Sashe 8
Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari kaman kullum indo ta Gama aikinta, sai dai abu daya dake damunta rashin ganin Sulaiman kwana biyu, har taje tasha ta siyar da dambu ta dawo gida, ko zama ba tayi ba Tani tace ta daura tuwan dare, haka ta gama Tani ta dan yafa mata kadan kaman wani karamin yaro zaici, dauka tayi taci da babu ai gwara babu dadi, Mlm musa ne ya shigo yana ta sababi ai wannan zancan banza ne, akan wani dalili, Tani tace lafiya kuwa? Yace wlh ina zaune majalisa sai gashi mai gari ya aiko a kirani, ina zuwa wai dansa ne yaga y'ata yace yana so, wlh nasha koh Abu yake magana ashe wancan tsinannar yake nufi, Tani cikin sauri tace toh mai kace musu? Ai ce mishi nayi an mata miji, Tani tace oh yau naga iya shege amma wannan dan mai gari ko dan banza,koda yake ba'a banza ba ta kama masa kurwa, dan mayya ce ta gada wajan iyayenta....... Sallama sukaji mlm musa ya fita tare da amsawa bai dade ba sai gashi cikin Fara'a da jin dadi, yace toh gashi dai Dan jummai ya aiko neman auren indo na kuma bashi, Tani guda ta saki tare da fadin ai dama ita saida irin su dan jummai, Abu dake daki ta fito tana fadin Tani saurayi nane fah? Tani tace ke dallah mai za kiyi da dan jummai wannan matsiyacin aike sai mai mato irin na yaron mai gari, washe baki Abu tayi tare da fadin kai Tani sai yasa nake sonki, Tani tace mlm ai sai asa bikin da wuri koh, yace duk yanda kika tsara ai yayi, indo dake bakin kofa babu abunda take sai kuka, yanzu shikenan dan jummai zata Aura, kazami gashi dan iska yasha yima mata fyade a garin amma maman shi saita fita ta shiga ta rufe bakin iyayen yara jummai akwai shegen bin bokaye bata son laifin danta gashi bata da mutunci, kaf cikin kauyensu babu wanda baya sana'a sai shi, wanda zuciyarshi ta mutu, dakyar indo ta tashi ta shiga daki tana ta sharan kuka.
A Majeed, dakin Mum dinshi ya nufa, ya sameta tana danna laptop, zama yayi kusa da ita tare da fadin mum plz ki fahimce ni, bani da burin tara mata Zainab ta isheni rayuwa Mum plz karki bata min tsarin da nayi, just give me another punishment..... Dakata A Majeed karin auren ne horar wa,? Lallai kayi nisa sosai kaiga Romeo and Juliet koh? Shuru yayi baice komai ba, taci gaba da fadin bazaka gane abunda nake hango maka ba sai nan gaba, Allah bai azurtani da samun yara masu yawa ba, kai daya Allah Ya bani, na dauka zaka so kayi aure danka tara yara inga jikoki na da yawa amma kaida matarka baku da ra'ayin tara yara, inma kai kana dashi matarka bata dashi karka dauka bana son matarka ne, a'a wlh ban taba kinta ba sai dai halayenta da bana so kawai, jikinshi ne yayi sanyi yanda yaji tana magana, yace Mum kiyi hakuri zamu gyara insha Allah, kai ta girgiza tace A Majeed auren ne baka son karawa amma karka manta na rantse maka babu fashi , yace shikenan Mum ni bani da zabi ki bani duk wacce ta miki yana fadin haka ya tashi ya fita fuuu .........
*Naji korafi bana typing da yawa bana posting akan lokaci zan kara yawan rubutu.......*
*Amma sai na fara ganin comment da sharhi sosai zan kara yawan rubutu*
*Taku Maryam obam😘*
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
50to55
*DEDICATED TO....*
*MY ANGEL FAUXY MUM SAHMA❤*
Mum ta bishi da kallo yanda ya fita kaman iska na turashi ajiyan zuciya tayi, tare da fadin zan ko zaba maka, komai za kayi aure dai babu fashi, kiran number din Abdul ta shiga yi, ringing biyu ya dauka tare da gaida ta, bayan Mum ta amsa tace Abdul ina abuja kazo ina son ganin ka, yace toh Mum nima ina hanyar shigowa abuja dinne,tace OK Allah ya kawo ka lfya tare da kashe wayan. Shiko A Majeed Gidan ya bari gaba daya ya nufi gidanshi ranshi a bace yake sosai, dan mai yasa Mum zata wani sa ya kara aure, shi matarshi ta isheshi baya tunanin zai iya hadata da kowa sai dai kawai yace baya son halinta, kuma ai duk abunda takeyi akwai yarinta a ciki nan gaba zata gyara, yanzu taya ma zai Kalli Zainab yace mata zai kara aure, kai No bazai taba yiwuwa ba, inko Mum tayi min haka batai min adalci ba at all, dan gajeran tsaki yaja ya dauki phone dinshi ya kira Abdul, harya gama ringing bai dauka ba tsaki ya kuma ja tare da jefar da wayan.
