?
"tana cikin can"
Ta nuna masa da hannu, ai bai jira su ba ya fara tafiya ciki, kamar ha
in baki motar su arfat tana bayan ta antyn raudat, fitowa duka sukayi suka qaraso gurinsu hajiya, nan dai gaishe gaishe ya tashi da jajantawa juna a tsakaninsu, daga nan kuma suka
inguma suka yi cikin gurin
Maryam tana kwance a gurin da suka barta saidai yanzu kanta yana kan cinyar fawwaz, ya qura mata idanu ko qyaftawa baya yi, daga gani hankalinsa yayi nisan kiwo domin bai amsa sallamar da su hajiya suka masa ba
Neman guri suka yi suka zazzauna suka fara gaishe da fawwaz, sai a lokaci ya nisa ya
ago da kanshi jikinsa a mace yake amsawa, idanunsan nan sun yi jajir
"ayyah wannan yarinya kina ganin ibtila'i a rayuwarki, Allah ya kawo miki qarshensa"
Cewar antyn raudat, kowa da yake gurin ameen yace suna masu tausaya mata
Kusan minti shida suka
auka shiru kowa da irin nazari da tunanin da yake yi a zuciyarsa, cikin
acin rai fawwaz ya fisge glass
in idanunsa yace
"wai ina masu gurinne, wani irin wulaqancine wannan, ko sai ita ma ta mutu kafin su zo su dinga wa mutane zancen banza, mu tashi mu tafi asibiti kawai hajiya"
Kowa saida ya tausaya masa dan sun san abin da yake tsoro, ayya fawwaz ba haka abin yake ba, komai yana faruwane a tsarin qaddara, saidai zancen nanne na hausawa da suke cewa "idan wuta ta qonaka idan ka ga toka sai ka tsere"
"yanzu za su zo fawwaz ka kwantar da hankalinka ka ji"
Cewar hajiya cikin sigar lallashi
Ya bu
e baki zai cigaba da masifar arfat yace "take it easy jarumi, ummm, komai zai zo da sauqi"
Qwafa yayi daidai lokacin da babban malamin ya shigo tare da sallama, sauran ne suka ha
a baki suka amsa amma banda fawwaz da yayi saurin kallon gurin da ya jiyo sallamar rai a
Zama malamin yayi akan kujera ya
ago da niyar fara musu magana sai ya sauke idanunsa akan fawwaz
Da mamaki sosai akan fuskarsa yace "ranka ya da
e kaine a nan,? ina ma laifinka ka turo mu tura har gida a duba maka me jikin"?
Shiru fawwaz yayi kamar ba zai yi magana ba domin haushi ma ya bashi da wannan dogon surutun, sai kuma yace
"mun wuni lafiya"? Lafiya lau malam
in yace masa nan dai suka gaisa sama sama sannan malam
in yace "iyalinka ce"? Eh yace a taqaice
Wani ruwa ya
auko a gefensa kan table cikin gora ya taso daga gurin da yake zaune ya zo gaban fawwaz ya tsuguna daidai kan maryam,
Murfin gorar ya bu
e ya tsiyayi ruwan a hannunsa ya watsa mata a fuska, ya sake
ebowa ya watsa mata a fuska, tun kafin ya watsa na uku ta fara sauke ajiyar zuciya yana watsa na uku ta feso wani atishawa mai qarfin gaske tare da bu
e idanu tarwal
Tsuru tsuru 'yan gurin sukayi da idanu suna kallon ikon Allah,
"wa sunanta" cewar malam Abdul aziz yana kallon fawwaz
"maryam" yace hankalinsa na kan fuskar maryam
in ganin yadda take ta motsa idanun bayan ta sake rufewa
A hankali yace "maryam"
Shiru tayi ta masa banza
"maryam kina jina,? kiyi magana idan kina jina"
Shiru nan ma tayi abinta tana cigaba da motsa idanu
Tashi yayi ya je ya
auko wata kwalba qaramar gaske ya dawo ya zauna ya bu
e murfinta ya sanya a qofar hancinta duka biyu
Idanuwanta ta bu
e ta fara farfarawa kamar ba idanun mutum ba, umurni malam
in yayi wa fawwaz da ya
agata zaune sannan yace a fitar da amrat daga gurin
Hajiya ce tayi umurni wa feenat da haseenat su fita da amrat su jirasu a mota
Neman abin zama yayi ya zauna saitin kunnenta bayan ya sa an rufe mata kanta da kyau sannan yayi ta'auwizi da bismillah sannan ya fara karatu
Hmmmmm, lallai duk inda wannan abu ya fito babu sa'a a lamarin, toh gani nayi da gaggawa haka har anyi ram?
********
A can qauyen feli kuwa tun bayan komawar dangin mairo sai labari ya bazu ciki kunnen kowa a qauyen cewa gidan maryam kaza gidan maryam kaza, har da masu kiransa aljannar duniya, ko ina dai zancen kenan yake tashi cikin qauyen har da qauyukan iyayen, mamaki ta al'ajabi dai ya kusa kashe wasu, wasu kuma tsoron Allahne ya sake shigarsu da girmama qarfin ikonsa da isarsa akan komai da kowa
A wani
angaren kuwa baqincikine yaso ya kai wasu lahira tun ba su shirya ba, ciki kuwa harda oganniya hamshaqiyar azzaluma haule, tayi baqin cikin wannan labari da take wasi wasin ba zai tabbata ba har sai da
iyoyinta suka je suka zo mata da baqin labari, tayi kuka sosai wiwi a ranar, sai da baqin ciki ya haddasa mata ciwon qirjin da yasa dole sai da ta ziyarci asibiti
Ayi hakuri, no time
ISLAM IS MY IDENTITY
[9/3, 10:33 AM] Dr. Gital
Chapter 40 · 0% Book details