Sashe 1
Zakkatah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
[6/19, 7:26 AM] Dr. Gital
*ZAKKATAH*
*maryam gital*
1
_*labarine daga alqalamin marubuciyar prince naik, ba ahlulkitabibace, nibras, da nufin rabbine, labarine da zai zo muku cikin sauya salo daga zaren tunanin marubuciyar tare da kaifin bakin alqalaminta, marubuciyar tayi shawagi tare dogon nazari cikin tunaninta ta hakaito muku labari me kamar gaske, labari me sauya tunanin mai karatu, labari na ilimantarwa, nisha
antar, da samun darasi cikin nisha
i da halin rayuwa, akwai haske da yardar Allah cikin littafin zakkata, kar ki sake a baki labari*_
_*labarin zakkatah, labarine na wani shahararren jami'in tsaro me gaskiya da jajurcewa kan aikinsa duk da qalubalen da yake fuskanta, jami'ine da ya banbanta da sauran, ta fannoni daban daban, yayi nisa babu me kamoshi sai wanda ya ci
amara irin ta jaruman maza,saidai kash akwai wata cuta me raunatarwa da sanya zubar hawaye cikin zuciyar jarumin, sannan a gefe yana da wani irin kyauta daga ubangijinsa me
auke baqin cikinsa amma baya hana shi zubar hawaye duk da qarfin zuciyarsa da jarumtarsa*_
_*ka
an daga labarin zakkatah*_
Motocine wa
anda daga lokacin da me kallo ya kallesu zai fahimci motocine irin na jami'an sojin nigeria, tafe suke cikin tsarin da iya sarrafa qarfen nasara, sun sanya wata mota baqa wuluk a tsakiyarsu, motoci biyune masu
auke da tambarin sojin nigeria a gaban baqar motar cike da sojoji ma'abota
amara, yayin da motoci uku irinsu suke bayan baqar motar, kai da kaga wa
annan motoci ba ma sai an
ata baki gurin cewa kauce ba, da kanka ya kamata ka kauce saboda ruwan bindigogin da hancinansu suke shirye tsab su ta da mutum murus har lahira, duk titin da motocin nan suka ratsa saidai kaga ana basu guri, sai jiniya suke zubawa kamar sa tafi da kunnuwan mutane, abin burgewar shine yadda mutane suke daga gefe suke nuna farincikinsu da ganin wa
annan motoci duk da an san halin
an adam da tsoron soja, wai suka ce in ji hausa people "soja birgimar hankaka"
***********
Cikin wani tangamemen gida naga moticin sun faka, sojojinne kawai suke ta tsalle suna dirowa daga motocinsu cikin qwarewa da gwanancewa da aikin nasau da sanin makamar aiki, ikon Allah kamar qiftawar ido sojojin nan suka qame qam, ni dai har yanzu burina naga uban da yake cikin motar nan har ake ta wannan wa
ari ya qi ya qare haka, tsaida tunanina nayi sosai ganin wani cikakken jarumin soji ya durfafi motar nan cikin nuna jarumta ya kai hanu ya bu
e murfin baqar motar na baya sannan ya ja baya cikin sanin makamar aiki ya sara tare da qamewa, hmmm ikon Allah sai kallo, ban san ya zan ce ba amma ganin wannan jami'i me tsananin kwarjini ya sanyani tuna rayuwar zaki a cikin namun dawa, fitowarsa da daidaituwar qafafunsa a kan qasa yayi daidai da qamewar jami'an nan kaf, kai kace basa numfashi, cikin taku irin na mazajen fama masu isa da izza ya fara tafiya ya tunkari qofar shiga cikin gidan,
aya daga cikin sojin ne ya dafe masa baya
auke da wata qarmar jaka a hannunsa suko sauran sai waige waige suke kamar su cinye mutum da rai.....
*********
"Gee Fawwaz fa ranka ya da
e har yanzu bai da niyyar bamu ha
in kai, wannan yaron shegen taurin kaine da shi, kuma don ubansa yana bamu matsala amma sai qara
aukaka yake yi, general fa, general fa ranka ya da
e, duk iya shirya makircinka amma ka zuba wa yaron nan ido yake nema ya kai mu rami tun ba mu mutu ba"
Shirgegen mutumin da yake kishingi
e kan kujerane ya furzar da iska me zafi ta hancinsa sannan ya karka
a kai yace
"ni kaina ina ganin gazawata akan wannan taqadarin yaron, yaron da ina da tabbacin ubansa ma na girma bare shi amma ya zame min qadangaren bakin tulu, ka duba duk tabo da gi
in da muka yi wa rayuwarsa amma yana nan yana neman ganin bayana, wallahi ni ban ta
a ganin jami'i me kwarjinin fawwaz a idona ba, wannan shegen da a lokacin sahabbai akayishi da ba qaramin kafaffe za a yi kuma tsayayye akan aqidar addinin ba, ka duba wai dan ma a zamaninmu yazo amma yaro komai sai ya nuna cewa shi musulmine me gaskiya, ka ji shege fa wai shi na Allah, amma wallahi na kusa na wa gee fawwaz dirar mikiyar da zata tafi da sauran farincikinsa, akwai lokaci"
*********
Almajirine futuk yake tafiya bakin titi cikin dare misalin qarfe tara
auke da
an buhunsa, abune me sauqi ka gane raunisa da babunsa, hanu yasa cikin gajiyawa yana tsare masu ababan hawa amma abin mamaki daga ya fa
i gurin da zai je da yawan ku
in hanunsa zasu fece, ya da
e yana roqon alfarma sannan wani bawan Allah yace ya shiga ya kaishi don Allahn da ya roqeshi da sunansa ya bar ku
insa, godiya yayi sosai sannan ya hau bayan mashin, bayan ya sauka sai ya miqa wa me mashin
in buhun hanunsa yana murmushi yace
"nima na baka don girman Allahn da ka gani ka kawoni"
Da mamaki ya kallesa sannan ya mayar masa da martanin murmushinsa yana ka
a kai yace "ka bar kayanka na kawoka don Allahne"
Shima murmushin yayi yace "ka iya karatu"
Maganar taso ta bashi dariya amma sai yace yana me mamakin almajirin
"eh, nayi karatu kuma na iya karatu both"
Cikin er shararsa ya sanya hannu ya cire wata er qaramar card ya miqa wa me mashin, kusan sumewa me mashin
in yayi da ya karanta takardar, hakan yasa ya
ago a firgice wanda yayi daidai da janye tsohon rawanin da yake kan almajirin.....
Ku biyo er mutanen gital ma'ana
*MARYAM A.I GITAL*
_UMMIN BEAUTY_
ISLAM IS MY IDENTITY
[6/20, 9:21 PM] Dr. Gital