← Book details Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 59

Sashe 45

Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Indo iya tashin hankali ta shiga tun da ta tashi tayi wanka tasa English wear masu kyan gaske dan tana tunanin zaizo amma taji shuru gashi har yamma tayi shuru, kuka ta farayi tare da fadin dama baya sona karya ne kawai da yaudara tunda ya sami abunda yakeso ai na shiga uku yanzu, wani irin kishin shi takeji wanda kwana daya da bata ganshi ba yasa ta kasa cin abinci tare da yarda cewa tana sonshi daukan wayanta tayi danta kirashi ta bashi Hakuri ya dawo, lokaci daya ta kuma sakin kuka mai karfi tunawa da tayi bata da number dinshi, kuka take sosai tare da tausayin kanta dan yanzu tasan babu komai a ranta sai kaunar mijin nata wanda ya mata kaura, ta gefe daya kuma taji tana kara tsanar Zainab tunawa da tayi itama matar shice wanda take tunanin yanzu suna tare yana ririta ta, kanta taji yana sara mata kaman zai fashe dan ciwo, hannu tasa a kan tare da fadin innalilahi'wa inna ilahira jiun, dama haka so yake mai yasa tun farko ban gane ina sonshi ba sai yanzu mai yasa na kamu da sonshi bayan shi ba sona yake ba haka ta kwanta a falo kaman jiya ga yunwa ga damuwa da ciwan kai, washe Gari da safe dakyar tayi sallah ta kwanta a wajan dan zazzabi takeji sosai ga jiri na dibanta.

