Sashe 3
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*ZAKKATAH*
*MARYAM A.I GITAL*
SADAUKARWA GA
*khadijah ringim*
FASAHA ONLINE WRITERS
*3*
Kusan sumewa yayi a kishingi
en da yake saboda bindigar da yaga gee fawwaz ya ciro, a tunaninshi shi zai harba da bindigar, duk da yasan ba qaramin gamgancine ga fawwaz ba ya harbi mutum irinsa har cikin gidansa, amma ya yarda da jarumtar fawwaz zai iya kasheshi a cikin gidansa ko da yana nufin qarshensa kenan a duniya, musamman idan ya tuna abin da yake tsakaninsu wannan ba qaramin aiki bane da yake da tabbacin gee fawwaz zai iya sadaukar da rayuwarsa akansa, da qyar ya samu ya daidaita numfashinsa ya mirgina ya sauka daga kan kujeran, kai tsaye ya wuce toilet don gaba
aya cikinsa ya hautsine
************
"na fa
a maka ka iya takunka, idan ba haka ba wannan shegen yaron tun da ya furta to tabbas sai ya aikata, babu abin da zai hana gee fawwa na
emu matuqar ya samu hujja ko ya kashemu ma gaba
aya, matuqar muna buqatar tsira to dole mu yi duk yadda za muyi mu
oye duk wani hujja da yaron nan zai iya amfani da shi gurin garqamemu, ka sanar da yaranka su
aga qafa kwana biyu, ni ma na dakatar da nawa, zamu dinga yin abin cikin iya taku da birne baya, wannan shine mafita"
"haka ne alhaji bala, ni zam fa
a maka qwarin kan yaron nan, ni da naga mutuwa tsirara muraran, Allah ya bamu sa'a"
"ameen alhaji tukur, ai ina tausayawa gee fawwaz matuqar yafa
a komata wlh sai na ga bayansa, ka barshi kawai duk motsinsa ina sane da shi akwai wani kukan a gabanshi"
"hhhhhhhahahahah, nima ina tuna ranar da zai sake rungumar wata gawar, saidai ina da tabbacin wannan gawar ko addua bazai samu damar mata ba zai bita"
"hhhahahaha kai tukur kai ma fa shegen kanka ne, wane mugu, na sanka fa
a da cikawa kake"
Hmmmm, wannan shi ake cewa shirmen shiriritar shirmemme
*********
Zaune yake kan wata luntsumemiyar kujera cikin office
insa yayin da sojoji suke tsaye car cikin office
in cikin shirin ko ta kwana, signing yake yi kan wasu takardu tare da buga musu stamp, yana kammalawa ya
aga waya, maganar minti biyu yayi ya ajiye wayar, cikin qanqanin lokaci ya shigo office cikin girmamawa ya sara tare da qamewa a gaban gee fawwaz, takardun da yayi signing a kansu ya bashi yana me jaddada masa sabon aikin da za su tunkara, sake sara masa yayi sannan ya fice daga office
********
Alhaji nasiru da ahlinsa gaba
ayane zaune a falon gidansa da yake rukun gidajen masu tudun aljihu, labaran qasa yake kallo tare iyalensa bayan kammala dinner, kallon suke yi suna ta
a hira a tsakaninsu cikin farinciki da kwanciyar hankali, matarsa hajiya maimunace zaune a gefensa ta dama yayin da babbar 'yarsa zainab zee baby take zaune a
angarensa ta hagu sai qaramar qanwarta basma da take kwance kan cinyar zee
in, qaninta hisham me binta kuma yana qasa zaune kan rug tsakanin qafar hajiya da alhaji, sake nutsuwa suka yi tare da dakatawa da hirar tasu lokacin da aka fara rawaito labaran da rundunar sojin qasar suka fitar ta bakin gee fawwaz, gangamine rundunar tasu za ta sake yi tare da baza komarsu kan 'yan fashi da garkuwa da mutane da suke cikin dazuzzukan da suke tsakanin bauchi da jos da kuma tsakanin jos da kaduna, wannan wani gangamine na musamman tare da sa hanun gee fawwaz, cikin bayanin da gee fawwaz ya yi ya tabbatar wa manema labarai da cewar baza su bar wani
an ta'adda ya shaqi numfashi da kyau a wa
annan dazuzzukan ba, musamman dajin falgore da maqwabtansa, yayi alqawari sai ya tsabtace dajin da iznin Allah, fatansa da roqonshi ga jama'a su tayasu da adduoin samun nasara.
