Sashe 14
Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A Majeed tunda ya tafi sati biyu kenan bai zoba, Mum Tana zaune a falo, ita da indo tana fada mata zata fara zuwa islamiya gobe, indo taji dadi dan tana son karatu kuma ko ba komai tasan addininta, wayan mum ce tayi ringing ta dauka ganin bakuwan No kuma na waje yasa tayi mamaki ko waye kuma bana kasar su bace Egypt, dauka tayi muryan A Majeed ne yace Mum barka da warhaka, tashi tayi daka falon ta nufi Daki,tace lallai A Majeed ka kyauta kana ina yanzu? Yace Mum ina London Zainab na raka wani meeting da za suyi, ran Mum ya baci sosai tace wlh na baka nan da jibi ka dawo gida kuma direct jalingo zaka tawo, tana fadin haka ta kashe wayan tare da takaicin abunda dan nata yayi, tana ta kiranshi No dinshi a kashe Ashe ya tafi London da matarshi, lallai saina saba ma A majeed sosai.
Indo an fara zuwa islamiya tana karatu, sannan Mum tasa wani Mlm na koya mata a Gida but islamiya da boko, yau indo da ciwon ciki ta tashi da alama period za tayi, a daki ta wuni Mum jin shuru yasa ta nufi dakin indo din, ta ganta a kwance tana juye2, nan Mum ta karasa da sauri tana tambaya aysha lfya kuwa? Indo ciki ta nuna mata alaman yana mata ciwo, nan ta kira dr ya fara dubata, ya bata Magani tare da cema Mum period ne za tayi, Mum tayi mishi godiya tare da sallaman shi, Mum tasa aka hada ma indo Tea ta tasar da ita tana bata indo tasha sannan ta bata Magani tasha, taba indo pad tasa, Mum ita ta fadama indo yanda za tayi amfani Dashi duk da indo tana jin kunya amma Mum ko a jikinta, bayan indo tasa pad din ta kwanta bacci ya dauketa.
*Kuyi manage da wannan zuwa gobe muga dawowan A Majeed yanda zai kwashe da mum*
*plz ku dinga sharhi akai domin yana da amfani*
Taku Maryam obam😘
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
85to90
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*SAD'ASH*
*1 DIN BA 2 DIN BA😝*
Indo sai wajan 4 ta farka babu laifi ta danji dama2, Mum ta shigo dakin ta ganta a zaune tace sannu aysha, ya cikin ya daina koh? Tace eh da sauki, mum wayanta ta danna tare da sawa a kunne tace ki kawo Min paper soup din chicken da abu mara nauyi, ina sama, tana fadin haka ta kashe wayan, ba'a dade ba sai gashi an kawo chicken soup din da snack, a tray Mum tace haba ba snack zaki kawo ba mara lfya zata ci, abinci nake So, ki bata ko dankali ne, tace ok ma, ta ajiye ma indo chicken din,har matar zata fita Mum tace ta tsaya tare da kallon indo ko a Kawo miki tea ne? Indo tace eh, Mum tace ta kawo snack din sannan ta hado Tea din, ta amsa da ok ma sannan ta fita bata dade ba sai gata da Tea din, Indo taci ta koshi harda ragewa, haka Mum taita kula da indo ranan bata je islamiya ba, sai dai da lesson teacher dinta yazo ta fita duk da mum tace ta zauna tace ta warke.
Mum na zaune a falo sai ga A Majeed ya shigo, zama yayi a inda take ganin ta daure fuska babu alaman wasa yasa ya shiga tai tayinsa, gaidata yayi bata Amsa ba sannan bata kalleshi ba,yace Mum plz am so sorry nasan nayi kuskure amma dan Allah kiyi hakuri fushin ki Bala'i ne a kaina, jin haka yasa jikin Mum yayi sanyi, tace kasan da haka kake kin bin umarni na, kake yin abunda ya maka dai2? Yace Mum kimin afuwa dan Allah, kun san d'a da uwa,tace shikenan naji zan hakura amma sai kabi abunda na tsara ma,yace insha Allah my Mum tare da kara matsawa kusa da ita, tace A Majeed akan matarka aysha yarinyar alkhairi ce a gareka amma ba zaka gane ba sai nan gaba domin yanzu giyar son matarka na kanka baka gane tayi dai2 da ba dai2 ba, komai tayi a wajanka dai2 ne, nasha fada maka wlh ina son matarka har cikin raina, sai dai halayenta da bana so, yau shekaran ku nawa da aure amma har yanzu ban taba ji kace tayi batan wata ba, duk da haiyuwa na Allah ne, amma kwata2 matarka inaga bata da burin haiyuwa yanzu, bani da yawan dangi ko yara amma ina son inga jikoki na, bawai na maka auren nan dan in kuntata maka bane a'a kawai dai dan na lura Kana da bukatan hakan ne, A Majeed ya rike hannun mum dinshi yana dan murmushi yace Mum ngd amma dan Allah