Taku Maryam obam😘
[11/12, 15:17] Hassan Atk: *💅 TAMBARIN TALAKA 💅*

*NA*

*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*

*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*

*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*

*WWW.maryamobamnovels.com*

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

215to220

*DEDICATED TO....*

*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

A Majeed yau kwanashi biyu bai fita ko inaba sai masallaci, Zainab kwana biyun da yayi bata ga fitanshi ba yasa ta saki jiki dashi tana nuna mai Luv dan kawai kar yayi tunanin zuwa wajan indo, shiko tunani ne fal ranshi yana tunanin koya aysha ke ciki yanzu, wani lokacin kuma sai yayi tsaki tare da fadin mai yasa zan damu tunda ita bata damu dani ba, duk yanda yaso ya cire tunanin ta a ranshi ya kasa amma yayi alkawarin bazai koma gidan ba har sai ta nemeshi din kaman yanda tace mishi dan yana ganin hakan zai bata daman yarda da cewa yana sonta tunda yabi umarninta, sai dai yanzu ya rage takaici tunda Zainab ta sauko harta fahimce shi, jin hannun zainab yayi a saman kanshi tana wasa dashi murmushi ya sakar mata tare da janyota jikinshi ya hura mata iska a ido dariya tayi tare da lumshe ido, lokaci daya kuma ya mata peck a goshinta tare da furta I love you my darling bude ido tayi a hankali tare da kallonshi tace miye bakaso a tare dani? Tambayan nata ya bashi mamaki amma bai bari ta ganeba amma tunda ta bukaci ta sani zai fada mata komai da yake damunshi a game da ita, hannunta ya rike tare da fadin..... Zainab kece first love dina and you know dat ina sonki sosai and b4 we get married munyi ma juna alkawari da dama amma daka baya duk kin watsar kin dauko wasu halaye da ban sanki dasu ba, ni namiji ne inada bukatan Mace amma ke gaba daya bakya bani hakki na dake kanki sai kinga dama kuma sai inyi wata biyar shida banyi sex dake ba and kuma ke da kanki zaki iya bada shaidana akan bana neman mata bana zina, in zaki duba ki gani kin san irin wannan abubuwan da kikeyi kina cuta na nifa mutum ne bawai dutse ba inada feelings Zainab idan kika duba karin aure ya wajabta a kaina tunda bakya iya daukan bukata na kwata2 ke bakya tunanin haiyuwa dan baki taba min magana akai ba, sannan bakya respecting dina a matsayin miji in zaki fita bakya neman permission dina fita kawai kikeyi Zainab duk yanda nakai da sonki dole inji kin fara fitar min a rai, sannan bakya respecting Mum dina and You knw itace ta haifeni indai kina sona dole ki sota, bayan haka ni namiji ne mai kishi bana son irin wannan dressing din da kikeyi kina fita dashi, wannan abubuwan sune suke bata min rai dake kuma bana so, a hankali ta dago kanta Tana hawaye tace hakane nasan ban kyauta maka ba, yanzu dama duk soyayyan da yake tsakaninmu zan iya fitar maka a rai? Janyota yayi jikinshi yace Zainab ko daya har gobe ina sonki indai zaki gyara halinki zaki tabbatar da hakan, shikenan zan gyara amma inaso ka sani haiyuwa nima inaso Allah ne bai bani ba, tashi tayi tabar dakin da sauri Tana kuka, jikinshi yaji yayi sanyi tare dajin tausayinta, tana shiga daki ta tabe baki tare da fadin zan gyara zanyi abunda kake bukata wlh saika Saki matar da uwarka ta aura ma zan nuna maka irin tawa kissan sannan haiyuwa kuma ban shirya ba dan bazan zama tsohuwar karfi da yaji ba inacin ganiyar kuruciya na ahem, jin karan bude kofar ne yasa ta kuma rushewa da kuka harda shesheka shiko ganin haka ya kara shiga damuwa yaita bata hakuri tare da gaya mata kalamai masu dadi dakyar tayi shuru sai narke mai takeyi a jiki shiko gogan irin sukuwar da takemai yasa tsigar jikinshi tashi tare da banana dinshi lura da wandonshi da tayi yasa ta fara kokarin tashi kamota yayi tare da jona bakinsu waje daya ya fara kissing itama martani ta fara mayar mai dan tasan dama indai ya fara dole ta biye mai dan yasan sirrin sarrafa Mace, shafata yakeyi tako ina tana wani irin nishi tare da kara kankame shi kissing dinshi itama ta fara tako ina tare da wasa da Banana dinshi lokaci daya ya janyota ya cire mata komai nan akayi mai gaba dayan bayan sun gama bacci ne ya dauke Zainab shiko toilet ya shiga yayi wanka shiryawa yayi yasa kananan kaya yayi kyau sosai ga kamshi na tashi ganin tana bacci baya son tashinta yasa ya dauki Key din motarshi ya nufi gidan Mum dinshi, tuki yake amma zuciyarshi cike take dason ganin Aysha yana tunanin ko wani hali take harya karasa gidan Mum koda ya shiga a falo yaga Mum ita daya, tana ganinshi ta saki murmushi tare da fadin son kaine da yamman nan, yace wlh Mum nan ya gaidata tare da zama kusa da ita amsawa tayi da fadin ina aysha? Yace tana gida Mum, mum tace ina fatan dai komai lafiya koh? Yace eh lfya qlau tare da tambaya ina Dad? Tace yana Sama yanzu ya haura, yace Mum dama magana za muyi harda Dad tace toh saika tashi muje, haurawa sukayi tare har dakin Dad din, bayan sun shiga A Majeed ya gaida mahaifin nashi amsawa yayi cikin Fara'a tare da tambayanshi ya iyalan nashi yadan sosa kai tare da fadin lfya Dad, shuru ya dan biyo baya kafin A Majeed yace Dad dama inaso in fada muku zan hada aysha da Zainab Gida day...... Tun kafin ya karasa Mum tace karka kuskura ko wacce ka barta a inda take bana son a takura ma yata ahem, dad yace haba fatima mai yasa zaki dinga fadin irin wannan maganan ba tare da kin jira munji dalilin shi nayin hakan ba, shuru tayi ganin haka Dad yace mai yasa kake son hadasu baka ganin rigima ne zai biyo baya? Yace Dad hadasu waje daya shine zai kawo zaman lafiya tsakaninsu tare da gudun zargi sannan Dad ita Zainab da kanta ta bukaci hakan.. Mum tace toh kaji koh? Bazai taba sabuwa ba Dad ne ya katseta tare da fadin fatima hadasu waje daya abune mai kyau shi kanshi zai sami kwanciyan hankali sannan duk wani zargi da zai dinga shiga ransu zai kawar ni banga laifin hadasu ba gidan aysha ai na zaman mutum biyu ne dan haka saika gyarama Zainab din dayan wajan itama, yace toh Dad, Mum tace wlh idan akama aysha wani abu saina saba maka, tunda zaka Sama Zainab kayan daki dama ni nayi ma aysha akwati dan haka saika mata naka akwatin Dad yayi murmushi tare da girgiza kai yce fatima kenan ,A Majeed yace Mum dama inason inyi mata tace yafi maka kwanciyan hankali sannan maganan aikinta fah? Yace an gama aikin asibitin nayi oder din kaya May be cikin week din nan su iso, tace Allah ya kaimu dad yace toh baki tambaya ba ita Zainab din maiya mata tunda anyi ma yarki asibiti, Mum tace aiki ya hanata kaga kam dole ya nema mata wani inko yace bazai gina bama ai dole ya barta tayi aikin, ita Zainab din inda zata fara aiki ai zai nema mata dai2 irin nata a gina mata Dad yace Fatima baki da dama Mum tace ai gaskiya ne dan naga shirin cutar aysha akeyi shine zai wani kawo zancen hadasu waje daya, shidai A Majeed tashi yayi tare da musu sallama, Mum ta bishi da harara, bayan ya fita Dad yace mata ba'a haka duka matanshi ne kuma duk yana sonsu dan haka ki daina nuna banbanci a tsakani Mum tace niba banbanci nake nunawa ba nasan halin matar nashi ne baida kyau Dad yace addu'a zaki dinga yi musu tace insha Allah.
Chapter 45 · 0% Book details