Jummai ce zaune Tana surfa Bala'i akan danta bazai auri indo ba, yarinyar da tun tana karama yayanta ya lalata ta, shine mafa sanadiyan barinshi garin nan, dan jummai dake zaune yace haba jummai dan me zaki hanani aurenta ni wlh babu mai hanani, ya tashi ya fita yana surutai, kallon mijinta tayi tace sannu aika kyauta kaine a gaba wajan neman auren ma dan jummai wannan yar ko yayi maka kyau Allah ya bada Sa'a, bai ko kalleta ba balle ya amsa saima tashi yayi shima yabar gidan.
Tunda akasa maganan bikin indo da dan jummai, Tani ta shiga ta fita domin tace Abu saita riga indo aure koh kuma ayi rana daya, indo na daki tana kuka saiga yaro yayi sallama wai dan jummai na kiran indo, Tani tace kace Tana zuwa, Tani tayi shewa tare da wage baki tana kiran indo, fitowa tayi cikin hijab, Tani takai mata duka dan ubanki bazaki amsa ba, shegiya makira kawai, maza ki fita dan jummai na jira, bata ce komai ba ta fita, a waje ta sameshi, yana ganinta ya wage baki duk datti, yace indo In dodo, Indo ta dan jummai, har na kosa ayi bikin musha amarci ai ranan zanci dadi, indo toshe kunne tayi dan haushin maganan shi take ji, kwata2 babu tauna zance komai ya fado mishi fada yakeyi, ga warin jikinshi ma kawai ya ishe mutum, yace indo in dodo yanzu idan mukai aure tunda kin hanani ranan mai zaki min, bata kulashi ba sai hawayen dake zuba a idonta, bai damu da shurun nata ba yaci gaba da fadin a salulan garba mai gwanjo naga wani abu da turawa sukeyi, sai su hade bakinsu waje daya suna sha..... Da gudu indo ta shige gida, Tani na zaune taga ta shige daki da gudu, tashi tayi tabi bayanta, tace ke dan uwarki miye haka? Indo tace wlh inna dan iska ne dan Allah inna nifa bana sonshi, dariya Tani tayi tare da fadin aiko kina So ko bakya So wlh sai kin auri dan jummai shegiya gaki babbar yar iska kina bin maza a tasha suna miki juye makira, ko kin dauka ban san komai bane, shegiya har kina da bakin kiran wani dan iska munafuka mai bakin hali maza ki tashi ki fita yar iska kawai, tashi tayi tana kuka ta kuma fita ganin baya nan yasa taji dadi ta dawo gida tayi ta maka mata duka a baya tare da fadin matsiyaciya nan da sati biyu za'ayi bikin inga ta tsiya, daki ta shige tana kuka.
Yau mijin jamila ya dawo garin, murna wajan jamila ba'a magana domin wannan karan kafarta kafar mijinta, ranan jamila anata soye2 Tani ana ta hadiyan yawu tare da yima jamila sannu da aiki 🤣 jamila dai amsawa take amma tasan badan Allah take Mata ba, ranan dai Tani ta zauna anata jan jamila da fira harta gama girki ta zuba ma Tani, nan Tani aka amsa ana ta washe baki ta shige daki🤣 dama shi take jira, Tani da abu suna daki suna kwasar abinci saiga yaro yayi sallama wai ana kiran Abu yayar indo, Abu ta fito tace waye? Yaron yace yaron mai gari ne, da sauri Abu tace kace ina zuwa, daki ta koma ta shafa powder, Tani tana ta mata kirari tana dariya Abu tace kai Tani gskya akwai ki da fada da cikawa gashi har ya kawo kanshi, Tani tace saima kinga ya turo maganan aure, Abu fita tayi ta ganshi ya hade hannunshi biyu ya hade, murmushi take tayi kaman wata sauna, tace sannu yakake, yace lafiya ba tare da bata lokaci ba nidai sonki nakeyi kuma da aure dan haka mai kika ce? Abu tace babu komai na amince yanzu kawai ka turo, yace toh Alhmdlh zan fada a gida sai azo ayi komai cikin lokaci kadan, suna cikin fira saiga indo ta dawo daka tallah ido ta bisu Dashi ta shiga gida tana kuka, har Abu ta dawo gida tani tana ta guda sai kace an daura auren, tun daka lokacin kullum sai sulaiman yazo wajan Abu, indo tun tana jin abun na damunta harta fara cirewa a ranta domin tasan sulaiman ya mata nisa, ko sanda yace yana sonta dama tasan yafi karfinta, tasa ma ranta dan jummai dai shine wanda zata aura tunda haka Allah ya tsara mata duk da idan yazo wajanta babu firan da yake mata saina batsa wani lokacin ma har kokarin kamota yake yi, in taga hakan saita gudu, Tana shiga gida kuma Tani ta korata tace ta koma.