kiban umarni in saki yarinyar nan in yaso sai in auri wata...... Mum tace ya isa haka ta dakatar dashi, dan shuru tayi tama rasa abun cewa Can tace A Majeed miye illan wannan yarinyar toh da baka sonta? gyara zama yayi dakyau sannan yace mum akwai abubuwa da yawa, kinga ni mutum ne Mai san Mace yar gayu kyakyawa wacce ta waye, mai ilimi sosai wannan yarinyar yar kauye ce bata da ilimi da wayewa gata karama wlh Mum abun kunya ne a gareni ace wannan yar kauyen mata tace, nayi miki alkawarin zan auri mata har uku in kina bukata amma ki barni in rabu da wannan plz mum, Mum ajiyan zuciya tayi tare da fadin shikenan naji duk matsalanka, amma ka bani lokaci kadan zan bukaci ka rabu da ita da kaina, cikin jin dadi yace thank My Mum tare da rungumeta, Mum murmushin takaici kawai takeyi wato shi Mace yar gayu wayayya yake So bayan ga daya nan a gidan shi yana shan wuyanta amma bai daddara ba, shi babu ruwan shi da tarbiya sai wayewa lallai A Majeed yayi nisa,katseta yayi da fadin Mum yunwa nake ji sosai wlh, tace ga abinci can a kan dinning, tashi yayi ya nufi dinning din, indo da tazo zata sauko falo taji suna magana jin zai nufo wajan tabar gun da gudu tana hawaye, daki ta shiga tana kuka, tabbas gaskiyan shine, ita ba ajin shi bace, taya za'a hada mai tallah da dan gwamna aure ai wannan abun ma kowa yaji yasan bamai yuhuwa bane, tabbas dan mai kudi sai yar mai kudi, yar tallah sai dan talaka dan uwanta wani hayewa ne ya zubo mata, tare da fadin dama dan jummai ta aura da yafi mata kwanciyan hankali duk da tasan auren nashi ba hutu bane domin badan Allah zai aureta ba, amma shine dai2 da ita duk da har gobe sulaiman ne a ranta amma shima tasan yafi karfinta, haka taita tunani tana kuka.
Koda A Majeed yayi ma Mum sallama akan zashi gidan shi bata hana shi ba, sai cemai tayi sai da safe, ya fita cikin jin dadi domin ya kusa rabuwa da matar da aka jajibo mai, Mum tashi tayi ta nufi dakin indo, jin karan bude kofa yasa indo ta kwanta kaman tana bacci, Mum ganinta tayi a kwance ta kura ma fuskan indo ido, bata ga munin yarinyar ba, domin kuwa indo tafi Zainab dinshi kyau nesa ba kusa ba, domin indo ita bata makeup din da matarshi takeyi inda itama za tayi da sai an dauki indo da gudu Kafin matar tashi da yake ji da ita, mum bayan ta gama tunaninta ta fita daka dakin cikin tausayin indo , jin ta fita yasa indo ta bude ido tare da ci gaba da kukanta.
Abu bayan an tafi an barta taita kuka, Yan uwan sulaiman suka shigo dakin suka ganta tana aikin kuka, kanwar sulaiman saudat wacce Sa'ar Abu dince kuma kawarta ce tace kunga shegiyar wai kuka takeyi, nan saudat taita zungurin Abu dake kuka, Abu ta tashi ta cakumi saudat da nufin ta rama nan suka tarun ma Abu suka mata lilis, sulaiman ya shigo yaga ana jibgar Abu nan yaita Bala'i akan me zasu dukar mai mata, mai gari jin hayaniya shima yazo gefen yaron nashi, nan yaga kannan sulaiman da yayyinshi mata mai gari ya tambaya mai ke faruwa nan sulaiman ya fada mishi abun da sukai ma matarshi mai gari ya musu fada sosai akan idan basu fita daka lamarin matar sulaiman ba sai yayi mugun saba musu, nan suka fita suna fadin an mallake musu dan uwa, shima mai Gari fita yayi, nan sulaiman yaita rarrashin Abu, amma ina taki yarda wai ita saiya saketa ta auri mijin indo, sulaiman dai ranan a waje ya kwana dan tashin hankali.
Washe gari Mum da indo suna dinning suna breakfast sai ga A Majeed ya shigo falon kamshin turaren shi ya cika wajen, yace morning mum gaban indo yahau bugawa tunda ta ganshi, Mum tace morning, ganin indo yasa ya tamke fuskat dan shi yasha ma ko ta koma kauyensu, yanzu wannan yar ficiciyan ake kokarin manna mishi, To inyi me da ita, duk da yaga ta dan canza akan da amma shi yasan wannan ba tsaranshi bace domin shi sai babban Mace irin zee dinshi, Mum ce ta katse shi da fadin lfya naga ka tsaya kerere? Yace Mum ni zan wuce Abuja yanzu, Mum tace ok Allah ya kiyaye hanya, ya amsa da ameen, tare da fadin yaushe Dad zai dawo tace gobe insha Allah, yace ok tare da fita, indo sai da taga ya fita ta sami nutsuwa.