Abin burgewa cikin labaran na gee fawwaz shine yadda yake bayanin cikin dakewa da nuna rashin tsoro da zallar jarumta, sai wani murmushi ma da yayi irinta nasara a kan camera, murmushin da yayi nasarar sake jefa zuciyar zainab a tara dan ba na ce uku ba, har aka qare labaran idanuwanta na kan tv, dukkan alamomi sun nuna idanunta ne kawai a gurin amma hankalinta baya gurin ko ka
an, sai tattauna lamarin iyayenta suke yi har da qaninta amma ita sai shiru wai mushriki ya ci shirwa
"keh ummee, lafiyarki kuwa"
Cewar hajiya maimuna
A firgice ta juyo sannan ta sauke ajiyar zuciya tare da qirqiro murmushi tace
"ba komai mummy"
"wani hausan ba komai gashi nan ana miki magana amma kin tafi wata uwa duniya"
Murmushi ta sake yi ta kwantar da kai tace
"ayya mummy, labaran gee fawwaz fa nake kallo"
"gee fawwaz"?
Hajiya maimuna tace cikin yanayin tambaya tana kallon alhaji
Murmushi alhajin yayi yana kallon zaina yace
"uwata duk labaran fawwaz
in ne ya sanya nai kiranki baki uku, mummynku kuwa sai da tayi biyu amma baki ji mu ba"?
Waro ido tayi cike da mamakin kanta tace
"haba dai dad, kira biyar fa kenan"
a kai yayi cikin tabbatarwa yace
"sosai ma kuwa, a na shida kuma kika amsa ba"
"ohhh shett!!!, toh me ya sameni kenan, sorry dad, mummy am very sorry ban ji ku ba wallahi"
Murmushi dai hajiya da alhajin suke yi suna kallonta cike da mamaki, hisham da tun da aka fara maganar zee bai sa baki bane yace
"ke dai er rainin hankalice, tsabar iyayi wai me ya sameki, su hajiya zaki fa
a wa wannan amma bani ba, dan na san komai"
Harara ta banka masa cike da masifa tace
"wai kai wannan yaron ni sa'arkace, Allah dad kace hisham ya fita harqata ko in masa rashin mutunci wallahi"
Ta qarasa maganar bayan ta mai da hankalinta kan dady, tun kafin dadyn yace wani abu hisham yayi saurin cewa
"kin da
e baki yi rashin mutuncin ba, bari ma in tona miki asiri sai ki ji da
in rashin mutuncin"
Mai da kallonsa yayi kan dady yace
"wallahi dady son gee fawwaz takeyi, bata da aiki sai tura pics
insa a wayarta da editing
insu, idan qaryane a duba wayarta wa
ansu hotunan ma ta ha
esu ne da nata, kuma ka duba ka gani dukkan hotunan za ka ga ta sanya gee my life a jiki tsabar rashin aikin yi"
Wayyo zee kamar ta cinye hisham
anye cikin fushi ta
auki remote
in da yake gefenta ta jefeshi da shi, da ta ga hakan be mata ba sai ta tashi ta ture basma daga jikinta a qufule zata bishi mazauninsa, ko me ta iya da wannan matashi oho
Dad ne ya riqota yana cewa
"yi hakuri uwata koma ki zauna, an ji kina son fawwaz
in sai aka yi yaya uban 'yan gulma?"
Ya qarasa maganar yana kallon hisham,
Cikin dariya hisham yace
"me ruwana a ciki dad, na san dai iskace take wahalar da me kayan kara, wannan fawwaz
in ba sa'anta bane"
"kai ka fa
i haka ko?, to ni kuma bari in fa
i tawa maganar inshaa Allahu matuqar kina son fawwaz ba ki da miji sai shi, ki kwantar da hankalinki uwata"
Kunyace ko borin kunya oho,
aura hanunta tayi akan fuskarta tana jiniya ta bar falon tana buga qafa, duk falon babu wanda bai yi dariya ba saboda hatta iyayenta sun gano tana sonshi da gaske kukan da take yi ma borin kunyace
ISLAM IS MY IDENTITY
************
[6/23, 2:39 PM] Dr. Gital